← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 149

Sashe 103

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

eyes into eyes suke kallon juna ita dashi take ya yatsuna fuska tuno iskanci datayi masa daren jiya .
ya watsa mata ,wata uwar harara may frigita zuciyar duk wanda akayiwa shi.
, itama bata tsaya wata wata ba ta rama tare da dauke idanunta akanshi ta cigaba da tafiyarta . Tsuru yayi mata da ido yana kallon bayanta da west dinta , mamakin karfin hali irin nata ne yacika zuciyarsa.
shi tunda yake a rayuwarsa bai taba samun maccen da take sainsa dashi ba.
,Kai har 'cikin maza ma bai taba samu ba .

kitchen ta nufa bata ko sake waiwayar Inda yake ba ,duk da tagabanshi ta wuce .
breakfast ta hada masa ,may sauki Dan itama yau a kasalance ta tashi .. soyyayen ship's da kwai tasoma yi , sai jallof din supegeting datasha kayan hadi .
taji nama da dry Fishe.
take koina ya dauki kamshin girkinta .
, sai ruwan shayi data dafa masa wanda yasha kayan kamshi .
"agurguje ta kammala da komai ta zubawa laraba nata ta, aje.
tajera komai a dining km duk aikin nan da tayi a tsorace tayi shi.
domin wa tunaninta zai isketa har kitchen din ne yaci kaniyarta kan abinda tayi masa daren jiya. Amman sai taga sabanin hk.
ya shareta yacigaba da abinda yake a ranta tace banza Dan iska kawai da alamun naci bulus ..

har lokacin datagama shirya dining waya yakeyi da ummi Daga karshe taji ya ambaci sunan zeenat.....'cikin sanyi muryarsa
hkn yasa ta gane zeenat din ce ta karbi wayar .

cikin natsuwa tazo zata sake wucewa ta gabanshi ,cike da haiba take daga Zara zaran yatsun kafafunta har tazo daidai inda yake kwance.
kadan ya rage ta gifta shi .
taji ya fixgota da karfi tsiya .
Atsorace
Tayi luuuuuuuu sai saman fadadden kirjinsa afirgice ta dago tana dubansa da shanyayun idanunta.
gabanta Na wani iri faduwa .
yunkurin mikewa tasomayi domin raba jikinta danashi tare da tunanin kalar rashin mutunci da zata zabga masa .
taji ya damki west dinta da hannuwanshi daya yana maidata saman kirjinsa .
bbu yadda ta iya da rayuwarta.
Haka takoma ta kwanta lamo ajikinsa tana shakar daddaden kashin turaren jikinsa may matukar sanyi da sanyaya rai .
Yayinda faduwar gabanta ya tsananta ganin yadda deeni yakamkameta ajikinshi .
abinda bata taba tunanin zai sake shiga tsakaninsu ba kennan wato sake hada jikinta danashi .
shiyasa gabadaya ta rikece ta birkice tasoma
mutsu mutsun yunkurawa Amman takasa dan bakaramin runguma yayi mata ba.
Yayinda hannushi daya ke rike da waya yana yacigaba da hirarsa da matarsa "
yana lumlumshe idanunshi .
Kusan minti Goma ya dauka yana hira da zeenat kafin Daga baya yayi hanging din phone din ya ajiye wayar a gefensa tare da kai Bakinsa daidai tsaitin wuyanta yana shinshinawa hade da goggoga mata gashin dake kwance a fuskarsa kana ya dire bakinsa 'cikin kunneta yana hura mata iska .
wani irin shock taji ajikinta...wanda bata taba jin irinsa ba .
tsirga jikinta gabadaya suka Mike tsaye ta dinga jin wani iri wani iri yayinda bugun zuciyarta ya sake karuwa .
Muryarsa can kasa kasa tamkar ta mekoyon mgn yace kin wani lafewa mutane ajiki kina jin dadi .
ayi mgn kice ke ba Yar iska bace alhalin kin iya isakanci kala kala .

,Duk da yanayin rashin kuzarin da take ciki hakan bai hanata sanyawa jikinta jarumta ba.
muryata a dake cike da tsiwa tace ai bani Na kawo kaina ba .
kaine kajawoni da kanka sannan km gashi ka hanani tashi.
, Allah ko ?
Tace uhmmmm yanzu ma ka sakar min jiki kagani idan zan kara daidai da second 1 ajikinka.
yaciji gefen kunneta da karfi ta saki kara da muryarta mara sauti kana ta sake mannewa ajikinsa sosai .

a shagwabe tace wannan km wani irin sabon salon iskanci ne da cin zali?

A Dan fusace Yace Na sake jin kalmar iskancin nan abakinki wlh zan gwada miki yadda ake yinsa ganin idanunki tunda
Ke komai isakanci ne a gurinki bakida tunanin bambance iskanci da bauta ba .

Wlh Ni ba baiwa bace kada ma ka km kusantani da kalmar baiwa, takarasa fadar hk muryata tamkar may shirin zubda kwalla Dan jin zafin kalmar .
,taji zafin kiranta da baiwa da Yayi kwarai fiyye da Kiran da matarsa ke mata .

Sai daya numfasa tare da sauke naunauyen ajiye zuciya kana yace Bari nasanar miki da abinda baki sani ba .
ke tamkar baiwa ce gareni nida matata km kada ki taba tunanin zaki tsira daga tarkona Amman nasan bazaki gane hkn ba sai nan gaba ..
ya fadi hk yana sake rungumeta tsam tsam ajikinshi .

kalamansa sun maseefar huda mata zuciya tare da ratsa kowane shashi Na gangar jikinta suka ratsa tsakiyar kirjinta kana sukayi mazauni a tsokar dake ajiye akirjinta suka zauna daram a inda bazata manta ba.

ahankali ta dinga maimaita kalmar baiwa... baiwa ce ke agareni nida matata .
to me hakan yake nufi?
ta tmbyi zuciyata tun kafin Brain dinta yagama seculating " kawai taji wani murmushi takaici may gyaraye da hawaye masu dumi sun zo mata take hawaye masu zafi da ciwo suka shiga bin kuncinta.
muryata cike da in inna..
jikinta har rawa rawa yake gurin cewa wlh wlh Ni ba baiwarku bace.
ba km zan taba kasancewa baiwa a gareka ba ballanantana wata matarka can .
kasani Nima diya ce may yanci tamkar kai ba baiwa ba .

Sannan ba sai ma nacigaba da zama daku ba tukun har zankasance baiwa a tare da Ku .....

" deeni Yayi Murmushin mugunta yana cizan gefen bakinsa har dimple dinsa ya lotsa ....wanda hakan ke karawa kyakywar fuskarsa wani kyau Na musamman.
Ta kawar da fuskarta gefe Dan bata son kallonsa da duk wani abu may kyau dake tare dashi.
Gane hakan da Yayi ne Yasa hannunsa ya juyo da fuskarta suna fuskantar juna sosai .
" duk kigama tashen balagarki ni nan zanyi daidai dake sannan zanyi maganin tsiwarki .

ta bude bakinta kennan da niyar bashi amsa mgnrsa .
" taji lips dinsa ya sauka cikin bakinta bai tsaya bata lokaci ba ya cafko laulausar tongue dinta ya hau tsotsa 'cikin mutuwar jiki. dole tasa tayi mukus ajikinsa badan taso yin hkn ba. Dan tsabar takaici salon wulakancinsa runtse shanyayun idanunta tayi
tana jin yadda zuciyarta ke sake dokawa da tafarfasa tamkar zata tarwatse a kan iskancin da deeni yake mata.
wasu tunanin daban daban ne ke zuwa mata a game da wannan salon iskancin daya dauko mata .
ba komai yake nufi daita ba facce so yake yaketa mata haddinta yakaita ya baro .
Ya dade rungume daita ajikinshi yana aikin shan bakinta da harshenta ..da kyar tasamu ya sakar mata lips dinta cikin sarkewar murya tace Dan girman Allah kayi hakuri ka sakar min jikina nifa ba matarka bace to meyyesa kake son taba min jikina?

lumshe rikitattun idanunshi yayi tare da kamo tafin hannuta cikin nashi ya tsarkesu guri daya sannan ya Kai kan hancinsa yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi tamkar ba diyar talaka ba .
ta kula da yadda jikinsa ya sauya ta hanyar jin joystick dinsa na harbawa 'cikin jikinta ahankali Tasoma yunkurin sake Mikewa da iyakacin karfinta ya kara matseta tsam a jikinsa..
cikin muryarta mara sauti tace wayyo Allahnah ..wayyo marata bayana kirjina ciwo suke min nagaji wlh kasakar min jiki bayana yagaji .....

Har kasan zuciyarsa ya dinga jin tausayinta nashigar shi, yana ratsa kowane lungun da sako na gangar jikinsa.
ya dinga jin wani iri akasan ruhinsa .
tausayin ne ?
Ko km sha,awarta yake Yasashi yaji wannan yanayin akanta.
har yaji bazai iya cigaba da abinda yake mata ba.
shi dai bai sani ba Amman yasan zuwa yanzu ya daina jin haushinta da tsanarta cikin zuciyarsa .

ita kuwa kara tsorata tayi sosai da yanayinsa tarasa yadda za'tayi dashi so take yabarta ta Mike ko tasamu sausauci .
hk kawai ta tsinci bakinta Na furta masa ka sakeni dan girma Allah nagaji dayawa ... km yunwa nake ji.

Jin hk Yasa ya sausauta rungumar da Yayi mata sosai , ahankali yashiga mikewa tare daita ajikinshi .
ya daurata akan cinyarsa ya tsura mata ido yana kallonta da tausayinta tamkar zai yi kuka.

itama shanyayun idanunta ta dan zuba masa kawai tana kallon kwaryar idanunshi masu 'cike da haiba da suka dan sauya kala fari zuwa green green.. wasu abubuwa ta dinga ganin suna fitowa Daga cikin kwayar idanunshi suna shiga cikin nata wanda Haka Yasa ta dinga jin jikinta tamkar ana mata wanka da ruwan iceblack .

Ahankali ta runtse idanunta domin bata son jin wani abu agame dashi.
Shima hakan ce takasance dashi kusan ma har ya fita shiga rudanin da tashin hankali jin shrn yayi yawa Yasa ta bude idanunta fesss cikin nasa kallonta yake har lokacin 'cike da karfin hali ya waske ta hanyar cewa kin fanshi kanki ta hanyar bani hakuri da hadani da mahalicina bancin hk da kin gane kuranki yau . Can runtse rikitattun idanunshi uhmmmm yauwa nayi saurin yi miki afuwa ubanwa kika zaga jiya? ya karasa fadar hk yana bude idanushi. gabadaya jikinta ya dauki rawa jin abinda yace tayi shr taki cewa komai sai hawaye ne kawai ke bin kuncinta yana jin yadda jikinta ke shake amman yayi tamkar Bai ji ba tmbyr ki fa nake kina jin mutane dan iskanci bakin Na rawa muryarta 'cike da in ..inna tace ba da kai nake ba fa...idan bada Ni kike ba .
Da ubanwa kike kukanta ya Karu sosai ni kabarni nayi tafiyata ba da kai nake ba .
Ok kinji tsoro kennan ? Allah sarki nabla bata San sanda ta daga masa kanta da sauri ba alamun eh.
Yace better a she ma ke karamar rasa kunya ce tayi tsit takasa cewa komai dan gabadaya a atsorace take dashi . Yacigaba
duk da nasan dani kike nabarki tunda kinji shr.
kin tsira daga gareni if nut da kinga kudi kince kashi ne .
Chapter 103 · 0% Book details