Sashe 76
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nablah na fita ta hangosa a parking lot direbansa ya bude masa mota shima soja ne sanye da kakinsu na sojoji zai shiga nisan dake tsakaninsu zai iya wucewa kafin takarasa garesa tarasa yadda zatayi ita ba iya gudu tayi ba ballanantana sauri sai kawai taja ta tsaya tana kallon bayansa can har yashiga mota sai kuma taga ya fito, yasoma takowa alamun mantuwa yayi kowani takun daga kafarsa daidai yake da bugun zuciyata gata tsaye hannuta rike da file ganin yakusan karasowa inda take tsaye ne yasa tasoma tafiya hango file din hannuta ne yasa yaja ya tsaya tacigaba da takowa ahankali DEENI dake tsaye zuciyarsa tamkar,zata buga ta kama da wuta jin saitin tafiyarta cikin sanyi ya kara hassalashi ya tsani tafiyar sanyi jiki har taku daf dashi zuciyarta na wani irin dokawa saboda tsabar tsoro da hannu biyu ta miko masa file yaki amsa ya zuba mata idanunshi kawai jin yaki amsa ne yasa ta dago kanta dake sunkuye ta zuba masa shanyayun idanunta take suka ji wani irin shock..... Alokaci guda tayi sauri maida kanta kasa kmr ta juya da file din jikinta har kirma yake sakamakon yadda idanunshi ke yawo ajikinta da karfi ya fizge file din. hade murde mata hannu ta saki kara mara sauri ta dan masa daga inda yake tana mammatsa hannuta cikin zafin rai yacewa captain A sulaiman kai sule tsayuwar me kikeyi yashiga ya zauna sit din baya ta tsaya tana binsa da kallo daga bisani ta nufi cikin gida zuciyarta cike da tsanar halayansa ace mutun tamkar azarailu bai bar kowa ba tana shiga ta tarar da ummi tana tawa aunty zeenat fada Amman dataga nablah sai ta canza harshe zuwa yarensu na India ummi ta dan kalli nablah tace kin bashi file din ta daga mata kai , sannan ummi da aunty zeenat suka cigaba da maganar su wanda ita nablah bata fahimci komai ba .
zeenat ta kalli inda nablah take ta watsa mata harara a fakaice batare da ummi ta lura ba dan hankalinta nakan TV itama nablah bata wani tsaya ba, dan tasan abinda kallon yake nufi ta fice takama gabanta.
ummi ta Kira suna Zeenat .
Ta Dan juyo ta maida hankalinta kan umminsa yakamata ace kin soma koyawa yarinyar nan irin abinci da DEENI ke so ta Zeenat zubawa ummi ido kawai tana sauraronta ummi tacigaba saboda kinga yanayin jikinki ke ba ishashiyar lafiya ce dake ba sannan kinsa bayacin abincin masu aiki cikin shagwaba tace ummi to ai itama mai aikice ummi ta girgiza mata.
mai aiki ce Amman ba kmr su take ba zeenat bana jin dadin yadda ke da mijinki kuke wa yarinyar nan "da" nakowa ne fa.
ki duba kigani haihuwa kike nema sama da sheka takwas kennan kina ganin idan ke akawa taki Yar haka zakiji dadi ? zeenat ta bata fuska tace haba ummi ya zaki hada jinina da waccen mai kama da Yar sadaka yalla idanun tamkar na mayu ummi tayi murmushi Shine kawai dalilin abinda kika tsani Yar mutane .
saboda kina ganin kmr tafiki kyau , kema fa kyakkyawace km first class zeenat tawashe baki tana dariya tace ummi shiyasa kullum nake kara sonki dayawa , dayake ance kina da kyau ba, dan haka ki dan rinka sakarwa yarinyar nan fuska ko ta sake damu zeenat .
ta dai amsawa ummi ne kawai Amman ita Sam bazata iya mu'amula da masu aikin tamkar wasu yan'uwanta ba ,km ko babu komai ita dai Tayi mugun tsanar yarinyar .
Uhmmmm. nah wa oooooo madam Zeenat fear God 😍😍😍😍😍😍
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 68
Zaune yake rigingine a bayan mota ,direbansa Na tukasa Ahankali.
Yayinda Kirjinsa ke cunkushe dayawan tunan tunane iri iri. Wanda zuwa yanzu yasoma suspect din wani abu ne ke shirin faruwa da rayuwarsa. Wanda a hakikanin gsky bazai iya cewa ga takamaiman abinda ke son ruguza farincikinsa ba .
Kallo daya zaka masa a yan kwanakin nan tabbatar da hakan sannan ka gane sansar damuwa dake dawainiya da rayuwarsa .
zuciyarsa ke rawa da raya masa abubuwa dayawa a game da yarinyar dake zaune agidansa .
a duk sanda zuciyarsa ta motsa game daita kirjinsa ne ke wani irin bugawa da sauri .
Yayinda , tunaninsa ke yawan barin gangar jikinsa zuwa wani bagere na daban.
, don't believe what's actually happened to my hrt yarinya tamkar wata aljana ko mayya ta tsarke min kowani shashi Na zuciya da gangar jikina ,deeni ya fadi hakan akasan zuciyarsa yana may furzar da wata iska may Tumi .
Wit that thinking har suka iso gurin aikinsa zuciyarsa fal... da damuwa .
" sule direbansa ne ya fito da sauri ya bude masa kofar motar yana may Sara masa.
, DEENI Baibi takansa ba yasoma tafiya 'cikin isa da takunsa Na takama...
Duk wani abu dayakamata DEENI yayi ranar domin barinsa aiki yakamala da komai .
Sai dai he fell some how akan aikinsa da zai barin Wanda yataso da tsananin so tun ba ,yau ba .
,amman ba yadda Ya iya da rayuwarsa dole yabar komai ya,mayye gurbin kujerar dad dinsa a halin yanzu Dan shi yafi komai mahimmanci a tare dashi .
Duk abinda yake zuciyarsa Na makale da tunanin yarinyar ,Wanda yarasa dalilin jin haka. duk yadda yaso ya yakiceta a zuciyarsa hakan yagagara domin tunaninta kokari yake ya mamaye ilahirin santsar jikinsa ,what should I do now to stop thinking about her ? Ya tmbye kansa yana mai rantse idanunshi gam.
'Yana Cikin wannan tunanin ne wayar faruk ta riske shi ,tare da katse masa damuwar dake shirin zautar dashi , Ahankali ya sauke naunauyen ajiyer zuciya tare da bude idanunshi ganin sunan dake yawo kan screen din wayar yasashi hanzarta daukar wayar hade dayin sallama .
Bangaren faruk kuwa byn deeni ya amsa sallamar deeni ,yace aboki kwana biyu shr kayi Sika's ba'a ganinka ,wayarka ma Haka .
DEENI yace kai dai bari kawai wlh abubuwa ne suka sani gaba da baya ,a en kwanakin nan amman Na kamala da komai ,sai fatan alkhari kawai ,fk yace ok kana gida ne ?
Bana nan Ina gurin aiki amman xuwa anjima kadan zandawo , kazo gobe Ina son ganinka game da aikin da ,zamuyi start .fk yayi murmushi manager da kanshi kennan ..a she zaka saduda 'cikin sauki Haka .
,wlh ban dauka zaka iya barin wannan akin naka daka kwallafawa rai ba .
mtssss DEENI ya ja tsaki dan takaicin barin aikin nasa sannan yace yanzu ma kama tayi . Shiyasa da km mahimmanci dad dina dan bazai yiwu Ina kallo wahalarsa ta tashi abanza ba ,km ko bbu komai su ya Mahmood da ya sulaiman suyimin kokari sosai akan dukiyata .
Suma zuwa yanzu suna bukatar taimako. F k ya numfasa sannan yace Haka ne ,nan dai suka shiga hirar duniya .deeni yaji dadi hirar data wanzu a tsakaninsa da amininsa Dan kashe dari ta damuwarsa ta ragu.
Ummi kishingide akan kujera a hadadden parlour ,gidan yayinda safeena ke zaune kusa da ummi tana kallon zeeyword ita kuma Zeenat tana chatting a phone dinta .
DEENI yayi sallama hade da shigowa parlour kai tsaye ya nufi kujerar da ummi take zaune ya zauna kusa da ita hade da daura kansa a kafadarta yana wani narkewa sai kace karamin yaro ummi tasa hannu ta shafi sumar kansa cike da so da kulawa tace da alamun ka kwaso gajiya gashi inason zamuyi magana mai mahimmanci dakai .
take yanayin annurin fuskarsa ta dauke , Yar fara'ar daya shigo da ita ta ragu duk da Bai san takamaiman mgnr da ummi zatayi dashi ba . amman hakan Bai hanasa cewa karki damu dani, first love bana tare da wata gajiya bara nayi freshe up na dawo muyi magana ya mike tsaye fuska nan tasa a hade ba yabo ba fallasa yana tsokanar ummi da fatar maganar da zaki min may dadi ce km wacce zata sakani farinciki.
dan nasan maganar ummina duk masu mahimmanci ne da dadi sauraro yana gama fadar haka yasoma takawa ahankali cikin sanyi ya haura upstairs.
DEENI nashiga bedroom dinsa yacire kakin jikinsa ya rataye yasaka rigar wanka yashiga bathroom ya sakar jikinsa ruwa .
byn ya fito daga wanka jallabiya fara kal... ya dauko yasanya tare da feshe ilahirin jikinsa da turare may dadin kamshi sannan ya fice daga bedroom .
ummi da zeenat har safeena duk suna nan a zaune a inda yabarsu tun kafin ya zauna safeena ta sake gaidashi ta mike tabar gurin yayinda ita kuma zeenat tashige kitchen .
Shi km ya zauna yana maida hankalinsa kacokam gurin umminsa yace ummi Gani.
tace eh naganka ai sannan ta kira sunansa deeni....Ya dago rikitattun idanushi yana dubanta dasu batare da yace mata komai ba sai dai gabadaya ya tattara ilahirin hankalinsa akanta .
cikin sanyi muryarta kasa kasa ta yadda bbu mai jinta sai DEENI din .... hakika lokacin yayi da yakamata kasan abinda kake ciki domin zaman gidan nan shr ya soma gundurata.
, zeenat ta dawo parlour'n hannuta dauke da cup din coffee ta Mika masa.
wata uwar harara ya gallamata sannan yace bazaki iya ajiyawa ba ko zaki daura min akai ne ?
zeenat tayi murmushi kawai domin ita duk abinda DEENI zai mata baya damunta sai ma sake birgeta dayake karayi.
, Ahankali ta janyo karamin stole gabansa ta ajiye masa ta sannan ta juya ta koma dakinta tacigaba dayin chatting dinta ganin kmr suna bukatar abasu guri .
ummi tacigaba a dalilin haka kaso kakara aure tun ba yanzu ba ,Ga wannan yarinyar nayi bincike akanta sosai ,irin kalar yarinyar danake son ka aura ce .
ganin maganar da umminsa ta dauko ne yasa shi mikewa tsaye hade da daukar cup din coffee, din tare da sanya hannushi ya kamo na ummi yace ummi muje dakinki .