Sashe 56
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shr yayi Tare da runtse idanushin yayinda zuciyarsa ke bugawa da sauri da sauri 'ahankali ya kamo lip's dinshi na kasa yana dan cizawa sannu sannu.
Maganar da Ummi keyi da Zeenat kuwa , bawata magana bace, illa fada da take sake yi mata akan abinda tayi Tare da bata shawarar hanyoyin da zatabi gurin shawo kan mijinta cikin sauki .
, sosai jikin Zeenat din yayi sanyi likis..
ita kanta tasan" inda ummi bata kasance er,uwa,ce Ga mahaifiyarta ba ,hakika yaci ace yadda Ta zubar da cikin jikinta ummi tasa danta yakarasa tsinke igiyoyi aurensa akanta.
amman Sai gashi hakan bata faru ba .
Sai ma nusar daita da take akan yadda zata sake mallakarsa a tafin hannuta.
Ummi dabance acikin mutane km zuciyarta may kyau ce ba kmr ta irin sauran mutane ba km Allah yayi ta may tsananin zumunci ce .
ummi takarasa zanceta " da maza tashi kije ki kula da mijinki.
"km cire wannan tsoron nasa danake hangowa acikin kwayar idanuki.
Da kyar Zeenat tasamu ta mike Tana may dagawa Ummi kai alamun taji .
Kusan minti goma yayi zaune a dinning table batare da yasan takamaimai akan abinda suke zantawa akai ba.
Ganin yadda umminsa tabar shi gurin zaune tamkar wanda bashida aikin yi ,yasa ransa yasoma sosowa.
yana ji a ransa da zai iya zubawa kanshi abincin , dayayi yaci yakama gabansa Dan kwata kwata baya kaunar abinda zai sashi zama inuwa daya da Zeenat .
cikin haka ya jiyo takun alamun ana tahowa dinning wanda ya tabbatar kansa ba umminsa bace.
Zeenat ke tahowa garesa Dan yasan takun kowanne daga cikinsu cikin sanyi jiki takaraso har inda yake gabanta na wani irin mugun faduwa. tarasa dalilin wannan maseefar da duk sanda zataga wannan yanayin na DEENI zuciyarta ke tsinkewa ,jarumta ta arowa ta mannawa jikinta cikin dakiya tasoma kokarin xuba masa abincin .
shinkafa ce da miyar parpeso na cat fish datasha kayan hadi take kamshin abincin ya sake tasiri a hancinsa.
Sai data hada masa Komai yadda yakamata sannan tayi rolling din table din , plate din abinci ya tsaya a gabansa ,har zatabar gurin sbd bazata iya jurar tsayuwa kusa dashi ba tsabar tsoronsa datake ji karaf suka hada ido da ummi" ta harareta tare da yi mata alamun ta zauna ,Dan haka ta samu guri ta zauna cikin kujerun dake zagaye da dinning table din.
, ganin haka yasa deeni sake tamke fuska tamau tare da jin wani irin matsanancin haushita 'ahankali yasoma bude rikitattun idanushin suka kan abinci dake gabansa.
Cike da mazantaka ya soma cin abincin da Bai yi niyar ci ba, loma biyu yayi zuwa uku ya Ture plate din, Dan kwata kwata baya jin zai iya cin wani abinci may yawa. Dan baya jin dadin jikinsa gabadaya ma wani irin beting zuciyarsa ke masa wanda yarasa dalilin jin haka, damuwar dake tattare dashi daban ce yayinda wannan yanayin bugun zuciyarsa yake daban .
Bangaren Ummi kuwa addu'ar take tayiwa yaran nata ,akan Allah ya daidaita tsakaninsu.
,jiki babu kwari ya mike , still Bai kalli inda Zeenat din take zaune ba.
ita kuwa Zeenat kanta na sunkuye a kasa takasa kwakwaran motsi gurin da ummi ke zaune yakaraso ,fuskar nan tasa tamke kmr hadari bbu walwala acikinta .
,muryarsa a dake yace first love ni zan wuce yanzu kam ,ummi ta dago Tana kallon yadda yaron nata ya hade rai Ga wata uwar rama da yayi. sosai take nazarinsa sai ma taga alamun knr zazzabi ne a tare dashi.
,deeni byn damuwar dake damunka akwai wani abu ne dake damunka ?
DEENI Yace , bbu komai first love .
amman sai naga kmr baka da lfy ?
Sai daya dan yatsina fuska tukun ya amsa da uhm kaina ke dan min ciwo , amman karki damu dazarar na koma gida zan dawo normal ,I won't rest , .
Ummi ta girgiza masa kanta Tare da Dan murmusawa.
bata bukatar yatafi gidansa cikin wannan yanayin dayake ciki .
"tafin son yadawo da farinkinsa kmr yadda yake a da.
, duk da, ada din ma Ba wai ya kasance may yawan fara'a bane , amman yafi wannan lokacin.
Tace " kaje part dinka ganin zuwa yanzu ya shagwabe fuska kmr wani karamin yaro Yace uhmmmm first love ni gida nake son zuwa ina bukatar na huta.
km akwai aikin dazanyi .
,ummi ta sake murmusawa tare da cewa NO.... my Son bbu inda zaka yau muna nan Tare .
' Sai naga wannan kyakkyawan fuskar wannan zakin ta koma tamkar ta cikakken mutun ,
,murmurshi ne ya Dan bayyana a saman fuskasa ,har dimple dinsa ya lotsa "hakan ko yayi wa ummi dadi Sosai har ta sake yin murmurshi ,haba ko kai kaifa kayi fuska kmr kana filin daga ,haba sadaukina ka kara Dan sakin fuskar nan taka ma ,nafi son ganinta kunshe da farinciki ta fadi haka Tana dariya ,duk abinda ke faruwa a tsakanin deeni da ummi Zeenat na zaune a dinning area Tana jinsu, wani irin filling ne na dabam ta dinga jishin a zuciyarta Ta zuba musu Idanu kawai Tana kallonsu" ba tun yanzu suke birgeta ba , hakika soyayyar dake tsakanin uwa da "danta"daban ce km akawai banbanci da Sosai da sauran soyayya .
Deeni ya Dan langwabar da kansa Tare da cewa ni yanxu first love wani farinciki zanyi km byn angama ruguzamin rayuwa.
kayi farinciki yarona duniyar nan tamu, Tana da fadi dayawa.
km zaka iya samu farinciki, acikinta fiyye da wanda kayi missing, kai dai kaje dakinka gani nan zuwa bazan taba barinka ka tafi da wannan , zazzabin danake Gani acikin kwayar idanunka ba.
nasanka sarai da rashin kula da son shan maganin.
Tana gama fadar ta wuce tabar shi nan tsaye yana kallonta.
, agaskiya baya son abinda umminsa ke kokarin son yi masa ,amman baya da zabin da wuce dole yayin abinda tace domin baya son damuwar farincikinta shine nashi .
Dan haka ya juya ya km koma part dinsa yana may jin wani irin matsanancin bugun zuciya kirjinsa dake masa zafi ya dafe tare da zama kan bed ya dan jingin bayansa da bayan gado .
Bai fi minti biyar da shigowa dakin ba Sai Ga ummi tashigo da sallamar ita da Zeenat hannuta rike da ruwa da magani ganinta Tare da Zeenat din ne yasa ya amsa sallamar da Ummi tayi a ciki.
Tare da kauda kansa gefe yana kallon wani gefe ,ummi tasamu guri kusa dashi ta zauna ita km Zeenat ta zauna daga gefe akan bedside .
, Zeenat na kallon ummi Tana gutsitsira maganin hannuta tamkar dai yadda akeyi wa yara kanana ' wanda ba tun yau tasaba ganin hakan a gurin ummi ba , a Duk lokacin da deeni bashi da lfy haka Ummi take masa kasancewarsa baya son shan magani .
ummi ta Mika masa maganin byn tagama gutsitsira wa sannan ta bashi ruwa 'Sai datayi da gaske da rarrashinsa sannan tasamu yasha maganin har abun yakusan bawa Zeenat dariya yadda Ya dinga yi amman bbu dama yi .
Muryata A sanyaye tace sannu my hrt .....ya jiki naka .
DEENI yayi mata banza tamkar bada shi take ba Sai ma
Zamo da yayi kadan ya dora kansa akan cinyar umminsa Tare da sake tamke fuskar .
Zeenat ta mike ta dauko blanket ta rufe mishi Rabin jikinsa dashi ,a ranshi yaja tsaki Tare da cewa aiki banza kawai to bangode ba .
A hankali ummi ke mishi hirarraki masu dadi dasaka mutun cikin nishadi da walwala.
, ahankali ya dinga jin yanayinsa na sauyawa daga damuwa zuwa birbishin farinciki yayinda sanyi ke rasa kowace gaba ta jikinsa da ilahirin jikinsa har zuwa sanda yaji ummi take cewa , acikin gidan nan aliyu da fadeela sukayi rayuwarsu may tattare da tarihi da jin dadi wanda bazaso taba goguwa ba .
Tare da wani kyakkyawan terribby may matukar kyawun gaske da daukar hankali wanda ke sakasu tsantsar farinciki da walwala a Duk sanda suka daura idanunsu akan wannan kyakkyawan bby. farincikinsu baya misaltuwa.
,deeni najin haka ya sauke ajiyar zuciya domin ya rigada ya gane shine wannan kyakkyawan terribby din da umminsa ke nufi.
" nasurudeen .... Ummi takira sunanshi cike da tsantsar kulawa ya dago rikitattun idanunshi yana kallon mahaifiyarsa , Tare da dage mata girarsa daya batare da Yace komai .
,ummi tayi murmurshi sannan tacigaba' kai kadai Allah ya azurtani ni da samu a rayuwa byn tarin shekarun danayi da aure batare da nasamu haihuwa da wuri ba.
, dukkan wata soyayya da uwa kadai ce takewa , danta Ina may tabbatar maka ni uminka ina maka fiyye dashi ,Ina maka sonka fiyye da komai dake cikin duniyar nan.
kai ne duniyata kai kadai da Allah ya barmu ,ka ishe rayuwar duniya , alhamdulilllahi kana min abubuwa dayawa fiyye da abinda ya'ya dubu zasuyiwa iyayensu.
, wani farinciki ya ne ziyarce zuciyar DEENI" har ya sake gyra kansa kan cinyar umminsa yana dubanta da kyau shi kansa ya tabbatar da irin kaunar umminsa garesa .
,ummi ta kai hannuta ta shafi sumar kansa.
, Tana may jin kaunar tilon Dan nata sosai a ranta .
, deeni kaga Zeenat Sai lokacin, ma ya wani tuna da wata aba wai Zeenat Dan shi gabadaya ya manta da Tana dakin ma.