← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 149

Sashe 81

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Waannan shafin sadaukarwa ne gareku masoyan arziki tare da yi muku fatan alkhari a duk inda kuke kaunar dake tsakaninmu daga Allah ne ,Ina rokon Allah s.w.a ya barmu taren Tare har abada sannan ya hada fuskokinmu a jannatul firdaus Ameen*

*Mrs splendid*
*Maryam tijjani Adam*
*Safeena mukhtar getso*
*Maryam kalgo*
*Adaweeyyah*
*MMN hafeez*
*Murja*
*Fateema abuje bagudo*
*Aina,u gadan kaya*
*MMN Aliyu*
*MMN illima*
*Faiza bsbs*
*MMN sadik*

*Ina Mika godiyata gareku all auren sirri fans sakonninku yana isowa gareni kai tsaye Ina jin dadi yadda kuke Nuna min kauna Ina addu'ar Allah Yasa kar soyayyarsa nan ta tsaya iya social media kawai tazarce har illa Masha Alla kyawun tare inshallahu*

Page 70

Mikewa Tayi 'cikin sanyi jiki taje tayo alwala tasoma gabatar da sallar magriba , baita ta Mike daga kan praymat dinta ba har sai da Tayi sallar isha'i.

Kwance take lamo akan gadonta ita daya Tayi shr hannuta rike da karamin litattafin garkuwar muslinci, hisnul muslim. 'tana dubawa ahankali Amadadin abin da take karantawa ya dinga shiga kwalkwaluwarta sai ma wani tunani ne yazo mata .
Sosai ta afka 'cikin damuwa yayinda tunanin duniya ya taru yayi mata yawa .

Tunanin gida da mamanta da mahaifinta har ma da ah'linta, duk shi yafi damun xuciyarta ,ko a wani yanayi en gidansu suke cigaba da rayuwarsu ?

Ko wani hali mahaifinta yashiga lokacin daya dawo gida ya iske bata nan ?

Allah shine masani ...ta fadi hakan 'cikin zuciyarta 'tana may langwabar da kanta gefe .
" take nadamar rashin bin umarnin mahaifnta yashigeta, gashi takawo kanta cikin tsaka may inda ba,asan darajarta da mutuncinta ba" to meyye amfanin zuwanta neman kudin shiga Jami,a alhalin mahaifinta Bai yarda da hakan ba.

Anya kuwa batayi kuskure a rayuwarta ba ?
Anya kuwa ko kudin tasamu zasu mata albarka datake son cigaba da karatunta dashi ?

Ta Dade kwance 'tana tunanin rayuwarta ganin bbu sarki sai Allah Yasa tabawa zuciyarta hakuri ......Tare da Mike ahankali tayiwa kofar dakinta key sannan tashige bathroom with that thinking tayi wanka
shape shape Tare da dauro alwala gabadaya.

tafito 'tana goge jikinta da dan karamin towel din dake daure ajikinta Wanda Bai Ida gama rufe mata jikinta ba sosai. Dan kana kallon wasu surorin jikinta a bayyane .
,sai data gama gogge koina a jikinta sannan daga karshe taje ta maida towel din jikin kofar bayi.
Ta dawo gaban mirrow ta tsaya 'tasoma kokarin tufke yalwantaccen sumar kanta gefe" Wanda tsabar yawansa yasa da kyar take iya tattarosu ,Tare da tufkesu gefe daya domin tasamu damar yin bacci Sosai dan wani lokacin idan ta tufke gashin a tsakiyar kanta bata tasamun natsuwar yin bacci Sosai.

A Ranar DEENI Bai samu damar sanar da umminsa komai a game da aurensa da aka daura da nablah ba.
sbd haushin yarinyar da yake tawainiyya da zuciyarsa km hakan yasamu nasaba ne da ganin da yayi mata Tare da kabir mai wankinsu .

Ko yanzu da yake zaune a dakinsa bbu komai ajikinsa facce dan karamin wando short niker iya cinyarsa .
"koina ka kalla ajikinshi gashi ne kwance sai sheki da daukar hankali suke Tare da birgerwa tsabar kyawun halitta da Allah (s.w.a) yayi masa , kwantaccen gashin jikinsa suna kwance luf.luf..ta koina abin Sha,awa yayinda kan nipply dinsa dake manne Dass da kirjinshi zagaye da gargasan gashi , sai yazamo tamkar wani ado ne akawa nipply din .

DEENI ba baya wajen kyau da tsarin jiki shi din cikakken nmj ne guda har da rabi ,wato first class saannan unique man abin so da bukatar kowace macce gashi da mugun shiga rai .
"kallo daya zaka yi masa kaji yatafi da hankalinka . document ne da file files zube agurin yana kokarin sa hannu acikin takardun dake gabansa , ganin da yayiwa yarinyar dazu da rana ne ya sake fado masa, take yaji gabansa yayi wani irin mummunar faduwa yayinda zuciyarsa tasoma bugawa da sauri da sauri .... hankalinsa a tashe yake mamakin da al,ajabin abinda yasashi jin haushin ganinta da kB dazu .

to meyyesa .... meyesa zanji haushin Dan kawai naganta tare da kB?
tmbyr daya jihowa kansa kennan wanda bashida may bashi amsar tmbyrsa ahalin yanzu .

Ya Dade zaune a dakinsa hade da zubawa takardun dake zube gabansa idanun kawai so yake ya gano takamaiman dalilin da Yasa yake tunanin yarinyar da yake ikirarin Bai son aurenta asalima ya tsani ya bude idanunshi ya ganta near him . rasa gano dalilin daya sa yaji haushin ganin yarinyar da kB ne yasashi sakin numfashi Tare da ajiyar zuciya alokaci guda , tsaki yaja Tare daukar wayarsa yasoma neman layin Zeenat ,nan ma wani sabon Haushi yakamashi yaja tsaki ganin kiran na shiga sai dai abinda network din ke Nuna masa ana amfani da wayar cal waiting .

Haka kawai yaji zuciyarsa Na umartarsa daya kunna CCTV camera dinsa yaga halin da gidansa yake ciki .
Dan ya kwana biyu rabonshi da dubawa.
dan Haka bbu wani westing time ya kunna CCTV camera dinsa Tare da xuba cizan lip's dinshi kadan yana kallon duk wani abinda ke faruwa a gidan da mutane dake shige da fice har zuwan sanda nablah ta kulle dakinta Tare da tashigewa bathroom.

ta fito ,jikinta daure da towel ta nufi gaban dress mirrow tana gogge jikinta da towel din dake daure ajikinta Wanda yabashi damar kallon wasu daga cikin sansar jikinta . ahankali yaga ta bude man shafawarta ta lakato tasoma shafawa fuskarta zuwa saman kirjinta dake 'cike bamm....da dukiyar Fulani .
cak yaga ta tsaya tana kallon abinda yafi daukar hankalinsa .
, Shima tsayawa kawai yayi cak..yana kallon manyan bobbo Tare da mamakin yadda suka sake yin kyau da sheki ..ba kmr ranar farko da yasoma ganinsu ba .

Itama tsayawa tayi tana cigaba da kallon yadda nonuwanta ke sheki da cikowa kullun "tamkar ana hurasu .
Ta Dade tsaye tana karewa kirjinta kallo Tare da mulkesu da cream km duk sanda ta daura hannuta kan Brest dinta sai deeni yaji wani irin mugun shock from no where ajikinshi .
lokaci guda zuciyarsa tayi wani irin baguwa da sauri Wanda har joystick dinsa Bai tsira ba jikinsa yasoma shaking Amman yaki dauke idanunshi akanta sai ma sake kurawa camerar idanunshi da yayi yana sake kallon yadda take bin sansar jikinta tana mulke koina ahankali .

Bomshort yaga ta dauko ta saka daidai cinyarta da wata yar karamar rigar hamles ko breezy bbu ajikinta hakan yabawa deeni damar hango kan nipply dinta dake 'cikin rigar suna tsukonoshi.
" idanunshi kyam akan kirjinta ko kiftawa bayason yi ta feshe ilahirin jikinta da turaren five eleven tayi tsab daita. ainihin sihirtaccen kyawun surar jikinta ya sake fitowa muraran . DEENI dake zaune yana kallonta duk ilahirin jikinsa bbu inda baya rawa yayinda jikinsa yasoma mutuwa yana samun special reaction ajikinsa most especially joystick dinsa dake harbawa da sauri da sauri ya dinga ji tamkar ana watsa masa ruwan tsanyi ne ajikinsa.

Ahankali ya lumshe rikitattun idanunshi ya sake bude fess... akanta har lokacin tana nan tsaye gaban mirrow wannan karon ba komai take ba .
Sai dai tayi shr alamun tunani 'cikin mutuwar jiki yakamo lip's dinshi Na kasa yasoma tsotsa ahankali ahankali yana ji tamkar ya fixgota ta 'cikin camera yasoma ganar daita kuranta Nayi wannan shigar datayi .

, bashi dake zaune yana kallon jikinta ba hatta ita karan kanta kallon kanta take. tsarin yanayin jikinta yana matukar birgeta ballanantana cikakken nmj irin DEENI.
inda kaga yadda tayi maseefar kyau zaka dauka may shirin zuwa turakar may gida ce .
" tayi wani irin juyi hade da tsalle ta fada kan bed tana murmushi Tare da jayon pillow ta kamkame ajikinta.wayyo sauran kadan zuciyar deeni ta tarwatse ta daina aiki. dan gabadaya jijiyoyin dake aiki ajikinshi ne suka nemi tsayawa Na wuncin gadi kafin daga baya jikinsa yacigaba da kirrrrrrma...
" ya Dade zaune yana kallonta kwance ta kamkame jikinta waje daya kmr may jin tsanyi ahankali yasa hannunsa ya kashe camerar Dan bazai iya cigaba da kallonta a yadda yake jinsa ahalin yanzu , mikewa yayi tsaye yana duban yadda gabadaya ilahirin jikinsa ya sauya hatta gajeren wando dake jikinsa ajike yake jagab, tsabar jarabar dake cinsa,ko takan documents din dake zube a kasa Bai bi ba Ya janyo jallabiyarsa dake rataye ya zira ya nufi zuwa dakin uwar gida sarautar mata .

'Tana amsa waya yashigo dakin da sallamarsa" tsam ta katse wayar Tare da rufe zance datake .sannan
ta ajiye wayar a gefen bedside dinta Tare da juyowa ahankali ta rungume shi tsam tsam ajikinta .

yace kedawa kike waya Haka tun dazu nake kiran wayarki busy busy?
' gabanta ya yanke ya fadi Cikin in inna ...tace uhm uhm ..wlh nida wata kawatace da muke karatu Tare .
Chapter 81 · 0% Book details