← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 149

Sashe 128

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata muguwar shaƙa Deeni yayiwa Fk, a fusace yace " don't, don't ever try to call her fool again, da ganin yadda yake maganar kasan kwata-kwata baya cikin hayyacinsa, ƙura masa ido Fk yayi a matuƙar galabaice, sannan km da kyar maganar ke fita Daga bakinsa yace " ni Deeni?

Deeni ni kakeyiwa haka akan mace?

sakin sa Deeni yayi, sannan yayi baya ya naushi katangar dake gefenshi , hade da furzar da iska me dumi daga bakinsa, hannuwansa daya nausa, yabi da kallo kana ya kalli Fk yana tsura masa rikitattun idanunshi " please go, i don't want hurt you.
, kallonsa kawai Fk keyi cike da mamaki da alajabi ya buɗe bakinshi zaiyi magana Deeni yace " i said go, a fusace.... shiru Fk yayi ya kasa ce masa komai sai huci takaicin abinda deeni Yayi masa ke cin xuciyarsa .
Wani irin kallo Deeni ke yi masa shima da jajayen idanunsa da suka gama canzawa tsabar tashin hankalin dayake ciki .
yace " get out from here, live me alone a matuƙar tsawace yayi maganar jikin Fk a sanyaye yabar wajen cike da mamakin Deeni da kuma san sanin wacece yarinyar da Deeni ke wannan mugun haukan akanta.

Yakai wajen 15mns sannan Escort da Securities ɗinsa suka dawo, batare da ita ba.
kansu a ƙasa tsabar jin tsoronsa suka ce " we a so sorry sir, a fusace yace " sorry for whats idiot, ya juya a fusace ya nufi office a hanzarce yaje wucewa ya kalle inda Ezze yake tsaye a rakube jikinsa har lokacin rawa yake " wlh wallhi idan ban ganta ba ko, ka kuka da kanka, ya wuce fuuuuuu tamkar zai tashi sama .

, yana shiga office ɗin ya sandare a tsaye, saboda tsabar mamaki ganinta ,wani irin kallo yake yana mata yana mamakin ganinta ya kasa furta daidai da kalla ɗaya ce.
a kishingiɗe ya iske ta akan 3 sitter ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, gabanta ga table nan da mineral and soft drinks ne masu sanyi gaske akan table ɗin, sai chips & plaintain with eggs, cikin kwanciyar hankali take cin abinta.

Cikin nutsuwa ta ɗago shanyayyun idanunta ta kalleshi dasu.
,her face with silent smile, cikin isa ta miƙe tsaye tana wata irin shigeyar tafiya da ita kanta batasan ta iyata ba .
sai karairaya take ta nufo shi, shiko saboda tsabar mamakinta ya kasa koda ƙifta idanunshi ne akanta , sai da tazo daf dashi ta yadda kowannen su yana jiyo bugun zuciyar dan ,uwansa ta tsura masa shanyayyun idanunta tana kallon cikin idanunshi .
, kallonshi take eye's to eye's babu wata alamar tsoro ko fargaba tace " sorry Dady in future, kasan mace mai ciki da kwaɗayi , gudun karna ɓata maka tym yasani fita na siyo da kaina ta ƙarasa maganar tana kallon chips ɗin data siyo.
, tana wani irin yatsina face,d inta takowa tayi ahankali zuwa inda aka aje tissue ta ɗauko tazo gabanshi ta tsaya .
tashiga goge masa gumin dake tsatstsafo masa, sannan tacigaba da magana "

yanzu ' sai ka gane wanda baƙon al'amari ke shirin faruwa dashi tsakanin ni da kai .
Kaga sai muga wanda ya kamu da son wani?

, dan in tabbatar maka da hakan shiyasa nayi maka haka, ka dainayi min gori kullun akan ina sanka deeni.. ka kuma daina yi min maganar akai-akai, ka daina damun kanka akan maganar ina son ka, dan babu kowa acikin zuciyar Nablah ta faɗa hkn tana nuna masa saitin zuciyar ta da yatsan hannuta .

NASURUDDEEN!!! ka yarda kai ne ka faɗa tarkon son NABLAH.
, ba nablah ce ta faɗa sonka ba.
ji duk yadda ka zauce, ka fita daga hayyacin ka akan Nablah..

, ta dafa daidai saitin zuciyarsa dake ta faman bugawa da karfi , tace " ko ka yarda ko kar ka yarda wannan zuciyar ta kamu da matsanancin soyayyar nablah .
ta juya tana tafiya tare da cigaba da mgnrta yayinda kwata kwata bbu Kai acikin "ZUCIYAR Nablah ...

Komawa tayi ta zauna tana sakin numafashi da kyar " au na manta ban faɗa maka ba na buɗe drower ka na ɗauki ɗari biyar na siyo chips, so na mayar maka da canjin.
am so sorry ban faɗa maka ba kafin na ɗauka .
, shiko tsaye kawai yake ya kasa yin komai saboda tsabar mamaki, takowa yayi ahankali har inda take zaune ya tsura mata rikitattun idanunshi ya kasa komai.
, wani irin abu yake ji yana taso masa akan yarinyar yana tokare masa kahon zuciyarsa .
, yayinda ya rasa dalili da duk abinda zatayi masa baya jin haushinta, sannan baya iya yi mata komai.
, amma ya tsaida tunaninsa akan saboda cikin jikinta ne.
, niko nace Oga Deeni kenan.....
, ganin yadda Ya tsura mata ido bako ƙiftawa yasata hura masa iska a fusakarshi " Malam lafiya irin wannan kallo haka kar fa ka cinyeni ?

Dan murmushi gefen baki yayi tare da rungumota jikinsa ya rungumeta tsam tsam kamar wani zai kwace masa ita.
, jinta a jinkinsa yasa Shi jin wata irin muguwar kasala .
tayi lif a faffaɗan ƙirjinsa tana shakar daddaden kashin turarensa me Daga hankali .
ahankali , kowannen su ke sauke ajiyar zuciya .

Muryata a matukar sanyaye sannan a hankali tace " ka yarda kana so na ko?

ka yarda kaine ke sona bani ce ke sanka ba ko?

shiru yayi ya kasa ce mata komai dan bai san takamaiman amsar dazai bata ba.
, jikinta ta zame Daga nashi a hankali ta kalle shi tare da cewa .

" Deeni kana so na?

Tsura mata rikitattun idanunshi yayi kawai ya kasa cewa komai, bai san sanda ya sake rugumota ba.
, duk sukayi shiru kowannensu da abinda yake tunani a ransa.
, shi kansa bai san mai yake ji akan yarinyar ba.

, wayar sa ce ta soma ringing yana ji wayar ta katse aka ƙara kira, a kunnenshi ta raɗa masa kayi picking ko Ummi ce.
, a hankali ya saketa .
Ta miƙe kwance agurin Shi km ya maida hankalinsa kan Kiran da ake masa , ganin sunan Fk ne akan screen ɗin wayar yasa shi jan tsaki.
Ahankali km ya furta dan matsala kawai .sannan ya sake tattara hankalinsa akanta tare da kamo duka hannuwata yana massaging dinsu ahankali.
ya dan hade fuskarshi sosai tamkar bashi ba yace ki bani just 20 minti zan kamala da wasu ayyuka ne .
please Na rokeki kada ki sake fita koina ,baki ji yadda zuciyata taji ba lokacin danaganki kina taka step da kyar gurin sauka kasa ...

Kada ka sake jin komai akaina deeni sbd ni bakowa bace a gurinka facce mai aikinka ..

rikitattun idanunshi ya zuba mata itama shi take kallo sai taji wani iri ajikinta muryarsa a kasalance yace karki sake aikata irin abinda kika yi min yau.
" nace Ga abinda nake so ..ke km kiyi naki son xuciyar.
Sosai ya hade ranshi yana cigaba da mgn ke ko ba'a nan ba .
Ko a Ina ne ,nace Ga abinda zakiyi kika saba umarnina .
"zaki hadu da fushina wanda ba zai yi miki dadi ba ..
yana gama fadar Hk ya Mike tsaye fuskarshi cike da fushin mgnr dayayi yanzu ..kallonshi da kallon office dinsa take tana mamaki sharudansa daya gindaya mata wanda ko ada can Bai taba gindaya mata su ba .

Menene aibun fitar datayi ?
Ta tmbyi kanta .

Yau kusan watanin uku kennan rabon data Mike kafafunta a matsayinta Na me ciki kullun yana tsare daita a gida ..
Tarasa meyye Nashi na tsanani da kafa kafa daita tamkar wace zata gudu..

daman itafa da biyu ta matsa sai ta biyo Shi duk da batasan office dinsa zai kawota ba.
tana son taga gari ,gari yaganta Amman dayake maseefaffen ne Shi zai wani ce kar ta sake ..
taja wata uwar tsaki tana mgn itafa bata son takura gsky tagaji da zama guri dayan nan tamkar wata bokanya takarasa fadar Hk tare da sake jan wata mugu war tsaki .
ganin tunani bazai fesheta ba yasa ta runte shanyayyun idanunta ..

duk wani motsinta na ranar saita tuna yadda Dan karamin bakinsa ke gindaya mata sharadi da yadda taganshi 'cikin tashin hankali sbd fitar datayi .wani lokacin tayi dry wani lokacin tayi murmushi har sanda bacci yasoma fizgarta akan doguwar kujerar dake office din batare data cire takalmin kafafunta ba ...

Yana shigowa ganin irin kwanciyar datayi ne wanda kadan yarage ta fado kasa ,yasa shi saurin karasowa inda take kwance ya gyarata yayinda zuciyarsa ta tabbatar masa da bakaramin gajiya tayi ba gurin sauka daxu, har hkn yasata yin irin wannan baccin wahala.

Tsugunawa Yayi a Gabanta tare da zare mata takalmin kafafunta ahankali Dan kada ta tashi fuskarta idanunshi ya tsurawa fuskarta yana kallonta cike da shauki.
yana kallon sumar dake kwance a saman goshinta wace ta kusan hadewa da girarta Yacigaba da kallo..tabbas tana da matukar kyau har dana fitina da daukar hankali tare da fizgar zuciyar mutum zuwa gareta koda kuwa Bai Niyya ba.

tsawon lokaci ya dauka yana kallonta yana jin yadda maganadisun kaunarta ke sake huda kahon zuciyarsa da bin kiwane part na jikinshi. bakinsa ya Kai kan lip's dinta yabata light kiss kana ya janyo kujera ya zauna yana jiran sanda zata farka ..

Ba ita ta farka ba sai wuraren biyar saura ..kawai taganshi a Gabanta yana kallonta tare da murza tafin hannunta 'cikin nashi . yatsina fuska tayi tana kokarin mikewa yayi saurin taimaka mata ta tashi Amman still fuskarshi a daure take har lokacin ya zaunar daita ya kawo mata ruwa mara tsanyi ..ta karba Tasha tana bata fuska .ganin yadda Yayi da fuskarshi yasa taji bbu dadi a zuciyarta

Tarasa fushin nashi Na menene yake ?

Gabadaya Yanayin fuskarshi yasanyata jin faduwar gaba ta Mike da kyar tare da bude bakinta fitsari zanyi ...Ya nuna mata kofar toilet batare da tace masa komai tashiga shi km yasoma harhada abubuwansa ..tana fitowa .
Chapter 128 · 0% Book details