Sashe 38
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwance zeenat take idanunta a runtse Amman still sunanshi take sake maimaitawa ya DEENI Sai km yaga tayi murmushi ta juyar da kanta 'ahankali ya ajiye jakar hannushi yayi kanta da sauri ya dawo kusa daita ya zauna tare da kura mata idanushi 'ahankali ya kai yatsansa shafa lip's dinta .
yakira sunanta da wata irin murya may matukar sanyi da dadin sauraro. zeenat.......Ta amsa da Na'am my hrt .
Yayi murmushi tare daura mata light kis a lip's dinta murmushi yaga tayi itama amman still idanunshi nakanta yace sannu ya jikin naki . Shr tayi taki amsawa ganin wani ya jiki zai mata ,byn shi ya hada da tashin hankali dake hanata tsukuni .
Ganin yanayinta yasan ba karamar wahala take sha ba tana jin jiki matuka . wani irin maseefaffen laulayi take mai wahala da gangar jiki .
Sannu a hankali ya dinga jin tausayinta yana bin jikinsa tare da ratsa kowani gaba na gangar jikinsa.
,yaji takara samun wani matsayi na musamman a zuciyarsa.
,ya runtse idanushi yana sake tausaya mata yayinda hannuta ke cikin nashi yana yamutsawa hakika yana son bby ,km yana son yaga kyakkyawan bbyn da zata haifar masa ,idan ma Allah yataimakeshi bbyn ya dauko facing dinsa bai san ma irin murna da zaiyi ba . Shi kadai yasan kyautar dazai mata daga ita har bbyn .
dan murmushi gefen baki yasaki yana jin wani irin farinciki gyaraye da tsantsar kaunar bby,n dazata haifa masa .
Yana rike da hannuta yaga ta Mike tsaye da sauri ya kamota ya zaunar daita kan cinyarsa yaga tafara tutturesa zatayi hanyar bayi yaki sakinta yana faman tmbyrta menene zeenat?
Ko wani abu kike so,? Ta bude baki kennan da niyar fada masa yabata
Aiko tashiga kwara masa amai ajiki yana rike daita har tayi ta tagama.
Sai lokacin taji tsoron yima sama amai ajiki
Muryata a sanyaye taso kokarin bashi hakuri ya dakarta daita da hannushi tare da cewa kingama ta daga masa kai ya dauketa yashiga bathroom daita.
" wanka yayi mata ya nadeta a towel ya fito daita ya zaunar daita akan stood tana rawar sanyi ya canza wani bedsheet din ya kwantar daita .
Sannan ya kwashe bedsheet din databata da kayan jikinta ya watsa su cikin washing machine sannan shima yaje ya gyara jikinsa dan duk ta bata masa jiki .
ya fito kungunshi daure da towel, duk wata siffa ta karfi sun a bayyane ajikinsa.
, gabadaya koina ajikinsa cike suke da yalwar gashim wanda har nipply dinsa dake tsaye zagaye suke da gashi .
hatta yatsun hannushi kowanne kwance suke da gashi . kallo daya tayi masa ta dauke idanunta dan bazata iya cigaba da kallonsa ba .
Wordrob dinta ya bude ya Ciro doguwar rigar jallabiya ya ziramata tare bata light kiss a goshinta .
'Ahankali ya dauki wayarsa dake ajiye akan mirrow dinta yayi dealing number fk.
" byn fk ya dauki wayar da sallama suka gaisa ,yace dan Allah ka turomin likitar nan data duba zeenat shekaranjiya.
Fk yace ka dawo ne ?
yace uhmmmm ok kaban 3 minti .
Bai sake cewa komai ya dauki jakarsa ya nufi hanyar dakinsa .
Ba'a minti shabiyar Sai Ga doctor din ta iso.
Ta gaida DEENI cikin girmamawa yayi gaba tana biye dashi har dakin zeenat.
kwance take har lokacin 'ahankali yakarasa kusa daita ya zauna ya kamo hannuta cikin nashi yana murzawa .
, doctor ta ajiye jakarta aikinta agefe tashiga fidda kayan aiki .
'Ahankali deeni ya dube doctor din da muryasa mai cike haiba yace akwai aluran da za'ki iya mata wanda zai tsayar da Aman doctor tace eh.
Yace ok kiyi mata tace ok sir .
Doctor tayi mata duk abinda deeni ya umarce dayi " byn deeni ya tilastawa zeenat din dole ta shan tea sannan tayi musu sallama ta wuce .
Anyi mata injection din tsaida amai amman say da zeenat ta gwammaci daman bai bari ayi mata ba dan gabadaya rasa inda zata sa kanta tayi Sai runtse ido kawai take tana juye juye ya rungumota jikinsa cike da tausayinta,a hankali ya dinga yana lallabata dabata baki har tayi bacci .
Ya lullube da bargo ganin ta kamkame jikinta guri sannan ya nufi gidan umminsa ,byn sun gaisa ta tmbye shi mai kiji yace da sauki na barota tana bacci . Ummi tace dan Allah deeni kakara hakuri da zeenat kaji .ni dan tafiya ta kamaka ka dinga kawo min ita nan inyaso idan kadawo ka dauketa ku koma ,yace to kawai .
Bai wani dadi ba sosai yayi mata sallama tabashi sobon data hada may dan tsami tsami tace gashi yakai mata ya karba ya wuce .
Gurin fk ya nufa shima bai wani dade ba koma gida .
Kamshin turarensa ya sa tagane yana hanyar shigowa dakinta ta Mike tun kafin yashigo tayi hanyar bayi jiri ya debeta da sauri yakaraso gareta yakamota ta fada kansa suka zube kan bed yayi gefe ganin yadda take fidda numfashi ya dagota ya rungumrta tsam ajinsa yana mata sannu.
,kukan wahala ta fashe masa dashi tana aiyana yadda zata raba kanta da wannan jararlbabben cikin nasa .
, a zabure ya Mike ya zaune kmr yasan abinda take aiyanawa a ranta.
yace please zeenat ki dinga bi 'ahankali km dan Allah kiyi hakuri da cikin nasan yadda yake wahalar dake ,idan wani abu yasamu bbyn basan yadda zan ji dan wlh baki san yadda nake jin cikin nan naki a zuciyata ba .
Yasa hannu yana dauke mata hawayen dake bin kuncinta , tare da sake rungumeta tsam tsam ajikinsa .
kuka tashiga rera masa shi km Sai rarrashita yake yana bata hakuri ta jure ta haifa masa bbyn .
Kokarin raba jikinta take da nashi dan bataji zata iya wani hakurin haihuwa ba . wannan cikin nasa dake neman kaita lahira ,shine yake wani bata hakurin cuta hannuta 'ya rike gam yana tmbyrta Ina zaki tace amai nake ji .
Ya Mike tare daita ajinsa har bathroom yaja ya tsaya yana jiranta .
Haka ta tsugunna tayi ta yunkurin amai amman bbu abinda ya fito ackinta byn miyo .
haka ta hakura ta Mike ya sake rikota ta kwanta tana fidda numfashi sama sama.
idanunsa ya zuba mata yana kallonta duk ta rame Sai dan wuya idanunta suka sake shigewa ciki .
Yasa hannushi ya sake jawota jikinsa yana shafa kasan mararta . Yace me zaki ci?
ta girgiza masa kai bana son komai .
Yace ki taimakmin kici ,wani abu mana .
kalli duk yadda kika rame jin haka yasa ta fashe da kuka tana kiran sunan ummi .....
Ya dan zuba mata rankwashi akai ,ki daina min kukan kmr wata bby. kema kina kuka haka Ina Ga bby'n mu .
Kuka tacigaba dayi .
ita kadai tasan abinda take ji ajikinta .
Km tasan abinda kesata kuka gabadaya dawowarsa ya rusa mata budget dinta kuka take sosai, ya ware idanushi kawai yana kallonta da mamaki . Ta dan ja baya kadan dan ta tsorata da irin kallon dayake mata.
Kyacci yayi tare da jan kunneta yace kinci sa'ar bbyna dake jikinki wlh.. ajiyar zuciya ta sauke jin ba wani abu zai mata ba . 'Ahankali ya sake maida jikinsa 'ahankali yasoma cire mata doguwar rigar jikinta ya hade jikinshi dana nata yana goga mata gashin kirjinsa . wani irin feeling yake ji yana taso masa cikin sanyi ya kai hannushi saman mararta yana shafa 'ahankali 'ahankali. Sakwanninsa masu frigitawa yashiga aika mata yakamo Brest dinta yana mammatsawa ,'ahankali itama tasoma maida masa da martani , cike da kwarewa ya dinga romancing dinta , sosai ta sakar masa jikinta kmr ba jin jiki ba ,sai da komai lafa ,km zazzabi ya rufe ta .
Washegari yana fita aiki .
Ta lallaba tashige dakinsa 'ahankali ta jawo dorowa tajita akulle 'ahankali tace wayyo nashiga uku ta Mike tafara kwalle kwalle a dakin cikin dakin kmr zata zubda hawaye to ita zata samun kudin zuwa asibitin gashi kudin hannuta basu kai sun kawo ba dorowa din dakin ta dinga bubbudewa gabadaya ko zata ga kudi amman bbu .duk ta gaji sai haki take ga tsoron kar tsautsayi yasa deeni dawo gidan ya isketa tana masa bincike .
tuni hawaye ya balle mata tana addu'ar Allah ya taimaketa taga kudi ta bude waya dorowa taga tarin takardu da file files .taja tsaki ta mayar ta rufe da karfi ,kmr an tsinkireta ta Mike cikin sauri Ta nufi wordrob din kayansa ta bude batasan sanda ta lumshe idanunta ba sakamakon cinkaro da tayi da kudi bandir bandir jere da juna .wani irin sanyi taji yana nabin jinin jikinta hamdala ta shiga yi aranta .cikin sauri Ta dauki bandir daya ,dan tasan zai isheta har ya rage ta zuba cikin hand bag dinta tsabar murna samun kudin datayi ta nemi ciwon dake tattare daita tarasa .
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 43
Cikin sauri sauri Ta fito daga dakinsh ta nufi nata ta dauki mayafinta ta yafa ,biyu biyu ta dinga saukowa daga step jikinta gabadaya Banda rawa bbu abinda yake .Ta nufi kofar fita.
Har zata fita taji makoshinta ya bushe ta dan dawo da baya da baya ta bude fridge ta dauki sobon da ummi ta bayar akawo mata ta kafa kai tasha sosai tana sauke ajiye zuciya .
Cikin haka taji wayar ta dauki kara 'ahankali ta zira hannuta cikin jakar dake makale da kafadarta ,tasoma kokarin Ciro wayar ta duba tana sauke ajiyar zuciya .
Sunan wacce tagani yasa ta dauki wayar , da sauri .
Hello ....Zeenat ya' akayi najiki shr km?
jiya haka nayi ta zaman jiranki gashi yau ma haka ko kin fasane inji cewar sumy ?
"tayazan "fasa, irin wannan bakar wahalar danake sha.
wlh bbu abinda zan fasa jiya ma Sai dana gama shirina say Ga my hrt ya dawo ya rusa min budget Amman karki damu Gani nan a kan hanya .