Sashe 72
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce"E wallahi, ina dalili to? Babu abin da na nema na rasa a gaban iyayena sai wannan abun, don haka ba zan ɓoye maka ba don shi na yi aure, kuma na zo ban samu ba sai ƙwalele da kake yi min, idan hakane kuwa mene ne amfanin auren?"
Ya ce"To shikenan Rauda, ki sani ni ma na gaji, da na san haka kike wallahi da duk son da nake yi miki zan haƙura da ke, ni lafiyata ƙalau don a haka na rayu da matata, ke ce dai harija, kuma cigaba da zama da ke akwai hatsari wallahi, ba zan iya ba, nakasa ni za ki yi, don haka na sake ki saki ɗaya, idan kin samu lafiya kuma da rabon mu zauna sai na sake aurenki, idan kuma shikenan a haka za ki dawwama to Ubangiji Allah Ya haɗa ki da daidai ke".
Rauda ta yi shiru jikinta ya yi sanyi, duk da tana ganin sakin shi ne maslaha dama, amma ba ta tsammace shi a yanzu ba, aure bai ci Talata ba bare Laraba ya mutu? Ta tashi ta koma ɗakinta, washegari da safe ta haɗa kaya ta tafi gidansu, sai dai ta kasa faɗin dalilin sakin, saboda kunya ma take ji, amma da aka kira shi mijin sai bai ɓoye ba, ya faɗa musu matsalar da suke fuskanta, kunya kamar ta kashe Rauda, aka gyara zaman idda.
USTAZ
Allah ne kaɗai ya san halin da yake ciki, ya jigata iya jigata, aure yake buƙata, amma yana ta fargabar idan ya yi ɗin me zai biyo baya? Ba ya so ya yi asarar kuɗinsa a banza, ga shi kuma larurar shi tana ta ƙara baza duniya kar nan gaba auren ya gagara shi, da kuma tunanin ya yi asarar kuɗin shi matar ta kasa zama, duk sai ramewa yake yi a tsaye.
A haka dai ya samu wata bazara mai ɗa ɗaya suka fara soyayya, sai da magana ta fara ƙwari ya faɗawa mahaifiyarsa zai yi aure, ta yi tsalle ta dire ta ce Wallahi ba zai yi ba, saboda ɓacin suna ne kawai, ta baza cigiya a samo mace harija mai irin larurar shi,sai dai ya jira idan an samu ya aure ta.
Ustaz hankalinsa ya tashi ya ce"Subhanallah! Amma Umma har zuwa yaushe za a samu?"
Ta ce"Ko ma yaushe ne, wallahi ba za ka sake auren nan na tonon asiri ba, da sannu za a samu irinka, ni dai ban aminci ka sake aure wata ba, ba zai yiwu ba ka dinga asarar kuÉ—inka a kan auren da ba ya É—orewa".
Ganin dai da gaske take, ya sa Ustaz faɗin"To shikenan Umma, Allah Ya zaɓa abin da zai zama alkhairi".
Ya koma gida a jigace yana fatan Allah Ya sa a samu da wuri.
Bai san auren Rauda ya mutu ba sai da ta kusa gama idda, da ya jera kwana uku yana zuwa gidan kullum kuma sai ya ganta, nan direban gidan yake tsegunta masa mutuwar auren, saura kaɗan ya taka rawa a wajen, ya raba dare yana Sallah da addu'ar Allah Ya sa ƙarshen wahalarsa kenan.
Ai kuwa da ta gama idda da kanta ta yi masa nuni, ta fara kiran shi da nufin a gaisa, shi kuwa Ustaz me nema a duhu ne a ya samu a sarari, nan fa aka kafa sabuwar soyayya, babu wani ɓata lokaci aka fara batun aure, magana ta je gaban Daddy ya ce ya kawo sadaki kawai a ɗaura, don tun da ya ji dalilin mutuwar auren Rauda ya san mijinta na farko ne ya yi mata wannan horon, shi yasa ya ji daɗin wannan komen nasu, an ba da sadaki aka saka rana sati biyu, tun da ɗaura aure za a yi kawai ta tare ba biki za a yi ba, sai ga shi kuma inda Umma ta ba da cigiyar harija aka ce mata an samu wata bazawara, ita ma zaman aure ya gagare ta, ana da tabbacin tasu za ta zo ɗaya.
LITTAFIN NAN NA KUÆŠI NE A KAN NAIRA 700, NA JI WASU SUN CE BA SU SAN NA KUÆŠI BA NE SABODA TSAÆAR BATI🙄TO NA KUÆŠI NE, GA ACCOUNT NAN 700 NE
8028966015
Sadiya Abdulrazak opay
08028966015
[12/11, 8:00 pm] Sadiya Abdulrazak: 43
Ustaz ya je gaida Umma, take yi masa albishir da cewa an samo masa mata, ta É—ora da faÉ—in"Ka ga yanzu tun da ba a riga an yi auren ba sai ka fasa ka ce ka janye, dama na san za ta koma auren naka ne kawai saboda É—anta, don haka tun da ka mai irin laurarka ita ya fi dacewa ka aura".
Ustaz ya ce"Umma da kafin mu sasanta da Rauda ne haƙiƙa zan so haka, amma yanzu a gaskiya akwai damuwa, saboda ita Rauda ba ta son kishiya, kin san a baya ma abin da ya raba mu kenan, saboda zan auri Zulaiha, yanzu kuma tun da har an kusa aure ai kawai a bar ita waccen ɗin Umma".
Umma ta ce"Amma kai yanzu da ka auri wacce haƙurin zama da kai kawai take yi ba gara wacce taku ta zo ɗaya ba?"
Ustaz ya ce"Hakane amma Umma ai cancanta za a duba a nan, bi ma'ana ita Rauda uwar É—ana ce, zuri'a ta shiga tsakani, sannan ko don halaccin mahaifinta ba zan iya fasa aurenta ba a yanzu".
Umma ta ce"Hakane, to amma fa ni ba zan yi cigiyar nan a banza ba, sai dai ka aure su su biyun ka haÉ—a".
Ustaz ya ce"To ai na faÉ—a miki inda matsalar take, ita Rauda ba za ta amince ba".
Umma ta ce"To ai kuwa sai dai ka fasa aurenta, amma wannan mai irin larurarka ya zama wajibi ka aure ta".
Ustaz ya ce"Subhanallah! Don Allah Umma ki fahimce ni".
Ta daka masa tsawa da faÉ—in"Kai! Idan kai ne ka haife ni sai ka cigaba da musawa".
Ya rusuna kai ƙasa ya ce"A yi haƙuri Umma a yafe min".
Ta ce"Ban ce dole ka fasa wancen auren ba, amma dai za ka haÉ—a su su biyun ka aura, idan an yi wannan da sati É—aya ko biyu sai ka auri ita waccen É—in, Rakiya sunanta, kuma tun yanzu za ka saka rana ka je ka ganta ku gaisa".
Ustaz ya ce"To shikenan zan je in sha Allah".
Ya yi mata sallama ya tafi gida cike da zulumi, ko da wasa bai faɗawa Rauda ba, don kar ta fasa aurensa. Bayan kwana biyu da maganar ya shirya ya je gidan su Rakiya, har ga Allah ba a yadda ya yi zato ya ganta ba, babba ce don za ta yi sa'arsa ko ma ta girme shi, ga ta ba wata kyakkyawa ba, a taƙaice dai ba ta yi masa ba, sai dai ya aure ta kawai saboda ruwan kashe gobara da ba a yi masa zaɓi, suka tattauna, ta faɗa masa aurenta biyar, ɗanta ɗaya, ya ce"To bambancinmu ƙalilan ne, ni aurena huɗu, amma da gaske mazan ba sa gamsar da ke shi ne silar mutuwar auren?"
Ta ce"Da gaske mana, ban san irin halittata ba, tun ina buduruwa dama na san ina da ƙarfin sha'awa, don tun da na balaga kullum ba na iya bacci sai na biyawa kaina buƙata, to da na yi aure kuma na ɗanɗana na ji shi ne komai ya ƙarasa jagulewa, ya zama kawai ni kodayaushe cikin son wannan lamari nake, ni fa ban ƙi a dawwama ana yi ba, sallah da cin abinci kawai nake so a tsaya yi, shi ka don ya zama dole ne".
Ustaz ya yi wani murmushi don bai yarda ba, a ransa ya ce'Ƙaryar harijanci kike yi, ba ki aure ni ba ne'.
A fili kuwa sai ya ce"Idan na fahimce ki kenan kina nufin sam ba kya gajiya? Idan son samunki ne ma Kar miji ya tafi kasuwa?"
Ta ce"Wallahi ban taɓa gajiya ba, ban taɓa jin na ƙoshi da abun nan ba, ai neman kuɗi ya zama dole, zan iya yi maka uzuri ka je kasuwa, amma fa kana dawowa gaskiya babu sake fita, idan da hali ma sallah la yafe ladan jam'i ka dinga yi a gida".
Ya yi murmushi ya ce"Allahu akhbar! To Ruƙayya idan kika aure ni da yardar Allah duk abin da kike ji da shi kin tara kin samu, in sha Allah kuma za a saka rana sati biyar idan har a shirye kike kuma ba za ki raina ɗaki ɗaya ba, sannan yanzu aurena ya gabato ba zai kai sati uku ba, idan mun tare da sati biyu sai a yi nakin in sha Allah, nawa ne sadaƙin?"
Rakiya wani abu ya daki zuciyarta jin wai zai yi aure nan da sati uku, ta ce"Haba bawan Allah, idan ba da gaske kake ba meyasa za ka ɓata min lokaci? Ta ya zan yarda aurena za ka yi, alhalin ka ce za ka yi wani auren ƙasa da sati uku?"
Ya ce"La ba'asa, wannan ba komai ba ne ba ai, ita mahaifiyata ta saka cigiya a sama min irinki, to kafin a samu kuma sai muka sasanta da tsohuwar matata shi ne za ta dawo, kwatsam kuma sai aka ce an same ki, to shi ne yanzu zan haÉ—a ku biyun na aura".
Ta fara girgiza kai ta ce"A'a Malam ba ka shirya aurena ba wallahi, ka ga ni ba zan ƙara yin auren jeka na yika ba".
Ustaz ya ce"Kamar yaya?"
Ta ce"To me na sama ya ci ballantana ya bawa na ƙasa? Babu wata kishiya ma ni gani nake duk jarabarka ka yi min kaɗan, to idan da kishiya ai har gara ma ban yi auren ba, saboda ƙwalele za a dinga yi min ranar kwananta, ni kuma gaskiya ba zan jure ganinka ban nemi haƙƙina ba, don haka aure ba ka shirya ba, ni babu auren mai mata a tsarina".
Ustaz a ransa ya ce"Alhamdulillah!" Saboda dama ba ya son abin da zai ɓata ran Rauda ta ce ta fasa auren.
Ya ce"To shikenan tun da kin ce haka, la ba'asa Allah Ya kawo miki mara mata, ni kam dole ba ke kaÉ—ai ba ce gaskiya".
Ta amsa da "Amin, Allah Ya ba ku zaman lafiya, ni ma ina zaune daidai ni zai zo".