Sashe 92
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya dan tabe bakinsa sannan ya samu guri ya zauna kan kujera dake facing din ta ummi tare da dan zamowa jikinshi kadan yana may yatsina fuskashi sannan muryarsa a sanyaye yakira sunan ummi ... first love ....
Ummi Ta bar abinda take ta dago tana dubansa ya kashe mata Idoshi daya kana yace mata am feeling hungry... ummi tace Allah ko? Ya daga mata cike da shagwaba Ok sai kabari matarka ta dawo tabaka abinci .
...haba first lov meyasa kike min hk ne yanzu ?
Ni wlh Gani nake ma gabadaya kin canzamin kin daina sona da ji dani kmr da .
km nasan shiga tsakaninmu akayi wlh amman nasan maganin abu yakarasa fadar hk yana sake tamke fuskarshi ...
ummi tayi murmushi ,ta nan km zaka bullo ?
Bbu wani ta nan zan bullo ai gsky Na fada.
Uhmmmm to yake son shiga tsakanin "da" da uwa ?
Mayun dake rayuwa damu acikin gidan nan ya dan dauke numfashi sannan yacigaba Allah first love kinsan dai sarai banason Amin kishiya. amman gabadaya sai wani kokarin kike ki hadani da wasu which,s bad ..
ummi tana jinsa har ya dasa aya amman Tayi masa banza tamkar bataji shi ba tacigaba da abinda take .
ahankali km a shagwabe yabar wancen zance yasoma yiwa ummi naci yunwa yake ji ..
Ummi tasan halin nacinsa km tun da yace yana son cin abinci tasan yuwan oready tagama cinye cikinsa .
Dan hk kawai tace nabla taimaka dan Allah ki shirya masa wani abu may sauki kinji diyata ko zai rabani da wannan nacin nasa ..
DEENI da idanushi ke kan umminsa Ya tsina fuska tare da cewa yanzu first lov wannan yarinyar ce zatayi min wani girki?
yarinyar da kwata kwata bata iya komai ba.
,Kai nifa banason cin jagwalgwalon abincinta wlh nablah ta dago shanyayun idanunta da niyar kalonsa sbd yadda taji tana sakin maganganu karaf idanunsu suka sarke cikin juna ya watsa mata wani matsiyacin kallo wanda yasa ta dauke idanunta da sauri yayinda zuciyarta tashiga dokawa .
wannan km son ranka ka fada kawai dan kaji dadin bakinka amman mgnr jagwalgwalon abinci take dafawa karya ne wannan domin bbu Inda girki nablah bazai shiga ba a duk fadin Africa.
cin jagwalgwalon abinci km sai dai kar a km domin yanzu kasoma .
dan Allah rabudashi kinji nabla tashi maza kije ki samar masa wani abu me sauki .
Nablah ta Mike tsaye amman gabadaya ilahirin jikinta bbu Inda baiyi sanyi ba ..ita kanta ba,a son ranta take masa wasu abubuwan ba darajar ummi kawai yake ci agurinta .
A sanyaye ta nufi kitchen "ahankali yabi bayanta da kallo yana tabe baki tunda daman ta gababshi zata wuce km shi yakan so yaga yadda take tafiya kmr an tsamota 'cikin ruwan tsanyi .
"yana juyowa idanushi karaf 'cikin Na umminsa sukayi four eyes .. yayi saurin dauke idanunshi . waskewa yayi tare da sosa byn keyarsa alamun kunya sai dai ya sake hade ran nan nashi tamkar yana filln daga ..uhm kawai ummi tayi tana murmushi da girgirza Kai..
nablah ta dade tsaye a kitchen tana saka da warwara abinda zata daura mishi may sauki wanda bazai dauki lokaci ba.
zuwa can ta yanke shawarar dafa masa jollouf din cuscus .
ta hada masa haddadiyar jollouf din cuscus Wanda ta wadatu da kayan hadi carrot green beans da piece koda da hanta a mamadin nama kamshin Curry da tyme ne kadai ke tashi ta barwa laraba gyaran kitchen din ta zubo masa cuscus din shake da plet ta fito hannuta rike da plet .
Tun daya jin motsin tahowarta gabadaya Hankalinsa yakarkata gareta Wanda shi kansa Bai San dalilin dayasa yake jin hk a tare dashi ba.
har takaraso ta janyo wata Yar karamar stood ta ajiye masa plet din abinci akai hankalinsa Na kanta ahankali ta juya zata koma kitchen taji sautin muryarsa ke.......
Ta juyo tare da dan tsayawa darajar ummi dake zaune a gurin.
zoki kwashe wannan banzar abincin da kika ajiye ance miki Ni jaki ne ?
A ranta ko tace Ai kamafi jaki hauka agurina .
ya buga mata wata razananniyar tsawa tsayuwar uwar me kikewa mutane ?
zuciyar tamkar zata tarwatse tsabar takaici da tashin hankali a kufule takaraso tasoma kokarin daukar plet din ummi tace barshi nablah yi tafiyarki kawai .
ta juya ...Ta koma kitchen Inda ta iske laraba tana aikin gyara kitchen tasaka hannuta tare sukayi komai sunayi suna hira ..... .
Tsawon lokaci ya dauka zaune yana operating din phone dinsa batare ko kallon arziki yayiwa abinci ba.
hakan kuwa yayi mugun batawa ummi rai" tare da hassalata .
dan duk da tsananin son da takewa tilon "dan" nata hakan bazai sa taga yayi ba daidai ba ta kasa yimasa mgn .
Dan hk a kufule tace wannan km wani sabon salon wulakanci ne hk ?
Ya dago yana kallon umminsa tare dage mata girarsa daya alamun tmby ?
minti biyu kacal Na baka ka fara cin abinci nan tun kafin raina, bai Kai Ga baci ba.
abinda ya tsani ji da gani kennan bacin ran umminsa .
km yakasance shine zaiyi dalilin shigarta halin damuwa .
dan hk bbu wani ja inja ko bata lokaci yasoma tsakurar abinci yana ci tamkar yana cin magani ba dan rashin dadin abincin ba sai dan tsagwaron wulakanci irin nasa.
Nablah na kitchen taji ummi Na kiranta da sauri ta amsa tare da barin abinda take ta fito.
,yauwa nablah jeki dakina dan Allah kicewa safeena tabaki jakata ki kawo min kinji.
ta juya kennan taji sautin muryarsa ke....dawo ki kwashe wayan nan abubuwan ..dole ta sake juyowa takaraso Inda yake duk ilahirin jikinta rawa yake.
wani irin abu taji ya dunkule mata a kahon zuciyarta ,ahankali tasoma kokari hada kayan abinci data kawo masa wanda bawani cin arziki yayi ba .
ummi ta dakatar daita ta hanyar cewa barshi nablah karki hada komai agurin nan .
Sannan tayi facing din DEENI da kyau tana harararsa kana tace kabari laraba tazo ta shige dasu .
aikin nablah a gidan nan girki ne kawai .
Sai daya yatsina fuska tare da tabe bakinsa tukun yace Ok Ai duk daya ne first lov Dan aiki Dan aiki ne, bbu wani bambanci da may girki da may shara da sauran ayyukan gida duk dai Yan aiki ne ..
Duk Yan akine Amman ita wannan nata aikin may lasisi ne wanda kasan da hk ko kana daja ne?
uhmmmm first lov Ni Na isa Naja dake ..ok
Yi tafiyar ki kinji nablah ..
Karfe biyar daidai matar gidan tashigo gidan agajiye fuskarta cike da izza da Mulki da nuna isa .
ta zauna tare da Kiran washi Allahna sannan tace ummi sannuku da gida .
ummi ta dubeta tana murmushi may cike da nuna tsansar kulawa da soyayya kana tace yauwa mamana ya gajiya da karatu ?
Kai ummi wlh karatu nan kwata kwata bbu sauki. 'cikin hk nablah ta fito daga kitchen takaraso har inda Zeenat ke zaune tayi mata sannu da zuwa tare da tmbyrta abinda za'a daura Na dare .
Sai data yamutsa fuskarta sannan tace daga dawowata zaki zo min da wani mgnr abinci tun mutun bai gama huta wa ba tamkar wasu mayunwata mtssss taja tsaki.
Ita dai nablah dake tsaye bata sake cewa komai. sai ma ummi ce, tace haba mamana ki dinga bin yarinyar nan ahankali fa kinsa bawai ta taba zuwa aikatau bane wannan shine first time dinta .
to ai tace ummi daga sannu da zuwa sai mgnr abinci .
to ya isa hk wannnan duk ba laifi bane dan ta tmby. Ni dai dan Allah ki dinga sausautawa yarinyar nan yanzu dai gaya mata abinda zatayi.
inji cewar ummi "
sai da Zeenat ta sake yatsina fuska sannan tace paten doya zakiyi min .
..muryar nablah a sanyaye ta amsa da to aunty.
Amman banason yayi kauri yayi ruwa ruwa ..takarasa fadar hk tana duban sashin da ummi take ummi ku mezaku ci ?
Duk abinda mamana zataci .
Zeenat Tayi murmushi tare da cewa Ok amman shi my hrt ki mishi poundo yam da miyar ugu sauran ki yiwa mutane shirme .
Hk nablah ta sake koma kitchen Wanda zuwa lokaci har laraba ta kammalawa da gyaran kitchen din ta fita zuwa wani aikin Na daban.
ahankali take bare doyar zuciyarta tamkar zata buga tsabar bakinciki zamanta ciki gidan ta hada source Na asaro.
Kusan awa biyu da shigar nabla kitchen.
' sai Ga Zeenat tashigo da waya a hannuta tana yatsina fuska da baki sannan tace wai har yanzu akin kikeyi baki gama ba?
nablah da ranta yake a bace matuka .
a dakile tace eh aunty sauran kadan Zeenat taja ta tsaya tana rike da wayarta har lokaci ita dai nabla dataga tana aikin dadaddana waya wanda batasan abinda take yi ba.
km kusan duk sanda take girki a kitchen sai tashigo tayi mata tsaye a ka da waya a hannuta.
byn ta fita ne sai ga laraba tashigo tace nablah ....
Ta juyo tana dubanta batare da ta amsawa laraba.
kinsa me aunty take miki Inda tashigo kina girki . nablah ta girgirza mata kanta ahankali alamun batasani ba .
to wlh video take miki .