Sashe 55
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amman duk da haka umminka na neman alfarma gareka ,na rokeka Dan Allah kada ka juyawa Zeenat baya ,ita din diyata ce halak malak duk duniya nan batada wata uwar data fini.
, ka cigaba da hakuri daita "inshallahu zata canza ,zata canza ,zan sata ta canza kaji yarona......
" Allah yayi maka albarka yadda kake faranta min ,kaima Ina maka addu'ar Allah yabaka ya'ya wayanda zasu maka fiyye da haka .
Zeenat ,dake tsaye taji hawayen tausayin su gabadata , nabin kuncinta, tasan hakika ta tafka babban kuskure a rayuwarta .
' tare da aikatawa kanta mugunta mafi muni da radadi wanda batasan tsawon lokacin dazata daina jin zafi da ciwon abinda ta aikatawa kanta. Da
wa yan nan bayin Allah ba .
Hakika ummi uwace guda a gurinta har da rabi .
,kodan ummi yaci ace tayi hakuri da juriya tabar cikin jikinta .
,gabadaya tausayinsu ne ya taru ya mamaye mata zuciyarta yayinda hawayen idanunta suka cigaba da zuba shaaaaaaa....................
,kuka ne mai karfi yaci karfinta tasa hannuta duka ta toshe bakinta dashi tare da rugawa da gudu ta haye saman up stairs din ummin tana gunjin kuka .
Kiyi hakuri first love da abinda zance inji cewar Deeni dan girman Allah first love kimin uziri na kara aure domin zama daga ni say Zeenat , zai haifar da mummunar damuwa wanda zaisa mudinga samun matsala daita a yadda nake jin zuciyata.
, uhmmmm Deeni bbu wani matsala ko damuwa daza'a km samu a tsakaninku muddin Ina raye ni kaina zan koma can gidan naku" nacigable da zama tare daku har sai Sanda naga zaman naku ya daidaita.
' maganar kara aure km bazan hannaka ba domin hanaka daidai yake . Dana shiga hakinka tunda kayi Niyya , say day kasani bazan taba barinka ka aure matar da nasan cewa zata fi Zeenat dina da komai ba arayuwa.
, say day idan ka amince zaka aure kasa Zeenat din.
Tukun zan amince da kara aurenka .
Km abisa sharadi duk yayan da matar za'ta haifa maka ,zasu zauna matsayin na Zeenat ne muddin rai matsawar ba nata tasamu ba .
dan haka Sai km tayi kasa kasa da muryata ta yadda bbu mai jinsu tayi masa magana .
Wanda yasa Deeni yin sororo kawai yana duban umminsa tare da nazarin maganarta tsab .
"exactly irin dai abinda abokinsa manir ya fada masa ne .
,say gashi itama umminsa tazo masa da irin maganar wanda shi sam a ranshi yake jin rashin yuwar yin haka .
,'ahankali ya samu guri ya koma ya zauna jagwab.. akan kujera yana may fidda numfashi sama sama.. domin maganar tayi maseefa girgizasa tare da daga masa hankali "har ma tana barazanar tarwatse masa zuciya.
,da kyar yasamu Ya daidaita' numfashinsa ya dawo normal.
,itama Ummi guri tasamu nan kusa dashi ta zauna tare da kamo tafin hannushi cikin nata Tana may nazarin yanayin daya shiga ,ka natsu ka kwantar min da hankalinka Deeni kada kasawa zuciyarka damuwa.
kasani a tashin hankali. wannan bawani abu bane so big kmr yadda ka dauka ,kusan anayin irin hakan Sosai a wannan duniyarta tamu .
Sake , dago rikitattun idanushi yayi yana kallon umminsa dasu take yaji wani ya tsigar masa a kanta kirjinsa ya rike gam Tare jin wani abu ya tsaya nasa a wuya yakasa kwakwarar motse ballanantana yace mata wani abu.
'Ahankali ' ummi ta numfasa sannan tacigaba maganarta irin wannan auren kawai zan iya yarje maka kayi.
,dan bazan taba yarde maka ka auro matar danasan zatafi Zeenat da komai ba, baya Ga kaskantacciya mara galihu ....
,da kyar deeni yasamu ya hadiye abinda yaji ya tsaya matsa makoshinsa sannan 'ahankali ya iya bude bakinsa tare da kiran sunan umminsa haba first lov..... ta yaya da matsayina da girma zan bige da auran kaskantacciya km mara galihu ? .
Ummi ta katse shi ta hanyar daga masa hannuta, sanin halinka da nayi ne yasa haka .
da km sanin burin kalar mace dakake muradi tun farko yasa nace haka ,ko kamanta kataba gaya min irin kalar mace dakafi son ka aura kafin daga baya kadawo ,kace min Zeenat kake so.. wanda ni bansan dalilin dayasa kacanza ra,ayinka ba.
Dan haka , bana son sake jin komai daga bakinka ,muddin kana bukace da kara aure kmr yadda ka bukata" to say dai ka auri irin kalar yarinyar danake so....
idan km kaga bazaka iya ba , kana iya cigaba da zama tare da matar har sanda Allah zai km azurtaku da samun wani cikin......
"cikin sanyi jiki ya dinga girgiza kanshi kawai yana jin tamkar mafarki yake ba gaske bane wai yau shi umminsa ke shirin shiryawa irin wannan auren sbd farinciki Zeenat.....
,shin wani irin KAUNACE a tsakanin Zeenat da ummi ,ai Bai sani ba a fali yayi maganar Sai ji yayi ta bashi amsa ,da kauna irin ta "da" da uwa numfashi ya sauke yashiga sauke 'ahankali'ahankali yayi shr tare da sake lulawa duniyar tunani .
Tsawon lokaci sannan ummi tace kayi shr batare da kace min komai. amincewa da auren irin yarinyar danake so "ko km ka fasa auren gabadaya .
Xuru yayi kawai yana kallon mahaifiyarsa.
abu na farko dai baya jin zai iya duka abinda umminsa ke so ...
hakura da auren dayakeyi . tamkar Bai ruguza zuciyar Zeenat bane ,sannan km auren irin kalar yarinyar da umminsa ke so tamkar zubar da kimarsa da ajinsa ne .
shi da yafi bukatar auren maccen data amsa sunanta mace ta yadda Zeenat din karan kanta zata raina kanta .Amman Sai gashi ummi takasa ta tsare ta neman kwafsa masa .
Amadadin ya hakura duka gara ya auri koma wace irice mace ce kodan kuntatawa zuciya Zeenat.
Domin shi karan kansa yasan irin yadda Zeenat ke tsantsar kaunar shi da kishinsa , bubu abinda zai haukatata a tashin farko daya wuce taji zai kara aure .
wani tsanyi da farinciki ne suka ziyarci zuciyarsa a lokaci daya , tamkar wanda akawa albarshir da gidan aljanna .
take yaji Ya amince da hukuncin umminsa .
Dan haka ya dago da rikitattun idanushin suka hada ido da umminsa 'ahankali ya bude bakinsa Tare da cewa shikennan first lov ,badamuwa na amince kiyi komai kawai kmr yadda kike so ,kawai.
Ummi tace very gud Sai day km zanso maganar ta tsaya iya nida kai ne kawai bance kasanarwa da kowa ba " koda kuwa faruk ne.
, Zeenat kuwa idan lokacin daya kamata tasani yayi ni da kaina zan sanar mata.sai abu nagaba wanda umarni ne zan baka ba shawara Ina son Zeenat tacigaba'da karatunta sannan km ka canza mata motar hawa shi deeni zugun tayi yana kallon ummi abubuwan nata sun daina bashi mamaki sun koma bashi tsoro ,'runtse idanushin yayi Tare da cewa yaji ummi ta Dan murmusa jin ya amince tace Allah yayi maka albarka ya albarkaci auren dazakiyi da kyar deeni ya iya bude baki ya amsa da Ameen .
MMN SUDAIS CE
[6/29, 7:51 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 55
Cikin wani irin yanayi wanda kwata kwata ummi bata taba ganinsa ciki ba ya mike tsaye tamkar may koyan magana ya bude bakinsa yanawa ummi sallama.
"firt lov ni zan wuce gida yasoma taku cikin isa da kasaita don barin dakin.
, cikin sanyi murya ummi takira sunanshi DEENI.....Dan tsayawa yayi Tare da juyowa suna fuskarta juna da ummi idanunta ,ta xuba mishi kawai Tana kallonsa tare nazarinsa ganin yadda gabadaya yanayinsa ya sake sauyawa cikin Dan kankanin lokaci .
Yasa tace Ka tsaya kaci abinci Dan da alamun kana tattare da wunya ,inyaso zuwa anjima Sai ka wuce gida ko...shr kawai yayi yana kallon umminsa.
hakika umminsa tafi kowa sanin koshi waye Ta fannin halayyarsa da abinda ke tattare dashi.
Sai dai ,shi sam baiji zai iya sawa cikinsa komai a halin dayake ciki damuwarsa dayake tattare dashi , kadai ya ishe sa" ba Sai yaci wani abu , yafison yaje gida kawai domin yana bukatar sake nazari akan maganarsa da ummi.
' Dan haka ya Dan narkar da fuskarsa alamun baya da bukatar cin wani abu .
"bata rai ummi tayi ganin yadda yayi ,sannan ta Mike tsaye ta nufi hanyar kitchen .
kabani nan da minti goma yanzu , zan gama hada maka abinda zakaci kaji sojana ta fadi haka tana karasa shiga kitchen.
yasan halin ummi sarai tamkar wuyan cikinsa muddin tace Ga abinda take so ,to kuwa bata muradin mutsu ko wani jayyaya " Dan haka jikinsa a sanyaye ya juya zuwa ga hanyar step .
'Ahankali yashiga dakinsa" tsit ko Ina ba motsin komai "inda sabo ya rigada yasaba da rashin son hayaniya. daman shi mutun ne .
"ba mai san hayani ba ballanantana km a part dinsa" komai yana nan tsab kmr yadda Ya bari tamkar yana rayuwa a cikin dakin "wanda yasan wannan duk cikin kulawar umminsa ne sbd macce mai tsananin tsafta da kyankyami .
" kai tsaye bedroom dinsa ya wuce ,yasoma cire kayan jikinsa yaja towel ya daura Tare da shigewa bathroom ya sakarwa jikinsa shower yana fitowa Bai wani tsaya shafa mai ba .
ya bude wordrob dinsa.
nan ma komai tsabtsab iske komai Sai kamshi turarensa dake tashi a gurin , wani irin sanyi da dadi yaji a ransa.
" take kadan daga cikin damuwar dake tattare dashi ta ragu .
'ahankali yasa hannu ya zaro jallabiya coffee colour ya zira a jikinsa ba karamin kyau ta maisa ba .
fitowa yayi daga dakin nasa ya wuce kai tsaye ainihin main parlour din gidan ,ummi ya iske zaune ita da Zeenat suna magana kasa kasa.
" duk da Bai san abinda suke Tautaunawa ba ,amman jikinsa yabashi maganar shi suke yi .
Dan haka "kallo daya yayi musu ya dauke idanushin akansu' batare da yace komai ba ,direct to dinning area ya wuce , yana jin yadda kamshi abinci ke tashi ta koina a gurin da dukkanin alamun umminsa tagama shirya masa abinci kmr yadda tace.
, ya zauna ba dan yana bukace da son cin wani abu ba Sai Dan faranta ran umminsa.