← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 149

Sashe 48

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fk ya dubi doctor dake tsaye har lokacin rungume da hannuwanta a kirji .
yace kin ja kin tsaya ,I think abinda yakawoki kennan ?
,eh dama nake jira aban. A zafafe fk yace to am baki please ki duba mana ita yanzu musan halin da take ciki .

'Ahankali doctor saira ta karasa gabanta sosai ta Dan tsugunna tare da daga hannuta tana filli din numfashnta sannan ta fito da kayan aiki Cikin kwarewa da iyawa gurin aiki ta .

tasoma hada allurar dazata mata da kyar doctor saira tasomu jinin dake siyaya ajikin Zeenat ya tsaya .

deeni da fk kallonta kawai suke suna daga zaune doctor ta mike tsaye tana duban deeni tace Dan Allah ka gyara mata jiki zanje nazo da drip yanzu zan dawo .

kai kawai daga deeni ya daga mata ba wai Dan zai abinda ta umarcesa ba .

Sanin da fk yayi deeni bazai wani gyarawa Zeenat jiki ba .

yasa yakira wayar shemah tana dauka yace ta same shi agidan deeni yanzu yanzu afrigice tace lfy yace da sauki kedai kizo yanzu .

Ko minti goma ba'a yi ba tashigo gidan ta sake kiransa ya leko dagon corridor din da zai kai ka dakunan gida .

yashigo daita dakin deeni kwance taga Zeenat tamkar matacciya ,fk Bai bata damar tbmyrsa ba . deeni naganin shigowarta ya Mike yabar dakin .

fk yace ki gyarata mata jiki yanzu Ina zuwa a tsorace tace mutuwa Zeenat din tayi ne naganta haka?

yace A'a bata da lfy ne ya wuce Dan bai son ta km masa wata tmbyr .

da kyar shemah ta iya gyara mata jiki Dan gabadaya a tsorace take da ganin yanayin Zeenat din.
sannan tashiga dakin Zeenat Ta dauko mata wasu kaya ta sauya mata sannan tashiga aikin goge jinin tagani gidan.

ahaka doctor saira ta dawo tasameta doctor tayi duk abinda yakamata tayiwa Zeenat.

, ahankali fk ke tmbyr deeni ma'aikata gidan?

deeni yace suna dakinsu suma na musu dukan kawo wuka ne .
a tsorace fk ke kallonsa su km me suka yi ko haukan ne yakare akansu.
ran deeni a sake bace yaji tamkar ya Mike yaje ya sake kara musu wani dukan .

Sai daya furzar da iska yace akwai daya da Zeenat ke aika siyan magani hana daukar ciki .
,ita km dayar daman haushinta nake ji km karuwancinta ya isheni a cikin gidan nan .

Shiyasa duk na hadasu nayi musu walima.
abin ma har yaso yabawa fk dariya amman ya dai matse

daidai na n doctor saira ta sauko fk yace dan Allah tashiga ta duba masu aiki yana nuna mai kofar mata dakin .

Ita kanta doctor saira tayi matukar mamakin ganin irin dukan da deeni yayiwa masu aiki .

Ta dinga tunanin , su km me suka masa ,haka dai tabasu taimako suma sannan tattara tayi musu sallama ta wuce .

Har dare Zeenat bata farka ba .

Su moris da rahma an farfado sai dai basuyi gigin fitowa ba ,jira kawai suke su samu hanyar guduwa .suka dinga kuka acikin daki bakaramin fashewa kawunansu yayi ba .

Doctor ta sake dawo gidan byn sallah magariba ta duba jikin Zeenat .

'Ahankali Ta sauko kasa tana duban inda deeni ke zaune tace dole fa sai ankara mata jini deeni Bai dago ya kalleta doctor din ba .
'yace kina iya mata duk yadda yadda kikaga mada ciki ma har da barinta haka .
cikin Haka fk ya sake dawo duba Zeenat ya ji abinda deeni yace Dan haka yace shi suje a dibi nashi asamata .

Deeni yakoma tamkar mara lfy Dan ya dade baiga mace may irin halin Zeenat ba .

Suka je asibiti aka gwada jinin fk km yayi daidai dana Zeenat din Dan haka aka diba .suka dawo gidan doctor tasa mata jini .

Fk ya bude dakin moris baigansu ba sai shirgin kayansu ,ya koma sama yana gayawa deeni ko kallonsa baiyi ba ballanantana ya amsa masa.

Karfe daya na dare daidai Zeenat ta farka ganinta kwance a dakin deeni yasata fashewa da wani matsanancin kuka tana kiran sunan ummi wayyo ummi ki taimakmin kizo Yaya deeni zai kasheni.

cikin Haka tasoma jiyo motsin shi yana fitowa daga bayi take tayi mukut ta hadiye kukanta.

tana ganinsa ta hau rokonsa Tana bashi hakuri Dan girman Allah Yaya kayi hakuri karkamin komai .

Ko takanta Bai bi sai sautin muryasa tajiyo.

get out from my room.

Dirowa tayi tare yin Yar wuntsele daga gadon .

duk da jikinta bbu wani karfi hakan Bai hanata jan kafarta da sauri ta bar dakin sai da tadan yi nisa da dakinsa tukun tasoma dingisa kafarta .

Washegari da safe

MMN SUDAIS CE
[5/14, 9:02 PM] ‪+234 906 414 7340‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 50

Washegari da safe

Zeenat kwance akan bed dinta tana tsaka da baccinta na gajiyar dukan jiya dataci a gurin oga deeni wanda sanadiyyar haka yasa da kyar take iya motsa kasusuwan jikinta.

" takoina ta juya gabobbin jikinta" tsami suke mata , sosai take baccin hatta numfashi ahankali take fitar dashi wanda dagani kasan na ragowar wahala ce .

Kmr a mafarki taji an ware mata kafafunta an watsa mata ruwan zafi

a gigice ta zabura ta Mike zaune ta kwallara kara wayyo cinyata kafin ta ankare ta soma jin saukar belt takoina ajikinta tashiga kuka tana shafa duk inda taji saukar belt.

Maza ki Mike stupid kawai munafuka may kashe ya'yan mutane.

wayyo yaya Dan girman Allah kayi hakuri wlh nayi danasani da nadamar aikata maka abinda nayi .

,bakiyi dakinsani da nadama ba sai ma nan gaba yarinya.
yana cigaba da zabga mata belt .

aurenki danayi shine babban kuskuren dana tafka a rayuwata .

Amman wlh kema say na gana miki azabar da har ki mutu bazaki manta dani ba .

, abinda zamiki nan gaba shi zai haddasa miki hawan jini .
,daga karshe zuciyarki ta buga ki mutu mu huta domin gubace ke acikin dangi .

Yana zaginta tare zabga mata belt" maza kije kitchen ki hada min breakfast stupid more then donkey's kawai.

da gudun bala'i tafito daga dakin biyu biyu ta dinga takasa steps , tayo kasa tana kuka tana bashi hakuri .

Cikin takunsa na isa da kasaita yakaraso downstairs hannushi rike da belte ya daka mata wata razananniyar tsawa data sake gigita zuciyar Zeenat.
" tsayuwar uwar me kikewa mutane da baza shiga kimin abinda nace ba.
ko say sake cin ubanki ,shegiya may idanun chainis .
Da sauri tashige kitchen.

shi km ya samu guri kan kujera ya zauna yana sauke numfashi tare daura kafarsa daya kan daya yana jijigawa ran nan nashi a dagule cike da takaicin abinda Zeenat tayi masa .

Zan may dake wajen uwarki Amman sai na gama gana miki azaba wanda gaba ko rat akace ki kashe bazaki iya kashewa ba. ballanantana Dan mutun Dan km na deeni , ya fadi haka a kasan rashi.

Jollouf din taliya tayi masa shap shap Dan tasan Bai fiyye son cin Abinci mai nauyi ba
sannan ta hada masa coffee dinsa na gado .

,ta hada komai akan Dan madaidaici tire .
jikinta na rawa tazo ta,ajiye masa agabansa tana Mikewa tsaye ya zuba mata mari Dan ubanki anan zanci abinci?

idanunta da suka canza kala km suke a kumbure suka shiga zubar da ruwan hawaye kayi hakuri Dan Allah jikinta na kirma tayi hanyar deaning .

Ya Mike da kyar tamkar jinin saurata yakarasa deaning area sai daya zageta tas sannan ya zauna ya bude colar abinci yana yatsuna fuska yana gama ganin abinda ta dafa masa ya antaya mata shi ajiki wani irin ihu tayi tasoma sotsa jikinta .

Dan ubanki da wannan abinci zanyi breakfast maza kije ki da fomin wani useless girl kawai .

Gabadaya tayi mugun tsorata da lamarin deeni Duk sanin da tayiwa yayan nata a da" wannan karon ya sake zarce hakan ta dauki colar jikinta na rawa Ta sake komawa kitchen .

Tana shiga ta rushe da wani irin matsanancin kuka ita kwata kwata tsoronsa take ji.
" tarasa takamaimai abinda zata girka masa dan tasan tujarata kawai yake son yi .
km duk abinda zata girka masa baci zaiyi ba wahala kawai yake son sata .

,kawai ta fashe da wani sabon kukan wayyo Ummi kizo ki taimakeni ki tafi dani gurinki mutuwa zanyi agidan nan wlh mutuwa zanyi .
tana kuka tana ambatar sunan Ummi....
' ,daga can parlour tajiyo sautin muryasa , kukan me kike anan bari inzo in zaki yin may dalili yarinya

Jin haka yasa ta fito daga kitchen din a guje tana bashi hakuri tayi hanyar step Dan tasan bakaramin aikinsa bane yashigo din ya jibgita kmr yadda yake nufi.

Da sauri shima ya Mike ya bi bayanta kafin takarasa kulle kofar ya afko ciki dakin tare kamo hannuta ya murde da iya karfinsa ta saki kara wayyo ummina dan Allah kayi hakuri a zafafe yace na sake jin kin Kira min sunan uwa saina ganawa arayuwarki azaba mai radadi.
' wayyo na daina wlh na daina bazan sake ki ran sunanta ba ,kayiwa Allah ka sakemin hannu.......takarasa fadar haka tare da sakin matsanancin kuka mai ban tausayi " yacigaba da murda hannun har sai dayaga numfashinta na neman tsayawa sannan ya saketa ta sulale kasa tana cigaba da rizgar kuka .

Bai barta ba yashiga dukanta yana flinging daita baki da amfani Zeenat a gurina " dama haifar min bby kika yi ,kici darajarsu .
Amman dayake muguwace kika dinga zubar min da cikina .

kin gama cirewa zuciyata Dan burbudin kaunar danake miki.
,mutuwarki ta fiyye min komai ahalin yanzu .

muguwa azaluma may fuska biyu yadda kika dauki shekara biyar kina wulakanta jinina a rariya haka zan dauki shekara goma Ina cin ubanki da gana miki azaba .

Inga uban da zaiyi da zaiyi karata ko Shari,a dani .

Da muryarta data gama shakewa ta dinga bashi hakuri "
kayi hakuri Yaya wlh am ready to gave you any type of bby u won't .
Nayi nadama kayi hakuri wlh bazan koma ba .
Chapter 48 · 0% Book details