Sashe 111
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani irin shock ta dinga ji ajikinta.
ta kauda fuskarta gefe tsabar kunyarsa data ji ya saukar mata 'cikin lokaci guda .
ya dinga kallon jikin yarinyar da a haife zai iya haifarta ,cike da natsuwa yake shashafa mata jiki da ruda mata sansar jikinta.
, so yake ya mantar daita komai dake 'cikin duniya gabadaya tare da dasa tunaninsa 'cikin Brain dinta , duk inda yataba ajikinta taushi da santsin yake ji Wanda hkn ke sake birkita masa tunansa akanta .
Taushin fatar jikinta kwata kwata ya bambamta da jikin ya'ya talakawa ,talakan ma kmr mlm salisu .
, ciki wata irin kasalliyar muryarsa me tattare da shauki , yakira complete name dinta na..bee..lah..........
Wanda bai sanda sunan ya fito Daga bakinsa..
yadda taji yakira complete name dinta ne sake yakashe mata jiki ahankali ta juyo fuskarta tare da maida shanyayyun idanunta 'cikin nasa tana kallon 'cikin kwaryar idanunshi da suke a rikice tare da jin wani irin shock a sansar jikinta .
da mamaki da dinga kallonsa duk da tasan haka sunan nata yake Amman bata jin Wanda ya iya sarrafa harshensa gurin iya Kiran sunata ba tamkar yadda yakira din ba .
Abinda yashiga bata mamaki da al'ajabi daman yasan complete name dinta Amman kullun yake kiranta da ke......
meyyasa ...sai km yayi shr yana cigaba da kallonta tare son yin nazarin abinda zai ce ,dan baya son Yayi abinda zai kwabsawa kanshi .
Kusan minti biyu ya dauka yana nazarin abinda zai ce kafin Daga baya ya sake bude bakinsa .na..bee..lah..Ta lumshe masa idanunta tana sauraronsa ,da matsuwar son jin abinda yake son fada mata.
meyyasa bazaki bari muyi zaman mu anan har zuwa sanda su first love zasu dawo ?
Tayi saurin girgirza masa kanta alamun bazata iya ba ,yayinda lokaci daya idanunta suka ciciko da hawaye shiiiiii ...Ya daura yatsansa daya kan bakinta ..kar ki sake ki Bari Hawayen su zubo tayi saurin maida kukan tana sakin ajiyar zuciya tare da kallon 'cikin idanunshi .
Jikinsa a mace ya kamo lips dinsa na kasa yana ciccizawa tare da runtse rikitattun idanunusa yana fidda numfashi , ahankali ya bude idanunshi Fess bisa beauty face dinta yana dubanta .
meyasa kike son bani ciwo kai ne ?
Muryarta cike da shagwaba da rauni ta cunno masa tsukaken karamin bakinta dabaya gajiya da shansu tace me km nayi maka yanzu?
dan nace ka Kai Ni gida .Ya tsura mata idanunshi masu matukar kashe mata jiki yayinda hannuwanshi Suka ki tsayuwa guri daya ajikinta itama sosai take son kasancewa tare dashi , gashi bai taba nuna mata alamun yana son saduwa daita ba iyakacinta dashi romancing dinta.
ahankali yake cigaba da sarrafa jikinta tare da matseta gam ajikinsa yana sakin numfashi bakinsa yakai 'cikin kunneta yana mata soucking ahankali yaji tana mikewa ajikinsa ya km Rungumeta tsam tsam yana lumshe rikitattun idanunsa tare da sakin murmushi domin ya lura tana matukar son wannan salon nasa.
km take takebashi hadin Kai a duk sanda yake aika mata dashi .
'Cikin hk wayarsa ta dauki karar sauti me dadi ya runtsen rikitattun idanunsa da kyar kana ya bude su yana sake kallon kwaryar idanunta Wanda zuwa lokaci tuni sansar jikinta sun sake sakewa da macewa da shaukinsa sakamakon hannushi dake yawo ajikinta. ahankali ya Mike tare daita ajikinshi ya zauna tare da zaunar Daita akan cinyarsa ya janyo wayar yana duba me kiransa da wannan lokaci ganin sunan dake yawo akan screen din wayar ne Yasa shi hanzarta daukar Kiran hade da yin sallama da muryarsa data komai tamkar ta mashaya ...Yace mu wuni lafiya first love yana mai kamo hannu nablah 'cikin nasa yana murzawa Wanda hkn ke sake samun nasarar kashe ilahirin gabobin jikinta da aikawa ruhinta wani shauki Na daban.
,jin ya ambaci sunan umminsa yasa ta Mike cike da sanyi jiki domin bashi damar zantawa daita Yayi saurin kamota jikinshi ya maidaita Inda ta tashi yana kallon kwaryar idanunta hade da sakar mata wata uwar harara .
Tsintar Kanta tayi da kasa ramawa sbd yanayin shaukin datake ciki dan hk ta xuba masa shanyayyun idanunta tare da narke masa ajiki tana jin tamkar suka kasance hk har illa Masha Allah.
Can kuwa bangaren ummi amsa masa tayi da lfy son ,ya jikin nablah ?
Ya numfasa stil idanunsu Na 'sarke 'cikin juna ya kai bakinsa ya tsotse lip's dinta kana Yace da sauki first love .
Kirjin nablah Yayi wani irin shock tare da matsanancin baguwa da sauri sakamakon tuno da abinda doctor ta sanar mata a yammman yau...tunani tashigayi yanzu idan Shima doctor din tasanar masa da karyar 'cikin datayi mata
yazatayi da rayuwarta?
waza tace Yayi mata ciki?
Take zuciyarta shiga bugawa da karfin karfi tamkar ana buga mata guduma .
atsorace ta dinga addu'ar akasan ranta Allah kada kasa doctor dinan tasanar masa da komai idan yakoma .
Dan ita bbu abinda zai sake maidaita wannan hospital din ,kallo kwayar idanunta yake sosai yana kallon yadda gabadaya yanayin jikinta ya sauya tare da hango tarin tsoro da frigici dake cikinsu .
Ummi ta numfasa tana sake tmbyesa me doctor tace yana damunta son?
Gsky first love bata sanar min da takamaiman abinda yake damunta ba .
ta dai ce min ,na dawo Amman oready nakirata nace mata tabari zuwa gobe da safe ,dan tsaya yin wani aiki shiyasa ...
Ok ka maida hankali sosai gurin kula da lfyr yarinya nan dan Allah son ka dinga bata duk wata kulawar data dace.
DEENI Yayi murmushi gefe bakin yana me kamo lips dinsa nakasa ya dan ciza sannan Yace gsky first love kina ji da yarinyar da alamun ta sace miki zuciya .
Dole ne DEENI "da"Na kowane, km ko bbu komai Ina jin yarinyar har 'cikin raina .
alright my first love Karki damu Ina bata duk kulawar data da dan ma yarinyar na da maseefar taurin kan tsiya har tasoma bani ciwon kai .
Hakuri zakayi DEENI kasan yarinya ce nablah dabatada dabara sai yadda akace daita.
sannan gobe idan Allah yakaimu zamuje hospital da zeenat Ina bukatar a sake duba min lfyrta .
DEENI Yace Ok Allah Yasa adace, ummi tace Ameen tare da jin dadin abinda Yace .
sosai furucinsa Yayi mata dadi.
Km har 'cikin ranta taji dadin yadda ya nuna kulawarsa akan diyarta tayi tasamasa albarka da addu'ar Allah Ya albarkaceshi da samun zuria masu albarka.
ya amsa da Ameen first love Ina zeenat din take yana cigaba da kallon yanayin nablah da tarin damuwar dake tattare daita ...gata ummi tayi saurin Mikawa zeenat wayar .
Zeenat Na karbar wayar ta fashe masa da kukan shagwaba .
muryarsa a dake Yace meyye hk km ?
Daga karbar waya zaki soma da cikawa mu...sai km Yayi shr tare da canza salon mgnrsa Ok kuka ma zakiyiwa mutane sbd dadi Yayi miki yawa ,kina can tare da fisrt lov kullun kina ganinta Ni kin barni nan da kewarki ko?
Wani irin dadi ne ya rufeta tarasa Inda zata saka ranta dan jin dadin furuncinsa .
muryarta cike sanyi dadi tace haba my hrt dole nayi kuka duk wunin yau fa banji muryarka ba gashi gabadaya numbers dinka sunki zuwa kmr Na mutu naji.
Yace emmhu .tace Allah kuwa da gaske nake tana sake shagwabe masa tamkar tana gabansa .
Meyye ya hanaki mutuwa?
ta sauke naunauyen ajiye zuciya haka ma zakace ko ?
Yace uhm to me kike son nace miki zeenat ... byn hk kece da wata irin mgn wai kmr ki mutu idan kin mutu ance miki zama zanyi hk.
aurena zanyi .
dan hk gara ki zauna a duniya watakilla idan kina raye bazan samu damar yi auren ba . ya fadi hk yana kashewa nablah idanunshi tamkar itace zeenat din.
Wani sabon kuka ta fashe masa dashi Wanda da ji kasan Na shagwaba ne ummi kina jin my hrt ko addu'ar mutuwa yake min shi km yaje Yayi aurensa ...
ummi tayi murmushi irin nasu Na manya barshi bazaki mutu ba inshallahu mamana kuna nan tare muddin rai har ya'ya da jijikoku .
Murmushi kawai DEENI sbd yana jin abinda umminsa tace dan handsfree ya maida wayar .
Bilhaki mgnr da DEENI Yayi yata bata sosai duk da abinda ummi tace mata bai hana cigaba kukanta ba .
aiko take haushi ya kamashi zuciyarsa tasoma tsukewa guri daya, ya sake damkar hannu nablah dake 'cikin hannushi, ta saki kara mara sauti tare kayyyyyyyyyyyyy..
Ahankali ya dan sausauta rikon da Yayi mata yana cigaba da murza tafin hannunta 'cikin wani irin salo.
Sannan yakatsewa zeenat kukan datake ta hanyar ce mata Ok dan kinga first love Na daure miki gindi shine kike son rainawa kanki hankali.
A kausashe yacigaba da mgnr ke wata irin mace hk me kishin jaraba dan ke kadai Allah ya haliceni ya karasa fadar hk yana furzar da wani huci me zafi har bisa fuskarta nablah ta runtse idanunta gammm tana jin yadda wani irin tutukin bakinciki ke tasoma tun daga kasan zuciyarta ....
Shr yayi kawai yana mamakin kishi irin Na zeenat yarasa wani irin maseefaffen kishi gareta ,ita dai sai dai ta zauna ita kadai gashi ba iya daukarsa take ,ya raya dare gabadaya daita ba .
Amman data ji zance zaiyi aure duk zata bi ta rude ta dinga kuka.
Sosai take bashi hkr akan kada Yayi mata kishiya ita bata so... Yace is Ok a bar wannan zance meyye labari yanzu.
ya katseta ta hanyar cewa hk dan yasan idan ba hk yayi mata baza barshi ya huta da wannan kukan nata mara dalili ba Wanda Daga karshe zai iya tada hankalin umminsa.
'Cikin sanyi muryarta may cike da kirsa tace nayi missing dinka irin sosai din nan Ina ji araina tamkar Na dawo gareki dan banason abinda zai sani yin nisa da kai. gabadaya kewarka Na neman zautar dani ta karasa fadar hkn tana sake sakar masa wani kukan shagwabar is Ok nima nayi miss dinki to the ext.....'cikin wani jin haushi me tattare da takaicinsu ,nablah ta fizge hannuta 'cikin nasa Wanda yake ta aikin murzawa yana lumlumshe Idanu tare da Mikewa tsaye ta juya ahankali 'cikin sanyi jiki