Sashe 101
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yunwa nake ji ya sake maimaita kalmar yana juyo daita suna facing junansu.
ya tsura mata idanushi kawai yana kare mata kallo may dauke da tambaayoyi iri iri amman bbu damar yi .
" gabadaya tausayinta ne yakamashi tare da ratsa kowani sashi Na gangar jikinshi yana
sarrafa ' jinin jikinsa ...
sai daya sauke naunauyen ajiye zuciya. fuskar nan tashi a hade yace muje kitchen kici abincin .
gabanta ya buga da sauri Ta kalleshi da shanyayun idanunta.
ya Dage mata girasa daya Alamun eh.. tsam tasha jinin jikinta tana sake jin yadda tsoransa ke sake bin jikinta tasan may be wata mugunta kawai zai sake shirya mata .
take dabara tazo mata Dan Haka tace Ok muje ya nuna mata kofar da hannunshi Alamun tayi gaba.. Amman sai ta girgirza masa kanta .
Jikinta a sanyaye tace kai dai kashiga gaba tukun ,Bai ji komai ba har 'cikin ranshi, ya Kai hannushi zai kamo nata tace uhmmmm muje kawai ..
ya bude kofar Yayi kmr taku uku zuwa hudu ,ta juya da saurin maseefa ta koma dakin ..ya juyo da sauri ya yabiyo bayanta Amman Ina... kafin yakarasa bakin kofar har ta rufe dakin da key .
sai kawai ya tsaya shr ... yana duban kofar dakin batare da yace komai ba .
" tunanin yarinyar da mamakinta yakamashi wato nan ganinta wayo tayi masa kennan ko me ?
ya dage kafadunsa duka ala,mun matsalar ce . sannan ya laso lips dinsa na kasa tare da cicizawa ahankali ya juya yacigaba da tafiyarsa parlour ,n kasa yaje bai Ga zeenat ba .
Dan Haka ya zarce part dinta kai tsaye Dan yasanta da saurin bacci .
kwance ya sameta har tasoma yin, baccin kuwa kmr yadda yayi tunani.. bynta yaje ya kwanta .
ya janyota jikinsa yayi tare da rungumeta tsam yana kaiwa wuyanta sumba ahankali ya fara shafarta hannushi yakasa tsayuwa waje take itama tasoma maida masa da marta wanda daman a bukace take dashi romancing din junansu suke son ransu Daga nan suka afka duniyar ma,aurata yana jinta sanda tayi relez ya sake matseta ajikinsa yacigaba da murzarta ..
Zeenat kwance a bisa jikinsa tana sheka baccin gajiyar sex din da sukayi Amman shi Sam nashi baccin yayi masa kaura ,bbu abinda yake sai hada pics din yarinyar yake a zuciyarsa Daga sanda tazo gidan zuwa lokacin daya soma ganinta ta fito Daga wanka da km yadda take masa abubuwa a dake bakasafai take shakkarsa ba ya tuna sanda take shagalinta dazu lafiyar Allah har zuwa abinda ya faru atsakaninsu a yau din nan ahankali yacigaba da tunanin sanda yake Havin sex daita da irin gudumuwar da take bashi, duk da ba,a 'cikin haiyacinta take ba amman hkn Na matukar gamsar dashi yayi wani irin juyi tare da rungumo zeenat dinshi ,ya samu kanshi da raya yarinyar ce , ahankali ya lumshe rikitattun idanunshi..
Byn kwana biyu .
duk 'cikin kwanakin nan ba zai samu zama ba sbd tafiyarsu ummi dake motsawa gashi gida da office ayyuka sun cakude masa .
gefe daya km zuciyarsa da gangar jikinshi suna matukar Sha,awar yarinyar tare da kewarta.
Dan hk ya tsaita camerarsa sosai ta yadda zata dinga daukar masa duk abinda yarinyar zatayi da kyau ..
Yau Monday 'cikin shirin zuwa office ya fito jikinsa sanye cikin wando ash colour da riga Long sleeve pink sai court ashi dake saman rigar . Shigar tayi maseefar karbar jikinsa.
takoina deeni ya hutu matuka kwawu ne dashi har dana fita fatar jikinshi sai sheki yake da daukar hankali sai kamshi turarensa Hamilton ne kawai ke tashi ta koina ajikinshi
'cikin sauri yana waya ya fito Daga dakinsa tun Daga kan step ya hangota sanye cikin doguwar rigar malaria tana aikin goge jikin kujera.
ya tsura mata idanunshi kawai yana binta da wani mayataccen kallo wanda Yasa har tasha jinin jikinta .
Taji ajikinta ana kallonta ta Dan juyo ahankali idanunsu suka sarke cikin juna.
zuciyarta ta buga da sauri.
tayi saurin fara dauke nata idon yayinda shi km yacigaba da binta da kallo.
Ahankali yake binta da wani irin kallon .
ganin yadda takara yin kyau daita tayi fresh sosai jikinta ya sake gogewa sai kyalli fuskarta take. kasancewar yayi kwana biyu bai sanyata cikin kwayar idanushi ba .
Ya katse wayar da yake tare da karasa saukowa gabadaya parlour,n zeenat dake fitowa Daga dakinta takaraso gareshi da sauri tare da shigewa jikinshi .. har kashirya kennan my hrt ?
Na shirya sauri nake ban coffee nasha ya fadi hk yana may tsaida idanunshi kyam a kanta zeenat tayi sauri ta nufi dinning area .
Hakika idan dai ba kallon tsoro yake yiwa yarinyar ba ,kallon may shigar ciki yake mata shr yayi yana binta da ido, duk inda tayi acikin parlour yaki dauke idanunshi a kanta har ta tsargu da irin kallon da Yake mata ta Dan juyo da niyar satar kallonsa idanunsu suka sake sarkewa cikin juna aiko ta zabga masa wata uwar harara tare da dauke idanunta tacigaba da yin aikinta a natse .. ahankali ya samu guri ya zauna kan kujera yana sauke ajiyar zuciya yayinda zuciyarsa ke cike da tunani iri iri....
zeenat ta dawo hannuta rike da cup din coffee ta zauna kusa dashi tamkar zata shige masa cikin jikin tare da Kai cup din bakinsa ya bude bakinsa ahankali yana kurbar coffee din kmr bai son Sha har dai yashanye sannan Mike tsaye yana yi mata sallama ya wuce office dinsa zuciyarsa cunkushe da tunanin yarinyar .
sule direbansa ke tukasa sai securities dinsa dake binsa a baya .
Daidai inda aka saba parking mota sule ya nufa yayi Parking din motar ya fito da sauri ya bude masa byn mota sai daya gama sham kamshinsa sannan ya fito 'cikin isa da nuna shi wani ne ..
'Cikin takun nan nasa may matukar daukar hankali yake tafiya cike da isa da izza ya nufi kofar office dinsa kasancewar akwai tarin aikyyukan a gabansa da zai yi .
yana shiga ya zauna kan kujerarsa yana jujjuyawa ahankali ahankali tarin file files ne da document wanda zai saka hannushi ciki zube a saman makeken table ,batare da bata lokaci ba yasoma yin abinda ke gabansa ..
a yau ne su ummi da zeenat har da safeena zasu bar kasar zuwa kasar ummi ta haihuwa karfe 9:30 am deeni yayiwa su ummi rakiya zuwa murtala international airport dake garin Lagos har da nablah cikin Yan rakiya .. lokacin da jirgin kuwa zai tashi , da kyar deeni ya janye zeenat dake jikinshi tana faman zuba masa shagwaba iri iri suka wuce tana Daga masa hannu .
Can kuwa bangaren nabla zaune take ita kadai a byn mota tana wasa da yatsun hannuta kwata kwata bata son abinda zai sa takasance tare dashi cikin inuwa daya sbd yadda take jin bbu a dadi a ranta a duk sanda zata kasance tare dashi .
yayinda deeni da sule direbansa ke gaba sai surutu sule yake zubawa marasa kan gado da ma,ana amman deeni ya shareshi batare da ya dakatar dashi sbd hankalinsa daya maida kacokan kan nablah dake zaune abaya .
tsaita mirrow din yayi sosai ta yadda zai ji dadin kallonta tare da kafeta da rikitattun idanunshi yana kallon yadda ta dake ta hade ranta tana kallon gefen titi.
,sule direba yakira sunanta tare da cewa gsky mlm nablah zakiyi kewar su hjy.
ta Dan juyo kadan tana murmushi wanda ya bayyana wushiryarta asalin sihirtaccen kyawun fuskarta ya fito sosai .
sannan tace wlh kawu sule dayake Haka take ce masa.
tacigaba cikin zakakkiyar muryarta shiyasa ma naso komawa gida har su dawo amman bbu komai Ai ummi tace min bajimawa zasuyi ba sosai .
hk ne wannan sai dai zaki Sha zaman kadai ci ,wannan ba komai bane inda da sabo Na rigada nasa ba .
wai a wace unguwa kike ne a 'cikin garin Lagos din nan ? Ya sake tmbyrta Ta bude bakinta kennan da niyar bashi amsa .. taji deeni ya buga masa wata uwar tsawa tare da ashariyya , a unguwar uwarka take. kajimin jakin mutun kana tuki kana damun mutane da surutanka Na banza marasa kan gado. kaki maida hankalinka kan abinda ke gabanka sai zuba kake ko dobbobi ka kwaso ?
Muryarsa Na rawa have Sorry boss baza,a sake ba Allah Ya huci zuciyar boss.
deeni yaja tsaki tare da katseshi ta hanyar taga masa hannushi Alamun ya isa....karka Dame Ni wlh bawani ban hakuri ...ko yanzu ka Miko min key din motata kayi gaba .
Wlh sule kaji Na rantse idan baka maida hankalinka ba ,kakusan barin aiki tare dani....
sule yayi tsit kana ya maida hankalinsa sosai kan deriving .
Nablah dake zaune abaya motar zuciyarta tamkar zata kama da wuta takaici da haushin abinda deeni yayiwa sule ita rayuwarta ta tsani wulakanci da cin fuska .wanda
wannan duk halinsa bai dauki kowa abakin komai ba .motar tayi tsit bbu wanda ya sake cewa komai .
har suka zo gidan ranta a bace yake wanda Shima ya lura da hakan Amman ya share tamkar Bai San da zaman wata bil Adama acikin motar ba sai ma lips dinsa daya kamo yana tsotsa ahankali .
Sule nayi parking nablah ta da sauri tashiga ciki ta nufi dakinta kai tsaye Shima nashi dakin ya nufi nashi tare da zubewa kan Royal bed dinshi yana fidda numfashi ..
Karfe 1:30 pm daidai Na ranar jirginsu ummi ya sauka a kasar india koda suka sauka agajiye dukansu suke Dan Haka wanka kawai suka fara yi suka kwanta sbd basa tare da yunwa ..
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
*Praise be to Allah who spares our lives till this mement*
*Taqabbalallahu minni wa-minku may Allah s.w.a accept this worship from me and you may he forgives our sin may we live to witness more wit health*
*happy eid kabir to all my fans*
Page 81
Tun byn dawowar su Daga airport ,deeni
ya shiga part dinsa bai sake yunkurin fitowa ba ,har zuwa sanda ummi takirasa ta sheida masa sun isa lfy .
yana part dinsa kwance ..