← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 149

Sashe 86

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bashi ya yanke nafilolin dayake ba sai daya soma jiyo kiran sallah daga masallaci dake'cikin gidan .
sannan ya katse .Ya zauna yana laximi har zuwa sanda aka tada sallah ya Mike ya gabatar da sallah asuba yakoma ya kwanta ya lumshe rikitattun idanushi.

Da safe ,Sai daya makara gurin tashi sbd bai wani samu ishashen bacci Sosai.
Haka dai yashirya 'cikin sanyi jiki ya nufi dakin ummi ya sameta rigingine akan gado hannuta rike da carbi tana laximi ..
safeena taganinshi ta Mikewa tsaye tana gaidashi sannan tabar dakin takoma parlour ummi .

'Ahankali' ummi ta xuba masa idanunta tana kallonsa tare da nazarinsa har ya karaso har inda take ya zauna gefenta.
first lov mun tashi lfy ,ya fadi hakan kansa Na kallon kasa ta amsa cike da kulawa tana may sake dubansa da kyau deeni shr yarasa ta Ina zai soma yiwa ummi bayanin aika aikan daya sula ....
da n Haka kawai ya Mike tsaye yana cewa mata first love kimin addu'a Ni zan fita office Amman dan Allah ki rike waya ahannu ki .
Inda nakai office zankiraki akwai abinda nake son zan sanar dake ummi tacigaba dubanshi tana mamakin abunda yace .

Ko baka da lfy ne ummi ta tmbyeshi ?
Lfy lau nake first love ki dai rike waya a hannunki ummi tace to Allah Ya tsare a dawo lfy . Ya fice daga daki cike da takunsa nan nasa may daukar hankali.

byn fita DEENI ummi tashiga tunanin me DEENI yake son gaya mata da har yakasa kasa duban idanunta yanasar mata lallai ko wani irin mgn ce Wannan tana girma km matsala acikinta domin yaron ta baya boye mata komai daya shafeshi ..

Byn kmr minti talatin da fitarshi kiranshi yashigo wayar ummi .
jikinta ummi har rawa yake gurin dauka wayar tare da sallama ,ya amsa muryarsa a kasalance..
sai km yayi shr uhm deeni Ina jinka tun byn fitarka hankalina yake a tashi kasanar dani abinda yake damunka tun kafin zuciyata ta buga?
Deeni ya runtse Idanunshi Sosai tare da fidda numfashi dan yana jin kunyar abunda zai fada din .. sannan yace uhm daman nace ...Sai km ya sake yin shr..
kace me ... DEENI ?
Kamin mgn man..
" ummi ki natsu kokarin nake yi kennan sanar miki daman akan yarinyar nan ce .
uhm meyasamu yarinyar Ina sauraronka ?

'Ahankali' ya sake sauke ajiyar zuciya sannan yacigaba a atakaice wlh fist love aika aika nayi mata tare da sani ba .... dan Allah first love kije ki dubata tana 'cikin wani hali ..inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ummi tashiga jerowa bbu kwakwatawa.

ta Mike tsaye rike da wayar tana salallami yanzu DEENI abinda ka aikata kennan shine kagagara gaya min sai a waya idan wani abu yasamu diyar mutane mekake son nacewa er uwarta uhm ?

Muryarsa a sanyaye yake am sorry first love tare da hanging din kiran dan bai son jin tashin hankali umminsa zatashiga ..jiki Na rawa ummi ta nufi dakin nablah kwance ta isketa tamkar wata matacciya akan bed.
gabadaya gashin kanta ya tarwatse ko fuskarta ba a iya hangowa ummi ta fashe da kuka tana karasa gareta tare da daga hannuta .taji ya sake .
aiko gigice tayi hanyar bayi da sauri ta dibo ruwa tashiga kwara mata ...

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 73

Duk yawan ruwan da ummi ta dinga watsawa nablah bata farka ba asalima ko motsawa batayi ba .

hankalin ummi yakai kololuwa gurin tashi batasan lokacin data isa Inda nablah ke kwance ba ta rugumota gabadaya ajikinta tana jijigata tare da kiran sunanta.
nablah.. nablah please nablah kitashi still shr km bubu wata alamar numfashi a tare daita ummi ta tsorata da ganin halin da yarinyar mutane take ciki .
"agigice ta dauki wayarta tasoma neman layin DEENI kira daya ya dauka yana first lov..... ummi ta fashe da wani irin matsanancin kuka sannan tace kai wato kana can kana lamarinka kabar yarinyar mutune 'cikin halin ha,ulai to wlh kazo Dan ubanka dan ka kashe yarinyar mutane sannan ta ajiye wayar batare da ma ta katse ba tacigaba da jijiga nablah tana kuka da kiran sunanta .

Ba'a yi cikakken min shabiyar ba sai Ga deeni ya iso tare da doctor din dake duba maikanta gidan Allah Yasa bbu kowa a gidan Zeenat ta tafi makaranta yayinda safeena sun fita tare da laraba zuwa just right .

a rikece ya karasa shigowa dakin idanushi kyam... akan nablah dake kwance sa da zuciyarsa ta buga ya juyo da sauri yana tmbyr ummi wani
halin take ciki .
ummi ta dubeshi tare da watsa masa wata uwar Harara shi kansa bazai iya cewa ga irin rudani daya shiga ba sanda ,yashigo dakin yaga halin da yarinyar mutane take ciki ba .

banda ambaton sunan Allah bbu abinda yake a kasa zuciyarsa ya kasa cewa komai Sai nuni da yayiwa likita data soma yin abinda yakawota.

domin ji yake Ina ma kasa ta tsage ta bude yashige ciki ya huta da wannan abun kunya daya aikata.
hakika bakaramin aika aika ya aikatawa yarinyar ba.
gyaran muryar da doctor din Tayi ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya afka Na wuncin gadi .

Dan Allah kataima kai kamin ita xuwa dakin kasa nasamu damar dubata inji cewar doctor .

deeni dake tsaye tamkar an dasashi Sai lokacin ya dawo 'cikin natsuwarsa.
Take suka sake hada ido da ummi kallon kallo suke yiwa juna.
'Ahankali' yayi nodding kanshi kasa tsabar kunyar data rufeshi da taimakon ummi doctor tasamu tasoma duba nablah .
still idanun ummi Na DEENI ta kafeshi da idanunta tana mamakin abinda ...

doctor ta dago Tana duban ummi tace gsky madam wannan abu yayi tsanani dayawa gashi Ni yanzu banida kayan aiki a hannuna km Na duba nan bansamu abubuwa dazan mata amfani dashi ba.
amman Mafi sauki Ku tafi hospital mafi kusa daku .
deeni ya tsareta da idanushi yana mata wani irin duba Na tabin hankalin kana a hassale yace ke wace irin stupid doctor ce dabata san kan aikinta ba.
I think doctors suna yawo da kayan aikinsu ne shine ke zaki zowa mutane empty hands mtssss yaja tsaki ummi nagama jin abinda doctor tace .
ta kira direbanta tana kokarin daukar nablah . cak deeni Yasa hannushi ya dauki nablah cike da sauri ya nufi motarsa daita daidai lokacin da ummi takarasa fito ta kira sunanshi deeni .... ya tsaya yana jiran jin abinda zatace.. kai min ita 'bayan
mota da hanzari yakaita byn motar ummi ya kwantar daita ummi tashiga da sauri deeni ya ma zagayo ya bude gidan gaba zai shiga .
a fusace ummi ta dakatar dashi don't try to enter into this car becouse I don't want see you in it.
,a rude deeni ya kyame tamkar Wanda akayiwa wanka da ruwan sanyi yana kallon ummi jin kalmar data fito daga bakinta tuni jikinsa ya kama rawa rawa ya sauke Idanunshi kan fuskar nablah dake kwance tamkar wata matacciya '.
cikin rawa murya yace ummi... ummi batare zamu tafi ba deeni ya fadi hakan 'cike da tashin hankali yayinda idanunshi suka gama canza kala tamkar garwashi ...Kule
What are you wanting for driver me to bankole hospital inji cewar ummi deeni ya bude baki zai sake yin mgn kennan Kule ya figi motar da gudu yana danna hon da karfin gaske har securities din dake bakin get din estate suka Mike tsaye cirko cirko ..

Da sauri deeni yashiga motarsa.. sule yaja suka bi bayan motarsu ummi lokaci daya ummi da deeni sukayi parking .

deeni ya bude motar da sauri ya fito batare da ya tsaya sule ya bude masa ba .Yashiga reption tare da wata doctor suka fito deeni ya sake daukar nablah yayi ciki daita ya direta a matanity .

Doctor tare da wasu nurse guda 2 suka soma bawa nablah taimakon gwagwa .
doctor tace deeni yayi musu excuse sannan ta bude kafafun nablah zaro idanun waje Tayi sbd yadda taga gaban nablah yayi doctor ta dubi ummi da kallon tsoro. madam repy dinta akayi ne ?
Ummi ta bude baki da kyar tace uhm mijinta ne yayi mata wannan aika aika..
doctor ta girgirza kai kawai tare da soma yi mata treatment na musamman tace Sai fa amata stitching a gurin inda hk ba .
zata iya samun matsala gaba . ummi tace please do anything possible to help her I don't want to lose her ummi ta fadi haka hankalinta a tashe.
gabadaya ta fita haiyacinta tamkar itace bata da lfy har tabawa doctor din tausayi Dan haka doctor Tayi ta bata hakuri akan ta kwantar da Hankalinta bbu abinda zai samu yarinyar .

'ba dauki dogon lokaci ba akagama dinke nablah tsab . deeni Na tsaye yana faman paturo a reption yaga an turo nablah akan gadon marasa lfy bata ko motsi tamkar wata matacciya ...
ya hanzarta bin bayan nurse din dake turata zuwa dakin hutu Yashiga . An kwantar daita tare da daura mata drip.. sosai ya motso kusa daita ya xuba mata rikitattun idanushi tana kare mata kallo gaba daya tagama fita haiyacinta batama san a duniyar datake ba ..haka kawai ya dinga jin tausayin yarinyar yana tasomasa tun daga kan tsintsiyar kafafunshi har xuwa kanshi ya gwaraye da jinin dake aiki a jikinsa tare da circulating koina jikinshi ya dade tsaye agabanta kafin daga baya ya Mike yaje jikin Window ya tsaya .
Daga Inda yake yana hango Kule da suke suna zaune suna hira .
Ran deeni ya sake hassala wato su basu da matsalar komai hirarsu ma suke hankali kwance yaja tsaki yana sake joyuwa ya kwalli nabla still har lokaci bata motsi .

Bayan awa hudu dayiwa nablah dinki.
da duba lfyrta har yanzu bata farka ba ..
abinda yakara tada hankali ummi kennan tsoro may tsanani yashigeta kada fa Yar mutane ta margaya a hannunta ..

Zeenat ma koda ta dawo bata iske ummi a gida ba .takira ummi tana tmyrta Inda take.
" ummi ta sanar mata da suna hospital nablah ce bbu lfy tayi tsam da ranta Na wani second wannan tace ok... kawai tare da cewa sai ta dawo
Chapter 86 · 0% Book details