Sashe 96
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummi ta watsa masa Harara domin tasan wannan ba aikin aljanu bane .
aikin tilon "Danta" ne Dan hk ta girgirza kanta kawai tana cigaba da kallonsa tare da turowa nablah plate din abinci ba musu tasoma ci Dan daman wata irin yunwa take ji may tsananin kasancewar jiya bata ci komai ba ta kwanta .
byn tagama ci abincin ne ummi ta kamo hannuta ta mikar daita suka nufi dakinta tana kwantar mata da hankali akan abinda tasanar mata tace bbu wani aljanun da suka shafeki nablah hakan Na yawan faruwa da wasu mata musamman idan macce ta balaga ke har wasu matan aure hakan Na faruwa dashi Dan Haka kada ki sa damuwa a ranki .nan dai ummi tayi ta mata bayani abubuwa akan mafarkin nata har nabla ta saki jikita sosai sukayi ta hira har da safeena ..
Karfe uku daidai Na yammacin ranar
MMN SUDAIS CE
[8/8, 10:07 PM] Ummu Haneef: Allah ya yafemana baki daya
[8/8, 10:09 PM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 78
Karfe uku daidai Na yammacin ranar
deeni kwance bisa three star a hadadden parlour,n gidansa sanye yake cikin wandon three quarter black colour da whit hamles .
hannushi rike da remut control "ummi tashigo parlour,n fuskarta dauke da murmushi ta zauna kan kujerar dake facing din shi .
sannan tayi Kiran nablah dake kitchen .
Nablah ta amsa da sauri tare da shigowa parlour,n da sallamarta.
yauwa diyar albarka jeki dakina zakiga wasu kayan wanki kulle .
ki dauka ki kaiwa kabir.
nablah tace to ummi ta juya ahankali tabar parlour,n zuciyar deeni tashiga wasi wasi na kasancewar yarinyar tare da kb yaji tamkar ya kirata ya hanata zuwa Aiken, amman babu yadda Ya iya da rayuwarsa Aiken umminsa.
Ummi takira sunanshi tace son daman Ina son magana dakai ,Dan gane da yarinyar nan, da zamu bari 'cikin gidan nan.
ummi tadaka da zancenta domin jin abinda DEENI zaice .
Dagowa Yayi ahankali ya tsurawa umminsa rikitattun idanunshi masu frigita mutun yana mata wani irin kallo tamkar yau ya fara ganinta, kana daga bisani ya maida hankalinsa wurin TV yacigaba da kallonsa.
ummi tayi murmushi kawai sbd tasan halin tilon "Dan" nata miskili ne na bugawa a jarida.
" tasan tunda Yayi hk ba magana zaiyi ba Dan hk tacigaba da kallonsa can km tace son wannan tafiyar dazamuyi shine rigth time din dayakamata kasan yadda zakabawa yarinyar nan kulawa yadda yakama, kar azo tana samun cikin amman fitinar ka data matarka ya hana cikin zama . nidai kabita ahankali shiyasa ma zan barmaka ita Dan Ina son Na ganni da Yan digwi digwi, takarasa maganar tana murmushi yayinda deeni Yayi shr yana sauraron inda maganar umminsa ya Dosa.
zuciyarsa cunkushe da takaici ,ji yake tamkar ya hadiye zuciya ya mutu ko zai huta da mgnr yarinyar da ummi tasanyashi gaba dashi.
ahalin yanzu ji yake zuciyarsa na tsinkewa agame da almarin yarinyar amman ita ummi kwata kwata taki gane hkn .
ahankali ya Mike zaune yana yatsina fuska badan yaso ba sbd ganowa da Yayi umminsa so take tagane ko ya damu da lamarin yarinyar ne.
Dan hk muryarsa a dake yace zaman me zata min first love ?
ki maidaita gidansu first love kawai so that idan kun dawo sai dawo domin bbu abinda zata min Dan ko ta zauna banida lokacinta .
ummi taji dadin kalamansa sosai domin Haka take son ji amman ta share tayi kmr bataji dadin abinda yace ba .
wani irin kallo ta watsa masa tana tabe baki banason shirme banza deeni zamanta ne 'cikin gidan zakace bbu abinda zai maka to wlh tun wuri ka bude baudaudun kunnuwanka da kyau ka saurareni banason dangin mahaifinka su sake zuwa min da wata matsala cewa nike daure muku gindi Dan gashi nan ana yawo dani 'cikin estate dina cewa natare muku a gida .
A fusace DEENI yace kibari su first love ,su fadi duk abinda suka gadama bakinsu ne amman abinda nasani ne bbu Wanda yaisa ya fadi a gabana da ban gyara masa zama ba .
Uhm to meyye ruwana ma da maganarsu nifa ba bahaushiya bace ballanantana hakan ya dameni .
Ni dai Ina gargadinka kada ka sake Na dawo Na tarar da wata matsala.
Kai ina son labarin samun karuwa ya iske India kafin Na dawo Ina fatan ka fahimci inda zance Na yadosa ?
DEENI ya lumshe rikitattun idanunshi zuciyarsa cike da farinciki abinda ummi tace Domin shikansa yana matukar son yara sosai sai dai Yayi mugun tsanar yarinyar.
gyada mata kai kawai Yayi domin ya kasa cewa komai .
'cikin rashin kula da yanayin daya shiga tace amatsayina Na mahaiyarka Ina son nabaka umarni ka gaugauta rage tsanar yarinyar nan a ranka kafin tafiyarmu bance kasota dole ba.
km Hk kazali bance ka tsananta kinta ba .
tsai deeni Yayi yana kallon umminsa da kyar ya iya sarrafa harshensa ya furta.
ya km kike son nayi mata first love ?
harara ummi ta watsa masa hade da cewa bansani ba.
sai km maganar allura dakake yi wa yarinyar mutane ka daina kada kayi tunanin bansa komai ba.
Nasani kyaleka kawai nayi.
Yanzu anyi maganar zaman yarinyar ciki gida kace dama am maidata gidansu bakada time dinta .
amman ka iya bin dare gurin yi mata allurar bacci Dan mugunta . yarinyar nan matsayin matarka take duniya ce kawai banason tasan da zaman kana da wata matar byn zeenat amman km bazanso zalinci yashigo 'cikin lamarin ba .
mamakin kalaman ummi ne suka hana DEENI mgn sai faman ciciza lips dinsa yake yayinda zuciyarsa tasoma yimasa tsanyi a gane da yarinyar .
ganin ummi ta maida Hankalinta wurin TV hakan yabashi tabbacin tagama maganarta Dan hk ahankali ya saki ajiyar zuciya da karfin gaske wanda har Yasa ummi ta waigoshi da sauri ya lumshe mata idanunshi yana sake sauke naunauyen ajiye zuciya kana ya lankwasa muryarsa first love...yakira sunan ummi Dan Allah kiyi hakuri amman Ni wlh kunya nake ji ,naje mata kai tsaye .
km Ina ganin idan tasan abinda ake ciki akwai matsala sannan burinki da kike son cikawa bazai cika ba .
amman duk yadda kike so hk zanyi banida zabin daya wuce naki .
I'm ready to obey ur decision yakarasa mgnr yana sakin numfashi.
ummi ta tsare shi da idanunta tana nazarin yanayinsa sai km taji tausayinshi yayi mugun kama ta . Tace shikennan zaka iya mata amfani da tablet Na bacci marasa karfi sosai amman Banda allura ..
Shr Yayi ya koma ya kwanta batare da ya sake cewa komai ba .
Dan gsky shi Bai yarda da wani tables Na bacci ba.
yafi ganewa allura ta yadda kafin safiya karfin allurar zai saketa .
Tazama tamkar ba'ayi komai daita ba ..
nablah tsaye ita da kB jikinta sanye cikin hijab dinta har kasa Baka hango komai Na jikinta. sai tafin hannuta shr tana tsaye tare duban inda kb yake byn ta Mika masa kayan wanki .
Ya karba tare da ajiyewa kafin ya juyo yaga har ta bar gurin Dan Haka ya hanzarta biyo bayanta da sauri yasha gabanta . Wanda hkn Yasa gabanta yashiga faduwa .
Yayi shr kawai yayi ,ya zuba mata idanunshi tare rungume hannuwanshi duka bisa kirjinsa .
ganin shirun Yayi yawa ne km gashi ya tsareta da idanunshi Yasa ta kauda shirunasu ta hanyar cewa Ina jinka kB kayi shr kaki cewa komai gashi ka tsaidani anan .
Da kyar yasamu ya hadiye abinda ya tsaya masa a wuya sannan yace nablah kennan gabadaya kwanakin nan narasa gane kanki da Inda kikasa gaba duk kin bi kin canza min wlh bana jin dadi yadda kike min ,km wlh hkn dakike min bakara jifa zuciyata 'cikin damuwa kikeyi ba ya fadi hkn yayi shr yana jiran jin abinda zata ce ..
Gani yacigaba dayin shirun ne Yasa tace uhm kayi sauri kagama mgnr ka Dan wlh sauri nake Ina da abin yi "daga jin yadda take maganar kasan atsorace take ya numfasa kana yacigaba nima aike nake jira akan mgnr da mukayi ranar naji kinyi min shr kin sharen zance kwata kwata zuciyata tashiga damuwa akan rashin samun attention dinki .
ko boss Yayi miki wani abu ne randa yaganmu ?
tabe baki tayi tare da girgirza masa Kai bbu abinda Yayi min amman a gsky nidai Ina son kasan banida interest din yin soyayya a halin yanxu burina Bai wuce naga nasamu illimi may zurfi ba kafin nasoma soyayya .
Karki damu nablah muddin kika amince da zaki aureni Ni km wlh zan iya jiranki har sanda zaki gama karatunki.
uhmmmm ta sake girgirza masa kanta sannan muryarta a sanyaye takira sunanshi kabir.. ... Wanda hakan ya sake tsuma zuciyar kb wanda har tsigar jikinshi suka mike tsaye .... yrrrrrrrrrrrrrya ya dinga Bazai iya hakura daita ba . bazan iya maka wannan alkwarin ba km bana son kace zaka kajirani.
badan komai ba ,sai sbd yanayin halin rayuwa.
A halin yanzu zuciyata wankakkace km kubudadda bata San komai ba game da abin Yayi kamanceceniya da kalmar so.
kar nazo nayi maka alkwarin ko nace maka kajirani naxo daga baya zuciyata takamu da son waninka.
kaga idan hk takasance bazaka ji dadi ba.
daga karshe kace Na yaudareka naci amanarka abinda banaso jin kennan. kalmar yaudara tashiga tsakaninmu , Dan hk Na rokeka da girman Allah
.kabar kabar zance soyyayar nan.
" kabari mucigaba da zumuncin da muka faro tun farko domin yafiyye min wata soyyaya can.. takarasa fadar Haka tana furzar da huci may zafi ..Karki damu nabla ai Ni nace naji Na gani zanjiraki har zuwa lokacin da zaki kammala karatunki idan kinji kina sona...