← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 149

Sashe 110

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gaban mirrow yakaita tare da ,daura bakinsa kan kafadarta yana shinshina gefen wuyanta wani zafi yaji jikin nata ya sake yi yana son bata maganin zazzabi Amman yana tsoro so yake yaji abinda doctor zatace ,'cike da sanyin nan nasa ya maida hannushi kasan mararta yayi shr kawai yana son yaji motsin datace tana jiki acikinta ,aiko atare suka jiyo motsin bby .
ya lumshe rikitattun idanunsa dan farinciki daya tsinci kanshi ciki . Addu'a yake akasan zuciyarsa Allah yasa abinda yake tunani ne yake zai tabbata .

Ahankali ,ta dago shanyayun idanunta da sukayi luhuluhu.
ta zuba masa ta 'cikin mirrow tana kallonsa Shima daidai nan ya dago nashi . idanunsu suka sarke cikin juna take wani irin shock sukaji atare ,ya kifta mata idanunsa duka tare da kashe mata idonsa daya sannan yace me doctor tace miki yana damunki da kika ki yarda dazu ?

Ta dan yatsin fuskarta alamun bataso tmbyr dayayi mata ba.
Tayi shr taki cewa komai yayi sama da hannunshi yana kokarin damko breast dinta ta katseshi ta hanyar rike hannushi kana tace nifa bangane kan doctor din ba ,da Inda mgrta ta dosa .

yace Allah ko..?
tace uhm a ranshi yace zaki gane ne yarinya sai randa sirrin boye ya bayyana kanshi tukun .
"Ta tsura masa ido ta 'cikin mirrow din ganin yadda yayi shr yana aikin yawo da hannunshi a sansar jikinta . Muryarta a kasalance yace oooooo dan Allah Ni kabarni bana jin dadin jikinsa ,kawani zo zaka Dame Ni ..

Yayi kan Italy bed dinshi yana may fixgota saman fadadden kirjinsa zo nan yar kauye kawai ..tafada jikinsa tana sakin numfashi ya tsura mata ido yarasa me zai sake cemata kawai ya zarce da romancing dinta yana wasa da albarkatun kirjinta wani shauki ne ke shiga jikinsu Daga ita har shi Dan har gara gara ,ita ma akan shi .

Dan shi gabadaya susucewa yayi ,ya wani iri , komai Ya tsaya masa burinsa bai wuce kawai yaji shi cikin duniyar kasanta ba .
sosai ya dinga romancing dinta ita km kufkufce masa Amman yaki barinta abinda yafi so ajikinta su yafi damuka da hannunshi.. sai daya Dan ragewa kanshi zafi daita sannan ya kwantar daita.

" ya Mike tsaye yashige bathroom .wanka tsarki yayi may hade da alwala sannan ya fito kungunshi daure da towel tana ganinsa ta runtse idanunta har sai dataga yasoma
Shiryawa 'cikin wasu haddadun kanana kaya masu shegen kyau da daukar hankali ya fito fess abunsa cikakken namiji mai ji da kansa sai kamshin ne ke tashi ata koina ajikinsa .

Tunda yake shiryawa take binsa da kallo har yagama shirinsa shanyayun idanunta Na kansa, duk yadda taso dauke idanunta akanshi takasa aikatawa hakan sosai taga yayi mata kyau fiyye da kullun .

Ahankali ya tako har zuwa gabanta ya tsaya ya sunkuyo suna musayar numfashin junansu muryarsa can kasa tamkar ta mai koyon mgn yace wannan kallon fa ?

Tayi saurin dauke idanunta tana girgirza masa kai batare da tasan tayi hakan ba . Yacigaba Kadai ki cinyeni fa da wayannan idanunwa naki please..

Wani irin matsanancin kunya taji ya dirar mata Na kamata dayayi tana kallonsa ta dinga jin wani iri a tsansar jikinta.. yayinda zuciyoyinsu ke bugawa da sauri a tare ...Ya sake matsota sosai yana hura mata iskar bakinshi .
shi kasa rasa gane kanshi yake matsawar yana tare daita ,take yake losing control dinsa yasoma sakin layi yana kokarin son hade bakinsu guri daya ..

Hannuta Tasa tana tura kirjinshi da karfi yayi baya ta Mike da hanzari ta nufi kofar fita Daga dakin ya damki damtsenta fuskarshi bbu alamun wasa ya maidata kan gadon data taso .

Ki kwanta ki huta ki jirani yanzu zan dawo ba jima zanyi ba Ina acikin gidan kanta dake sunkuye ta Daga masa alamun taji Dan hk kawai taji , Allah Allah take ya matsa kusa daita dan wani irin maseefar kunyar hada ido dashi take yanzu murmushi yayi mara sauti yana tabe baki ..mara kunyar karya kawai ya furta hkn a can kasan makoshinsa..

Yana juya baya ta Mike zaune tare da dirowa Daga kan gadon ta rike kugunta tana jijiga jiki aikaine mara kunyar karya ,Ni Sam ba mayya bace wlh da zakace kada Na cinyeka .
kaine dai mayye mai son taba jikin da ba halalinsa ba , takarasa fadar hk tana murguda baki 'cike da tsiwa .

Ya bude kofar da sauri tare da tsura mata rikitattun idanunshi tamkar ya dawo inda take yayi maganin bakin tsiwa sai km ya fasa sbd sauri da yake .

Ya girgirza kanshi kawai yace yarinya zamu hade ne dake very soon ba dai takamarki maida min da martani ba ,to zan dau mataki akanki tsaye yake rike da handle din kofar ..

Taja da baya tana zaro ido waje da mamaki jikinta Na rawa a ranta tace Anya kuwa mutumin nan ba aljani bane ko mayye ?

Yana gama fadar hk ya juya abinsa.

kofar taje tayiwa key jikinta Na rawa ta zare key din sannan ta dawo ta bude fridge din dakin ta dauko karamin kwalin holandia mai tsanyi ta bude tare da kafa kai sai data shanye tasssss sannan ta ajiye kwalin saman gadon ta koma ta zauna tana sake karewa koina kallo tamkar a aljannar duniya take.

ahankali idanunta suka sauka akan wani makeken hotonsa dake manne da jikin bango dakin.Ta tsurawa hoton ido kawai tana kallon tsansar kyawun halitar da s.w.a yayi masa . sanye cikin kakinsa Na soldiers kakin sunyi matukar karbar jikinsa tare fidda kyaunsa .

Tsuru tayi masa tana son gano inda muninsa yake tsabar kyawun halitar da Allah yayi masa duk nacinta hk ta hakura ta kwana tana lumshe shanyayun idanunta ..

Motsin dataji a 'cikin dakin ne Yasa ta farka a frigice ta bude idanunta tana ambaton sunan Allah tare da kallon inda yake tsaye sanye yake cikin wando three quarter da riga hamles wato ma ya dade da dawowa dakin tunda gashi har ya sauya kayan jikinsa .

yana ganin irin farkawar datayi yakaraso gurinta da sauri ya zauna kusa daita tare da janyota jikinsa sorry please Na tashe ko ?

wani iri taji ajikinta jin yadda yayi mata tmbyr .
ta dinga kallonsa tamkar zatayi kuka muryarta a sanyaye sannan km a shagwabe tace yanzu Dan Allah kadawo Amman ka kasa tashina nayi sallah jibi yadda lokacin bautar ubangijina ya wuceni baka tasheni ba .

Wlh allah zunubin akanka Allah zai daura tunda kana sane na makara gurin bautarsa ,tana gama fadar hk tasoma kokarin janye jikinta Daga gareshi tana yatsina fuska.

Ya rungumeta sosai ajikinsa yana fidda wani irin numfashi mai hade da shauki .

bai sanda yace kiyi hakuri banason Na tadda ke .. Daga baccin da kikeyi ne sh...... cak ya datse harshensa kafin yakarasa abinda zaice .. dan Allah Ni sakar min jiki bana son irin abinda kake min.

Ni dai dan Allah ka dinga yin nesa nesa dani Hb sai ka dinga yi tamkar zaka shige min jiki .

Ya girgirza kanshi kawai yana murmushi jin dadi a ranshi yace Na yaushe kuma ai aikin gama yagama yarinya .

Wata katuwar harara ta watsa masa 'cike da takaici halinsa mikewa zatayi da karfi yayi saurin maidaita yace please bi ahankali man kin wani tashi da karfi hk ..

Ba' za'a bi ahankali ba jikinka ko nawa ka?
jimin mutun da tsirfa kawai , ta sake yunjura da karfen da yace kartayi ta shige bathroom din dake manne da dakin .

Wayyohhhyyy kadan ya rage deeni bai sume ba sbd ganin yadda ta sauka da karfi .Ya tura hannushi 'cikin suma kanshi yana yamutsawa tare laso lip's dinshi Na kasa ,yana nan zaune tagabatar da sallar magriba da isha'i sannan ta Mike takarasa gabansa tashi muje ka kai ni gida ........

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Page 85

'Cikin wani irin shauki Na fitar hankali ya fixgota .
ta fado saman fadadden kirjinsa me cike da yalwar gashi , hancinta ya sauka daidai inda yafi jin kamshin turarensa .
Wanda tun sanda ta kabbarta sallah ya cire rigarsa da single dinsa.

lumshe shanyayyun idanunta tayi sbd dadin kamshin turarensa data Shaka me sanyi tada sha'awar diya mace.
Yawo yashigayi da laulausar hannunshi a sansar jikinta yana aika mata da sakwanni salonsa masu gigita mutun .
sosai yashiga romancing dinta batayi yunkurin dakatar dashi ba sbd zuwa lokaci itama tana so da km jin dadin irin abinda yake mata. fuskarta ya hade danashi ,idanunshi Na 'cikin kwaryar idanunta , hancinsa Na gogan nata bakinsa daf danata suna fuskantar junansu, sosai yake busa mata hucin numfashinsa a fuskart tare da cire mata hijab din jikinta ya ajiye gefe.

Gurin cire hijab din ma sai taba wasu wuraren dayasan tana jin dadi a duk sanda yayi hkn .
Taja ajiye zuciya da kyar ta sauke.
" yawo Yashigayi da harshensa kan lips dinta Na sama dana kasa kafin Daga baya ya hade bakinsu guri daya yashiga tsotar bakin sai daya Sha bakinta son ranshi sannan ya sakarmata lips yana sake fesa mata huci numfashinsa mai zafi da kyar ya iya bude bakinsa Yace fizgo mgn gida kike son ?

Jikinta a mace ta lumshe masa shanyayyun idanunta alamun eh .

baki son gidan nan ?

Nan ma idanunta ta sake lumshe masa Wanda suka gama canza launi tsabar fillings dake dawainiyya a jikinta

Yayi shr kawai tare da tsura mata rikitattun idanunsa batare da yasan abinda zai sake ce mata ba.

a hankali ya birkito daita upside down suna fuskantar junansu, wani irin naunauyen ajiyar zuciya ya sauke sakamakon tudun nonuwanta daya tukare da kirjinsa , wani irin yanayi ya tsinci kanshi ciki maramisaltuwa,bai sanda ya rungumeta tare da manneta da kirjinshi jin tudun nonuwanta ajikinshi ya kara rikitashi da rudashi 'cikin mutuwar jiki ya kai bakinsa Yayi kissing din saman dukiyar fulaninta .
Chapter 110 · 0% Book details