Sashe 39
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ok kiyi sauri Ina jiranki kifa zo da enough money , zeenat tace karki damu kawas ganin nan day zuwa ok Sai kin karaso .
Ta yi hanging din kiran tare da km jefa wayarta ta cikin jaka ta ajiye robar sobon hannuta tun kafin da dago .
Assalamu alaikum taji anyo sallamar ,take ta Mike ta sankame a guri daya jikinta ya dauki rawa waye ....waye ...km zai sake shiga cikin lokacinta ?
Dafe kirjinta tayi wani frigice ya sake zuwa mata.
" bazata taba manta wannan muryar ba ko acikin mutane dubu ne ,cikin sanyi jiki takarasa bakin kofar jin sallamar taki karewa .
Assalamu alaikum wai Ina masu gidan ne? Tabbas
inda ba gizo murya ke mata , wannan murya shemah ce. hannuta na rawa Ta daura akan handle din kofar ta bude
,shemah tagani tsaye tana sarka mata dariya.
Ya haka kin bar mutun yana ta faman rafka sallama km kin kasa amsawa dan Allah ni ban hanya na shiga ciki na kwaso gajiya.
kinbarni tsaye .
Sai lokacin zeenat ta farga tasan abinda yakamata tayi , ajiye zuciya ta sake saukewa tare da sakin murmushin karfin hali uhmmmm Ina shirin amsawa kennan wlh sobon da nake sha ne yasa kikaji banyi sauri amsawa ba.
,sannu da zuwa tabata hanya tana cewa daga Ina haka?
daga gida , shemah data karasa shigowa tasoma kokarin kwanto danta dake goye abayanta ta mikawa zeenat shi .
jiya mukayi ar'bain shine nace yau dai sai nazo na duba jikin guzuma .
dan naji ance bakida lfy sosai laulayin ciki yasaki gaba .
abu fa ya hade da son jiki .
jikin zeenat duk a sanyaye tace duk son jikina ban kai ki ba .
,Aa wlh bazama a hada ni dake ba wlh.
Lokacin danake laulayina waya sani .
Amman ke bbu wanda baisani ba .
Shemah ta maida hankankalinta kan zeenat din sosai tana dubanta say naga kmr fita ,zakiyi .
, zeenat ta sake yin murmushin fitar lfy uhmmmm bbu inda zani "
ok wuni fa muka kawo miki dan say yamma zamu wuce gidan .
'Ahankali zeenat tasamu gurin ta zauna kan kujera tana furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun akasan zuciyarta .
Shemah tace yana Ga duk kinyi wani iri ko bakiji dadin zuwanmu bane?
, zeenat tayi saurin wayencewa tare ware idanunta tana murmushin karfin hali may kike Gani.
naga jikinki duk yayi sanyi dana say yamma kmr baki so zuwanmu ba .
Zeenat ta girgiza kai uhm bbu komai wlh yanayin jikina ne yasa kika Ga haka kin san yanzu say 'ahankali .
Shema tace Kuma kunkusan shiga samun manya .
suka sa dariya atare zeenat tace shemah dan dauko hollondia a store kisa a fridge ya dan sanyi kafin ki tashi sha .
,shemah ta Mike .
Zeenat naganin shigar shemah store tayi saurin Ciro wayarta tayi dealing number sumy.
Sumy na dauka zeenat tace ,kawas yau ma fa damata ta km subuce min Sai day km gode .
me ya faru km yau inji sumy wlh shemah ce takawo min wunin.
sumy tace shikennan kima kwantar da hankalinki karkisama kanki damuwa.
daga gidan nurse din dazamu gurinta nake yanzu .
naje ban isketa ba wai tayi tafiya Sai zuwa Thursday zata dawo.
, zeenat dake zaune rike da bby bbu abinda jikinta keyi Sai rawa jin abinda sumy tace.
'Ahankali ta furta shikennan ,nashiga uku ni zeenat yanzu yaza,ayi kennan ?
hakura zamuyi yanzu say ta dawo , zeenat tace ke bakin wata dazata iya cire min.
uhmmmm gaskiya bansan kowa dake irin wannan aikin ba say ita.
kinsa fa bakowa ke irin wannan risking din ba .
itama a boye takeyi a wani small office dinta.
keday kiyi hakuri kawai mubari har ta dawo . Zeenat tace oh Sumy Ina cikin one chance .
Kede ki natsu fa dakyau ki rufamin asiri kar shemah ta dagoki fa.
Komai ya kwabe mana .
zata sake yin magana taji motsin shemah tana fitowa daga store zata shiga kitchen da sauri tace shikennan Allah yakaimu Thursday din say muyi waya tayi saurin hanging din kiran .
Tana kokarin dawo da natsuwarta dan kar shemah ta dago logonta .
, amman sam hakan yagagara samuwa domin gabadaya hankalinta a tashe yake .
Sannu 'ahankali yanayinta ya fara canzawa daga shaukin farincikin da take ciki zuwa bakin ciki da faduwar gaba .
Takasa fahimtar abinda ke shirin faruwa daita.
Farinciki ko akasin haka kullun da matsalar dake rusa mata budget .
'Ahankali Nadama tasoma zuwa mata tana jin laifin da zata aikata shine mafi girman zunubin dazata daukawar kanta.
ita kanta tana son ta haifawa deeni abinda ke cikinta ko dan samun cigaban farincikinsa.
amman tun kafin akai Ga haihuwa tasoma renan kanta .
Wata zuciyarta na kwabarta akan tabar cikinta kmr yadda rukky taba shawara .
yayinda wani bangare na zuciyarta ke ingizata akan lallai ta cire kawai karta kuskura ta yarda ta haihuwa .
Bbu komai a Haihuwa facce wahala.
sosai tayi zurfi acikin tunani har shemah ta karaso gareta ta zauna kusa daita zeenat na can Ga duniyar tunanin yadda zatayi da cikin jikinta .
Ta hakura ta jure wahalar dake cikin rainon ciki da haihuwa ko km ta zubar ta hutawa ranta .
Shemah ta dan tabata byn tayi ta kiran sunan taji shr.
a frigice zeenat ta kallo barayin da shemah ke zaune tana dan murmushi yake.
Shemah ta zuba mata ido kawai tana kallonta .
'Ahankali ta sauke numfashi tace ,make damunki haka Zeenat?
Wannan wani irin tunanin ne haka kika jefa kan ciki?
tun dazu nake faman magana da kiran sunanki Amma duk bakisan inayi ba .
koma meke damunki , yakamata ki sausaitawa kanki kodan sbd yanayin da kike ciki.
, wannan tunanin da kikeyi zai iya shafar dan dake cikinki.
dan Allah kiyi hakuri kibar tunani irin haka kinji komai na duniya dan hakuri ne .
Zeenat da jikinta yagamayin sanyi tace bbu komai fa , shemah tace Allah yasa nan suka bar zance suka shiga hirar duniya .
Deeni dake zaune office yana saka da aikinsa ya dinga jin faduwar gaba ba kaukautawa .
,'ahankali ya dinga karantu duk addu'ar da yasan zata kawo masa natsuwa da rage masa jin abinda yake ji .
' wani tunani yazo masa yasa hannu ya janyo wayar dake charge daga gefe yashiga neman layin zeenat amman shr bata dauka ba.
hankalisa ya sake tashi ,dan haka yashiga neman layin umminsa Kira daya cikin na biyu ummi ta dauka da sallamarta .
ya amsa yana gaishe da umminsa .
tace ya aiki yace alhmd tare da cewa first lov dan Allah Ina son asamo min housrlegirl kmr guda biyu .
ummi tayi shr har sai dayagama maganar sa tukun ta numfasa ,sannan tace kai ko mezakayi da house girl har biyu ?
Ina ma laifin daya ,first lov saboda zeenat ne wlh kinsa yadda ciwon nan yasata gaba .
gabadaya idan bana nan hankali baya kwanciya ,amman idan akasamu masu kular min daita zanfi samun natsuwa .
Jin haka yasa ummi tace shikennan za'a nemo" ita km Allah raba da cikin lfy .
yace Ameen ,tare da cewa dan Allah first lov kisa a bincika daga yanzu zuwa anjima .
Ummi tayi murmushi tace to dan oya oya zan kira momy fervor yanzu naji ko za'a samu .
sukayi sallama .
still number zeenat din ya sake nema wannan karon tashiga shr yayi tare da kamo lip's dinshi kasa yana dan cizawa sannu sannu yana jiran ta dauka .
'Ahankali ya sauke ajiyar zuciya jin muryata.
Hello my hrt yace ya'akayi zeenat?
Ina kika shiga tun dazu Ina faman nemanki har Kinsa hankalina tashi ?
Tayi murmushin jin dadi ta marairaice murya sannan tace wayyo my hrt wlh na dan yi busy ne shemah ce tazo .
yace ok kina day lfy ko tace uhmmmm yanzu ya jikin naki ta gyara zama tare da cewa da sauki day .
ki kara mana hakuri da bby'na nasan yana wahalar dake sorry .
ta sake yin murmushi bbynka ka kadai kennan ban dani ko?
Yace sorry I mean bby'nmu .
nasa ummi tasamo miki house girls dazadu dinga taimaka miki.
idan an samu zaki Ga an kawo .
ok Nagode my hrt yayi murmushi karki damu wai meyasa kika zabi kice min zuciyarki ?
Sbd ina maka wani irin son da ni kaina ban iyakarsa ba " idan bbu kai acikin duniyata zuciyata zata iya yin damage.
, Allah my zeenat ta girgiza masa kai tamkar yana kallonta .
nouking din office dinsa dayaji yasa shi cewa ki kularmin da kamki please zankiraki zuwa anjima.
Eyyyye .... eyyyye..
agabana yarinya kike irin wannan narkewar tamkar yana kusa dake ko kunyata ba kyau
,inji kunyarki tsoron ki ma nake inji cewar zeenat
Wunin ranar suna tare da shemah har karfe biyar sannan shemah tayi mata sallama ta wuce.
byn tafiyarta shemah momy fervor takawo mata masu aiki guda .
Zeenat ta nuna nawa momy fervor wajen zama .
,tana murmushi ta zauna tace Nagode madam Ga masu aikin nan" hjy tace akawo zeenat ta dubi gurin da masu aikin ke tsaye " ta yatsuna fuska tace ok ,jikinsu na rawa suka dan durkusa suna gaisheta ta amsa tana nuna musa wani daki dake manne da parlour'nsu tace su shiga su ajiye kayansu suzo.
,byn sun je sun ajiye jakar kayansu suka dawo suka sake tsayawa , zeenat ta dubi inda momy fervor take zaune tace meyye sunansu ?
Momy fervor ta kallli Yar gajeruwar ciki tace moris sannan wannan km rahma ,amman dukkansu ba muslin bane christen .
, zeenat ta kada kai kawai tana duban su moris sannan ta sake maida gurin momy fervor tace ayi komai a gabanki Tunda wuri ,idan aikin su zai yiwu agidana .
Bana bukatar asakamin Kanan kaya agida wandon jeans ko minti siket , anything rofdress I don't wont .
Momy fervor ta dube su da kyau tace kunday ji abinda madam tace ,suka sunji zasu kiyaye .
Zeenat ta bude jakarta ta Ciro en dubu dubu guda biyar ta mikowa momy fervor