Sashe 115
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DEENI ne Yayi karfin halin janye idanunshi daga 'cikin nata kana yace tmbyrki fa nakeyi ?
Da kyar Ta iya bude bakinta Wanda Yayi mata nauyi Ta dan turo tsukakken karamin bakinta 'cikin wata irin murya Na Wanda yaci kuka ya koshi tace wlh Allah bansan ya'akayi hk ta faru dani ba , takarasa fadir hk wasu siraren hawaye nabin gefen idanunta daya tare da sunkuyar da kanta kasa .
,dariya taso subuce masa Yayi saurin dannewa.. ai kuwa kiyi gaugawa sanin yadda akayi kikayi ciki .Ko km tuna Wanda Yayi miki ..
Ta dago da sauri tana dubansa ta km fashewa da wani gigitaccen kuka Ni wlh Allah bansan inda zan nemo Wanda Yayi min ciki nan ba tana fadar hkn ta km maida kanta ta sunkuyar .
...Ya km danne dariyarsa a karo Na biyu , to yanzu ya za'a yi kennan da 'cikin jikinki ?
Tayi shr kawai tana tunanin yadda zatayi da 'cikin jikinta can km wani tunani yazo mata.. kanta a sunkuye tayi saurin cewa zansha fiya fiya kawai .ko zan rasa raina gara Na rabu da abinda ke cikina akan Na haifeshi .take gabansa yashaga faduwa yana girgirza mata kanshi ..
Ki kashe kanki kike nufi da abinda ke 'cikin ?
Ta daga masa kanta batare da ta dago ba .
,kinsa hukuncin Wanda ya kashe kanshi da gangan, ballanantana ke dake dauke da wani ran ajikinki ..
'Cikin kuka tace eh nasani amman Na zabi mutuwa dana haifi dan dake 'cikin cikina wasu Hawayen suka sake sulalo mata tashiga kuka sosai ...
Ok kinaji yanzu ...ki natsu ki bar kukan nan hk . Sannan kibar komai a hannuna , ki Bari zan yiwa doctor bayani ansan yadda za'a yi da 'cikin idan ma takama a zubar da 'cikin sai ayi hk da ayi asarar rai biyu gara arasa 'cikin tunda shi bawani girma Yayi ba Ni zan taimaka miki ,
nablah najin hk tayi tsai da kukanta cak... tana shasheka ahankali ahankali tare dagowa.
ta xuba masa shanyayyun idanunta da suka gama canza launi tsabar frigici da tashin hankali datake ciki maramisltuwa ..
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 87
Hannuwanshi duka ta damko 'cikin nata sosai ' tana sakin wani sabon kuka me cin rai tare da cewa idan kuwa kayi min hk deeni bansan irin farinciki da zanyi ba arayuwata ,jikinta har rawa yake gurin fadar hk tacigaba mgn rabuwa da wannan 'cikin shine muradina a halin yanzu. Ni kaina wlh sai yanzu Na tabbatar da 'cikin jikina km duk hanyar da zanbi gurin salwantar dashi wlh zanbi tashiga jijiga hannushi dake 'cikin nashi Tana wani irin kuka me cike daban tausayi .
Jin abinda tace yasa gabadaya gumi yasoma tsatsafowa ajikinshi takoina tsabar tashin hankali da tsinci kanshi ciki .
, dan ko numfashi ma da kyar ya dinga fitarwa ahankali ahankali yana kallon 'cikin idanunta abinda ya dade shekara da shekaru yana nema shine yanzu Allah Ya amsa addu'ar sa yabashi ake kokarin , za'a zubar ......
.da kyar yasamu ya tattaro dan abinda yake son ce mata .
Karki damu tunda har nace zan taimaka miki zanyi ne . sai dai mu bari muga zuwan doctor .. Nagode.. Nagode.. Nagode..deeni bazan taba manta taimakonka gareni ba ,ta sake fashewa da wani matsanancin kukan ..
Cike da sanyin jiki da tausayin kanshi ya Zare hannuwanshi dake 'cikin nata ya Ciro daya Daga 'cikin wayoyinsa ya turawa doctor saira sakon test ..kana ya janyota jikinshi ya rungumeta tsam yana shafa bayanta kusan minti biyu suka dauka ahaka sannan ya dagota cike da kulawa da tausayawa ya tsura mata rikitattun idanunshi is Ok kukan ya isa hk kinji.
" ta daga masa kanta kawai tare da cigaba da kukanta domin ita kadai tasan irin radadin da zuciyata ke ji a game da 'cikin jikinta .
,ranshi a matukar bace yacigaba da kallon yadda take wani irin kuka Wanda yasan hkn zai iya shafar lafiyarta da dan dake cikinta .
"dan hk ya furzar da wani iska me gauraye da huci kana yace haba..meyasa kika fiyye fitina da wahala ne?
Nace miki kiyi shr hk zan San abin yi ko so kike nazare hannun 'cikin lamarin 'cikin jikinki ?
Tayi saurin girgirza masa kai.
Ok ki bar kukan nan hk bana son jin sautinsa kwata kwata .
,nan ta sake girgirza masa kai alamun taji .
Kina jin yunwa ?
Tana jin yunwar Amman ta girgirza masa kai alamun bata ji .
Byn kmr minti goma shabiyar sai Ga doctor saira tashigo office din hannuta rike da wasu file files tana yiwa nablah sannu da jiki .
, nablah ta daga shanyayyun idanunta Tana dubanta tare daga mata kanta alamun da sauki kana ta zarce zuwa mazauninta Tana jiran isowarsu
DEENI bai tsaya jiran saukowar nablah ba. Ya sanya mata hijab dinta ya nade hannun suit dinsa ya dauke cak.. ya rungumeta ajikinshi yana kallon 'cikin kwayar idanunta ji yayi tamkar ya tsotsi pinky lips dinta da suka sake yin ja .
, ahankali yakarasa Inda doctor take zaune ya zaunar Daita kan kujera yana sake gyara mata zaman hijab din kanta sannan shima ya zauna..
Yana maida hankalinsa sosai kan doctor saira .sai daya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ya soma dacewa doctor wani taimako nake son kiyi min akan cikin jikin yarinyar nan dan Allah idan har zai yiwu Ina son a cire mata 'cikin jikinta ....
Doctor saira tayi shr Tana sauraronsa har sanda ya dasa ayar mgnrsa , sannan tace gsky mu hospital din nan bama abortion domin doka ce me karfi idan aka kama mutun da laifin aikata hakan.
nablah najin hk ta zamo kasa da sauri Tana marairaice fuska da murya ,yayinda hawayen dake makale a idanunta suka soma ambaliya suna tureneniyya gurin fitowa ta hade hannuwanta duka guri daya tasoma rokon doctor
,dan girman Allah doctor ki taima min ki cire min 'cikin jikina, dan girman mahammadu rasulillahi s.a.w ki agazawa rayuwata ki rabani dashi , idan ba hk ba wlh mahaifina zai kashe Ni takarasa fadar hk Tana sakin wani irin kuka me sotsa rai gefe daya km jikinta ya sake daukar kirrrrrrma tasoma rarrafowa Inda doctor ke Zaune.
A dan hassale DEENI yace wai meyye hk kike yi ?
bakiga magana Mukeyi daita ba ta yadda za'a rabaki da 'cikin jikinki ba. wlh idan kikasa wasa sai kin haifi 'cikin jikinki da izinin Allah.
ta juyo da sauri ta rarrafo zuwa gurinsa ,tana kuka dan girman Allah kada kamin hk DEENI.... karigada kayi Niyya taimaka min dan girman Allah kada kafasa ..
To wlh Inda har kina bukatar taimakona
to ki natsu kibar kukan nan hk tun ban hassala dake ba, Na canza ra'ayina ba ,tasa byn hanunta da sauri tashiga goge Hawayen dake siyaya a idanunta .. kayi hakuri gashi Ina gogewa .
To ki natsu sosai dan Ina bukatar natsuwarki a halin yanzu ta Mike ahankali Tana kakkabe jikinta da sake gyara zaman hijab din jikinta..kana tace zan natsu kaji ..gabadaya ta gigice ta rude , ba DEENI ba" hatta doctor saira sai da tausayin yarinyar ya dinga ratsa jinin jikinta .
DEENI ya maida hankalinsa sosai kan doctor saira tare da ce mata doctor ki taimaka please kisan yadda zakiyi ki rabata da 'cikin jikinta Doctor tace Ok shikennan zan taimaka.
nablah tayi saurin cewa yauwa doctor Nagode sosai Allah Yasa kifi wannan matsayin . Doctor saira bata bi takan nablah ba tacigaba da mgnr dan ta lura yarinyar bata 'cikin sense dinta.
ta Mike tsaye tashiga wani daki a duk acikin office dinta taje tattaro duk wasu abinda tasan ana amfani dashi gurin abortion tazo ta zubesu gaban nablah.
tace yanzu dai zabi ya rage naki ,kinga wayannan abubuwa ?
nablah tashiga duban abinda ta zubesu gabata tare da dagawa doctor kanta , sizos ne zube 'cikin wani dan madaidaicin tire da wasu karafe birjik . Doctor tace kinga wayannan abubuwa to dashi ake cire ciki .
idan kin amince za'a cire miki ,Amman 'cikin dayan biyu ,rayuwa ko mutuwa wane kika zaba ?
. nablah tayi shr kawai Tana tunanin abinda zata zaba yayinda gefe daya km dade ya rufe DEENI zuciyar deeni tunaninsa ko taji tsoro ne yasa yaji tayi shr Amman Ga mamakinsa sai ya tsinci sautin muryata 'cikin dodon kunnenshi muryarta cike da kuka tace ,bbu komai doctor nazabi kowane daga ciki Ni dai burina Bai wuce kicire min wannan 'cikin ba .
doctor tayi shr tana dubanta hade da nazarinta. DEENI ya dinga aikawa nablah da wani irin kallo me cike wahalar fassarawa kallon mara hankali yake mata .
a fusace yace doctor bada wannan a sake samo wata dabarar yi.
ita km nablah ce take doctor ki taimaka please ... Ke kiyiwa mutane shr da bazan 'bakin nan naki duk kinbi kin cikawa mutane kunne .
Doctor ki taimaka iya abinda yace kennan yayi shr tare da xubawa nablah idanunsa .
,take km wani dabara yaxo ma doctor saira
Tace kada kadamu zan taimaka mata akwai wasu kwayoyin da za'a iya mata amfani dashi yanzu Wanda zai saka 'cikin ya hade guri daya zuwa nan da wata uku sai Ku dawo asaka injin a markade 'cikin gabadaya ta yadda bazata matu ba .
DEENI yace shikennan hkn man yayi Na gode sosai doctor saira tace karka damu ai taimakon juna ne.
,nablah tashiga yiwa doctor saira godiya sosai har da bata hakurin rashin kunyar datayi mata da farko .
murmushi tayi kawai doctor tayi Tana me sake tsananta jin tausayin yarinyar acikin ranta .
"Doctor ta hada mata magungunan kala kala Na kara kafiyar jiki da karin jinin ta xube su gaban deeni .
DEENI ya dauka tare da juyowa Inda nablah ke zaune zugun daita duk tagama fita haiyacinta .
yace zaki iya tafiya?
ta dan daga masa kanta alamun eh yace Ok Mike muje ko..
Jiki a sanyaye suka baro office din doctor saira zuwa harabar hospital din wanda sai a lokacin deeni yasan yanayin da garin yake ciki .