Sashe 75
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ummi ta zubawa zeenat ido kusan minti biyar sannan tace zeenat ni zaki zaga ba safeena ba tana mai nuna kanta da yatsanta domin kuwa ita kokari take taga ta isar da abinda nake son aiwatarwa , wa ma yasanya bakinki cikin maganar su ko kawai tsabar rashin mutunci ne ita mai aiki ba mutun bace ko jakar gidanku ce ?
zeenat tayi tsit tamkar ruwa ya cinyeta dan bata taba tunanin ummi zata tsoma baki cikin maganar ba .
dan yawanci lokaci ko tanawa nablah rashin mutunci ummi batasanya musu bakinta ciki , dan haka tayi saurin xubewa gaban ummi tana batawa ummi hakuri
ummi tayi mata banza tare da juyar da maida hankalinta ga TV zeenat ta dan juyo ta faki idanun ummi ta watsawa nablah kallon banza sannan ta sake matso kusa da ummi sosai tana mairaice murya ummi please now sai da tayitayiwa ummi naci sannan tace mata ta shi komai yawuce ta mike ta fice daga parlour .
ummi ta dan juyo side din Inda telephone din parlour yake ta kira dakin laraba byn ta dauka ne tace mata takawo abinci plate daya.
babu wani bata lokacin sai ga laraba tashigo hannuta dauke da plate din abinci da ruwa hade da drinks ta ajiye akan center table safeena ta dau abincin ta mikawa nablah.
Nablah ta amsa cikin sanyi jiki hade cemata tagode ahankali tasoma tsakurar abinci tamkar tana cin magani ummi da safeena suka xuba mata idanu kawai suna binta da kallo.
" komai nata mai kyau km a natse take yinsa gata da hankali da natsuwa kuma gashi bamay son yawan magana bace .
ahankali nablah tasoma jiyo kamshin turarensa wanda ke rikita mata lisafi da sata yawon jin kasala da faduwar gaba a duk sanda taji.
tun kafin yashigo parlour kamshin turarensa yacika koina .
jin yadda gabanta yasoma faduwa har zuwan sanda yashigo parlour gabadaya sanye yake cikin shigarsa ta koda yaushe matukar yana gida wato wando three counter da riga black wani lokacin kuma doguwar jallabiya .
" kayan sunyi matukar amsar jikinsa Ahankali yakaraso ya zauna kusa da ummi yana lumshe idanunshi tare da cewa washi .
ummi ta kalleshi tace duk gajiyar ce haka ,ya daga mata kai kawai ahankali ya soma bude idanunshi karaf suka sauka akan nablah da ke rike da plate din abinci wanda tun jiyo kamshin turarensa Yasa ta tsaya cak takasa cigaba da tsakura abincin.take gabansa yasoma dukan uku uku.
yayi shr kmr na minti goma yana kallonta sannan ya dauke idanunshi daga kanta ya koma yana kallon safeena dan bazai iya jurar kallonta ba .
safeena ta gaishe dashi ya amsa mata yana tmbyr yadda ta sauka , safeena ta Mike itama tare da yiwa ummi sallama ta wuce dakin ummi .
Parlour ya dauki shr Na tsawon lokaci yayinda nablah tashiga tashin hankali .
duk da ummi dake tsakaninsu hakan Bai hanata nata shiga rudani ba ,sai zagaye plate din dake hannuta take gabanta nacigaba faduwa ta Mike tsaye da plate din abinci a hannuta ummi ta dan kalleta kadan tace har kinyi me nablah ..meyasa Sam bakison cin abinci kinsa idan salma tazo taganki haka a rame bazataji dadi ba .
shi dai DEENI zaune kawai yake idanunshi na kallon sama yaji
muryata a shagwabe 'cikin in inna na....na..koshi ne.
ummi tace uhmmmm bawani koshi da kikayi
ki koma kitchen kici abincinki hankali kwance kinji , nablah tace to.... Sannan ummi ta juyo tana hararar DEENI ya dan juyo suka hada Ido da ummi dan tasan zuwansa ne sarai ya hanata sakewa, .
yayi murmushi gefen baki yana tambayar me yayi da idanunshi kara gyara zama yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin yadda take tafiya kmr an tsamota cikin ruwa haka kawai ya tsinci kansa da kallon west dinta sakamakon dan dagewar da hijab dinta yayi .
da sauri ya kauda kansa gefe ummi ta bishi da kallo .Tayi shr ta sake kallonshi da kyau tana nazarinsa sosai tace lafiyarka kuwa duk naga kayi wani irin .
ya dago rikitattun idanunshi yana kallon ummi dasu yace lfy.... Amman a kasan ransa cewa yayi ina zanyi wani lfy byn kun kawomin matsala gida .
ya sake kallon inda inda ummi take yace ummi zansha coffee ta tabe baki tana kallonsa yau kuma ni zan baka ina matarka kakirata mana ya shagwabe fuska haba first love ni yau naki nake so Sha , ashe ko baka tashi ba ya dan gyara ,ya kwanta akan kujerar dayake zaune yace Allah first love yau daga hannunki zan shan coffee dan naga yanzu anason amin kishiya alhalin Kinsa bason kishiya .
ummi tace mai zatayi ba dariya ba sai datayi mai isarta tukun ta danyi shr tana kallonsa tace ok ta inda zaka bulo kennan naga sai wani ji kike da wannan yarinyar ya fadi haka yana yatsina fuska tamkar tana gun Sannan cigaba da maimaita zan sha coffee first love.
Ummi tasan halin da nacin tsiya idan ya kafe akan abu dan haka ta mike ta hado ta Mika masa ya amsa thank you my first love.
tace karkada anything for you my lovely son.
ni zanshiga na kwanta Allah kuma yamaka albarka ya albarkaci rayuwarka da samu ya'ya masu albarka ya amsa da Ameen sannan yamata sallama shima ya shige dakin zeenat da cup din coffee ahannusa
Koda nablah tashiga kitchen din ma kasa karasa cin abinci tayi saboda oredy cikinta ya tushe da yunwa tattara ta komai ta ajiye sannan ta dawo tayiwa ummi sai da safe ummi ta amsa mata cikin sakin fuska .
Washegari tun misalin karfe takwas ta farka tayi wanka ta shirya cikin daya daga cikin jallabiyar datazo dasu rigar black colour ce anyi mata ado da Golding stone ta daura karamin hijab wanda kusan shine karami acikin hijabanta duk da bawani make-up tayi ba Amman she look very beautiful ta nemi gefen bed din ta zauna ta zabga uban tagumi zuciyarta cike da tunanin yadda zata fita saboda tana maseefar tsoron haduwarta da DEENI idanunta suka ciko da kwalla jin karar bude kofa yasa tayi maza ta goge hawayen fuskarta ummi ce tashiga jikinta sanye doguwar riga tayi matukar yin kyau tamkar baita ce ta haifi wancen miskililin ba .
me kikeyi a daki da har yanzu
Baki fito kinyi breakfast ba ?
Nablah tayi murmushi yake tace ummi yanzu nake so fitowa sai kuma gaki mikewa tayi suka fita tare tana kamala break ta nufi babban parlour gidan ta zauna kmr dai yadda tasaba ahankali ummi ta juyo inda take tace nablah har yanzu kin ki sakin jikinki sai wani dari dari kike nablah tayi murmushi hade da sunkuyar da kanta kasa kamshin turarensa na mat Hamilton ne ya cika parlour da sauri ta dago idanunta suka sauka kan kyakkyawan fuskarsa yau ma cikin kakinsa yake hannushi daya na cikin aljihun wandonsa yayinda dayan hannu ke rike da file fuskarsa a hade Sam bbu alamun fara'a atare dashi kai tsaye ya nufi kusa da ummi ya zauna kmr mai rada yace good morning first love morning my son da fatan katashi lafiya .
lfy first , nablah tace ina kwana batare da ta dago idanunta ba , yayi banza daita tamkar wani kurma yacigaba da maganarsa cikin sanyi murya yace yace first ga wayan nan file din ki ajiye min ni zan wuce office domin yau ne zan ajiye aikina ,duk ummi tajisa sarai amman ta bata fuska takira sunansa DEENI... ya dago yana kallon umminsa.. tace baka ji nablah tana gaisheka bane ?
Ya yatsina fuska a wulakance yace lafiya sanin haliinsa da ummi tayi yasa batayi masa complain ba akan yadda ya amsa gaisuwar da nablah tayi masa.
sai kawai itama tayi banza dashi ta hade fuska karbar file din tayi ta ajiye a gefenta, phone dinsa yayi ring ya Mike a sanyaye yanayin tafiyarsa ta kasaita da takunsa nashi wani ne ya fice yayinda afakaice nablah ke satar kallonsa . acikin zuciyarta tace banza mai girma kan tsiya wannan da Allah yayi shi a gidan sarauta da baasan iskanci da zai rinka tsulawa mutane ba .
zeenat ce tashigo cikin sauri ta katseta ta hanyar kiran sunanta ganin har DEENI yabar parlour tace karbi ki mikawa my hrt nasan haliinsa zai iya mantawa yasani a tashin hankali cikin sanyi jiki nablah ta karba file din tana mamaki shi, maseefarsa ma bata bar kowa ba hatta matarsa ma tsoransa take ji tamkar mutuwarta .
sai byn da nablah ta karbi file din zeenat taga wautarta na nunawa nablah tsoron DEENI a filli , gaida ummi Zeenat tayi , ummi ta amsa mata cikin sakin fuska kmr komai bai faru ba ta zauna nan gefenta .