Sashe 34
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zeenat ta zubawa kyakkyawan mijinta ido tamkar ta cinyeshi ta sbd wani irin kyawun da yayi mata .
tabarakallah kawai take iya fada a ranta.
duk kyawunta da ake fada idan ta tsaya kusa dashi Sai ta raina kanta deeni first class ne km quality man ,kwararren dan gayu ne daya iya tsara kwalliya .
da iya sa kaya may tsari komai nashi a tsare yake dole ne idan kaganshi kaji ya birgeka tare da shiga rai.
Tana can tana tunaninsa ashe har yagama yazo kusa daita ya busa mata iska ya kamo, hannuwanta yana wasa dasu Yace banson tunanin nan fa.
ki fada min idan kina da damuwa zan miki maganinta muddin bata fi karfina ba .
dan kinsa tunanin yana jawo matsala.
mema yasaki tunani ,na roke kada ki boye min damuwarki kisanar dani kinsa amanarki Ummi tabani .
Tayi murmushi tana sake jin kaunar mijin nata har cikin zuciyarta
ta sumbuci hannushi tana cewa karka damu Allah bbu abinda ke damuna.
kawai Ina tunaninka ne yayi murmushi kin tabbatar?
ta daga masa girarta daya .
to ya tsaya iya tunanina kadai yana jan hancinta.
ya mikar daita tsaye tashi mutafi Yar umminta yau zaki kiga umminki shikennan hankali Sai ya kwanta ,can km yayi shr yana kallonta amman fa kmr kwalliyarki tayi yawa fa .
Gsky kayan ma kmr sunyi shara shara dayawa .
Ta dan bata fuska dan tasan halinsa .
Yace,muje ki canza wasu kayan.
taja ta tsaya tana dubansa dan Allah ni kabar min kayana
ya hade fuska Ina wasa dake ne dazaki tsaya kina min mutsu ?
Yaja hannuta kawai ta sake turjewa Yace wallahil azim bada wasa nake ba say kin canza kayan .
haka ya tasata gaba har gaban wardrobe dinta .
Ya dauko mata riga tasa say yaga tafi ta farko yi mata kyau.
ya km dauko mata wani shima the same Duk wanda tasa say Yace yayi shara shara ta canza haka ya dinga sata canza kaya daga karshe da kyar yasamu wata mai kwari ya zira mata ,.
bata mata ba amman ba yadda Ta iya da maseefar sa.
dan Allah Allah take tabar gidan kar Yace anfasa zuwa dan zai aika .
Kwaliyar fuskarka yasoma goge tare da kai, bakinsa kan lip's dinta ya tsotse lip's din tas ..say dayaga bbu komai .
tukun hankalinsa ya kwanta .
ya sake zuba mata ido say ma yaga kmr ma kyau takara Yace anya kuwa tafiyar nan bazamu fasa ba kuwa.
MMN SUDAIS CE
.
[5/7, 4:04 PM] +234 818 621 2985: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 39-40
Mubari da daddare maje yana jawota cikin jikinsa bakinsa yakai saitin kunneta Ina da tsananin kishi zeenat bazan iya barinki kiyi yadda so ba ....
Tayi narai narai da idanu zatayi kuka Yace kinsa Allah muddin kika kuskura kika bari hawayen nan suka zubo daga idanuki ki tabbatar bake ba fita koina .
,da sauri tasoma kokarin mayar da kwallar tana sakin numfashi .
Yace yauwa Yar umminta zo muta tafi .
"ko a mota ma hirarsu suke tayi irin ta masoya .
,can km duk suka yi shr hannushi ya daura a saman nata yana ,dumin hannuta dayaji ne yasa shi saurin juyowa ya kalleta .
Ahankali ya riko hannun sosai cikin nashi yana murza tafin hannuta.
ahankali ta dubeshi tare da cewa ya'akayi ?
,ya dan yi murmushi nifa Ina son naganni da bby .
dip tayi shr.........na wani lokacin takasa cewa komai kafin daga tace zan haihu Amman ba yanzu ba ,da saura.
, lip's dinshi na kasa yake cizawa da karfi dan jin dacin abinda tace .
Wani irin radadi yake ji aranshi.
" wani irin magana ce haka ,zan haihu Amman ba yanzu ba da saura ,ya sake maimaita abinda tace .
to me hakan yake nufi maganar ta tsaya masa a rai .
Dan haka ,yana tsayawa harabar gidan yashige yabarta a nan sbd takaicinta .
,tayi sallama shiga cikin dakin mai jego yayinda DEENI ke zaune a parlour gidan .
zainab tace koma muyi fushi wlh kiyi bby guda Amman Kiki zuwa Sai yau ana gobe suna zaki kwaso kafafunki kizo .
Zeenat tayi murmushi dan Allah ayi min afuwa wlh ba laifina bane Allah yasani laifin babanta ne .
Deeni da Yaya faruk ne suka shigo dakin zeenat ta gaisa da Yaya faruk ta dauki yaron "kai shemah gsky kin iya" haihuwa ,Amman kiyin kokarin irin wannan jibgegen bbyn ,kallon da deeni ya watsa mata yasa tayi saurin cewa Mashaallah.
, shemah dan Allah kibarmuna shi ,say ki sake haifo wani .
Yaya faruk Yace anki abarmuku ,kuje kuma ku haifi naku idan kuna so.
"ayya ya faruk saurin me kake yi ,idan nataashi yan hudu zan haifa ma gabadaya ba kmr matarka data haifi daya ba .
mikawa DEENI yaron tayi ya amsa fuskarsa dauke da murmushi ba kmr shigowarsa ba.
,wani dadi yake ji tamkar ace dan sa ne na cikinsa yau yake rike dashi .
ya zubawa bbyn ido kawai yana kallonsa tabbas yaron kama yake da ubansa.
, addu'a ya dinga yi akasan ranshi shima Allah ya azurta tashi da samun bby irin haka .
, ahankali yaron yasoma mutsmutsun kuka alamun yana son nono zeenat ta karbo shi ta mikawa uwarsa.
Zeena ta zubawa shemah ido ,yadda take kokarin rarrashin ,domin kunya take tabashi nono agaban deeni .
Zeenat tace uhmmmm Sai fa kinyi hakuri da kukan bby .
to yazanyi ,da haka kowa ya saba .
Amman daganin alamun yana kukan dare ne ko ?
Shemah tace Yana dan tabawa ba yawa.
zeenat ta tabe baki tana girgiza kai kmr ance ta juyo inda deeni ke zaune hararata yayi alamun tayi shr ta damu mutane ,
Ya faruk ya dubi gefen da deeni ke zaune yace zeenat fa kmr ciki ne daita ko?
Deeni ya dago kansa yana kallonta itama shi take kallo ,dan jin me zaice , DEENI yace nima kallon dana ke mata kennan.
Amman ita Sai karyatawa take .
Faruk yace To kuje hospital mana ,can za'afi tabbatar maka da gasky .
,eh shirin da nake yi kennan Monday inshallahu daita zan wuce.
Zeenat ta dubi ya faruk da kyau " tace ni ba ni da komai fa ,kawai ku kuje min kallon haka .
,deeni ya sake zabga mata harara kiwa mutane shr duk kin damun mutane da surutun banza .
Da zasu tafi deeni Yace faruk kmr nafi da bby nan wlh to ka tsaya a hado masa kayasa .
suka dariya .
Gidan Ummi suka nufa .
a guje zeenat tashiga part din Ummi tayi sa'a tana parlour .
ta fada jikinta tare da murna tayi matashi da cinyarta. Wayo Ummi Nayi kewarki ....
Ummi tana murmushi tace Ai ba'a maganar kewa , irin wannan jajur din da kikayi .
kmr baza'a mutu ba ?
Ai dole ki manta dani ,gashi ni kullun cikin kewarki nake.
,deeni Yace haba dai first lov taya zata manta dake byn kullun Sai tayi kewarki ,.
Ummi tayi murmushi tace ok tare mata ma kakeyi kennan ? Ummi ta sake duban diyarta tace kinyi kyau sai kin rame ,da dago idanunta tana kallon inda deeni yake zaune , wai wannan ramartata ta mecece data kici taki karewa ?
DEENI ya tabe baki sannan yace wayasan abinda ke Cinta take ramewa ,ayi maganar zuwa asibiti ,tace ga zance ga magana .
Su samiha da sukake shigowa suka gaishe da ya deeni ya amsa yana kokarin mikewa.
Tare da cewa To madam ni zan dan fita say na dawo .
Zeenat dake kwance kan cinyar Ummi tace ok Yaya ni dai say zuwa jibi zan dawo.
uhm kiyi zamanki ,inkin iya ma karki dawo.
,Ummi ta harareshi tace wani irin magana ce haka ?
, first lov baki ji abinda tace min bane tsabar ta rainani.
,to yi hakuri sarkin zuciya jeka say kadawo Allah ya tsare .
ita dai zeenat tsit tayi da bakin ganin yadda ya dau zafi , kyacci yayi tare da jan tsaki sannan Yasa kai ya fice abinsa .
Hirar yaushe gamo ta barke tsakaninsu.
,Ummi ta dubi zeenat me zaki ci a dafa miki ta dan langwabar da kanta tana tunanin abinda zatace Amin soyayyiyar doya ,Ummi ta sake kallonta da kyau dan sanin data mata bata cin doya ,shr kawai tayi ta nufi kitchen .
Har dare suna tare dasu shemah sunki tafiya .
,to oga da kanta ce yau tazo gida, dan zeenat ce lidarsau gabadaya komai za'a yi sai tabada Command sannan za'a yi .
" dan haka gabadayasu suka taro anan part din Ummi suna ta hira har sanda Ummi tagama soya doyar tace Maryam tazo ta daukar musu.
tare suka ci suka sha ,sai zeena bata wani ci may yawa ba .
say faman murna take ganinta cikin yan'uwanta .
ta gefe daya km ga Ummi murna tamkar ta kasheta dan dadi .
,har mantawa tayi da wani deeni ,dama wayarta gabadaya.
, deeni yayita kiranta a waya yaji shr taba dauka ba.
,har say data kaishi ga kiran Ummi ta miko mata wayar .
ta karba tare da bmyr Ummi da hannuta waye ,mijinki abinda Ummi ta fada kennan.
Ai da sauri Ta manne wayar a kunneta tare da sallama ,ko amsa sallamar bai yi ba .
Yana jin muryarta yace ke.... dan iskan Ina kika shiga kika bar wayarki ,tun daxo Ina faman kira?
,mikewa tayi tsam tayi ciki dakin Ummi tare da marairaice murya wayyo dan Allah Yaya kayi hakuri wlh abinci nake ci .
km wayar tana cikin hand bag dina.
Cin abinci ne har tsawon awa hudu ?
Kifa kiyaye zeenat .
naga kmr kanki na rawa rawa fa.
Say hakuri take faman bashi ,shi km yana sake botsarewa ,ki cigaba zan gyara miki ,zama ne bar ganin kina kusa da Ummi ,km kishirya ganin nan zuwa ,mu wuce ,gida .
Batasan sanda ta sakar masa kuka ba.
tana sake bashi hakuri ok kuka ma zaki yi wa mutane tsabar kin raina min hankali ko .