Sashe 45
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi ta sauke ajiyar zuciya tace ba matsala kazo nan da 30 minti sannan ya kashe yana rungumota jikinsa kinga gud grammar tace azo akarba ta manne masa tana gogga masa kirjinta a fuskarsa .
Allah sarki Ummi da kanta tashiga kitchen tayiwa zeenat dan wanke .
Minti 30 daidai agidan Ummi tayiwa deeni yashigo da sallamarsa ya karba coola yayi wa ummi sallama ya wuce dan kwata kwata yanzu baya son yin nisa da zeenat din .
Yana kaimata hannu baka hannu kwarya ta dinga tura danwake tamkar mahaukaciya ya zuba mata ido kawai yana kallonta dan yasan da wuya agama cin danwaken lfy ,.
Aiko tana gama ci tayi hanyar bayi da gudu sai da ta amayar da danwanke kaf tukun ta zube tana nishi .
Haka ya taso ya wanke mata baki yaja zuwa dakinsa ya kwantar daita shima ya ,zagayo ya kwanta abayanta tare da rungumeta tsam .
Zeenat tarasa yadda zatayi da cikin jikinta dake damunta dan haka ta yanke shawarar kiran doctor titi byn ta dauka sukayi magana tayi hanging din kiran ta Kira sumy .
Hello sumy zeenat ya"akayi ne kwana biyu?
lfy inji zeenat kina gida sumy tace eh Ina gida ok Ina nan zuwa yanzu lfy dai ko ?
ke dai ki bari sai nazo zakiji komai .
Tana zuwa gidan sumy ta kwanta akan kujera tana maida numfashi sumy tace dazun ban naga zanceki a zuciyata .
sai km naga kiranki.
ya,akayi ne kawas da kyar zeenat Ta Mike taje ta zubda miyon bakinta ,ta dawo sumy tace A'a karde kin km harbuwa.
Kedai bari kawai sumy bazan iya jura daukar ciki irin nawa ba wlh "gyara na mutu Banda dan kaina da wannan bakar wahalar .
sumy ta harareta ,kefa wawiyace kin zubar da cikin farko kinsha da kyar shine yanzu zaki km kwaso jiki to mekeke nufi .
Zeenat tace taimako zaki min kmr na wannce karan nakira number nurse titi ashe ma bata garin gabadaya.
Sumy tace eh Ai sunbar garin gabadaya da mijinta amman ita takan zo jifa jifa .
amman gaskiya cikin na baki wahala kalli yadda kika dawo .
zeenat tace eh shiyasa ma nazo gurinki dan Allah sumy ki taimakmin ki kaini wani guri inda za'a cire min cikin na .
A tsorace sumy ke dubanta zeenat sannan tace uhmmmm wlh bbu ruwana km bbu wani guri da zan kaiki .
' nifa na tsorata da wancan lokacin da kika bani labarin irin wuyar da kike kinsha .
Nasan duk randa Asirinki ya tuno nima say kin sani a cikin maseefa .
Zeenat Ta dawo kasa kusa da sumy ta zauna Wlh bbu wani maseefar dazansaki ciki " abinda bbu may sani daga sai ke . Ko wancan Wana gayawa .
Sumy tayi waje da ido tana kallonta da mamaki wai zeenat kina da hankali kuwa ?
Zeenat Ta jinginar da kanta jikin kujera hawaye ya cika mata ido .
sumy tace shikennan kiyi shr kibar kuka ni tausayi kike ba , kiyi hakuri ko daya ki samu tunda kinyi kusan five years da aure yanzu duniyar nan fa bamu da tabbas dinta .
zeenat Ta zubawa sumy ido tana kuka tace dan Allah sumy kitaimaka.
Uhmmmm fa bazan sa hannuna ba acikin zubar da cikin nan .
wancan danayi daga baya say da nadama tashigeni .
bazan iya da tashin hankali mijikin ba wlh ,gyara ki hakura , kuje ki nema kanki zeenat ta Mike tsaye tace bazan wlh Kinsa Allah sai na zubar da cikin nan .
Sumy ta daga kafadarta alamun Ina ruwanta kije ki zubar cikina ko naki
Km dan Allah na rokeki karki kara zuwa mana gidan muddin Kinsa ba abin arziki bane ,zai kawoki haka kurum kijawo min maseefar wannan friaunar mijin naki .
haka Zeenat suka rabuwar baram baram da aminyarta .
Ta dawo gida tana saka da warwara .
Washegari kai tsaye Zeenat ta dauki drop din taxi tace yakaita duk wani asibiti daya sani
yace ok may taxi ya dauketa sai asibiti promise waje yasamu yayi parking din taxi din.
ya Dan juyo tare da madam we ha'v rich there.
tace ok ta fito tana karewa hospital din kallo sannan ta bude pursue dinta ta Ciro kudi ta mikawa may taxi batare da tsaya jin ko nawa yakawota ba .
takara cikin asibitin gabanta na faduwa da addu'ar ta shiga asibitin.
babba ne sosai ta karasa reception ta zauna ganin peticent dayawa zaune suna Jira AHankali Ta dinga karewa reception din kallo ta kusan awa daya zaune ba'a zo kanta ba.
Duk tagaji kwanciya kawai take son yi ga amai dake tasoma mata taji tamkar ta rusa ihu a gurin dan azabar da take ji.ta kife kanta a cinyoyinta ,ita kadai tasan azabar datake sha .
Can say ga wata nurse tazo ta dafa kafadarta zeenat ta dago da sauri tana kallon nurse din nurse tace ur card number madam zeenat nason magana sai dai yawu yacika mata baki ganin haka yasa nurse din ta nuna mata toilet din dake kusa da reception .
Byn Taje ta zubda miyon ta dawo still nurse na gurin tana jiranta tace ur card number madam zeenat tace I don't have card here.
Nurse tace dole say da card zaki samu ganin likita , how much for card nurse din tace family card 5k single 3k .
Zeenat ta Ciro 5k ta mikawa nurse din .
Nurse tace name madam with full address .
Zeenat tabata wrong address nurse tayi gaba duk abin nan dake a tsorace take kar wani mugun ido yaganta.
nurse din bata jima ba ta dawo ta mikawa zeenat card dinta .
Sannan ta rakata zuwa office doctor .
Doctor din macce tana zaune tana rubuce rubuce ga medical manne a idonta sai da gaban zeenat din ya fadi dan sai taga likitar kmr tayi mata kama da doctor saira .
takarasa cikin office din zuciyarta na cigaba da bugawa ta ajiye mata card dinta a saman table ta zauna kan kujera a sanyaye tana kallon doctor din har zuwa lokacin bata dago ba tana cigaba da rubuce rubucenta .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 47
' ta Dan marairace murya tamkar mai shirin kuka tace Doctor ,sai lokacin doctor din ta dago kanta Ahankali tana duban Zeenat da gabadaya ta dawo kalar tausayi bbu inda baya rawa ajikinta . Likita Tace sorry please Ina wani aiki sannan ta janyo file dinta gabanta tana dubawa .
Tana kallonta a sanyaye tace Dan Allah taimako nazo nema gurin ki likitar.
Likitar ta sake dagowa tana sake dubanta jin tace gurinta " kmr irin tasanta oready.
,likitar tace do u kwn me before?
zeenat ta girgiza mata kai kawai alamun A'a ,sannan likitar tacigaba da abinda take tare cewa wani taimako ,zan miki .
Zeenat Tace Dan Allah likita Ina son ki taimakmin ciki gareni nake son ki zubar min dashi .
,,likitar ta sake dagowa tana mata kallon tababbiya .
Sannan Tace kina da hankali kuwa ce miki akayi muna zubar da ciki a asibiti nan .
da zakice a zubar miki da ciki.
Zeenat ta sake narainarai ce murya Dan Allah doctor kiyi hakuri ki taimakmin ko nawa kike so zan biyaki wlh ko two hundred thousand ne zan iya baki muddin kika taimakmin .
Likita tayi shr kawai tana kallon Zeenat Ga koshi Ga kwana yunwa ,Amman aikin ne akwai risk acikin sa .
,'ahankali doctor tace gaskiya ni bana yin irin wannan aiki .
" Zeenat tace nasan kinyi iya Nidai taimako kawai nake nema a gurinki.
doctor ta girgiza kai meyasa kika zabi ki zubar da ciki bayan daga kallon zaasan iyayenki masu kudi ne .km gashima
Zeenat Tace Duk ba wannan ba please help me doctor .
Ina mijinki inji cewar doctor?
Da sauri zeenat tace bani da miji shiyasa ma nake son zubar da cikin sbd parent din zasuyi fushi dani .
Likita tace ok zan taimaki Amman sai naji alert tukun dan dayawanku baku zuwa da kudi sai angama aiki kuce zaku kawa daga nan shikennan
Da sauri zeenat ta Ciro wayarta dake cikin pursue dinta tace ur account number please doctor takaranto mata account dinta ,
Take Ta tura mata 200k likita naganin alert ta sauke ajiyar zuciya tare da mikewa jikinta a sanyaye Dan tsoron aikin taje ta bude show glass din magunguna tashiga hada wasu magani har kala uku sannan ta dawo tana kallonta hannuta rike da maganin tace ta juyo ta mata allurar .
tace ok ta Mike ta juyo mata bayan tayi mata sannan ta dauko magungun tabata tare da fada mata yadda zata sha taji dadi dabata na turawa ba irin na nurse titi ,.
Tayiwa doctor godiya sosai zata wuce doctor tadakarta daita ,sannan taraka har bakin get .
Zeenat na murna yau ko gobe zata rabu da jaraba jikinta . Ta dauki drop din taxi .
zuciyarta fari tas tamkar ammata albishir da gidan aljanna .
Har tazo gida murna take da farinciki.
A gajiye tashiga part dinta tana shiga ta iske rahma a parlour ta wuce batare da tace mata komai ba Dan yanzu ta lfyr take .Sai d moris datace ta kawo mata abinci .
Tana shiga dakinta ta zube akan bed tana shafa cikinta Dan yuwan take ji moris ta hawo saman Zeenat da kanta takawowa madam abinci tayi kallon saman a she duk kyawun. Kasa da take Gani a bayan sama yake . Zeenat taci abinci Sosai .tana gama ci tayi hanyar bayi tashiga aikinta na kwara amai.
Har sai dataga ta amayar da abincin data kaf sannan hankalinta ya kwanta da kyar Tasamu ta fito daga bayi ta zube akan bed Ta runtse idanunta.
Da daddare
'ahankali take bude idanunta jin murdawar da cikin ya soma mata ,ido hudu sukayi da deeni zaune, yana kallonta .
tashiga kokarin tashi ya taimaka mata yana cigaba da kallonta yace kin ci abinci ma Kuwa?
ta girgiza masa kai Dan yau nazo duba bbyna da wuri da fatan a shirye kike ?