Sashe 14
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari sai ga Anisa ta zo gidan, ta tarar da ni kamar mahauciya, saboda yadda nake a firgice, ga falona har yanzu da kayan lefen a baje, har da akwatin, hankali tashe take tambayata abin da ya faru, na fashe da kuka na ba ta labari, amma ban ce mata planing na yi ba, sai ta rufe ni da faɗa ita wai laifina ma take gani, nunawa ta yi tun da har na shekara uku ban haihuwa ba to rashin adalci ne zai saka na hana mijina aure, kuma tun da ba wulaƙanta ni yake yi ba ai ya yi min da sauƙi, na kasa fahimtar da ita domin na ajiye wannan planing ɗin da na yi a matsayin sirri, haka ta ƙaraci nasiharta wacce take shiga ta fita daga kunnena, ɗaya ban ɗauka ba, tun da asirin ciki sai hanji, ni kaɗai na san wane ne Sadam.
Kafin ta tafi sai da ta gyara gidan tsaf, ta yi girki mai yawa, ba ta tafi ba sai da na yi mata alƙawarin zan haƙura mu zauna lafiya da shi, amma da ta tafi na watsar.
Kwana uku kenan muna 'yar ɓuya da shi, sai a na huɗun ne ya yi dadowar bazata, da azhar ya dawo, kuma ya bar motarsa a waje bai shigo da ita ba, don haka ban ankara ba ya ritsa ni a kitchen, ina yin meat pie, kawai sai shigowarsa na ji, duk na diririce, kuma na ɓata rai, ya tsaya yana kallona da idanunsa da suke burge ni a baya, amma wallahi yanzu Allah na tuba sai na ga idon kamar ma a shagiɗe, "Sayyada" Ya kira sunana a sanyaye.
Na yi kamar ban ji ba, na zuba mai a kasko zan kunna gas din, ya shigo ya riƙe hannuna ya juyo da ni, ya ce"Kwana biyu ya gida?"
Na fara ƙoƙarin fizgewa, bai ba ni dama ba ya ce"Ki yi haƙuri da abin da ya faru rannan, wallahi kin kai ni bango ne, ki dinga tunawa ni fa mijinki ne, wasu abubuwan da kike yi suna yawa".
Na fara ƙoƙarin sakin hawaye, amma ina ta dagiya da su dai ba su zubo ba, ya ce"I miss You, mu je ki ba ni hakkina ko?"
Na ce"Ai har abada! Tun da dai ka samu me ba ka, sai ka je ta ba ka, dama ai ba yau ta fara baka ba".
Ya ce"Ba na son saka miki ƙarfi fa sai dole, Kodayake kin ce ma wai fyaɗe ne ko?" Ya ƙarasa da dariya.
Ya É—aga min gira ya ce"Mu je? Kin ga idan amarya ta zo za ki huta da ni".
Na fizge na ce"Wallahi ba zan sake haÉ—a shimfida da kai ba, kuma ya zama dole ka sake ni".
Ya yi tsaki ya É—auke ni cak, ina ta dukan bayansa, da na ga dai ya kusa cim ma É—akin nasa na fara faÉ—in"Ka ajiye ni, ni ka ajiye ne, ban yi tsarki ba fa, period nake".
Ya ce"A tunaninki hidimar auren za ta saka na manta da kwanakin period É—inki kenan".
Ya dire ni a ɗakinsa, ya biya buƙatarsa, ya yi wanka ya fito ya ce"Tashi ki fita Malama zan rufe ɗakina".
Kallonsa kawai nake ina hawaye na ƙi tashi, ya zo ya ɗauke ji da tarkacen kayan da ya cire min yana cewa "Na daina barinki a ɗakina, kar aljanunki su tashi ki kassara ni".
Ya watsa ni kan doguwar kujera ya fice daga gidan.
LITTAFIN NAN NA KUÆŠI NE A KAN NAIRA 700, DAGA YANZU ZUWA LOKACIN DA ZAN GAMA FREE PAGES ZA A SAKA 500
8028966015
Sadiya Abdulrazak opay
08028966015
[30/09, 7:27 pm] Sadiya Abdulrazak: A yau dai na ji kamar tun da aka yi aurenmu Sadam bai taɓa tozarta ni irin haka ba, zuciyata ta dinga zafi, na daɗe kwance a hakan ina tunanin me na yi masa da na cancanci haka a gare shi? Ba na tuna komai sai sadaukarwa da na yi masa, da kuma tarin cutarwar da ya yi mini, ko da iya fushin da mahaifina yake yi da ni aka bar ni ai ya cuce ni, na rarrashi kaina na tashi, na yi wanka na saka kaya, na koma kitchen na ƙarasa abin da nake yi, na haɗa da lemo na ci meat pie ɗin, da na daidaici ya kusa dawowa gidan na ɗauko sauran daga kitchen ɗin na ɗauki yogurt na koma ɗakina na rufe, alƙawari na yi ba zai sake gani na ba, idan ya gaji ya ga babu amfanin zaman auren namu ƙila zai sake ni, aikuwa na yi ƙoƙarin kauce masa ɗin, bai gan ni ba, amma kullum sai ya zo ya leƙa ni ta window yana ta tambayata ina lafiya? Banza nake yi da shi, a wannan zaman ɗaki da nake yi addu'a kawai nake Allah Ya kawo min ƙarshen zaman ƙuncin nan, Sadam ya sake ni na huta, ba mu haɗu ba har sai ranar ɗaurin auren da safe, kwana na yi ina sallar dare, hakan ya sa na makara, sai ƙarfe bakwai na yi sallar asuba, kuma na tashi da yunwa, amma haka na daure ina jiran ya fita, tun da sai takwas da rabi yake fita, tun da lokaci ya yi nake baza kunne ban ji fitowarsa ba, sai na tuna ƙika ya fita tun sassafe tun da dai yau ake ɗaura aurensa, hakan ya sa na fito, daga ni sai wata guntuwar rigar bacci iya cinyata, ina fitowa na ji an fizgo ni, na firgita na ƙwalla ƙara, na yi mamakin ganin ko shiryawa bai yi ba, na fara fizgewa ina cewa "Sake ni, ka sake ni!".
Ya ce"Haba Sayyada, wai ke sai yaushe za ki sassautawa kanki ne? Kishi hauka ne? Ba fa duka za ta kwace miki ni ba, sammata za ki yi, idan kika duba tsarin nan ke ce matar so, ita matar haihuwa ce da rainon 'ya'ya".
Na ce"Kenan dai har yanzu ba ka fatan na haihu ko Sadam?"
Ya ce"Wallahi ba haka ba ne, kawai dai ina nuna miki yadda nake sonki ne".
Na ce"Cika ni don Allah".
Ya ce"A'a taimakona za ki yi, ki É—an rage min zafi, kin ga anjima ina gidan amarya, na san za ki yi kewata, sati É—aya da yawa, shin za ki iya kwana ke kaÉ—ai ma kuwa? Shi yasa na so na haÉ—a muku gida, amma gudun fitinarki na canza ra'ayi".
Na ce"Sadam ba zan ma zauna a gidanka ba, ballantana na yi maka fitinar, in sha Allah zan bar maka gidanka, wallahi na tsane ka, ba zan sake son ka ba har abada".
Na fizge na yi hanyar kitchen ɗin, ya ruƙo ni ya ce"Ki so ni ko kar ki so ni wannan zaɓinki ne, amma zama da ke ko rabuwa zaɓina ne, ban da ma ke shashasha ce na ga ni ne gatanki? Ke da ubanki ya sallama mini ke kamar baiwa, har mene ne abun sha'awa a ki kashe auren ki koma gidansa, Sayyada ko da na sake ki ki saka a ranki ke da jin daɗin zaman aure har abada, ni ɗin da kika tsana kika raina wallahi ni ne gatanki".
"Tirr! Ai kuwa Allah wadai da wannan gatan, indai kai ne gatana wallahi ni ce shugabar asararru ta wannan zamanin, kuma mugun fatanka ya tabbata a kanka, In sha Allah za ka sake ni, kuma zan auri miji na gari, na yi rayuwar aure mai 'yanci, in sha Allah sai na rayu da wanda ya san darajata, mugu azzalumi, butulu".
Ya ji zafin maganata ko a yanayin fuskarsa, ya yi murmushin gefen baki, sannan ya cije leɓensa ya jinjina kai ya ce"Shikenan, mu zuba mu gani, yanzu za ki ba ni hakkina ne ko kuwa sai na saka ƙarfin?"
Cikin kuka na ce"Ka saka ƙarfin, don Allah kar ka bar ni har sai na ja numfashin ƙarshe, ka kashe ni don Allah". Na rushe da kuka
Bai ji tausayin kukan nawa ba, ya tura ni kan kujera, ban yi wani yunƙurin hana shi ba kamar yadda na saba, haka ya yi yadda ya so da ni, ina ta kuka mai cin rai, ya gama ya yi tsaki yana cewa"Allah wadaran naka ya lalace, ban da ma dai amaryar ta tabbatar min a cikin period take me zan yi da ke a yau Sayyada?"
Ban ce masa komai ba, ya koma É—aki, na tashi ni ma na koma É—akina, na fito daga wanka na zauna a bakin gado, zuciyata na zafi, ina ta tunanin matakin da ya kamata na É—auka a kan Sadam, saboda har zuciyata na gaji da zaman auren nan, ina nan zaune ya shigo É—akin cikin shirinsa na angwaye, ransa fess yana ta murmushi ya ce"To Sayyada, ni fa zan wuce, bayan É—aurin auren zan shigo kafin na tafi É—akin amarya".
Na yi shiru ban ce komai ba.
Ya ce"Kina buƙatar wani abu ne? 'Yan uwanki za su zo? To idan za ku yi girki ki faɗa min, kodayake bari na saka miki kuɗi sai ki yi abin da za ki yi, ni na tafi, so sorry Baby love".
Ya tafi, na bi shi da kallo kamar sokuwa, yadda zuciyata ta yi rauni haka gangar jikina ma ta yi, ba ni da ƙarfin da zan dakatar da shi, na san ƙarshe dukana zai yi ma.
Waya na ɗakko na kira lambar Anisa ba ta shiga ba, na kira Mama, muka gaisa, ta ce"Sayyada ya ƙarfin jikin naki? Kina lafiya ko?"
Kamar ina jira na rushe da kuka sosai, ta ce"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Mene ne ya faru? Me ya yi miki?"
Na ce"Yau ne! Mama yau ne, wallahi yau ne É—aurin auren Sadam, ya tafi, ya tafi zai auro wata, Mama ko ku bar ni na dawo gida ko kuma na mutu, ba zan jure ba wallahi zuciyata ce za ta buga a yau É—in nan". Na tsananta kukana sosai