← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 149

Sashe 90

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsawon lokaci ta dauka tana sarrafa harshenta 'cikin bakinsa batare da ya katseta ba .
Wani tsutsa takewa lips dinsa tare da taba duk inda hannuta yaci karo dashi ajikinsa.
gabadaya tagama rikita masa brain da salonta daga byn ta Kamo hannuwanshi duka ta daura a saman kirjinta tana lumshe masa shanyayun idanunta .
Ai take oga deeni ya dimauce a sukwane ya tura hannushi 'cikin rigarta ya zaro nonuwanta duka ya daura lips dinsa kan nipply dinta ya fara tsosa tamkar wani tsohon maye yana lumlumshe idanu .
Yayinda dayan hannushi km ke faman aikin murza kan nipply dinta dayan Tare son rabata da kayan jikinta ta. langwabewa tayi a kirjinsa tana lumshe ido ya Kamo lips dinta ya fara tsotsa Tare da cigaba da romancing din ta hanyar cire mata kayan jikinta take itama tasoma balballe masa boturar gaban rigarsa har tayi nasarar rabashi da kayan jikinsa . 'ahankali'takai bakinta kan nipply dinsa tasoma yi masa wani irin tsotsa Na fitar da mutun hankalinsa .
daga nan komai yacigaba da wakana nablah tayi matukar gigita shi da salonta gabadaya tagama rikita masa lisafi byn komai ya daidaita yana kamkame daita ajikinshi kuka yake mata tamkar wani karamin yaro I love you beelah ....you are the besty woman in this world and you are the only woman I loved pass please tell me did you loved me ya fadi Haka yana may Kamo fuskarta da hannuwanshi duka yana kallon 'cikin kwayar idanunta.. 'ahankali 'ta kada masa kwayar idanunta tare da yamutsa fuskarta alamun A,a .
, Ai take ya gigice ya sake marairaice murya please now beelah tell me you love me....

kaiwa deeni wawan duka da fk Yayi ne Yasa shi farkawa da sauri daga dan baccin daya soma yi deeni ya Mike zaune Tare da shafo gefen fuskarshi da hannushi yana kallon fk tsaye bisa kanshi ..

A tsorace fk yace Kai Dan iskan wani gari ne ?

office din ma jaraba kakeyi har da irin wannan sambatun.. wacece km beelah ....?

kallon mamaki deeni ya sake bishi dashi can km jikinsa a sanyaye yace I don't know .

dan Allah mlm karka rana min hankali man ya kana mafarkin yarinya har kana saduwa daita a mafarki kana mata kuka ta soka .... Amman kace min wani I don't know.i don't know din shegiya
Dan Allah malam kasanar dani
wacece wannan yarinyar datayi winning din heart dinka hk?
fk ya sake jiho masa wata tmbyr data razana zuciyarsa .
,take gumin dake tsaftsafo masa yasoma digawa yana bawa lungu da sako na gangar jikinsa hankalisa a tashe yake duban fk....

Kukan dana tarar kanayi aciki mafarkika ya Nuna min yadda ka afka 'cikin tafkin kogin soyayyarta please tell me wacece wannan yarinyar may sa'a data yi winning din xuciyarka Haka?
deeni yashare gumin daya rufeshi sannan muryarsa a kasalance yace dan Allah mlm karabani da zance wata yarinya nace maka bansani ba.
km wlh karka sake Damuna da zance wata yarinya can .
yana gama mgnr ya Mike yashige toilet din dake manne da office din sa yabar fk tsaye da mamaki .

Fk ya dade a gurin yana saka da warwara Tare da tunanin iri iri numfashi ya sauke Tare da yin ajiyar zuciya sannan ya bar office din cike da zargin DEENI.

Karfe hudu daidai motar deeni tashiga 'cikin estate din Tare da motocin escort dinsa dake biye dashi a baya .

sule ya daidaita tsayuwar mota yayi parking kana ya fito da sauri ya bude gidan baya Inda oga deeni ke hakimce abunsa hankali kwance Sai da yagama shan kamshinsa sannan ya yunkura ... fitowar nan dazai yi idanunshi suka masa arba da abinda ya kusan tarwatsa zuciyarsa da gangar jikinsa .
abinda yake ji ajikinshi ba iya zucitarsa kadai ya tsaya ba har cikin kwalkwaluwarsa .. idanunsa akansu kyam nablah ce tsaye da kB may wanki .. tsaye suke murmushi kmr wan karan tare da mgn Wanda baisan abinda kB din yake fada mata ba Wanda koda yaushe idan yagansu tare take yawan murmushi da farinciki..

cike da karfin zuciya yakarasa fitowa daga 'cikin motar yana gyara suite din jikinshi yasoma bada step 'cikin kunar zuciya yayinda gabadaya Hankalinsa ya tattara garesu.....

Can bangarensu nablah kuwa ahankali suka cigaba da hirarsu yayinda kB din ke kokarin fahimtar daita sirrin dake zuciyarsa ta hanyar ce mata gsky mlm nablah kina matukar birgeni da yadda kike kama kanki a 'cikin estate din nan.
sabanin yadda naga sauran ma,aikatan estate din sukeyi .
Tayi murmushi kawai tare da cewa Nagode da yabawa
...uhm Ai godiya kadai bazata wadatar da zuciyata ba facce.
Idan
ki amince min da abinda zuciyata take son sanar dake ..
Ta sake yin murmushi har wushiryarta ta bayyana Wanda hakan yabawa asalin kyawun fuskarta fitowa fili . sannan tace meyye shi abinda zuciyarka take son fada ?
Yayi murmushi sosai sannan ya gyara tsayuwarsa da kyau ta yadda zai sake birgeta sannan ya samu damar amayar da abinda ke ranshi .
kalma daya ce tak mara wuya gata da saukin fada a baki .
idan har ta miki zaki fahimceta da saurin km tayi tasiri a zuciyarki gabadaya nablah ta tattara duk wata nasuwarta gareshi yayinda zuciyarta ta bukatu kwarai da son jin abinda zaice mata tare da addu'ar Allah Yasa ba abunda take tunani bane yake son sanar daita ..uhm Ina jinka daidai lokacin da bai fi taku biyar deeni ya iso garesu ba km duk kusan mgnrsu takarshe acikin kunnenshi suka fadawa.

kB yacigaba abinda zuciyata take son fahimtar dake sai km harshensa ya harder yasoma in inna yace Ina ...Ina sonki......

zafin zuciya da buguwar zuciya ne suka tasowa DEENI alokaci guda..

deeni ya runtse Idanunshi gam yana jin yadda zuciyarsa ke tafarfasa dan dama tuni ya yafara zargin Haka atsakaninsu tun kallon da yaga yaron yana mata a kwanakin baya .

Gadabada idanuwansa sun gama rufewa ya karasa gurin zuciyarsa tamkar zata tarwatse bai tsaya wata wata ba ya dauke kB da wani gigitaccen mari take jini ya balle ta hancinsa ta baki ..
a frigece kb ya dago yana duban daga Inda saukar marin ya fito ogansa ya Gani tsaye a gabansa tamkar mashi wani duba yakewa boos din nasa tare da neman dalilin jin saukar mari .

yayinda Shima DEENI yake binsa da wani irin kallo may cike da tsansar tsana .
kana yace tsayuwar me kakewa mutane anan Dan ubanka gabadaya kb ya rude ya gigice yarasa bakin mgn Sai ma juyawa dayayi da sauri yakama gabansa ahankali' yake daga kafafunshi da oready sun gama sagewa da mamakin may gidan nasa .

Wani irin zafi ne ya caki zuciyar nablah lokaci da deeni ya dauke kb da mari batare da Yayi masa komai..
tayi saurin runtse idanunta hawaye takaici suka zubo mata. wa tunaninta haushinta da deeni yake ji ne ya shafi kB mutumin da bbu ruwansa km yasan martaba da mutunci mutane ba kmr shi ba .
daya kasance mugu . Wanda kowa wulakantace ne a gurinsa.

Bata ankara ba taji ya fixgota da karfin gaske ta dago shanyayun idanunta tana kallon deeni dasu Wanda gabadaya kamaninsa da yanayinsa sun gama canzawa .

Ta bude bakinta zatayi mgn a zuciye ya dauketa da mari wanda yasata durkushewa agurin tana kuka da takaicin kasancewarta a cikin gidan tadoma tirjewa da son kwace hannuta garesa ganin hk yasoma janta yana kaiwa tsakiyar parlour gidan yayi wurgi daita yana fida numfashi Allah yaso bbu kowa akasan gidan .

muryasa a hassale yace dan ubanki an gaya miki kofar gidana wajen dandalin soyayya ne .. ta Mike da kyar tana dafe da gefen cikinta zuciyarta tamkar wuta Dan takaici abinda yayi mata kana tasoma mgn 'cikin daga murya kofar gidan naka wata tsiya ce daba za a iya zama ba
.....Ta karasa fadar Haka tana jin mugun tsaki ..

a fusace ya
nunata da yatsansa wlh Na sake ganinki da wannnan dan iskan yaron a kofar gidana zan kasheki da hannuwana .
ya cure hanuwansa waje daya kana ya waresu tare da Nuna mata yadda zaiyi daita.

nablah ta zaro idanu waje tana kallonsa jin kalmar zai kasheta da hannuwanshi..
Ok baki yarda ba ko try and see..Ta tsaya sororo tana masa wani irin kallo may cike da tsansar tsana ita fa zuwa yanzu tafara tunanin mutumin dake tsaye a gabanta ya fara samun tabin hankali ko km daman can yana da tsohon ciwon hauka Wanda ita bata sani ba ....a zuciye yasa bayan hannushi ya buge mata baki ashe mgnr zuciyata ce ta fito fili ....
Ya daka mata wata razananniyar tsawa da karfi gaske.
Wanda ya kusan tarwatsa zuciyar nablah Dan tsoronsa daya soma shiga zuciyarta .. Ni ne mental ya fadi Haka ya Nuna kirjinsa da yatsansa tayi saurin girgirza masa kanta well...zaki san mental ne Ni Sai ranar dana sake ganinki da wani Kato a kofar gidana .. nabla ta sake durkushewa a kasa ,cikin azaba kuka Amman Haushin wulakancin da DEENI Yayiwa kb yafi radadin marin da Yayi mata da bakaken maganganun sa gareta.

*Afuwa afuwa afuwa kuyi hakuri da rashin jina kwana biyu .. hakan ya faru ne sakamakon rashin lfy danake fama dashi Wanda ahalin yanzu sai dai nace alhamdulilllahi domin bangama warkewa ba karfin hali ne kawai Dan Haka zaku daina jina ol the time please Ina bukatar adurku* 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

*I really appreciate all my fans and all washers that called me when am sick thank God I recoved God bless all , and I pray for the people that are sick may Almighty Allah liet there wings up Ameen I so much loved you fans remain bless once again i appreciate all ur effort on me*🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Page 75

A zafafe Ya qakaraso har zuwa inda take a durkushe sbd yanayin takaicin da yake ciki.
'dan bakaramin yamutsa masa tunaninsa tayi ba musamman lokacin daya daura idanushi akanta tsaye da kB.
ji yayi kansa nayi masa wani irin Sara tamka zai rabe gida biyu .
zuciyarsa kuwa zafi take masa tamkar zata kama da wuta.
Chapter 90 · 0% Book details