← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 149

Sashe 59

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba dole nagaji ba ,dan naga alamun sai nakai Ga zama tukun zakiyi lokacina .
manir ya mikowa DEENI hannu suka gaisha ,yaushe kashigo garin ? Dariya manir yayi shekaranjiya wlh na dawo yau km nace nazo naganka ,ko baiyi bane ?

, wani irin farinciki ya lullube zuciyar DEENI ya danyi murmushi har dimple dinsa ya lotsa tsantsar kyawun sa ya sake bayyana ,yana son a dinga nuna masa kulawa , manir Yace aboki lfy kuwa irin wannan farinciki haka ?
Bbu komai nima haka na tsinci kaina.
,DEENI ya jingina bayansa da kujerar dayake zaune kai yana jujjuyawa dashi ,manir Yace ya ummi da zeenat iya rigima ,sai DEENI ya yamutsa fuska sannan Yace ummi tana lfy ita dayar ce dai bansani ba .
,manir ya sake yin dariya ,badai kaki ka dauki shawarata ba.
da yanzu an wuce gurin , DEENI Yace kai...bana jin zan iya bin wannan shawarartaka , dominta yana dayawa kai kace nasamu Yar talaka na aura ,yayinda ita km first love ke son na aure kaskantacciya km maragalihu domin faranta ran zeenat ,ni km banajin zaniya ,dan haka nake jin zan hakura da zeenat kawai ,ok ummi ta kawo maka shawarar haka kennan DEENI ya daga masa kai kawai ,to why not ,kiyi abinda tace kai ni Dan Allah rabani da wannan shirmen nan dai suka maganar suka shiga wata hirar duniya .

Wayarsa ce ta dauki karar sauti may dadi 'ahankali Yasa hannunsa ya janyota daga jikin charge yana dubawa. sunan umminsa yaga yana yawo akan screen din wayar ,'ahankali ya zareta daga jikin charge ya manna wayar a kunnenshi tare da yin sallama .

Muryarsa a shagwabe Yace Oh! No.... First love don't do this to me please . dan Allah kibari har nazo tukun naga kalarsu kada bad dinsu yayi min yawa ....

abangaren ummi kuwa murmushi kawai Tayi tare da cewa shikennan badamuwa sai kadawo din ok first love Nagode lov you so much , love too my son .

Manir na zaune yana kallonsa har yagama wayarsa , yana shawarar yadda umminsa ke kulawa dashi ,da yadda Shima DEENI din ke kulawa da mahaifiyarsa. al'amarin nasu mai matukar girma ne ,hira suka cigaba dayi kafin daga bisani manir yayi masa sallama ya wuce

Karfe tara daidai na daren ranar yana kishingide akan kujerar three siter yayinda ummi ke zaune a gefensa tasa zeenat Tayi kiran masu aikin da akawo dazu ,shigowarsu yayi daidai da runtse idanunshi dayayi ...

MMN SUDAIS CE
[6/23, 6:02 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 57

Karfe tara daidai na daren ranar yana kishingide a parlour akan kujerar three siter yayinda ummi ke zaune a gefensa byn tasa zeenat Tayi kiran masu aikin da akawo dazu,shigowarsu yayi daidai da runtse idanunshi da yayi .

Baiyi tunani da gaske umminsa zata iya masa irin wannan auren wulakancin ba. ,shi ko a tarihi Bai taba jin inda akayi irin haka ba , har suka karasa shigowa cikin parlour Bai bude idanunshi ba ballanantana yakarewa yanayinsu kallo ,zeena tasamu guri nan kusa dashi ta zauna .

Yayinda masu aikin suka sake gaida ummi tare da oga DEENI... wanda shi kwata kwata Bai ma san ta inda zai amsa musu ba ,dan haka yashare kawai abinsa batare da yace komai ba sai ummi ce ta amsa musu tare da musu nuni dasu tsaya can nisa kadan . Numfashinsa ne ya nemi tsayawa sakamakon ji da yayi yanayin sent din parlour yana neman canza salo km har lokacin idanunshi a runtse suke gam... bai da alamun budesu .

'Ahankali ummi takira sunanshi DEENI.......Ya amsa batare daya bude idanunshi ba Na'am first love.
ka bude idanunka man ka gansu , gasu nan , 'ahankali muryarsa a sanyaye yace gaskiya bazan iya kallonsu ba first love sbd basuyi ba ,acanza wasu masu aikin idan akwai ...iya abinda ya iya cewa kennan ..yayi shr tare da gyara kwanciyasa ya juya musu baya ,shi kadai yasan yadda ranshi yake a bace har wani sama sama numfashinsa ke yi .

Ummi ta maida idanunta kan Yan mata guda hudu dake tsaye a gabanta tana musu kallon tsab , . guda uku daga cikinsu hausa fulani ne.
" yayainda daya daga cikinsu takasance yare sai dai tana jin hausa sosai kasancewarta Yar asalin adamawa ce ,basu da wata makusa ajikinsu in aka dauke wacce takasance yare" itama rashin addani ne kawai makusanta .

Km daman ita bata sakata cikin wayanda zata hada da tilon danta ba sai ta zauna matsayin may aiki ,'ahankali ummi ta sauke ajiyar zuciya tare da basu umarnin dasu koma dakin da'aka saukesu a ciki kafin zuwa gobe.

Ita dai zeenat Yar kallo ce batada tacewa domin bbu damar yin magana suna wucewa ya sauke naunauyen ajiye zuciya tare sakin numfashi sannan 'ahankali ya soma bude idanunshi 'ahankali ya sauke su fes akan ummisa" harara ta watsa masa shi km ya kashe mata idonsa daya yana may cizan lip's dinshi kmr an sikareshi ya Mike yayi hanyar step .

Washegari ummi ta sallami masu akin sai dai tabar laraba wacce ba Muslim ba domin aikace aikace gidan .

Tun daga lokacin ake kawo masu aiki iri iri gidan Amman Sam DEENI yakasa tantance wacce zai dauka matsayin wacce zaiyi AUREN SIRRI daita idan ummi tayi magana sai yace shi Bai samu wacce Tayi masa ba.

Km ,hakan dayake yi Bai wani damu zeenat din ba kasancewar tasan halinsa da kyankyamin tsiya .

Cikin haka DEENI ya siyawa zeenat form din jamb km a sannu 'ahankali lokacin rubutawa yayi ,taje ta rubuta bbu laifi tasamu abinda ake so a course din da za ta yi .

Abu fa kmr wasa duk wacce akawo sai DEENI yace A'a bata mishi ba

cikin haka wani dare DEENI yakasa rike kasan domin sha,awarsa mai shegen karfi ce tun yana azumi da shan magungunan har magani yazo ya daina aiki ajikinsa .

Dan haka ya yanke shawarar kawai garaje zuwa Ga matarsa ,yana zuwa kuwa yasamu kyakkyawan tarba daga zeenat din ,ranar tamkar sallah ce a gurin zeenat daman itama Tayi mugun kewar mijin nata sambatu bbu irin wanda batayi ba har da kuka ,shi km yana gama savice ya Mike tare da sake tamke fuska tamau tamkar wani zaki.
Amman kwata kwata hakan Bai dameta ba ballanantana yabata mata rai tunda tasan ta wannan bangaren ba haka halinsa yake ba ita tadagula komai tama gode da ,yadda yakawo kansa gareta km hakan shi yafi komai yi mata dadi .
, tun daga lokacin abubuwa suka sake yin sauki .
Jifa jifa idan takurewa oga DEENI dole alallaba aje gurin zeenat ita km duk lokacin dayazo ashirye take data bashi hadin kai duk tana jigatawa a hannushi kasancewarta may saurin yin relex a wajen sex .

Bayan wata uku zeenat tasamu shiga Lagos state university tare da dalleliyar motarta 4mat sabuwa dal. al'amura sunyi mata sauki rayuwa Tana gara mata yadda take so tare sabbin kawayen datayi a school karku manta zeenat akwai son kawaye da daukar wanka shiyasa duk inda taje batasamun matsala gurin tara jama'a .

Byn shekara uku

Haniyace kawai kake ji acikin babban Holl din dake cikin PLASNUW ROWS family estate wanda ya tara manya da kanana na cikin dangi kasancewar lahadi karshen wata ne , km shine lokacin sada zumunci a tsakanin wannan family byn komai ya lafa .. gaishe gaishe da shawarace sharawarce ne yabiyo baya akan cigaba family anyi taro lfy yayinda kowa yakama gabansa .

Hjy Mariya wace aka fi sani da mama ta abuja ,Yaya ce Ga mahaifin DEENI uwa daya uba, zaune take a parlour gidan DEENI ita da Ummi suna zantawa .

, fadeela ki cire son zuciya sannan kikawar da zarge da'ake miki acikin dangi da mutane gari "dan ganin zeenat diyarkice shi Yasa kika ki daukar mataki akan zamansu da DEENI yau aurensu tsawon shekara bakwa kennan babu wani cigaba ko karuwa ta haihuwa.
km kin zuba ido kina kallo batare da kin dauki wani mataki akai ba .

kibari yaron nan yakara aure fadeela ko acikin dagin ne ko km yaje daga waje tunda yarigada yayi na farko acikin family ,bbu lallai ko dale ya km yi acikin gidan nan.
ummi Tayi murmushi dan itama rashin haihuwarsu yasoma damunta amman bbu yadda taiya .
ummi tace karki Ga laifina Yaya ,Gani nake rashin haihuwarsu da wuri watakilla ni suka biyu amman munan muna ta addu'a .

,to kunje asibiti ne and dubanta inji cewar mama ,ummi tace muje km an tabbatar mana da mahaifarta lfy lau take km zata iya samun ciki at any time ,daga nan ummi Tayi shr bata sake cewa komai ba.
ita kadai tasan shirinta dan bazata iya fitowa tagaya duniya abinda tashirya akan yaranta ba.
wanda har zeenat bazata bari tasani ba sai lokacin yin haka yayi ,

Duk maganar da suke acikin kunne zeenat sukayi shi " saukowa take zuwa akasa dan daukar wayarta taji maganar da mama takewa Ummi akan kara auren DEENI shine fa tsaya tana gama jinsu kuwa takaraso da sauri tamkar anjihota tayi zaman dirshan a gaban maman ta abuja tana rusa kuka dan girman mama kada kimin haka kada ki bada shawarar akaro min kishiya domin bana sonta kwata kwata bana kaunar zama daita.

,sannan ta juyo gurin ummi ,ummi kada ki dauki shawarar mama dan Allah nima zan haihuwa kinji ummi duk tabi ta rude ta gigice tafi haiyacinta sai kuka take .mama ta daga matsa ni Dan Allah rufe min baki kin wani cikawa mutane kunne .

Karar hon ne yacikawa securities din bakin get din kunne da sauri daya daga cikin securities din yazo ya wangale babban get din gidan yana dagawa DEENI dake zaune abayan mota hannu .
'Ahankali direbansa yasanyo hancin matarsa rang,rover cikin farfajiyar gidan .
Kai tsaye rumfar da'ake parka motaci dake kofar gidansa direbansa ya nufa yayi parking din motar .
Sannan ya fito da hanzarisa ya bude masa murfin motar tare da kamewa guri daya yana Sara masa .
Chapter 59 · 0% Book details