← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 149

Sashe 109

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Afrigice nablah ta dago tana yiwa doctor din wani irin kallon rainin hankali sannan km wata siririyar murmushi ta kufce mata.

'cikin lfy doctor Ni ciki ta nuna kirjinta da yatsanta doctor ta Daga mata kai .
Ba dai Ni ba wlh sai dai wata nablah daban Amman Ni banida da ciki komai, byn Na cin abinci danake da.

Doctor tayi shr tana kallon nablah da nazarin bata da cikakkiyar lfy.

da fari da suka zo ta yaba da yarinyar amman yanzu dataji batada aure km Ga ciki ajikinta Yasa taji yarinyar ta fice mata arai.

,ta girgirza kai kawai tace you are three to four months pregnant .

Nablah taji kirjinta ya buga da karfi take zuciyarta tasoma rawa bakinta Na rawa tace Aa wlh Ina jin fa wannan computer din taku tana da matsala har ta nuna muku karya.
'cikin lfy ...ya Ina zaman zamana zaki kakaba min ciki .
kai wlh Ni ban yarda wlh may be dai result din wata nablah ne bani ba ,ki de sake dubawa da kyau shiyasa fa tun farko nace miki bbu abinda ke damuna kika matsamin kika manage sbd kinsa sharrin da zaki kulla min Keenan .

Doctor saira ta numfasa kana tace ,ki yarda da karki yarda you are pregnant.

Nablah tayi sororo tana duban doctor saira .
A matsayin may tabin hankali yayinda itama doctor din ,ke mata kallon hk .
da kyar nablah ta iya hadiye miyon bakinta tsabar gigicewa datayi kana bakinta Na rawa tace Ni nan da kika ganni Virgin ce Ni gaba da baya.
ban taba sanin wani da namiji ba tunda nake a rayuwata, ta yaya yanzu zaki zo kice min ciki gareni Na yarda .

ganin da doctor saira tayi bil 'haki nablah bata yarda 'cike gareta ba Yasa ta dauki wayarta ta kira wata nurse daban 'cikin Yan mintina da basu biyar ba sai Ga nurse tashigo doctor saira tace ta dibi jinin nablah taje ta gwada mata ... hk kuwa akayi aka dibi jinin nablah wanda gabadaya hankalin nablah a tashe yake km atsorace take.

Amman data tuna bbu wani namiji daya taba having sex daita sai taji hankalinta ya kwanta ta Dan samu natsuwar zuciya sai dai hakan bai hana gabanta dokawa da sauri ba.

'Cikin haka Kiran deeni yashigo wayar doctor saira .
byn doctor ta dauka yake tmbyrta ko angama duba nablah.

Cike da natsuwa doctor saira tace anyi mata scanning .
Km Na sanar mata da abinda muka Gani ajikinta , amman taki yarda ,ta fada masa hk atakaice batare da tasanar masa da ciki ke Ga nablah ,Dan hk nace a mata gwajin jini domin sake tabbatarwa.

yanzu dai zuwa nan da 1 hour result zai fito , Dan hk zaku Dan tsaya zuwa anjima kadan domin karbar rasuit .
deeni yace Ok bbu damuwa turo min ita kawai ma dawo zuwa anjima din.

Sukayi sallama sannan ta sanar da nablah abinda deeni yace.
jikinta a sanyaye ta Mike ta fice Daga office 'cike da jin haushin doctor din .

Cike da natsuwa yake tukinsa yayinda sanyi AC da kamshin 'cikin motar ke ratsa kowane shashi Na zuciyoyinsu .
tafiyar suke tamkar ta farko fitowarsu Daga gida .
bbu mai cewa dan'uwansa komai.

Yayinda zuciyar nablah ke 'cike da matsanancin tsoro da frigice hk kawai zuciyarta takasa natsuwa dashi sai zare ido take .
Burinta bai wuce ta ganta a gida ba.

Shima km sai faman falfala gudu yake a saman kwallata batare dayace mata komai asalima ko kallon inda take zaune bai yi ba .

tana kallonsa taga ya wuce titi jakonde first get bai karya kwanar estate dinsu ba .
,take gabanta ya shiga faduwa da sauri .
ta Dan juyo ta saci kallonsa Amman sai taga gabadaya hankalinsa baya gareta .
sitiyarin mota kawai yake juyawa .
Da gefen ido deeni yake kallonta yana nazarinta
Murmushi yaso kufce masa ganin yadda ta gigice lips dinsa na kasa ya kamo yana cizawa ahankali yana cigaba da tukinsa.
jinsa yake 'cikin wani irin yanayi Na daban Dan hk ya nufin sabon gidansa daita Wanda aka gama a last month din daya wuce .

Muryarta da jikinta gabadaya rawa yake mgn take son yi Amman takasa Dan hk ahankali ta daura hanunta saman nashi ....
" wani irin sanyi dadi yaji yacaki zuciyarsa da kaiwa gangar jikinsa ziyara tare da neman tarwarsa masa zuciya..

Da kyau tasamu ta fizgo mgn bakinta 'cike in... inna....
tace please Ina zaka kai Ni ?

Ka maidani gida mana .

Ai gidan zan kaiki ..ya bata amsa batare daya juyo ba .

ta fashe da wani irin gigitaccen kuka wlh ba hanyar gida ka dauka ba.

Allah Ni dai ka kaini gida Ni tsoro ma kake bani wani irin sanyayyayiyar murmushi yayi sannan ya gangara gefen titi ya tsaya yana kallonta ita km sai kuka take tana rokonshi yakaita gida.

'cikin sanyi muryarsa ya Kira sunanta tare kamo tafin hannuta cikin nashi yasoma murzawa ahankali ahankali yana kallon Zara zaran yatsun hannuta yana sake murza 'cikin tafin hannunta .
wani irin suka dinga ji ajikinshi gabadaya wani irin feeling ne ya tsigar musu take ta tsaida kukanta tare da dago shanyayun idanunta da suka canza sbd kuka datake .

Kin fi son muje gida ne?

Ya jiho mata tmbyr tayi saurin Daga masa kai alamun eh.
,Ok ki kwantar da hankaliki bbu abinda zan miki . inda zamu shima tamkar gidan agurinmu.

'cikin wata irin sanyayer muryata mafi soyuwa gareshi km may kashe masa jiki a duk sanda yajita ,tace a'a Ni dai kar ka kaini koina please .
ka maidani gida kawai .

Murmushi kawai yayi tare da kamo lips dinsa yana cizawa yana cigaba da murza tafin hannunta mai taushi da tsantsi .
muryarsa a kasalance yace ok zan maidake gida Amman ki bari mukarasa inda zamu zan dauki abu ne a gidan sai na maidake gida .
yana gama fadar hk yayiwa motar key.

Hankalinta ya Dan kwanta kadan ahankali ta dinga sauke ajiyar zuciya jin abinda yace ta koma ta maida bayanta cikin kujerar motar ,Dan ba yadda ta iya dashi sukai cigaba da tafiya hannuta cikin nashi yana aikin murzawa gabadaya ya sauya mata yanayin jikinta da wani irin azababen felling ,wasu siraran Hawayen suka shiga bin kuncinta.

Ahankali yasoma rage gudu motarsa yashiga 'cikin aja .
Wata kwana ya karya ya dauke wata hanya daban tunda Daga shigowarsu layin hankalinta ya sake mugun tashi .
gabadaya ta dawo wata iri daita kallar tausayi still bai zare hannushi cikin nashi ba . Komai Na unguwar daban yake tunda Ga kan gidanjensu har zuwa motocin dake gilmawa ..

Daidai wani makeken gida mai shege girma taga yaja ya tsaya yana yin hon yayinda.
gabadaya gidan manne yake da Glass takoina sai kyalli yake get ne mara tsawo zagaye da gidan km shine kadai bai kasance Glass ba.. tana ganin a zuge get din gidan, hankalinta ya sake tashi fiyye da da , ta fashe da wani Sabon kuka ta rike hannushi gam cikin nata . wani iri ya dinga ji ajikinshi ganin ,yadda take 'cikin halin damuwa.
Gabadaya yaji zuciyarsa ta cunkuse guri daya ya tsani kukan nata mai cin rai da narkar da zuciya .

Ahankali ,ya cilla hancin matarsa cikin farfajiyar gidan yayi park a parking space sannan ya juyo.
ya kalleta da wani irin yanayi muje ko .

Kin fitowa tayi hade sakin sabon kuka bakinta aa rawa tace Allah bazan shiga gidan nan ba,Ni ka maidani inda ka daukoni .

Tsayawa yayi kawai yana kallonta sannan yace lallai yarinya Ashe zakiyi azumin kaffara ,Dan wlh azim kinji Na ratse sai kin shiga gidan nan koda kuwa mutawa zakiyi byn kinshiga ..
Ta watsa masa wata katuwar harara tana hawaye ya jawota jikinsa yana kokarin shareta mata Hawayen dake bin fuskarta ta buge masa hannushi .
Ni karbani banason batare da yace mata komai ba Ya sakar mata jiki Ya fito Daga motar ya bude inda take a tukure a zaune .
ya gyara hannun rigashi yana nadewa yasoma kokarin ciccibota.
ta saka kara wlh karka daukeni zan fito da kaina uhm kibari kawai Na hutar dake .
Ya sankuce tare da sapabata a kafadatsa yasoma tafiya daita ta sake saki wata razananniyar kara ..
kinsa Allah kimin shr kinga gidan nan akwai mutane kar su dauka kowani abu zan miki.. alhalin taimaki miki kawai zanyi to ka sauke nashiga da kafafuna.
Ganin yadda take yasa shi yin tunanin sauketa tun bata jawo masa matsala ba.

ya sauketa ahankali batare da wani garaje ba suka jera tare yana rike da hannuta cikin nasa daidai kofar shiga ya janyota jikinsa ta gabansa ya daura hannushi akan glass din. Take kofar ta bayyana 'cike da mamaki da tsoro nablah ke kallon wani irin hadadden parlour Wanda tunda take rayuwarta bata taba ganin irin parlour ba.
To a Ina zata Gani ?
koina aciki gidan Glass kana kallon kanka ciki. take ilahirin jikinta yasoma kirrrrrrma yayinda zuciyarta ke cigaba da bugawa. hannuta ya janyo suka shiga kofar ta maida kanta ta rufe tana masa welcome da zuwa.

Muhammed aliyu khaliyal you are welcome...... abinda ya sake frigita zuciyar nablah kennan tace wayyohhhyyy Allah wani irin gida ne wannan kakawo
tamkar gidan yankan kai ?
,ya tabe bakinsa yana dubanta tare da cewa Yar kauye kawai dube dan Allah yadda kika koma .. mtssss yaja tsarki ya barta nan ya nufi step din sama inda dakinsa yake ta gudu tabishi abaya tana kuka .....

suna shiga dakin taga yasoma cire kayan jikinsa ya saura Daga shi sai short niker iya cinyarsa ya janyota jikinsa tare da kokarin zare hijab din jikinta ta kamkame jikinta guri daya taki barinshi ,sai dayayi amfani da karfinshi sannan yasamu ya zare hijab din yayi filling dashi .
ya manna bayanta da kirjinshi hannuwanshi zagaye da kugunta kana yasoma tafita daita.
Chapter 109 · 0% Book details