Sashe 62
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta tashi ta bar shi nan zaune, riƙe da haɓa, ya gaji da zama ya tashi ya tafi gida. Tun daga lokacin ta daina amsa kiran shi, kullum sai ya zo amma ƙarshe ma ta daina fitowa falon ballantana ya samu ganinta, sati biyu ana wannan turka-turka, mahaifinta ya zaunar da shi ya ce masa yana roƙon ya saki Rauda, tun da ta ce ba za ta zauna da kishiya ba, shi kuma ba zai fasa auren ba, Ustaz ya diririce tsoronsa ɗaya kar ya ce zai kore shi daga aiki, ya ce"Daddy wallahi ina son Rauda, ba zan iya rabuwa da ita ba".
Ya ce"To shikenan, amma za ka yarda da Khul'i ko? Kai malami ne ka fi ni sanin akwai shi, to zan iya É—aukar wannan matakin, ni ba na son auren dole, zaman aure na mutum biyu ne, tun da ta ce ta gama a bar shi kawai".
Ustaz zuciya ta ɗarsa masa idan fa za a yi Khul'in nan ƙila ba ƙananun kuɗi za a ba shi ba, ƙila ma ya samu na auren wata bayan Zulaiha, ya auri mata biyun da yake buri a rana ɗaya, sai kuwa wata zuciyar ya ce bai kamata a yi haka ba, don gudun a kore shi daga aikinsa, ya ce"Daddy kai uba ne a gare ni, ka zaɓa min kawai, duk umarnin da ka ba ni ya zama dole na bi shi nan take".
Daddy ya ce"Idan hakane, to ni rabuwarku na zaɓa".
Ustaz ya ce"Shikanan, na yi biyayya Daddy, na saki Rauda saki É—aya amma ba bisa son zuciyata ba".
Daddy ya ce"To dama wani abun ai ba dole sai zuciya tana so ba, kuma kar wannan ya saka ka ji kunyata ko kuma ka fara ja baya da ni, alaƙarka da 'yata ce kawai ta zo ƙarshe ba alaƙarka da ni ba, kana nan a matsayin yaron shagona mai amana, wanda nake yaba maka".
Ustaz ya ce"Alhamdulillah, na gode sosai, Allah ya saka da alkhairi Ya ƙara girma".
Ya koma gida yana jinsa a sanyaye, bai so ya rabu da ita ba, amma Allah Ya ƙaddara sai ya ƙara auren. Yana shan wuya da daddare kafin gari ya waye, da ƙyar yake iya bacci, don haka ya tura neman aure, ya ce wata ɗaya yake so a saka, suka ce sai dai biyu, a dole ya amince, suka cigaba da soyayyarsu, a wannan karon ya fara haɗa lefe, don sun yi magana da iyayenta, ya ce kuɗi zai bayar, suka ce a'a lafe za a yi, gefe guda yana fargabar shin zai cigaba da zama a gidan mahaifin Rauda ne ko kuma zai tashi ungulu ta koma gidanta na tsamiya? Amma yadda ya saba da gidan nan idan aka ce ya tashi gaskiya zai cutu.
Akwati huɗu ya yi lefen, ya zuba kaya matsakaita, ba ƙarshen araha ba, ba masu tsada ba, aka kai kaya, aure ya rage sati biyu ya samu mahaifin Rauda da zancen gida, yana sunkuyar da kai ya ce"To Daddy na ce yaya za a yi da batun gidanka da nake ciki? Tun da dai ka ara min ne saboda ita Rauda, yanzu kuma tun da wannan lamari mara daɗi ya faru ban san ya za a ƙare ba, shi ne na ce bari na faɗa maka".
Daddy ya ce"Malam Ashir, ka manta da batun Rauda ce ta zama silar haÉ—uwarmu, a yadda na yarda da kai a yanzu ko ba ka da aure zan iya ara maka gida ka zauna a ciki, babu komai amaryarka ta tare Allah Ya ba da zaman lafiya, kuma ni ina yi maka sha'awar siyan gidan idan kana so, a hankali ka dinga biya har ka gama ya zama naka".
Ustaz ya ce"Alhamdulillah ma sha Allah, haƙiƙa Daddy zan so hakan tabbas kai Uba ne a gare ni, na gode sosai Allah Ya saka da alkhairi".
Daddy ya ce"Amin, babu komai ai".
Ustaz ya dinga kwararawa Daddy addu'a, yan37
Ya daÉ—e a falon kafin ya samu Rauda ta fito, ya gyara zama ya ce"Sannu da fitowa Hajiyata".
Ta ɓata rai ta zauna kamar ba ita ba.
Ya ce"Ma sha Allah! To na zo ne dama a kan maganarmu, na yi mamakin yadda kika iya tafiya ba tare da sanina, kin manta hukuncin matar da ta fita ba tare da izinin mijinta ba? Duk taku É—aya fa da kika yi mala'ilu tsine miki suke yi, idan don ta ni ne na yafe miki, to amma ya za ki yi da hukuncin da Allah Ya tanadarwa macen da ta fita ba tare da izini ba?"
Ta ce"Ka faÉ—i abin da ya kawo ka kawai, tun da ka yafe min sauran tsakanina da mahaliccina ne ai, Allah gafurur rahim ne".
Ya ce"Hmm, to la ba'asa, yanzu ya ake ciki? Sulhu khair, Rauda ki nutsu mu yi sulhu".
Ta ce"Wallahi ba ka ɗakko hanyar sulhu ba, maslaharka ɗaya ce kawai ka sake ni, ba zan taɓa iya zama da kishiya ba".
Ya ce"To ga shi ni kuma ba zan fasa auren da na yi niyya ba, tun da ai taimakon wani jihadi ne".
Ta ce"To sai ka sake ni".
Ya ce"Ba zan sake ki ba, tun da ni ba butulu ba ne".
Ta ce"Ai kuwa wallahi ya zama dole ka sake ni, don ni ba zan zauna da kishiya, kuma ban da butulcin mata nawa ka aura kuka rabu? Kuma na san duk hatijancinka ne ya raba ku, amma ni na jure saboda ina sonka da kuma tausayin aure-auren da kake yi, shi ne za ka ce za ka ƙara aure, to ka je ka yi, la auri wacce kake tunanin za ta iya da kai, ni kam na gama zaman aure da kai".

Daddy ya ce"Amin, babu komai ai"