Sashe 88
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana Yashiga part dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion may dadin kamshi tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushi .
ya sanya kananan kaya ajikinshi wando three quarter da Riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin nablah tunanin yadda yaborata a asibiti kawai yake dawo masa yana masa yawo a brain dinsa .
Dan cinza lip's dinshi yayi kadan.
daya tun sanda yake sarrafata jiya akan bed da yadda ya dinga jin nipply dinta Na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu.ahankali yakai hannushi ya Dan shafa sumar kanshi.
sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunani tare da sake tuno moment din da sukayi Having.
bai ankara ba yaji kiran sallah magariba da sauri ya Mike ya fada bathroom yayi alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid ..
daren ranar da kyar deeni yasamu bacci duk tunani halin da nablah take ciki ya adabi ruhinsa da gangar jikinsa tare da hanashi sukuni say da dare ya tsula sosai sannan yasamu bacci barawo ya dauke shi .
da safe ma Haka nan yasamu ya shirya ya tafi office da kyar yake aiwatar da tarin ayyukan dake gabansa duk Inda ya juya baya jin dadin rayuwarsa .. yabar abinda yakeyi yayi shr kawai yana zance zuci da zuciyarsa .
Meyyesa meyyesa nake yawan tunanin wannan bazar mara kunyar yarinyar ?
Take zuciyarsa ta bashi amsa da.
sbd abinda kayi mata shiyasa Ya girgirza kanshi kawai ya dinga fidda numfashi sannu sannu .
Satin nablah 1 asibiti aka sallamosu Dan bbu laifi taji sauki sosai sai dai takan Dan ji radadin zafi ciwa kadan kadan akasanta .
ummi ta daukewa duk wani aikin komai Na gidan tace Sai ta kara warkewa sosai .
duk wanna abunda ummi take yiwa nablah kwata kwata bai wani birgeta ba ko kadan .
Dan ita ba Haka taso ba .
tasone ummi takira mata auntyta tazo ta tafi daita gida,inyaso daga can bazata sake ganganci dawo ba ...
Yanzu duk dare ummi sai taje ta kulle nabla a dakinta sannan wucewa nata dakin tare da key .
da safe karfe goma daidai take zuwa ta budeta.
km duk Wannan dremar da ummi take deeni na sane da komai sharewa kawai yayi.
Dan ba wani damuwa yayi ba.
Dan shima bai yi wani tunanin zuwa Ga yarinyar ba acikin wannan yanayin da,ake ciki ba .
Manage please banyi editing ba
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 74
'sannu ahankali nablah ta dinga samun sauki sakamakon irin kulawar da ke mata ..
Allah sarki ummi bawar Allah duk wani abu datasan ya dace tayiwa nablah ,amatsayinta Na Virgin wacce aka akayiwa shigar sauri .
Tayi wanda ita kanta nablah batasan dalilin dayasa ummi take mata hankan ba .
dan bakaramin kulawa ummi take bata ba dangane da aika aikan da DEENI yayi mata .
dan yanzu bbu inda bata takawa da kafafunta .
Wanda hatta kb ba'a barshi a baya ba wajen zuwa duba nablah .
Tare kayan dubiya daidai karfinshi .Ya Mika mata ledar dayazo mata dashi may ruwan yellow da ratsin baki baki ajiki .
'Ahankali' nablah Tasa hannuta ta karba hade dayi masa godiya jin dadi.
koda bata bude ledar ba idanunta sun gama gane mata abinda kB yazo mata dashi
,kankana ce da ayaba sai abarba a 'cikin ledar.
Yayinda hakan yayiwa nablah dadi Sosai a zuciyarta hakan km har 'cikin ranta taji kb ya birgeta matuka.
dan Haka ta sake sakin jikinta dashi sosa suna ta hirarsu 'cikin Nishadi da annashuwa .
'cikin Haka deeni ya dawo daga office on expected ya gansu tsaye abunsu hankali kwance suna sheka dariya yayinda kb ke tsaye da kodadiyar wandon Jeans da rigar polo tsab dashi .
Dan Shima gayen bbu laifi yana nashi kyau daidai gwargwado ..
sai dai ina ..kwata kwata Bai kamo kafar DEENI da komai Na rayuwar duniya ba.
wani irin buguwa kirjinshi yayi da karfi gaske kanshi yayi masa nauyi tamkar zai tarwatse sakamakon ganin nablah da kB da Yayi tsaye sunawa juna murmushi.
Mamaki da tashin hankali ne suka caki zuciyarsa a lokaci daya.
Ahankali yacigaba da takowa 'cikin takunsa Na kasaita da jin shi wani ne.
Ta kasan idanushi yake kare musu kallo tsab tare da sake mamakin yaushe ne shakuwa may karfi irin hk Yashiga tsakaninsu batare da da sanin ba .
har yazo kusa da Inda suke tsaye Amman basu lura dashi ba.
" Sai daya zo daf da shige su ne nablah taganshi .sbd fuskarta dake facing dinsa .
tsam.. Tasha jinin jikinta da irin kallon kasan idon dayake aiko musu .
Dan Haka batare da wata damuwa ba dan matsawa kadan domin bashi hanyar wucewa.
dan dama tsaye take abakin kofar da zai Kai mutun main parlour din gidan.
har yashige ciki idanunshi basu daina hango masa ita Tare da wani nmj tsaye Wanda bashi bane.
kai tsaye dakinsa ya nufa ya bude fridge ya ciro ruwan faro may tsanyi .
yakafa robar abakinsa yasoma Sha bai ajiye ba Sai daya shanye ruwan Tare da yin flinging da robar gefe ya sauke naunauyen ajiye zuciya .
yaje ya kunna AC da TV kana ya zauna kan kujera yana fidda numfashi sama sama gabadaya duk wani farinciki daya dawo dashi gidan" ya nema ya rasa.
zaune Kai yake akan kujera yana aikin jijiga kafafunsa a kasa tare da xunduma kanshi 'cikin tunani na gaira ba dalili .
Shr yayi tare da xubawa TV parlour,sa , idanu kawai .Wanda idan ba tsayawa, kayi masa kallon tsab zaka dauka a zahirance abinda da'ake gabatarwa a TV yake kallo ...sai dai abun ba hk bane .
Idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya da tunaninsa yana waje inda ya baro nablah tare da wani .wani ma wanki gidansa...
A zuciye ya furzar da wata iska may zafi yana jin haushin kansa da kansa .
taya zai zauna akaron banza kawai yana tunani yarinyar da Bai da tabbas din cigaba da rayuwa daita .... amman duk da Haka abinda yaki bacewa a idanushi .... to me hakan yake nufi ?
meyasa naji bbu dadi sbd na ganta da kb yaje howa zuciyarsa tmby ?
Take zuciyarsa tabashi amsa da sbd aurenka da yake kanta.
Ai ba ita kake tunani ba . aurenka kake tunani km shine musababin dayasa kaji bbu dadi a ranka . Ahankali ya runtse Idanunshi tare da hura iska ta bakinsa ..
tsawon lokaci ya dauka zaune a gurin yana aikin saka da warwara .
kiran sallah magariba ne ya maidashi 'cikin natsuwarsa ya Mike jiki a sanyaye ya shige bathroom yayi wanka Tare da dauro alwala ya saka jallabiyarsa ya nufi masjid .
ba shi ya dawo gidan ba sai byn sallaar isha'i.
yana dawo ya tadda su ummi tare Zeenat suna hira .
Zeenat na ganinsa ta Mike tsaye tana zuba yauki tamkar zata shige jikinsa.
tace har kadowa my hrt sannu da zuwa ya nufi dining area ya zauna tare da amsa mata kawai dan har lokacin zuciyarsa cike take da almara da wasiwasi iri iri..
'ahankali' Zeenat ta iso inda yake zaune sai kamshi take zuwa ta koina ka kalleta ta hadu iya haduwa bbu makusa ahankali ta duko wajen kyakywar fuskarsa tabashi peck a daidai dimple dinsa sannan tasoma bude kuloli dake ajiye akan dining table.
miyar banga soup ne acikin kula . Sai dayar kular data bude shi km ferfesun cat fish ne dayasha kayan piece da Curry da tuwan shinkafa ta zuba masa tare ajiye masa a gabansa ta zauna kusa dashi tana dan jansa da hira sama ganin yanayin da yake ciki Wanda hakan yana Nuna mata alamun yana 'cikin damuwa . Yadda Zeenat ta dinga masa Yasa zuciyarsa tsanyi har ya nema kashi hamsi 'cikin damuwarsa yarasa .
bawani cin abinci kirki yayi ba sosai sbd yanayin da zuciyarsa take 'tattare da kunci . Har yagama cin abinci idanunta Na kashi ta sake tsareshi da idanunta muryata a raunane tace har ka koshi kennan? Bai amsa mata ba sai dai girasa daya, daya dage mata Al,amun Haka uhm ..
tayi murmushi kawai a ranta tace komai yayi kyau yake masa.
bbu abinda zaiyi a rayuwarsa da ba zai masa kyau ba, hatta bata rai idan DEENI yayi sai taga tamkar an kara masa kyau ne .
shiyasa kullun kaunarsa ke sake mamaye zuciyata.
, duniya da abinda ke 'cikin da za'a tmbyeta abinda tafi kauna da son kasance tare ,byn soyayyar Allah da manzonsa the next thing is her husband .. a tare suka Mike ta kamo tafin hannushi 'cikin nata tana murzawa ahankali ahankali . ta nufa dakinta dashi.
Bai mata musu ko wani ja in ja ba ,Dan Shima zai fi son kasancewa tare daita .kodan halin damuwar da yake ciki ..har suka shigo 'cikin dakin hannusu Na 'cikin juna .. a tare suka zauna idanunta 'cikin nasa Shima ita yake kallo da rikitattun idanushi still har lokacin hannusu Na sarke da juna.
muryata a sanyaye tace my hrt meke damun zuciyarka duk sai naga kmr kana 'cikin damuwa?
Yayi shr kawai batare da yace mata komai ba .
Ta sake kwantar da murya please now tell me what's wrong with you Dan Allah karkace min bbu komai ko rashin haihuwata har yanzu ne ?