Sashe 82
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To da yake ya san hali, ya san me zai faru bai dawo ba sai bayan sallar isha'i, ya fara shiga ɗakin Rauda, sai ɓata rai take yi yana janta da wasa tana fizgewa, ta fara jero masa ƙorafin ya liƙe a wajen matarsa, dama ba gaskiya ba ne da ya ce ba sonta yake yi ba, Ustaz yana ta ƙoƙarin kare kan shi, Rauda tana ƙara botsarewa, ya matsu ya koma can ɗin, saboda ba ya son rashin adalci, tun da ita Rauda ba ita ce da shi ba, ya ce"Ki yi haƙuri Rauda, wannan ne yasa ake bawa mace haƙuri idan za yi mata kishiya, kin ga yanzu dai yunwa nake ji, bari na tafi, idan kwananki ya zo na yi miki alƙawin share miki wannan damuwar da kike ciki".
Ta ce"To ka zauna na kawo maka abincin".
Don kar ya musa ranta ya ƙara ɓaci sai ya zauna, ta kawo masa abinci ya fara ci, suna fira, a ransa yana tunanin shin iya jiya ne Rakiya ta ƙi ƙoshi saboda zumuɗin auren, ko kuwa kodayaushe a haka take? Idan haka take ai kuwa akwai matsala babba, dole saiya saita ta, don ba zai yiwu ta hana shi ƙiyamul laili ba.
Rauda ta yi masa kallon tsanaki ta ce"Sweetheart lafiya kuwa?"
Ya sauke numfashi ya ce"A, lafiya lau Alhamdulillah".
Ta taɓe baki, a ranta tana fatan Allah Ya sa amaryar ce ya ji ta ba daidai ba.
Da ya gama cin abincin ma sai ta ja shi da fira, suna ta yi, ita kuwa Rakiya tuni ta fesa wanka aka yi haɗi irin na jiya aka sha jira kawai take yi ya zo, don ba ta ma saka kaya ba hijjabin kawai ta saka har ƙasa, jin shirun ya yi yawa ya sa ta kira wayar shi, sai da ta ji ƙarar ta tuna ya barta a dakin, ta tashi ta saka takalma ta nufi ɗakin Rauda, ta fara ƙwankwasa tare da sallama, Rauda ta kalle shi ta ce"Amma ban ji an shigo gidan nan ba?"
Ustaz da ya gane muryar matarsa ya ce"To kin manta ba mu kaÉ—ai ba ne a gidan?"
Sai kuwa ta ɓata rai, ta tashi ta haye cinyarsa, ya ce"Subhanallah, Rauda jirana take yi fa kar abun ya zama cin fuska, bari na je kin ji, haƙurin na kwana uku ne kawai".
Ta narke a jikinsa ya ƙi ba shi damar tafiya, jin ya amsa sallamar da take yi ya sa ta buɗe ƙofar ta shigo, ta same su a wannan yanayi, ranta ya ɓaci, amma ta daure ta ce"Sannunku da aiki, baiwar Allah mun wuni lafiya?"
Rauda da take ta kallonta tana taɓe baki ta ce"Lafiya ƙalau".
A ranta tana mamakin ashe ma babba ce matar tashi, wata mara aji ma, har take kishi a kanta da tunanin kar ta ƙwace mata miji, yanzu wannan ai ba ta hango ta inda za ta ƙwace mata shi ba.
Rakiya ta ce"Malam ina ta jiranka ne dama, na ji shirun ya yi yawa".
Ustaz ya ce"To Rauda bari na je sai da safe".
Rauda ta narke a jikinsa kamar ba ta ji me ya ce ba, Rakiya ta ce"Don Allah ka taso mu tafi, kai fa malami ne, ka san bai dace ka dinga kwaso ranar kwanana kana kai mata ba, ka ji tsoron Allah".
Ustaz ya sauke Rauda daga jikinsa, ya tashi, Rakiya ta ce"Ke kuma kin ci bashi wallahi" Ta kama hannun Ustaz suka tafi.
Suna shiga ɗaki ta saka sakata, ta yaye hijjabin jikinta, gabansa ya faɗi ya ce"Subhanallah, haba Ruƙayya mene ne haka? Shin ba kya gudun shaiɗanu?"
Ta ce"Na yi azkar dai, ni dai mu je don Allah".
Sai ya koma da baya, yana haÉ—e gira ya ce"Ke wai me kika mayar da ni ne? Bi ma'ana me kika É—auki aure? To ki sani fa ba iya kashe arna ba ne aure akwai fira, akwai kula da juna, yanzu da na dawo sai ki tambaye ni ya aiki? Ya na dawo? Sannan ki kawo min abinci a kai min ruwan wanka da dai sauran abubuwa, kuma bari ki ji na faÉ—a miki gaskiya, ni idan kina farmakata irin haka zan raina ajinki, ki dinga bari sai na neme ki".
Ta ce"To zan yi ƙoƙarin hakan in sha Allah".
Ya ce"Yawwa, sannan ni fa ina yin sallar dare, kuma ba zai yiwu a hana ni bacci ba".
Ta ce"A'a ta nan dai ka rufa min asiri don Allah".
Ya ce"Na rufa miki ni na tona nawa? Kenan na kwana ina yi miki hidima ban runtsa ba na tabbata asararre, to asara mana, kin ga dai na É—aya ban ribaci lahirata ba, ban yi sallah ba, na biyu kuma zan rasa duniya, tun da zan dinga gyangyaÉ—i a wajen aiki, ke kuwa da rana za ki sha baccinki, don haka ba zai yiwu ba, dole a yi jadawali a fitar min da hakkina, a ba ni lokacin bacci da ibada".
Ta ce"To ka fitar da kanka".
Ya ce"Ma sha Allah! Kin ga yanzu dai lokacinki ne, zan kasance da ke daga yanzu takwas da rabi zuwa sha É—aya da rabi..."
"Wallahi ya min kaÉ—an" Ta katse shi da faÉ—in haka.
[18/11, 5:33 pm] Sadiya Abdulrazak: *LITTAFIN KU YI MANA ADALCI NA KUÆŠI NE A KAN NAIRA 700, DON ALLAH KAR WACCE TA ZO TA SAKE CE MIN BA TA SAN NA KUÆŠI BA NE, RAINA ÆACI YAKE, IDAN ZA KI BIYA GA ACCOUNT NAN, IDAN KINA BIN NA BATI KI JIRA SAI AN SAMO A BAKI, DON KIN SAN RASHIN ADALCI NE ZAI SA KI ZO KI CE NA TURO MIKI KO?*
8028966015
Sadiya Abdulrazak opay
Shaidar biya ta nan
08028966015
48
A wajen aikin ma yana ta tunanin ita Rakiya wace ce ita a nau'in harijai? Bacci sam bai ishe shi ba, haka dai yake ta daurewa, wajen sha biyu da rabi ya kira Rauda a waya, ya ce don Allah ta zubawa Rakiya abinci kafin ya kawo mata yanzu, ta ce ba za ta bayar ba har da rantsuwarta, ga shi babu yaron da zai aika, kuma fargabar komawa gidan yake yi, duk da a yanzu yana jin zai iya yi, to amma ita fa Rakiya abin da za a duba ba ta san zuru ba, yanzu idan ya je ta damƙe shi ya san sai marina, don haks ya ƙi zuwa, sai wajen ƙarfe ɗaya ya aika mata da kayan abincin, amma ya sa a sayi dafaffe a kai mata, bai sani ba ko tana can tana jin yunwa.
Rakiya bayan fitarsa ta gyara ɗakinta ta fito tsakar gida ta share tass, ta je ta ci gaba da baccinta, ba ta ma farka ba ballantana ta ji yunwar, sai da ɗan aiken ya zo kawo kayan, ta ci abincin ta yi sallah, ta yi miƙa, sai ta ji ai kawai so take ta ji mijinta a kusa da ita, ta ɗauki waya ta kira shi, suka gaisa ta ce"Me za a dafa maka da rana?"
Ya ce"A'a ni ba sai na dawo ba".
Ta ce"Haba don Allah, kenan haka za ka zauna da yunwa?"
Ya ce"Ai siya nake na ci, kar ki damu babu komai".
Ta ce"Amma dai zan yi kewarka gaskiya ka dawo da wuri".
Ya ce"In sha Allah".
Ya kashe yana hararar wayar, a ransa ya ce'Wannan akwai jaraba.
Da yamma ya koma gidan, Rakiya tana jin ƙara buɗe gida ta gane shi ne, tun da ba ta ji alamun Rauda ta fita ba, ta fito tsakar gidan, yana shigowa ta ruga da gudu ta tare shi, Ustaz ya fara murmushin yaƙe, sai dai shi ma nan take ya ji lamura sun fara canza masa, abubuwa suka motsa, ta ja shi suka tafi ɗaki, ita Rauda tun da ta ji dawowar shi ta yi zaton wajenta zai fara zuwa ya ga lafiyarta, amma sai ta ji shiru,don da suka damƙi juna da ƙyar ya yakice ta, shi ma don uzurin sallah ne yasa ta haƙura, ta ce"Don Allah ana idarwa ka dawo".
Ya ce"Ai ba sai kin faÉ—a ba".