← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 149

Sashe 84

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bangane angama komai ba ummi ta tmby ?
ya juyo sosai yana fuskantar ummi da kyau sannan yasoma mata bayanin duk yadda sukayi da mahaifin nablah har zuwa inda aka daura musu aure tare da fito da wayarsa yana Nuna mata video dayasa sule yayi lokacin da'ake daurin ,auren . Yanagama nunawa ummi yakira number sule tare da saka wayar a handsfree ,muryar sule direba ta bayyana raudau ,shima dai Karin bayani yayi mata akan yadda daurin auren yakasance sannan deeni yayi hanging din kiran .

ummi naga jin yadda komai ya tafi 'cikin tsari Yasa ta saki ranta sosai ba kmr tun farkon shigowarta dakin ba tace yauwa Haka nake son ji alhamdulilllahi
,Dan har Na dauka ko bazaka bi zabina bane ?

'Cikin sarkewar murya yace a koda yaushe banida zabin daya wuce na ummina duk abinda kike so shi nima nake so akan wannan baza mu taba samun sabani ra'ayin ba.
farincikina shine nakasace may biyayya a gareki.
dan Haka banida yadda zanyi auren yarinyar shine mafuta kawai atare dani..
Ni km hk tawa kaddarar auren yake zuwa min zuciya bazata taba samun zabinta ba .

Tsananin tausayi furunci deeni din ne yakama ummi Amman km bata jin zata iya canza ra,ayinta akan qudirinta .

Parlour ya dauki shr koina yayi tsit tamkar ba masu numfashi aciki. baka jin motsin komai Sai Na sautin TV.
ummi ta nufasawa tare da kokari kawo karshen shirun nasu ta hanyar cewa Allah yayi maka albarka deeni duk abinda kake nema a duniya da lahira Allah yabaka. biyayyar da kake min kaima Allah yabaka ya'ya shiryayyu da zasu maka fiyye da hakan .

Ameen first love ya fada tare da Mikewa kan kujera ya daura kansa akan cinyarta tamkar dai yadda kananun yara sukeyi , tare da lumshe rikitattun idanunshi .

Ahankali ummu takai hannuta kan sumar kanshi dake kwance luf..luf Sai sheki suke da daukar hankali 'cikin tautausar lafazi may tsanyi ta Kira sunanshi...NASURULDEENI ....kwata kwata bashida niyyar amsawa Amman yadda umminsa takira complete name dinshi ne yasa dole ya amsa mata da Na,am first love a kasalance domin yasan duk abinda yasa umminsa kiran ainihin sunan haka abu ne may mahimmanci .
dan Haka ya tattara duka hankalinsa gareta .

Banason abin nan ya dau lokaci sbd da Haka ka hanzarta raba masu kwana kmr yadda addinin Muslinci yatanadar. kwana biyu biyu ko day day ,tunda ummi tasoma mgnr raba kwana numfashinsa ya nemi daukewa cak.. ko motsi bai yi ba har ummi ta dasa aya.

idanushi a lumshe suke , zuciyarsa ke mishi radadi da suya tare da takaicin mgnr ummi .
dan Haka muryarsa a dan zafafe yace kina nufi dakinta zan dinga zuwa ? Itama ummi a zafafe tace
Kwarai kuwa ko bazaka iya bane?

Ganin yadda ummi tayi ne Yasa shi cewa Ni Na isa nace bazan iya zuwa ba Sai dai wlh Ni kunya nakeji yakarasa fadar Haka cike da shagwaba tare da yatsina fuska.

Ummi tacigaba da shafa sumar kanshi ahankali daga karshe tace daurewa zakayi kaje gareta badan ta isaba Sai dan bukatar mu .
Deeni dake kwance ya sake yatsina fuska alamun Yashiga sarkarkiyya da kyar ya iya bude baki yace shikennan first love zan ware lokaci da zanje gareta .
Ummi tace wani irin zaka ware lokaci zuwa gareta ?

Kawai yau zuwa gobe ya Isa ka tsara komai dan bamuda wani ishashen lokaci batawa .

A kidime deeni ya Mike zaune yace haba haba first love karki min hk man wani irin yau zuwa gobe gsky ni gobe yayi min wuri dan ban shirya zuwa gareta a gobe gobe nan ba .
Amman I promise nest week inshallahu .

Nest week Yayi nisa deeni kayi kokari kaje gareta zuwa jibi .
Tamkar may shirin rushewa da kuka yace uhmmmm alamun yaji kawai ummi tayi murmushi jin dadi hade shafa gefen fuskarshi da tafin hannuta duk kabi ka wani rikice tamkar may jin tsoron yarinyar .

deeni ya zaro idanun waje yana wa ummi wani irin kallon shi din ne yake jin tsoron yarinyar da loma daya zaiyi ya gama daita.

haba first love .. yau km nine matsoraci yana may Nuna kansa da yatsansa sannan yacigaba tsorona ma ya rasa inda zai kare Sai akan mace ...mace ma housemaid dina.. ummi tayi saurin daga masa hannuta ok yaisa to Ai kai din ne naga duk kayi wani irin tamkar kana jin tsoronta .

Alhalin nina san yarona jarumin jarumai ne..
sadaukin nmj abin sha, awar kowace macce.
,kaga yarinyar nan bata da wani aibu uwa uba tana da kyau sosai .
idan Allah Yasa ma akaci sa'a bbys din duk sukayo kama daita .
Kaga zamu samu kyawawan bbys daga gareta.

duk maganganun ummi bbu wanda yaji yafi bata masa rai kmr wai yana jin tsoron yarinyar da wai tana da kyau.
dan Haka ranshi a bace yace Ni first love ki daina wani cemin tana kyau .kyawunta Na banza ... tunda nasan ko kama kafar mamata batayi ba a kyau ballanantana Ni .

banason ma ya,yana su wani yi kama daita zanje dai gareta ne kawai sbd cika ummirniki badan wani kyawunta ko me ko me....kawai ya Mike tsaye dan yaraba kanshi da sake jin zance yarinyar da ummi tasaka shi gaba dashi .
dan zamansa agurin zai iya hadasawa zuciyarsa kamuwa da wani ciwo may tsanani .

Zuciyarsa cike da Haushi ya nufi dakinsa ya murda handle yashiga bedroom tare da fadawa kan makeken royal bed dinshi da jan tsaki yayinda bakinsa ke fidda wani irin iska may zafi. hannuwanshi duka ya daura yayi pillow dashi Tare da kurawa celling daki ido tamkar may karanta wani abu..
,bbu abinda yake Banda tunanin yadda zuwansa gurin yarinyar zai kasance tsawon lokaci ya dauka kwance yana kallon celling dakin kafin daga baya ya sauke naunauyen ajiye zuciya may karfi gaske ..
yafara zance zuci ta Ina zan fara ?
A zahirance zanje mata ko badinance ?
Zuciyarsa tabashi amsa kaje mata kawai a dakenka sak .... a,a kada kayi Haka ka tsaya dai ka natsu tukun kasan ta Inda yadace kaje mata..
ya sake furzar da iska tare da jan tsaki mtssss ko ma a ya'ya naje mata dolenta ta saurareni km Hakan bazai hanani cin ubanta ba da wannan sabon iskanci data tsiro min dashi ..
, har kmr Ni ya Nuna kanshi da dan yatsansa wata diya macce zatace Ina damun rayuwarta ina shiga lamarinta .
shi deeni da kanshi ya girgirza kanshi kawai yana sake jin haushinta ...

Ranar Wednesday yakama rana da ummi ta umarce shi da zuwa gurin yarinya.

dan Haka tun a safeyar ranar yagama shurinsa tsab ta yadda zai isa Gare a saukake .

Zaune yake a dakinsa ya tasa CCTV camera dinsa ...

MMN SUDAIS CE
[7/20, 9:40 PM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 72

Zaune yake a dakinsa ya tasa CCTV camera dinsa gaba byn ya fito daga bathroom duk wani lungu da sako Na gangar jikinsa bbu inda bai fesheshi da turarensa Hamilton ba .
rigar bacci ce sanye ajikinshi mai budadden gaba Wanda yafito da ainihin siffar ta cikakken namiji . gashin kirjinsa Na kwance luf luf dasu abin Sha,awar da bukatar kowace cikakkiyar mace data amsa sunanta .

Wanda kallo daya mace zata yiwa kirjinsa taji hankalinta yayi mugun tashi domin duk wata wacce may raunin Sha,awa ta kalleshi dole ne ta Mika kanta gareshi batare da ta shirya yin hakan ba.

kallon camerar yake batare da ganta ba .
ko jin motsinta ko ganin wata alamar dazata Nuna masa tana dakin ba.Gashi bai saita Na,urar daukar da bayi ba ballanantana yaga ko tana ciki . 'Ahankali' yakai hannushi kan system yasoma dubo part din kasa aiko daita yasoma cin karo zata shiga kitchen hannuta rike da wata karamar Leda fuskarta a dan daure jikinta sanye cikin hijab kmr koda yaushe. 'Ahankali' ya km shiga 'cikin system dinsa ya dawo part din nablah..

,tsawon lokaci ya dauka zaune a gurin tare da yin zance zuci irin har sanda yaga shigowar dakin hannuta rike da wasu kaya.ta maida kofar ta rufe tare da murda key..

Ta ajiye kayan hannuta a gefen bedside dinta tayi Mika may dauke da gajiya sannan ta soma cire kayan jikinta tashige bathroom wanka .
ta Dade a 'cikin bayi km har lokaci yana zaune yana zaman jiranta fitowarta har ranshi yasoma baci ahankali ya furzar da iska may zafi daga bakinsa Tare da cewa ko me wannan Yar iskar yarinyar take a bathroom har yanzu data ki fitowa ?

'Cikin hk Wayarsa ta dauki karar sauti mai dadi Yasa hannushi yana kokarin janyowa wayar batare da ya dauke idanunsh daga camerar ba.a hankali yasoma duba screen din wayar sunan fk yagani .
Ya dauki wayar cike da jin Haushi...
fk kuwa yana jin DEENI ya daga wayar yace amincin Allah Ya tabbata a gareka abokina ......

Deeni ya amsa tare da cewa ya,akayi ne fk ?

Fk yayi murmushi sannan yace daman zance maka ne ka fito da wuri Gobe sbd sabbin ma,akanta da za'a dauka Dan zanfi son ace akai ne kazayi musu interview da kanka.

DEENI yaja tsaki Dan jin wani sabon Haushin daya caki zuciyarsa.
Dan Haka a fusace yace idan ban fito da wuri ba sai bbu Wanda zaiyi musu interview din ?

Fk yace uhm akwai man sai dai zanfi son kai da kanka kayi musu ..

ran DEENI ya sake baci Dan hk hallasale yace to ba'a za fito da wuri din ba kar Allah Yasa a dauki ma,akatan Dan rainin wayo kawai ..

kai zaman uban me kake yi da zaka ce kafin son sai Nine zanyi .

Fk ya sausauta murya sannan yace haba aboki Yanaga duk ka dauki zafi ne daga yin mgn.
meyyesa kake yin Haka ne ?
abi fushi da Wanda bana fushi ba duk yi kake wlh DEENI ka dinga saurarawa zuciyarka da yawan saurin fushin nan dakake yi .
Dan wlh zai iya kai yabaro ...

Ya bude baki kennan cak ya tsaya yakasa cewa komai sakamakon ganin fitowar nablah daga wanka daure da towel iya cinyarta tana gogge sansar jikinta xuwa manya nonuwanta...
Chapter 84 · 0% Book details