Sashe 108
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wani irin kallo take binsa dashi 'cike da tarin maseefa Amman sai tasamu kanta da shan jinin jikinta sakamakon hango yadda Ya hade rai bbu halin aikata abinda tayi Niyya ,Ga km karatun alqur'ani mai girma daya soma ratsa sansar jikinta ta komawa ahankali ta lefe lamo.. a kujera.
ta Dan Daga kanta sama idanunta a lumshe tamkar mai jin bacci ..tana jin yadda sautin karatun ke tashi itama tana bi cike da natsuwa .
Ya Dan juyo ya saci kallon Dan karamin bakinta dake motsawa sannu sannu .
Can taji ya rage sautin karatun yasoma waya cikin harshen turanci wanda yake yinsa 'cike da kwarewa tamkar yaren uwarsa da ubansa ..
Cikin sanyi muryarsa taji yana cewa kina office ne ?
Ita dai batasan abinda Na cikin wayar yace ba. ok ganinan zuwa yanzu wata yarinya zankawo ki duba min lfyrta ,sannan ya ajiye wayarsa yacigaba da tuki .
A harabar wani katanfarin special hospital yayi parking ya kashe motar ya juyo da dubansa gareta ,tare da tsura mata Rikitattun idanunshi.
,jikinta yake kallo musamman tsaitin inda ta buge kana ya maida idanunshi kan kyakywar fatar fuskarta.
idanunta sun Dan kumbura sbd kukan datayi .
fuskarta tata tayi fayu daita ,Amman duk da haka bai hana sihirtaccen kyauwunta fitowa ba ,km tayi masa kyau sosai .
,lumshe idanunshi yayi ya Dan kamo lips dinsa na kasa yana ciicizawa ahankali ahankali sai km ya saki Murmushin tare da tura yatsunshi hannushi 'cikin sumar kanshi yana shafawa a zuciyarsa ya furta mutun may kyau ako wani hali yakasance mai kyau ne domin kyawunsa bai boyuwa ..
Ta tsargu da kallonta yake sbd idanunshi dake yawo ajikinta Ahankali ta bude shanyayun idanunta da suke a runtse tana dubansa dasu jin yayi parking km idanunshi nacigaba da yawo ajikinta ..
wata uwar harara ya watsa mata tun kafin tayi challenging dinsa tare da daure fuska tamkar bashi takama yana kallonta ba.
itama sake hade ranta tayi tamau tare da turo bakinta tana jan mugun tsaki .... Ahankali km ta furta aikin banza kawai mlm...
Ba zato balle tsammani taji saukar rankwashi a tsakiyar kanta.
dafe gurin tayi tana kallonsa da shanyayun idanunta.
Idanunta suka soma kawo ruwa .
Ya murde mata kunne da karfi .
ta saki kara .mara sauti sannan ya buge mata bakin tsiwa ,ta kama bakinta da hannuwata duka tana mai zuba masa shanyayun idanunta wanda suke zubda hawaye .
A hassale yace ki duba 'cikin wannan .. yana mai nuna mata ledar dake saman cinyarta akwai hijab ki ciro ,ki suturta jikinki dashi ,sannan ki fito Dan bazan iya fita dake, da wannan shigar ta Yan isaka ba .
Kisa nima mutane su dauka nima haka nake ..
Ba musu ta hau bude ledar tun Bai kara mata wata izayar ba wasu dogayen hijabai tagani colours biyu .
dinki zamani masu shegen kyau da daukar hankali, duk da ranta a dakugule yake Amman hakan bai hanata jin dadi ba,domin sai daukar idanun suke dagani ma ba dinkin Nigeria ba ,Dan yafi mata kama dana kasashen larabawa.. ta zira ajikinta tafito tana gyra zamansa da kyau ..
Yana gaba tana binshi a baya duk inda suka gilma sai kallonsu mutane ke yi.
,yayinda ake ta gaidashi 'cike da girmamawa wanda har itama bata tsira Daga samun nata gaisuwar ba ..
Kai tsaye office din. Doctor saira Jack ya nufa daita ....
manage please wlh akwai uziri cika alkwari kawai nayi
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
*Where are you murja come close this page is for you only i'm so existed for ur care, thank you so much ,Allah yabar kaunar dake tsakaninmu mara algus ,kin nuna min karamci da aikin girma, bagudo taga karamcinki km ta yaba Allah yakara arziki ,ke din ,daban kike acikin mutane, bakowane mutun ne tamkar ki ba, you are so special*🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻
Page 84
Da sallama abakinsa yashiga office din yayinda nablah ke biye dashi abaya tamkar wata sabuwar halitta ta daban sannan ta maida kofar office din ta rufe takarasa shigowa ciki sosai .
zaune suka iske doctor saira sanye cikin kayan aikinta Na cikakkiyar doctor idanunta manne da farin medical glass ..tana ganinsa ta fadada fuskarta da murmushi Tare da Dan Mikewa tsaye kadan tana gaidashi tana mai nuna masa gurin zama da hannuta.
,ya zauna yana may amsa gaisuwarta fuskarshi ba yabo ba fallasa .
sannan tayiwa nablah dake rakube a gefe tsaye nuni da kujerar zama .
Nablah ta zauna ' a daddare 'cike da natsuwa tana karewa office din kallo sbd yau shine karo Na farko data ,taba shigowa irin wannan hospital din na masu hannu da shuni ,kai har ma da office din gabadaya.
Hk kawai ta tsinci kanta da jin wata irin mummunar faduwar gaba.
batare da wani bata lokaci ba deeni yashiga yiwa doctor saira bayanin abinda ya ke tafe dashi ,akan so yake ta duba masa lfyr yarinyar dayazo daita .
Doctor tayi murmushi tana kallon shashin da nablah ke zaune kanta a sunkuye tana wasa da yatsun hannuta tasoma tmbyrta abinda ke damunta 'cikin harshen turanci.
nablah tayi tsuru tsuru da idanu takasa cewa komai sai da doctor saira ta sake maimaita tmbyrta" sannan muryarta a sanyaye tace bbu abinda ke damuna fa . Km ni fa lfy lau nake babu inda kemin ciwo .
Deeni ya juyo ahankali yana kallon Dan karamin bakinta da take tsukeshi a duk sanda zatayi mgn
A Dan fusace Yace ke banson iskanci ki sanar mata da abinda yake saki zafin jiki bawai ki tsaya kina wani batawa mutane lokaci ba ..
A dake itama tace to bbu abinda yake damuna sai km nayi karyar ciwo .
Yaja tsaki yana cizan gefen lip's dinshi kana yacigaba da mgn.
" doctor karki sake tmbyrta" ke dai ki duba min lfyrta kawai .
Doctor saira tayi murmushi duk da batasan matsayin yarinyar gareshi ba ,Amman sai taga sunyi matukar dacewa da junansu .
tace Ok sir ,amman mr DEENI baza'a yi hk ba ,ciwon nan ajikinta yake yakama mu Dan daji wani abu Daga bakinta first so that za'a San ta inda za'a soma duba lamarin .
DEENI yayi shr tare da dauke kanshi bai sake tsuma musu baki ba sai ma phone dinsa daya Ciro yasoma operating.
ita km doctor saira ta sake maida hankalinta sosai a kan nablah .
yauwa kanwata Ina jinki yi kokari ki sanar min da abinda ke damunki da kyar dai doctor saira tasamu nablah tace mata wani abu .
A gsky Ni bana jin ciwon komai ajikina ,sai dai sometimes hk nakan ji motsin wani abu acikina... 'cikin wani irin yanayi na shock DEENI ya dago rikitattun idanunshi ya zuba mata yana kallonta ,ta Dan tsuke bakinta ganin yadda yake kallonta sannan tashareshi tamkar batasan ita yake kallo ba, tacigaba da mgn da muryarta a shagwabe.
Amman Ni doctor Allah Ina ganin kmr appendix ke damuna.
ba doctor saira ba hatta deeni sai da mgnrta, ta kusan sashi dariya .
Aiko yayi saurin juyar da kanshi gefe yana fitar da sanyayyir murmushi .
hk kawai ya tsinci kanshi 'cikin wani irin farincikin Na daban km mara misaltuwa .
Doctor saira ma dariya tayi sosai sannan tace ba kece zaki yanke hukunci abinda ke damunki ba, computer ce zata sanar mana.
" mu dai inda ke miki ciwo kawai zaki sanar mana .
A Dan hassale tace to...bbu inda ke min ciwo baya Ga motsin danake ji acikina .
doctor saira ta mike tsaye byn tagama sauraron nablah . tace Ok biyoni muje tayi gaba
Nablah taki tashi sakamakon wani tsoro dayashigi zuciyarta alokaci guda.
Domin ,gabadaya tunaninta ya tafi ne akan allura za'a yi mata ,gashi km ita bbu abinda ta tsana sama dashi .
dan shegen tsoron allura gareta kmr me .
Dan haka ta gyara zamanta taki mikewa tabi byn doctor.
Deeni dake zaune har lokacin ya sake juyowa inda take zaune yana dubanta ganin taki mikewa tsaye Yasa shi ,tsura mata idanun shi kawai yana kallonta tare da hade ranshi tamau tamkar yana filin Daga ..yayinda tuni zuciyarsa tasoma yamutsewa ta cure guri guda , yasoma manta inda yake jira kawai yake ta tunzurashi.
wani irin kallo yake aiko mata dashi may tattare da tsantsar tashin hankali, km wanda yake mata nuni da Babu sausauci acikin lamarinsa idan yatashi antaya mata rashin mutuncinsa .
Dan hk tayi zumbur ta Mike tsaye .
da sauri jikinta Na wara tabi byn doctor saira ..Ya naunauyen ajiye zuciya yana bin bynta da kallo wayarsa ya dauki sautin kida yay pic din Kiran sannan ya Mike tsaye tare da manna wayar a kunnenshi ..
Kai tsaye dakin gwaje doctor saira tayi da nablah sannan ta hadata da wata nurse tace a soma mata scanning din appendix tukun .
Nurse ta umarce nablah da ta kwanta akan Dan wani madaidaicin bed wanda akewa mutane Scan akanshi .
bbu wani musu tabi umarnin nurse din.
Tare da Daga rigarta sama kadan kmr yadda nurse din ta sake bata umarni.
'Cikin iyawa da kwarewa akan aikinta nurse ta soma yi mata scanning .
gefen cikinta fati maida hankali akai Amman bata Ga komai ba' km bbu wata alama ta appendix a cikinta Dan hk tayo kasa kadan gurin mararta nan taga wani abu kmr gas.... a saman maharfarta Dan hk tashiga binciken gurin sosai.
cikin minti Goma tagama yiwa nablah scanning km tare da gano abinda ke cikinta km duk wannan lokacin doctor saira Na tsaye akan idanunta akayiwa nablah komai .
Nurse ta bata umarni sauka.
Nablah ta Mike ta sauko Daga kan bed din tana gyara rigata da hijab dinta .
Suna fitowa Daga dakin scanning office din doctor saira suka koma kai tsaye inda ,
deeni ke zaune zaman jiransu .
Ga mamakin Doctor saira bataganshi 'cikin office din ba .
Dan hk hannunta rike da takardar scanning din ta zauna a mazauninta tare da nunawa nablah dataja ta tsaya gurin zama .
byn ta zauna ne doctor saira ta gyara zaman medical Glass dinta sosai sannan tace are married ?
nablah tayi saurin girgirza mata kanta .
mamaki da alajabi yacika zuciyar doctor to kinsa kina da ciki ne ?