Sashe 119
Auren Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta dade tsaye agurin tana saka da tunanin iri iri akansa ,kafin daga karshe taje ta zube akan bed ta kwanta tana sakin naunauyen ajiyar zuciya da karfi hade da runtse idanunta badan tana jin baccin ba sai dan umarnin daya bata ..
Bayn sunje asibiti akai yiwa deeni duk wani abun da ya dace tare da yiwa kafar bandage .
sule ya maidoshi gida shi km yakara gaba .
A rakube yaganta bakin gadon dakin tallabe da fuskarta da duka hannayenta wanda take jikinsa yabashi cewar tunaninsa take yakaraso Inda take ahankali yana dingisa kafarsa daya , Murmushin da bayi zato ba ne ya samu nasarar kufce masa, rungumeta yayi tsab ajikinsa yana cewa tunaninnawa km Na me ne ?
,ta kalloshi a frigice tana shagwabe fuska tare da cewa why deeni ka tsorota Ni fa sosai ..Ya narke mata ajiki shima yana shagwabe mata tare da cewa am very sorry dear ..Amman please ki dan rage tunani sbd condition din da kike ciki ,jin abinda yace yasaka jan tsaki ,tana tmbyr kafarsa ya lumshe mata rikitattun idanunshi batare da yace komai ..
Akwana a tashi 'bbu wuya gurin Allah km sannu ahankali cikin hukuncin Allah deeni ya warke sumul yasamu saukin kafarsa sosai har yana tafiyarsa yadda yakamata tamkar da.
yayinda 'cikin jikin nablah shi km ke sake girma da bunkasa da bin jikinta, barin ma fannin nonuwanta da duwawukanta suji lbr , domin nonuwanta sunyi wani irin girma da cika naban mamaki sunyi mata hake hake a jirjinta ,
Yayinda duwawukanta km suka dan baje sukayi fade dasu.
sai jikinta yabada wani Shep me kama da coka cola .
ta murje sosai tayi haske tayi fresh ta canza sosai Ga duk Wanda yasanta ada idan yaganta bazai yi saurin ganeta ba .
sbd da Yadda gabadaya yanayin jikinta yasamu sauyi Na musamman .
Bangaren su ummi kuwa komai Na tafiya daidai yayinda duk sanda zeenat ta tada hankalinta kan komawa Nigeria, ummi ke nusar daita tare da kwantar mata da hankali, abinda yasa ma basu dawo ba har zuwa wannan lokacin likitan daya daurata zeenat akan shan maganin ne yace su dan tsaya akwai abubuwan daza'a yi mata .. yayinda duk abinda ke wakana a game da 'cikin nablah dake jikin nablah duk ummi Na sane da komai.
Km gabadaya ta gama shirya yadda zatayi da 'cikin nablah batare da duniya tasani ba .
Wata sabuwa inji Yan caca ..... wata uku Na cika ba sai ciwon kirji ya sarface nablah ba .
Bashiri ta tada balli ita fa tarasa gane kan komai yace da rarar ciki yakai wata bakwai zasuje a saka inji ya markade Amman gashi har 'cikin Na neman haurawa Amman yayi mata shr .
Idan km ya fasa taimaka mata ne kmr yadda yayi Niyya to yabarta takama gabanta, ta karasa fadar hk tana sakarwa deeni wani irin kuka me bantausayi da cin rai . Deeni yayi shr kawai tare da tsura mata idanushi yana kallonta batare da yasan yadda zai bullo mata ba .
gabadaya hankalisa atashe yake akan abinda take so yayi mata yayinda , zuciyarsa gabadaya gaskiya take son fada mata akan bazai iya barin a zubar gudan jininsa ba ,Wanda Bai sani ba ,ko kwansa ke nan a duniya , Amman yana jin tsoron tashin hankali da zai biyo baya da Wanda zata shiga ciki idan yasanar mata da hkn ,babu shakka shi zai iya Mika rayuwarsa gareta a yadda yake jinta a zuciyarsa a halin yanzu amman bazai iya rabuwa da 'cikin jikinta ba .muryarshi can kasa .. tamkar ta karamin yaro me koyon mgn yace kiyi hkr nabeelah ban fasa taimakon ba.
har yanzu akwai wannan niyar a zuciyarta amman ki dan kara min lokaci akwai abinda nake yi ne yanzu , km shi zubar da ciki yana bukatar wani a kusa da mutun . tacigaba da kukanta tana girgirza masa kanta alamun bata yarda ba .
Yanzu me kike so nayi yanzu ?
Ni dai ka ajiye komai ka taimakamin ka bari arabani dashi please tana me hade hannuwanta dukka tana kuka tana rokonsa ..Ya sake shr yana tunanin yadda zai biyo mata .duk ta inda ya biyo mata sai goce masa ..
Kuka take sosai Akan a zubar da cikin domin zuwa lokacin cikinta yakai watan ' bakwai cif kennan dan har cikinta ya dan dago kadan 'tamkar an kifa mata kwarya akan cikin nata.
Sosai ta tada hankalinta har numfashinta Na neman daukewa sbd Yadda ta dingayi bbu arziki deeni ya dauketa sukayi hospital ,abin takaici suna zuwa basu iske dr saira ba.
wai bata ma kasar gabadaya hk suka juyo zuwa gida zuciyar deeni fes...da yadda Allah Ya tsara masa komai batare da yasha wahala ba . Akan hamyarsu ma riko hannushi tayi 'cikin nata tana kuka ,dan girman Allah kada ka maidani gidanka ka Kai wani hospital din ,a markade abinda ciki Na huta wlh baba zai tsine min idan har Na haifi abinda ke 'cikina.
Daidai me gadin gidansa ya bude masa get ya zare hannushi yana juya sitiyarinatar yace bbu wani hospital dazasuje akan zubd ciki ba'a kamasu ba .
tana kuka tace kaine za'a kama ?
Ta Yaya baza'a kamani ba byn da saka hanuna za'a yi kisan Kai tasha kukanta tamkar Wanda tayi 'cikin shegen gaske har zuwa washegari ranar aikin kuka take ita a zubar da 'cikin jikinta taki cin komai
Nan deeni yashiga rarrashita wai tayi hkr kawai ta haifi abinda ke 'cikin dan bata sani ba ko shine silar arzikinta. ta Mike tsaye daga inda take zaune tana cewa wlh bazan hkr Na zauna Na haifi 'cikin shege ba , wata irin janyowa deeni Yayi mata ta fado saman cinyoyinsa ya kalleta fuskarshi tamkar zaiyi mata kuka yace ki rufa min asiri...sai km Yayi saurin canza salon mgnrsa jikinsa Na rawa yace kina jina ko.. ki bar mgnr zubar da 'cikin nan please .
Wlh kaji narantse bazan bari ba daga zuwa aiki Na koma gida da tsarabar ciki ba bazai yiwu ba sai dai asan yadda za'a yi da wannan maseefar ..a fusace ya katseta yana zaro mata rikitattun idanunshi kar ki sake nakara jin kin Kira 'cikin nan da maseefa ko wani abu makamanci shege ....ta Mike a harzuke tana masa wani irin duba sannan tace an Kira sa da maseefa maseefa maseefa km shege meye zakiyi min kai bama a son taimakon naka .
Daman can Kai mugun ne kagareni wlh nayi kuskure amincewa dakai amatsayin wanda zai taimakamin tasoma kokarin fixge hannuta daga nashi ,amman ya damki hannun da karfin tsiya yana duban yadda ta hargitse tafita haiyacinta .kasake nace banason taimakon tana wani irin kuka ..
Muryarsa a kasance sannan cike da rarrashi ya maidota jikinsa ya rungumeta tsam ajikinshi yana shafa bayanta ahankali ahankali tare da cewa am sorry bazan sake yi miki ihu ba .
Yanzu ki natsu Ga shawara me sauki idan tayi miki sai mubi .
Ya dagota tare da zaunar daita kan cinyarsa kinga Yanzu Ni bbu abinda narasa Na rayuwar duniyan nan nablah ..
.. komai Allah Ya azurtani dasamunsa a rayuwarta ta fanin arziki da nasaba Amman sai Allah Ya jarabeni ta wajen rasa ya'ya har biyu .
kinga atakaice banta samun haihuwa ba kennan ,yashiga yi mata nasihon masu ratsa jiki da sanyaya zuciya da kawo mata misalin iri iri ,kinga kema ba rawa kikeyiwa Allah ba yabaki 'cikin jikinki ba , sannan km ke kanki kisan takamaiman Wanda Yayi miki 'cikin nan ba ko ba hk ba ?
Jikinta a sanyaye Ta daga masa kanta alamun eh .
Ok yanzu idan nace miki. Ki haifi 'cikin jikinki Ni Ina so kibarmi shi har illa Masha Allahu fa ......?
ta dago shanyayyun idanunta Tana kallonsa tare da nazarin abinda yace din kana taja numfashi da kyar ta fesar tace kaima kasan hkn bazai yiwu ba ta cigaba kukanta tana kokari mikewa daga jikinshi ya sake maidaita yana cewa Karki ce bazai yiwu ba nabeelah ,shine abu mafi sauki a gareki da zai yiwu ,zan taimaka miki Na karbi 'cikin jikinki ke km da zarar kin haihu ki zan sallameki da alkharu masu tarin yawa ciki ma har da nauyin karatun ki zan dauka har ki gama .
tayi shr kawai Tana sauraronsa har yagama mgnrsa bata sake cewa komai ba .
,kin amince da wannan tsarin muryarta a raunane tace bawai bazan iya amincewa bane Amman Ni.. tsoron matarka nake ji idan tasan da haka Ga km ummi takarasa fadar hk tamkar zata zubda hawaye ....kada ki damu da matata ko first love ,nasan yadda zanyi daita idan mgnr ta fito.
ke dai ki natsu kawai km ki kwantar min da hankalinki bbu abinda,zai faru inshallahu.
" kinga nima Na taimaka miki alokaci dakike neman taimako to Ni meyasa bazaki taimaka min ki haifa min 'cikin jikinki ba ?
Ganin yadda ya narke mata ajiki yana shirin yi mata kuka yasa ta kamo tafin hannushi 'cikin nata tana murzawa 'cikin sanyi jiki kmr yadda Ya sabam mata dashi, muryata cike da shagwaba tace shikennan Na amince , murmushi sosai deeni ya dinga yi harda Kai hannushi kasan mararta yana shafo dan tudun cikinta.
ita kuwa sai binshi da kallo nablah take cike da jin takaicin haihuwar dazatayi bbu aure . idonta har da Hawayen tausayin kanta .
bata rai tayi sosai ganin irin dryr dayakeyi tace kowace matar arziki agidan mijinta take haihuwa fari . Amman Ni zan haifi 'cikin da ban ma san ko na waye ba.
hawayen mgnrta datayi tana kuka shi ya hargitsa masa lisafinsa har ya tsaida dryr murnar dayake ita kuwa tana ta kukan zuci da badini.
Ya rungumeta tsam ajikinshi yana tura hannushi 'cikin jikinta sosai yana shafa cikinta tare da cewa ki bar kukan nan hk waye yace miki zaki haifi 'cikin jikinki bbu uba ?
Ni zaman me nike kennan ?
ai Ni ne uban 'cikin jikinki yanzu tunda yazama nawa yakarasa fadar hk yana kashe mata idonsa daya yana cigaba da murmushin farinciki .
Sake bata rai tayi sosai tare da turo masa dan tsukaken bakinta gaba tana kukan shagwaba. ajiyar zuciya ya sauke .