← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 149

Sashe 36

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummi dake zaune akan pray mat tana lazimi tana hankalce da duk wani motsinta Amman tashareta .

Fargaba cike tsoro suka cika zuciyar zeenat.
kardai fushi Yaya deeni yayi daita ,wanda yasa yakasa zuwa gareta .

dako duniya tayi mata warbar kunu.

kwanki biyu din dabasa tare jinsu tamkar shekara biyu ne .

hawaye masu dumi taji suna silalo mata a kuncinta tasa tafin hannuta tana dauke su ahankali.
tana jin zafi da radadin abinda Ummi tayi mashi dan tasan , haushin haka yasa ya hanashi zuwa gidan gabadaya .

Ahankali Ummi ta Mike tana nade abin sallarta byn tayi addu'a.

Ahankali takaraso inda zeenat din ke kwance lomo tamkar may baccin gaske.
, ta zuba mata ido kawai duk cikin bargo take hakan bai hanawa ummi na nazarinta ba .

Ta dan dade tsaye akanta kafin daga baya takira sunanta Cikin sanyi murya mamana 2 shr ....... Kina jina fa dan nasan idonki biyu .

Say lokacin zeenat ta yaye bargon da dake luluba ajikinta tasoma murmurza idannuta tamkar wace ta dade tana sharar bacci .

Make damunki mamana ko gidanki kike da bukatar komawa inji Ummi?

,da sauri zeenat ta girgizawa ummi kanta .alamun A'a

Tace To naga duk kinki sakin jikinki kinyi wani laushi dake ko wani abu ke damunki na lura jiya bawani bacci kikayi ba?

da kyar zeenat din ta Mike zaune tare da bude bakinta tace bbu komai, to mezaki ci yanzu ? Ummi ta sake tmbyrta .

muryata a sanyaye tare da yatsuna fuskarta tace komai mayye .
ta fadi hakan ne darasa abinda kema dadi .....

Ummi ta juya ta fice daga dakin , tabar zeenat da juyayin rashin jin duriyar mijinta .

Some minti back

Ummi ta dawo dakin hannuta rike plate da jug ta jawo karami stood dake gefen gado ta daura plate din indomi data dafo mata akai .

,sannan tace ki tashi ga indomi nan na dafa miki .

, zeenat ta sake komawa ta kwanta ta Mike ahankali ta ziro kafafuwanta kasa.
kmr kar Ummi ta ambaci sunan indomi .

shikennan taji kirjinta ya rike gam ,aiko ummi na bude plate din take taji kanta yasoma jujjuyawa zuciyarta ta ausine a guje tayi hanyar bathroom din dake dakin Ummi ta dinga kwara amai ba kaukautawa .

Da sauri Ummi takaraso gareta tana yima mata sannu , sai kakarin amai take amman bbu abinda yacigaba da fitowa sbd rashin abincin da bbu acikinta.

ta galabaita matuka gurin yin Aman .
Ummi ta dinga ji tsautsayi na ratsata tana girgiza hakan ya dinga tunowa ummi da yar,uwarta farida .

hakika laulayin farida kika dauko zeenat , Allah ya day inganta ya bada masu albarka .
ummi na tsaye har say dataga tadaina yunkurin amai sannan tashiga cikin bathroom din sosai ta dibo ruwa ta wanke mata baki da fuskarta sannan tace tayi wanka .

Koda tafito ma kwanciya ta sake koma .wunin ranar xurrrrrr akwance zeenat tayi shi .

Amman duk da wannan halin datake ciki hakan bai sa ta daina jin mijinta agangar ajikinta .

Jin shr shr ba deeni ba kiransa a waya yasa hankalin Ummi tashi danhaka ta yanke shawarar ta name shi a waya .

Byn ya dauki waya ,tun kafin yace wani abu Ummi ta rufeshi da fada rashin zuwansa ta inda take shiga bata nan take fita ba .
, tace ga matakar nan kwance bbu lfy amman dan tsabar wulakanci yau kwananka biyu rabonka da gidan nan .

Shr yayi sai daya bari umminsa ta sauka. sannan yasoma bata hakuri.
Dan girman Allah first lov kiyi hakuri wlh nima yarinyar nan tana cikin raina wasu abubuwa ne suka sha kaina shiyasa kwata-kwata baki ganni Amman inshallahu da zarar na dawo aiki zanzo . Karma kazoTayi hanging din wayar .

Misalin karfe takwas na dare daidai deeni yashigo gidan .

sanye yake cikin wasu hadaddun kanan kaya blueblack din wandon jeans da black top anyi rubutu white MM sport a gaba da baya rigar.
, kamshi turaren Hamilton ke tashi ajikinsa , ahankali cikin wata irin murya may ciki da kwarjini da haiba yayi sallama tare da murda handle din kofar umminsa ya sanyo kanshi cikin dakin ido suka hada da umminsa ya sakar mata murmushi.

ita km ta watsa masa hararar wasa . Kamshi turarensa ya sake baibaiye dakin ummi .
tun bai kai ga karasa shigowa ba.

Ita kanta zeenat lefe tamkar bacci gaske . Batashirya kallon kofar ba amman kamshin turaremsa ya hankaltar da ita mamallakin zuciyarta ne yaiso.
Dan haka ahankali ta ta da saci kallonsa sannan ta maida idanunta ta runtse tsabar murna may gwaraye farinciki dan tasan yau bbu makawa gidanta ,zata kwana .

Cikin muryasa mafi soyuwa a gurinta taji yace First lov nashigo ko na koma ?

ummi tayi murmushi wanda ya kawatar da fuskarta .
taya zance ka koma nida nake cike da daukin ganinka .
Bismillah attajirina . Tabashi amsa tana kallon kofar .

Ahankali ya tura kofar ya rufe ya sako farar kafarsa may dauke da Zara zaran yatsu masu kunshe da gashi a saman kowanne su fuskarsa gunshe da murmushi yakarasa har inda umminsa ke zaune ,ya gaisheta tare cewa Allah nayi zaton kina fushi dani ne har yanzu .

Uhmmmm Ai fushina baya wani tasiri akanka ahankali ya juya ya dan kalli inda zeenat ke kwance .

,sannan ya juyo yana fuskantar umminsa yace ita wannan har yanzu jikin nata ne ?

,ummi tace eh jikin da sauki Aman ne dai yaki tsayawa har yanzu komai taci say ta dawo dashi.
ni km Ina jin tsoron bata magani .

Gatan nan dai ka dauke kawuce daita.
hannushi yakai ya taba saman wunya ,yaji jikin nata da dan zafi kadan .
Hira suka shiga shida umminsa .

zeenat dake kwance idanunta biyu.
tamkar ta suma jin lafiyayen hanunshi ajikinta .
Take tsigar jikinta suka shiga mimikewa ta dinga jin wani zirrrrrrrr ajikinta Ga wani tsanyi dake zariya a kasanta .
Ahankali ta sake lumshe idanunta .

Ummi tace katasheta ku wuce tun dare bai yi ba .
, DEENI ya dan langwabar da kai haba ummi korar mu kike ,kmr mun gundirekuli.

Ina zan koreko ,kaima kasan duk duniya nan Banda kmr ku .
Km inda akwai abinda nafi so da kauna a duniya yana bayan kai da mamana .
,ku kadai gareni ko cikin bacin rai nake da zarar na ganinku shikennan zuciyata zatayi min tsanyi.

Deeni yayi murmushi yana tashin zeenat ,ke.....ke.. .ke .

ta dan motsa yace tashi mana tasoma mutsutsuke idanun karya sannan ta Mike tana Mika hade dayin sallati .

yace tashi wuce zamuyi .
,ta narke kmr batason zuwa ya daka mata tsawa dan Allah malama ki Mike karki bata min lokaci.
,ummi tace haba kabita ahankali kasan baita kadai ba .

Ahankali takarasa mikewa tsaye .
daman jikinta da kaya dan haka mayafi kawai tayafa sukawa ummi sallama suka fice har waje ummi tarakasu .

Tun a mota deeni jin jarabarsa natasomasa sakamakon jin hannun zee cikin nashi.

Ita kuwa , zeenat sai wani narkewa take ajikin ogo DEENI hannuta sarkafe cikin nashi tana yamutsawa a dadafe suka kawo gida .

Yana parking din motar sa ya sunkuceta cak sai tsakiyar bed dinsu .

ahargitse yasoma cicire mata kayan jikinta.
say daya rabata da komai na jikinta ,a zabure yake kallon bobbs dinta yana jin wani irin feeling na sake kawowa jikinsa farmaki.

ahankali yakai hannushi yana mamatsa dukiyar fulaninta.
atare suka dinga jin wani yrrrrrrrrrrrrr.

cikin sanyi yakai hannushi kasan mararta ya dan yaji yayi karfi ya kara matsawa yaji tasa kara har tana kokarin mikewa zaune ya maidaita tare zuba mata rikitattun idanunsa.

muryasa a sanyaye tamkar ta mashaya yace kika ce baki da komai ta girgiza masa kai alamun haka .
Yace wannan kullin dake kwance a mararki fa ?

Tace nima bansan komeye ba .

,zaki sani ne yarinyar gobe goben nan zan kaiki inda za'a tabbatar min da ajiyar dana yi.

ahankali yasoma shashafata yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar mantawa.
mimikewa yasoma yi yayinda taji yakamo boob dinta yana murzawa tare da kife hannushi akan nipply dinta yana musu wani irin murza

yakai dayan nipply cikin bakinsa yashiga tsotsa daya km yana murza mata tuni ta fita haiyacinnta saboda wani irin salo yake mata wanda yake sake siye zuciyarta .
' Sosai ya dinga murzata yadda yake so kusan daren basu samu rintsawa ba ,suna jiyar dakansu dadi .

Washegari ma yana dawo daga masjid daita yayi breakfast ya daura daga inda ya tsaya.

to ba laifi zeenat tayi matukar taka rawar Gani a gurin deeni dan sam bata nuna masa kasawarta ballanantana gajiyawarta hakan bukatarsa km hakan bakaramin dadi yayi masa ya dinga kwasar gara yadda ranshi keso.

Wani private hospital yakaita may zankasa ,nan kusa dasu bakaita nasu na sojoji ba .

Zaune suke a gaban doctor saira jack deeni ke mata bayanin abinda ke tafe dasu.

Doctor ta hada zeenat da wata nurse zuwa lap inda ake awon jinin aka dibi jinta ,nurse din tace tana iya wuce .

Jikinta a sanyaye ta dawo inda deeni ke jiranta .

Some minti back

Nurse din data kai zeenat wajen gwajin jinin ce tayi nocking aka bata izinin shigowa .

Tashigo ta ajiye wasu file envelop a sama doctor saira ta dau envelop din tare da manna medical glass dinta tana duba sakamako.

tashin farko ta Gane zeenat na dauke da cikin har na tswon wata uku da wasu yan kwanaki atakaice dai yashiga wata hudu .

haka kawai zeenat ta tsincin kanta da jin wata irin mumunar faduwar gaba innalillahi wa inna ilaihi rajiun kawai take maimaitawa a zuciyarta.addua taje Allah yasa ba abinda ake mata zato bane ajikinta . zuciyarta har rawa take dan fargaba .

Doctor ta cire medical din tare da nike farar takarda ta tura cikin envelop ,tana mikawa deeni hannu fuskarta dauke da murmushi congrat your wife is now 4 Month preg......

ai DEENI bai tsaya jin karashen zance ba yasan kwallon yasamu fadawa raga .
Ya mikowa doctor hannushi yana amsar result.
,ya salam abinda zeenat take iya furtawa kennan akasan zuciyarta hankalinta ya sake mugun tashi ganin irin murnar deeni keyi yasa ta dan kalato murmushin dole .
Chapter 36 · 0% Book details