Sashe 42
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
DEENI dake zaune ya dan gyara zama tare da sake zubawa doctor saira rikitattun idanunsa yana jin yadda kirjinsa ke masa zafi da radadin rasa bbyn shi .
gashi km doctor din na neman ambula masa wata gubar data fi ciwon rasa bbyn shi da yayi .
Say daya furzar da iska may zafi daga bakinsa tukun yace inda Ina son na fahimci zancenki da kyau .
Kina nufin wife dina ta sha maganin zubar da ciki ba....
Doctor tayi saurin girgiza masa kanta
Tace ba haka nake nufi ba .
kasan akwai wasu magunguna da bai kamata masu ciki su yawanta shansu ba.
,dan wasu jininsu baida karfi ,to matarka Tasha something lay dat' deeni ya sauke ajiyar zuciya tare da mikewa tsaye yayi wa doctor godiya, ranshi a dagule ya bar office din doctor saira yana tunanin wani irin magani zeenat Tasha haka .
Har ya shigo dakin
da aka kwantar da zeenat din tunani yake akan wani irin magani Tasha har tajayo masa mumunar asara . kwance ya sameta idanunta sunyi jajur dasu alamun taci kuka .
'ahankali ya maida kofar dakin ya rufe tare da janyo kujera ya zauna agabanta tare da zuba mata rikitattun idanunsa kawai yana kallonta dasu.
" atsorace itama take kallonsa yayinda zuciyarta ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta shi kansa yana kallon yadda kirjinta ke sama da kasa ,muryasa a sarke yace zeenat wani irin magani kika sha ?
Likita tace kinsha magani say day bata tabbatar min actual maganin dakika sha ba .
Ba Muryata kadai ke rawa ba har gangar jikinta kirma yake tsabar tsoron irin kallon dayake jefo mata .
cikin in..inna tace daman sanda cikina ke min ciwo ne , shine nasha nasha felajin sai km hawaye sharrrrrrrrr.
Ya ciza lip's dinshi da karfi sannan yace okey Allah ya bamu wasu amman na rokeki ,karki sake min irin wannan gangancin ,da sauri Ta girgiza masa kai.
Byn kwanaki uku akayi discharge din zeenat daga hospital ta warke sumul tamkar batayi ciwo da wani laulayina ba .
hankalinta ya sake kwantawa ta dawo daidai tamkar da , ganin deeni bai san komai game da zubewar cikinta .
Musamman taje har hospital ta dinga godewa doctor saira akan yadda ta rufa mata asiri da har mijinta bai sani ba .
Doctor saira tace karta damu amman please karki km aikata laifi irin haka .
Naji doctor na gode .
Dazata dawo gida ne ta biya gidansu sumy ta fesa mata labarin halin datashiga ,sumy ta rudy tana addu'ar Allah ya taimake su ,dan da doctor din ta sanar dashi wlh nasan sojan mijin nake say yasa bindigarsa yatashemu aiki ,suka sa dariya gabadaya.
Tsaye yake a gaban dress mirrow din dakinsa sanye da bathrobe hannushi rike da karamin white towel yana goge sumar kansa da sansar jikinsa, da alamun fitowar shi daga wanka kennan.
ahankali ya dauki bodylation ya shafe jikinshi da shi tare da saka uniform dinshi sannan ya feshe ilahirin jikinsa da turaruka masu sanyi kamshi kokarin daukar briefcase dinsa yake .
Say gashi tashigo dakin tana rausaya sanye da wata haddadiyar doguwar riga har kasa da'aka mata kwalliya da stone pink.
Rigar tayi matuka yin mata kyau ,abinka ga farar macce sai kamshi take zubawa .
inata sauri naxo nashiryaka shine kashirya ko?
Murmushi yayi har dimple dinsa yana lotsawa" tasa hannuta daidai ramin dimple dinsa Ina son abin nan" yana kara maka kyau sosai "yace Allah ko tare janyota jikinsa yana kissing din wuyanta " sorry dear sauri nake ana jirana a office ne shiyasa .
ok muje kayi breakfast tasoma kokarin barin jikinsa ta dauki briefcase.
ahankali yake saukowa daga upstairs din wanda tuni kamshin turarensa ya mamaye ilahirin parlour .
rahma dake kokarin kammalawa da aikinta ta dago idanuwa tana qare masa kallo tsab .
Ko kallon inda take baiyi ba ballanantana yasan mutun ce ko aljana . dan gabadaya yasoma tsanar irin kallon da yarinyar ke masa .
cikin takunsa na isa da takama yakarasa saukowa wayarshi ya Ciro ya manna akunne cikin natsuwa yake wayar har yakaraso deaning area yana zama ya hade rai yana jan tsaki.
zeenat ta dago 'ahankali tana dubansa jin tsakin dayayi .
my hrt lfy zeenat ta tmbye shi tsaki ya sake ja ,yana dubanta wai ta Yaya bazaki dinga gayawa masu aikin nan naki su dinga yin aikin akan lokaci " ba say zanfita na nadinga cin karo da fuskokinsu ba .
Tace ok kayi hakuri aza,a gyara inshallahu , better abinda ya iya cewa kennan .
bawani abincin kirki yace ba byn coffee dayasha yamike cikin sauri yana kissing din goshinta .
sakamakon kiran da,ake ta masa daga office .
Har bakin compound din gidansu ta rakashi hannuta rike da jakarsa ta bude masa murfin mota yashiga .
Tana tsaye har ya fice tana daga masa hannu .Bai mayar mata sbd yadda yake jin ranshi a dagule .
Ahankali ta juyo tashiga gidan ta iske Morris na kwashe kayan breakfast akan deaning yayinda rahma ke zaune a parlour tana kallo .
Wani irin frigitance tsawa ta dagawa rahma wanda yasa cikin rahma ya kada......ta dirkusgewa akasa waje daya jikinta na rawa .
Zeenat tace ke dan ubanki bakya tashi yin aikinki na munafurci say kinga lokacin da mijina Zay sauko ko?
Jikin rahma na rawa tace Allah madam ba haka bane .
zeenat ta sake daka mata tsawa rufen ba iska banza kawai. nima fa kwanan nan nafara notice yadda kike bimin miji da kallo amman bari na sake kamaki kina karewa mijina kallo ubanki ,anki stupid .
Wai Aiki yakawo ,gidana ko kallan min miji kikezo yi?
, rahma da jikinta Duk ya dauki rawa tace kiyi hakuri madam aiki nazo .
ok nakara ganin wannan shegiyar bakar fuskar taki akan mijina yana saukowa .
,uhm tayi kyacci ,sannan ta juyo kan moris ke km gorilla may kama maseefa , haka ake girki agidan ubanki, kullun abinci daga Magi yayi yawa sai yayi kadan.
idan Kinsa baki iya girki ba ki kama gabanki kafin nayi gaba dake .
dukkansu suka durkusa kasa suna bata hakuri ko kallonsu batayi ba ,ta haye sama tana juya musu mazaune .
Tana shiga dakinta ta dauko wayarta tashiga neman number nurse titi byn ta dauka suka gaisa tace dan Allah magani nake so wanda ,zan dinga sha sbd karna sake daukar ciki .
Nurse titi tace ok kiban lokaci zanyi miki text dinsa yanzu .
Byn mintina kmr goma da ajiye wayarta taji sakon shigowar message ta Mike da sauri Ta dauka ta duba.
Ga abinda tagani a rubuce.
postornu 2 ,
You will take 2 after making sex or before
Ahankali ta saki numfashi dan gamsuwa da abinda nurse titi ta turo mara .
AHankali zeenat Mike tsaye tare da sake nufar dwanstars tun bata karaso kasa ba take aikin kwallawa moris Kira ...moris moris
,da sauri moris Ta fito daga dakinsu ta tsaya tamkar soja tana Jiran karasowa madam dinta 'ahankali zeenat ta Mikowa moris white pepper da kudi ,
Tace ungo kiyi sauri kije ubolande ki tsiyo min wannan maganin .
Kiyi sauri kije ki dawo karki bata min lokaci km rike min magani da kyau .
moris takarba jikinta na rawa tabar gidan .
Bayan wani lokaci
Haka rayuwa tayi ta tafiya har lokacin suka ja sosai ...
zeenat bata km samun ciki ba sanadiyar maganin datake zubawa mahaifarta .
Wanda shi oga deeni kwata kwata bai san da haka ba .
Say ma wani irin kulawa da so dayake bawa zeenat din na musamman sbd yadda yake samun hadin kanta dan tana kokarin wajen tumama masa bed shi da kyau .
DEENI irin mazan nan da ko Yaya suka ci abinci .
The next thing is sex kwata baya gajiya kullum cikin ruwa suke sai day idan yayi tafiya amman muddin yana gida zeenat ce abincinsa ,ita km tana aikin turawa kanta maganin rashin daukar ciki .
Wani lokacin ma idan maganin yakare a hannunta tashiga wasan boya dashi kennan da karyar ciwo iri iri ,har sai ta nemo maganin tukun ake cigaba da gashi .
haka ce ta dinga kasancewa har zuwa yanzu da suke cikin shekararsu ta biyar da auri.
yayinda shemah keda yara biyu ga cikin na uku ajikinta.
,haka Maryam da rukky Duk suna sun yi aurensu tuni har da arkin bbyn .sumy km ana can university a BUK ana karatu .
Bbu jike jiken da Ummi bata kawowa zeenat wanda itama kawayenta ke bata takawo zeenat din.
Ahalin yanzu burin kowa bai wuce yaga zeenat ta haihu ba .sbd tausayinta da family din keyi .
Cikin haka deeni ya km samun karin girman daga captain zuwa major lokacin idan kaga zeenat ta sake gogewa da wayewa tazama cikakkiyar madam .
kallo daya zaka mata kasan akwai jin dadi acikin rayuwar aurenta.
Uhmmmm 99 days is for the thief one day is for the owner ooooooo ,I real pity you zeenat 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
MMN SUDAIS CE
[5/14, 9:08 PM] +234 810 359 0922: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 45
Sannu AHankali abubuwa suka dinga zuwa suna wucewa ciki har da kara Gini da deeni yasa akayi masa .
,domin fill ya dinba may yawa ta bayan ainihin gidansa" ya canza yanayin tsarin gidan gabadaya dan yanzu masu aiki sun koma ta baya " Sai dai Yar kofar da'aka bude wace zata dinga sadasu da parlour gidan .
,da doguwar hanya wanda kai tsaye zata kai muntu back yard din gidan .
yayinda DEENI ke sake ji da zeenat dinsa da nuna mata kulawa.
say day kusan kullum say yayi mata zance haihuwa.
Koyace shifa , yaji shr yayi yawa koyace shifa baiga alamun ta damu da rashin haihuwar su har yanzu ba.
yakama ace kina zance zuwa asibiti Amman say ki share kibarni ni kadai ko.
Sai dai ta wayance tana dariya .