← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 149

Sashe 122

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rikitattun idanunshi kawai ya xuba mata yanacigaba da kallonta duk ta rude tarasa yadda zatayi da ranta gurin taimakonsa.
Wanda shi km duk Inda tayi binta yake da idanunshi yana jin tana sake shiga zuciyarsa da rabashi da duk wani abu dayake takama dashi. sautin muryarsa taji .
Kizo ki cire min kwalbar.... ta dago shanyayyun idanunta da suka ciccika da ruwan hawaye ta zuba 'cikin nashi idanun da suke dauke da rikice iri iri najin zafin raunin ciwo tare da girgirza masa kanta alamun bazata iya ba.

muryarsa washagwabe wannan karon yace dan Allah ki taimaka min kiciremin zafi nake ji sosai . yayinda zuwa lokacin tuni ruwan hawaye dake idanunta sun soma tsintirin tureneniyya zubowa kan kuncinta tana hawaye jikinta Na kirrrrrrma ta dawo daidai tsaitin kafarsa ta Kai hannuta kan kwalbar data shigar masa kafa .
Muryasa a sanyaye yace cire min da sauri please tun nima ban sakar miki kuka ba ...tana fezgewa ya runtse idanunshi gam yana cewa washhhhhh washhhhhh ..Allah nah sannun ahankali ta cire masa dayar kwalbar dake kafarsa take jini yashiga ambaliya Ga km ruwan zafin daya zube masa akafa ganin yadda jinin ke zuba ya sake Daga mata hankali.

tashiga kuka sosai tana kallonsa shi kam ko ajikinsa ganin halin yadda ta damu da ciwonsa ya fimasa komai dadi arayuwarsa.
yasan ko bbu komai zuwa wannan lokacin yana da wani muhalli acikin zuciyarta. kallonshi tacigaba dayi tana kuka duk da dauriyarsa tayi maseefa birgeta Amman har kasan ranta take jin tausayiinsa Na ratsa kowane part Na gangar jikinta da jinin jikinta.

muryata cike da kuka tace dan Allah kayi hakuri wlh nasan duk laifi nane.

da ban tureka ba dabaka kone ba da jin ciwo.

kayafe min dan Allah

ka yafe min..
.. ka yaFe min Allah bansan hk zata faru ba .

Dan tsukaken bakinta kawai yake kallo yadda lips dinta ke juyawa idan tana mgn .
wani tunani yazo mata take 'cikin rawar jiki tasoma tofa masa addur kuna akafarshi ,KULNA YA NARU KUNI BARDAN WASALAMUN ALA IBRAHIM ta dinga maimaiwa agurin ta dauki sama da mintina 30 durkushe tana karanto masa addur a .
yaji dadi Sosai har 'cikin zuciyarsa yake jin hkn har ma yaji ya daina jin radadin ciwon kafarsa .
yasa hannusa janyota tare da dago da fuskarta suna fuskantar junansu idanushi ya kada Yayi jawur jijiyo hannushi suka Mike sukayi rada rada .
ta tuna sanda ta taba ganinsaa 'cikin irin wannan yanayin lokacin da kb ya furta mata kalmar so .
hkn Na nufin ko yanzu ma ranshi a bace yake ?

Wani irin tsoro ne da frigice ya ziyarci zuciyarta ahankali ta km yunkurin bude bakinta da kyar gurin sake bashi hkr dan Allah kayi...batakarasa fadan abinda bakinta Yayi Niyya ba , taji bakinsa kan nata wani irin perfect unexpected kiss yashiga bata lips to lips mouth to mouth cak komai ya tsaya mata duk wani jijiya dake jikinta da naurorin dake sarrafa duk wani motsin jikinta suka tsaya , kwalkwaluwarta ta daina aiki .
bugawar xuciyarta ya tsaya cak hannuwashi duk ya sanya ya tallabo wuyanta tare da sanya kwaryar idanushi 'cikin nata .
yana kokarin fahimtar da wasu abubuwa masu wuyar fassarawa.. ahankali yashiga kising din lip's dinta Daga bisani yazarce zuwa 'cikin bakinta ya dinga tsotsan harshenta tamkar wacce za'a kwace masa ita sosai ya tsotseta tass jin numafashinta yana neman tsayawa ne yasa shi sakar mata 'bakin yana fexgo numfashisa da kyar .
kyakywar mazauni Yayi mata akan cinyarsa yayinda kowannesu zuciyarsa ta dulmiya 'cikin duniyar tunani.
Da sake sake iri iri kokari Yayi gurin tattaro natsuwarsa ya dawo daita jikinshi ya zaro wayarsa daga aljihun gaban rigarsa yasoma dealing number sule direbansa.
sule Na dauka Yayi gaisuwa bakisa Na rawa batare da deeni ya amsa masa ba da mamaki nablah ta dinga kallonsa yadda taga ya daure fuska tamau yasoma mgn 'cikin kausarshiyar muryasa ,kaje kataho min da dr saira yanzu yanzu nan..

muryar sule direba Na rawa rawa ganin deeni Na yana kokari katse Kiran yace zuwa wani gidan kennan boss ?

A hassale yace zuwa sabon gidana yakarasa fadar hk yana hanging din Kiran tare da cigaba da dubanta yana sauke numfashi kana ya Kai bakinsa tsaitin kunneta yace zaki iya min wani taimako ?

Tayi saurin Daga masa kanta alamun zatayi .

ya sake sausauta muryarsa can kasa sosai ta yadda zai sake kashe mata jiki yace ki taimaka kije kici abincin nasan kina jin yunwa..
Tace uhmmmm wlh bana jin Yun...shiiiiii bana son mutsu ke dai kije kiyi yadda nace tayi shr kawai Tana wasa da yatsun hannunta batare da tadaga Daga Inda take ba .

yasan halinta tunda tayi irin wannan shirun nata batashi zatayi ba dan hk ahankali .....

Please kuyi hakuri da typing errors banyi editing ba

MMN SUDAIS CE
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

*Jinjina gareku group Na kainuwa writer's lallai Ku masoya nah ne Wanda duniya tabari nasan da zaman hakan batare da Ina cikinku ba, hakika bagudo na yinku sosai da sosai km ta yaba da kaunarku gareta sannan tana alfahari daku a duk inda kuke ,domin Kun cancanci fiyye da hk agarenta ,sosai kuka shiga raina ba karya, Ku din masoya ne, na daban, Ina matukar jin dadin yadda kuke kaunar labarin AUREN SIRRI wannan shafin sadaukarwa ne Ga duk wace take 'cikin group Na kainuwa writer's Nagode sosai Allah yabar zumunci da kauna inshallahu km ana taren tare*🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Page 89

A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi 'cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni ..........
ka zauna kada ,ka fama ciwonka man ....dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba.
" sai dan gudun abinda zai sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya ...yadda take kwance ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa suna neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye 'cikin zuciyarsa wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa yayi yasoma ciccizawa ahankali ahankali.
,wani irin zazzafan shaukinta yake sake jin yana bin jini da "bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman ..
ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma .

Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya da aikin jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Yana aikin kallonta.
hk kawai ya tsinci kanshi da kasa ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi yakamota ya mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana yakai bakinsa daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .

jin Yayi saitin kunneta yasa ta dago hannuta 'cikin mutuwar jiki a dan tsorace ta dora akan bakinsa sbd kwata kwata bata shirya jin abinda yake son fada mata ba.
'cikin sarkewa muryarta tace please kayi hakuri man.
sbd Gani irin kallon dayake antayo mata ...

lumshe rikitattun idanunshi Yayi yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi akan bakinsa .
"ta kula da yadda yake yi din km tasan bakaramin aikinsa bane ya canza salon yanayinsa zuwa zafafan wasannisa masu hautsina mata lissafi .
dan hk tayi sauri zame hannuta ahankali zata tashi da sauri Ya rukunkumeta ajikinsa tare da shafo wasu wuraren a sansar ajikinta kana ya dire" hannuwanshi duka akan tudun nonuwanta da suke cike bammmmmm dasu abin sha'awa da bukatar kowani cikakken namiji, ahankali yake shafo saman nonuwanta yana lumshe idanunshi , ta dan saki kara 'cikin sanyi muryata mai dadi tare da cewa .

Wayyo NASU...RUL..DEENI zan suuuume ..me .. maka fa ...

Har 'cikin kasan zuciyarsa yaji maganarta tashigeshi "ya rinka jin wani irin abu me kama da sonta yana kara fizgar zuciyarsa gareta .cike da kuzari
ya sake rukunkumeta sosai ajikinshi yana mamakin wannan abu dayake tawainiyya dashi akowani lokaci koda kuwa baya tare daita .
'cikin natsuwa km yashiga mamakin yadda Sam bata shakkarsa , kalli yadda ta ambaci sunansa yanzu kai tsaye batare da wani tsoro ko fargaba ba .
Wanda ba duk mutane ke kiransa da sunan Kai tsaye ba ......

Ita kuwa tsoro ne yakamata domin ita kanta ji tayi kawai sunan nashi ya fito daga bakinta batare data shiriyawa hkn ba.yawo yashigayi da hannushi a sansar jikinta batare da Yayi la'akari da irin raunin dake kafarsa ba .
rasa yadda zatayi dashi ne yasa tasoma mutsun mutsun ajikinshi tare da ce masa tana jin yunwa ,tasan yanzu zai kyaleta.
Hkn ce kuwa ta faru dan sausauta rungumarta Yayi yana sakin numafashi da kyar.
ya juyo da fuskarta daidai tashi suna fuskantar junansu sosai yayinda kowanensu Na shakar numfashin juna atare suka lumshe idanuwansu take km zuciyoyiinsu suka shiga bugawa atare muryarsa cike da shaukinta.

yace a Ina kika San sunana hk ?

Tayi shr tana tunanin inda taji sunan yayinda gabadaya zuciyarta ta cika da frigici da tsoron tmbyr da Yayi mata idanunta suka soma ccikowa da ruwan Hawaye.

Muryarsa a kasalance yace ba kuka nace ki min ba ,amsa kawai zaki bani . Ina kike San complete name di na ?

Muryarta cike da in ..inna tace uhm ammm daman ajikin hotonka dake manne a dakin sama nagani .

Ya lumshe rikitattun idanunshi yana cigaba yawo da hannuwanshi ajikinta yace Kinsa kuwa kin fi kowa iya sarrafa harshenki gurin iya Kiran sunana ....yakarasa fadar hk yana bude rikitattun idanunsa masu kashewa Mata sansar jiki.

Ta tsurawa kwayar idanushi ,idanunta itama kawai Tana kallon yadda Ya dawo mata tamkar wani karamin yaron goye sannan ta bude bakinta da kyar .

,kowa fa kace ?

Ya kashe mata idonsa daya alamun hk abun yake .
"abinda ke sake narka da zuciyar nablah kennan har ta manta da Wanda take tare ,ta dinga jinsa ajikinta tamkar shi din nata ne na har abada.

Yayinda mgrsa Tasata jin kmr ana mata wanka da ruwan sanyi ne .
,har da ummi da aunty ze...cak ta katse harshenta gurin karasa mgnr take km gabanta ya yanke yashiga dukan uku uku sakamakon tunowa da zeenat din datayi .
Chapter 122 · 0% Book details