← Book details Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 149

Sashe 130

Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sort hannunta dake kan damtsen hannushi yabi da wani irin kallo batare da yace komai ba
", da sauri ta sakeshi ganin hannuta yake kallo ta sunkuyar da kanta kasa a hankali ya koma ya zauna kusa da'ita sosai akan gado wani irin murmushi tayi wanda suka bayyana fararen hak'oranta da wushiryarta saboda tunaninta zai barta anan din ne kamar yadda ta buk'ata, cikin wata irin murya mai karyawa namiji gab'ob'in jiki tace " thank you so much Dear, tsuntsun soyayya ...sai da numfashin sa yakusan d'aukewa saboda yadda tayi maganar...da kyar ya iya controlling d'in kanshi ya dukar da kanshi kawai yana gyara gaban rigarsa hakan nan taji tana 'cikin farin ciki da jin dad'i cup d'in ta dauka batare da ta cire idanunta akanshi ba zata kurbi hot tea din daidai ya d'ago kanshi da sauri Ya rik'e cup d'in hannuta yace"is so hot.. wani irin uncontrollable smile take masa tana kallon fuskarshi da sauri ya karb'i cup d'in daga hannuta yana juya tea d'in da wani cup saboda Yayi tsanyi ,yana tunanin a ranshi sunan data kirashi dashi ahankali ya furta sunan akasan ranshi tsuntsun soyayya.

To me wannan sunan yake nufi ?
, yadda yake mata ne ya sata afkawa 'cikin duniyar tunanin kodai deeni ya fara sonta ne da gaske kmr yadda take tunani ?

Take ta Kawar da wannan tunanin ganin hkn ba me yiwuwa bane atsakaninsu .. ta d'an juyo ahankali 'cikin sanyin jiki ta kalli fuskarshi shima ita yake kallo ganin yadda ta rik'e kuncinta ta zuba masa shanyayyun idanunta da sauri Ya d'auke kanshi Ya cigaba da juya tea a hankali ya d'ebo a spoon ya Kai bakinshi yasha jin babu zafi, Ya juyo yayi facing d'inta sosai ya debo a spoon yakai daidai tsaitin bakinta wani irin murmushi tayi ta nuna kanta tare da cewa u won't to feed me Deeni ..?

Gyad'a mata kanshi Yayi kawai batare da ya iya ce mata komai ba .. wani irin tattausanshen murmushi ya kufce mata ya bayyana sosai akan fuskarta hannuta d'aya ta daura akan kafad'arsa domin son shagaltar dashi sai da numfashinsa ya kusan tsayawa lumshe rikitattun idanunshi Yayi sannan ya bud'e. murmushi tayi tare da turo masa dan karamin tsukaken bakinta alamun yabata da kyar jikinsa a sanyaye yasamu Yayi controlling din kanshi ya Kai spoon d'in dake cike da tea bakinta yana mamakin yadda ta dawo masa ta kara sakin jikinta dashi hadiye tea tayi tare da lumshe idanunta dan ji tayi tamkar ba tea ta Sha ba ..

Ringing din da wayarsa tayi ne yasa shi dawowa 'cikin hanakalin shi, 'cikin damuwa ya ciro wayar yana kallon yadda take yanayinta ya sauya a hankali yake kallon screen d'in wayarsa yana murmushi sannan ya d'au wayar yasa a kunnenshi Yayi shiru na kusan minti biyu sannan a hankali yace am sorry my sweet first love don't angry with me ganin nan zuwa ..kana Yayi shiru yana cigaba da kallon nablah dayaga hawaye sun cika mata idanunta ..
Muryarsa can kasa kasa km a sanyaye yace please ki bar damuwar nan I told you nothing will happen, zan San yadda zanyi , hawayen idanunta suka karasa zubowa ..

Murya umminsa ta daki dodon kunnenshi son kayi sauri fa mun kusan hausa Ok first love ganinan zuwa, ya Mikar daita tsaye yana gyara mata hijab din dake sanye ajikinta Bai tsaya wani karewa yanayin yadda take ba.
ya sureta sai 'cikin motar.
Tare da yiwa ' motar .key suka bar gidan taba ganin sun doshi hanyar jakonde first get ta fashe da wani irin matsanancin kuka me ban tausayi ..

Koda suka shiga estate din ma koina shr baka jin motsin Komai .
kowa Na 'cikin part dinsa securities din bakin get suka mike tsaye suna faman aikin gaisheshi ..

Kai tsaye d'akinta ya kaita ya kwantar yana rarrashita muryarta can kasa tace dee...Ni Ni tsoro nake ji nasan kwanan nan zan bar gidan nan , da zarar matarka taga 'cikin jikina takarasa fadar mgr tana rera kuka ahankali deeni Yayi salati ya zauna a gefenta tare da tattara duk wata natsuwarsa ya maida kanta sannan yace ,wa yace miki hk ?
Girgiza masa kanta tayi da wani irin murya me cike da ban tausayi tace xuciyata ce ta sanar dani.
dan girman Allah Na rokeka kada ka fasa taimaka min kmr yadda kayi Niyya tun farko please ta hada hannuwanta dukka..shr Yayi sbd Yadda take kukan har 'cikin zuciyarsa yake ji ..

A natse yakira sunanta nabeelah ..da kyar ta amsa tana kallon ciki. Idanunsa .
" kinga oready yanzu su ummi sun sauka ni kadai suke Jira please allow me to go and pick them please .. ban yi niyyar barinki ba har sai na isar da kudirina akanki .
dan hk Na rokeki ki kwantar min da hankalinki ta yadda zaki haifa min bby nah 'cikin koshin lfy yana gama fadar hkn ya Mike tsaye tare da dan rutsunawa Yayi pink din goshinta ya bar gidan tare da securities dinsa zuwa airport..

Tun daga nesa zeenat ta hango kyakkwan mijinta me cike da kyawu da haiba.
ta lumshe idanunta tana jin wani irin farin ciki mara misaltuwa aciki zuciyata hakika tayi kewarsa fiyye da tunanin me karatu .
Sosai ta kura masa idanunta har sanda yakaraso Inda suke 'cikin isa da kasaita ya rungume umminsa yana murna da ganinta suna hada ido da zeenat kuwa ya kashe mata idonsa daya tare da furta mata I Miss you a saman lips dinsa ...
Lumshe idanunta tayi sbd ta fuskanci abinda yace ..ummi tayi murmushi ita kanta tayi farin ciki da ganin tilon Dan nata ....
Ya riko hannun umminsa yana mata sannu da zuwa first love nayi missing din ki to the extended I can't explain it , .
"really my son ?
"Off course my sweet first love sannan suka soma takowa ahankali zuwa Inda jerin motocinsa ke jiran karasowarsu ....ummi tashi bayan wata hadaddeyar mota range rober ta zauna yayinda deeni da madam dinsa suka shiga byn wata motar daban ..dereba yaja .....

Zeenat na shiga 'cikin motar ta zube jikin deeni tana narke masa ,"my hrt I really miss you .... Like kilode Yayi murmushin me kara masa kya sannan yace "missing you too my wife hade da manneta da jikinsa yana me kamo tafin hannunta 'cikin nasa yasoma murzawa yana kallonta "you look so nice dear me umminki take baki ne acan India kika canza hk ?
Yakarasa fadar Hk yana me hade fuskokinsu guri daya tayi murmushi my hrt kennan ai Kai ne ma naga gaba d'aya ka sauya ka kara kyau kayi fresh tamkar bakayi missing dinta ba.
ya kamo lips dinta yana tsotsa yana kallon 'cikin idanunta kana yace "Allah ko?
Ta d'age masa girarta d'aya Murmushi Yayi wanda a ranshi km yace bazaki gane sirrin abun ba zeenat, ai dole na canza tunda Ina samun abincina enough Ina ci ..gefe daya km Ga burin rayuwata da ake shirin haifar min .
ta tsura masa idanunta sosai tana kallonsa daidai sanda motarsu tayi parking a harabar compound din planums rows family estate.
ya runtse idanushi yana kokarin fitowa Daga motar yayinda oready har Ummi ta fito yakarasa yana riko hannun Ummi suka karasa shiga 'cikin gidan, a parloh suka zauna gaba d'ayan su cikin nutsuwa Nablah ta fito daga d'aki face d'in ta d'auke da murmushi, yayinda gabadaya hankalin Ummi da idanunta na kan cikin jikinta , tana murmushi, durk'usawa Nablah tayi zata gaida Ummi, da sauri Ummi ta d'agota.
Tare da rungumeta tace, "I miss you dota so much, cikin dariya Nablah tace " I miss you too Ummi.
, Ummi ta zaunar da Nablah a kusa da ita, ta kalli inda Deeni ke zaune tana murmushi.
dariya yayi ya kashewa ummi ido d'aya.

, tsaki Zeenart tayi tana jin wani irin mugun haushi dan gabadaya ita ta manta da halita da suka bari a gidan .. ahankali deeni mike tsaye ya hau sama itama , Zeenart tabi bayan shi, Ummi tace wa Nablah " bari nayi Sallah, "to kawai nablah ta iya cewa ...

Suna manne da juna har 'cikin dakinta hannuwansa duka zagaye da kugunta sai shagwaba iri iri take zuba masa tare suka zube akan bed suna fidda numfashin tashige jikinsa tana narke masa shr Yayi hankalinsa gaba daya yana gurin nablah ..

Dan yasan tana can cikin damuwa, kuma ya tabbata bazata iya cin abinci daya zame mata jiki ba duk dare.
Uwa uba , kewarta ke damunshi ahalin yanzu , mik'ewa yayi yacewa Zeenart " yana son Yayi wanka, aiko zambur itama ta mik'e,tasoma cire masa kayan jikinsa tana romancing din jikinshi ..tare suka shiga bathroom byn itama ta cire nata, soap ta d'auko da shiga yi masa wankan cikin wani irin salo.
, aiko take wutar dake yawo cikin kwalkwaluwarsa ta d'auke, a hankali take goga masa sabulun a jikin sa, tana kallon yanayin face d'in shi, ganin ya lumshe ido ne ya tabbatar mata da sak'onta na isa gare shi, can km a hankali ta canja salon wankan....

Kan nipple's d'insa ta shiga murzawa, cikin wata irin murya tayi masa rad'a a kunne " are miss you me my hrt .
Did you miss me ?
Ya kashe mata idonsa daya .
Natsuwa da farincikina Bai dawo 'cikin gabobin jikina ba sai da Na dawo gareka Ina mugun sonka mijina ... yadda take maganar tana goga masa nononta a kirjinsa tana hura masa iska bakinta a kunnene ya hana shi magana, daga kunnensa ta rink'a tafiya da bakinta har tazo saitin bakinsa, light kiss tayi masa tace " I miss your body Dear, hannunsa ta d'ago ta d'ora akan nononta, ta shiga tsotsar bakinsa a gigice....
Chapter 130 · 0% Book details