Sashe 74
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na kama É—ana muka shiga É—akina, na yi sallah, na fito na shiga kitchen na zubawa Abiy tuwo, ita ma na saka mata, ta ce"ÆŠauke shi, ai ya ce tare za mu ci".
Na ce"Ok" Na zauna ina bawa yaron nashi.
Da aka yi sallar isha'i, na yi, na yi kwalliya, na ɗakko rigar bacci fan ɗarinka tsirara na saka, na dawo falon na zauna, Hajiya kallo ɗaya ta yi min ta duƙufa kallon TV, ana sallamawa a masallaci ya dawo gidan, yana shigowa, muka fara rige-rigen taro shi ni da Abiy, ni ce na riga ƙarasawa, na yi tsalle na ɗare shi, ya ɗaga ni yana dariya da faɗin"Yau ga sabuwar duniya ni Isma'il".
Ya ce"To yanzu ke ba za ki ci girma ba na É—auki É—an namu kenan?"
Na fara shagwaɓa na ce"Shi ne zai haƙura".
Na kama hannunsa na zaunar da shi, Hajiya ta ɗan zamo daga kujerar ta duƙa ta ce"Sannunku da dawowa, Barka da dare".
Ya ce"Au ashe har yanzu kina nan Hajiya, sannu".
Na ce"A kawo muku abincin yanzu ko?"
Ya ce"E kawo".
Na kawo masa, na ajiye ya sakko ƙasa ya zauna, na fara ba shi a baki yana ci, hankalinsa kacokam ya tattara shi a kaina yana ta ci, Hajiya Halima ta tashi ta ce"Sai da safenku".
Ya ce"To Allah Ya tashe mu lafiya".
Na ce"A haba Hajiya, ko fitar ba mu yi ba kuma? Ni da aka ce sai an fara jin bacci taron zai watse, har ina jin daɗi mun samu ɗan tayin fira, don Allah ki zauna nan da ƙarfe tara".
Ta yi min makirin murmushi ba ta ce komai ba ta bar É—akin, na bi bayanta da gwalo.
Na tashi na rufe ƙofar falon, na zare key ɗin, na kai ɗaki na ɓoye, yana nan zaune yana jira na cigaba da ba shi abincin, na nemi waje na zauna a kujera na haɗe rai kamar ba ni ba, da mamaki ya ce"Sayyadata mene ne kuma ya faru?"
Na ce"Sayyadarka? Au wai dama kana sona kenan? To idan za ka ƙarada cin abincinka ka ƙarasa, ko kuma ka je matarka ta cigaba da ba ka".
Ya ce"Innalillahi, Sayyada me kike nufi?"
Na ce"Abin da matarka take nufi shi nake nufi, ai na san wannan duk shirinta, ita ce ta ba ka shawarar a zo ɗakina a zauna, saboda tana son sanin yanayin zaman namu, ko kuma dai tana so ta hana mu rawar gaban hantsi, na san halin namiji ƙila ma ka faɗa mata ba na ba ka kulawa".
Ya tsaya yana yi min kallon mamaki, ya ce"Au yanzu dama kina nufin wannan duk kin yi mana ne saboda ki bawa Hajiya haushi? Ni za ki zurma ko?"
Ya ture kwanon tuwon ya tashi zai fita daga É—akin, ya juyo ya ce"Ba ni mukullina".
Na ce"Ai kuwa kai da fita sai Allah Ya kaimu gobe".
Duk yadda ya kai ga ɓata rai na hana shi, ƙarshe ya haƙura ya tafi ɗakinsa, Abiy ya bi shi, sai da ya yi bacci ya fito da shi ya kai shi ɗakinsa, ina nan zaune a falon, ya ce"Idan kin gama sai ki shigo ba sai mun yi ta flashing ba".
Na ce"A gajiye nake, ɗazu ai ka samu garaɓasa ta isa haka".
Bai yi magana ba, ya zo ya É—auke ni cak, ya shige da ni É—akin, sai da ya sada ni a gadon kafin ya ce"Sayyada maganganun da muka yi É—azu mun janye su, kamar yadda kika yi komai saboda idon Gimbiyata, mu ma mun yi ne don ta gane muna zaman lafiya kuma muna yi miki adalci, ke ce ba kya yi mana adalci, sannan a matsayin na mijinki idan kika ce har sarrafa ni a gadona ma ba don Allah za ki dinga yi ba zan yi Allah wadai".
Daga haka ya É—ora daga inda ya tsaya, sai na yiwa kaina faÉ—a na shiga taya shi kamar É—azun.
08028966015
[13/11, 7:41 pm] Sadiya Abdulrazak: 44
Muka samawa juna nursuwa sosai har mamakin kaina nake yi yadda na ji daÉ—in abun, kamar lokacin da nake gidan Sadam kafin mu fara samun matsala da shi, bayan komai ya kammala sai ya kama hannuna ya ce"Sayyada".
Na amsa.
Ya ce"Kin ga dai nan a duhu muke, ba kya ganin idona ballantana ki ji kunyata".
Na ce"Idonku dai ko?"
Ya ce"Zancen serious zan yi miki shiyasa ba zan yi miki jam'u ba, tun da na ga ba kya so".
Na ce"To ina ji".
Ya ce"Tsakani da Allah kina sona?"
Na yi shiru na É—an lokaci kafin na ce"A'a".
"To me yasa?" Ya yi maganar da raunin murya.
Na ce"Saboda na kulle zuciyata daga soyayya, ba zan sake son wani ba tun da soyayyar ba ta yi min rana ba".
Ya ce"Sayyada wannan ba hujjar da za ki ƙi sona ba ce, kuma ko ba kya sona bai kamata ki raina ni ba, kina jin tsana ta?"
Na ce"Wallahi ko kaÉ—an ban tsane ka ba".
Ya ce"To ki karɓe ni a matsayin miji, kuma ki buɗe zuciyarki, sannan ki dinga roƙon Allah ya yi miki zaɓin alkhairi game da rayuwar aurenmu, ki bar mini sauran ki ga ikon Allah".
Na yi shiru.
Ya ce"Sayyada ina sonki wallahi, wannan halin da kika shiga na Kullewar zuciya a baya ni ma na shiga, amma haɗuwata da matata a hankali sai ta saka na manta da komai, ba zan ɓoye miki ba, ba sosai nake sonta ba, na aure ta ne saboda irin son da ta dinga nuna min, sannan tsananin biyayyarta da haƙuri sun ja hankalina, sai yanzu nake jin irin soyayyar da na san namiji yana ji a kan mace, ita ta nemi soyayyata, ke kuma ni nake neman soyayyarki, ki ja ni a hankali don Allah, za ki iya yi min wannan alfarmar ki zauna da ni da kyautatawa da biyayya ko da ba kya sona?"
Na ce"Ba ga shi muna zaune ba".
Ya ce"To ai ba kya girmama ni, sai yaushe za ki fara ce min mai martaba?"
Na ce"Har abada, ko zan canza maka suna ba dai irin wanda take faÉ—a maka ba".
Ya ce"To wanne za ki faÉ—a min?"
Na ce"Ni fa ba zan soka ba, na gama so".
Ya ce"Na ji na yarda, amma ki yi min alfarmar zama da ni, kuma idan Allah Ya kawo mana rabo ki haifa min 'ya'ya, na yi miki alƙawarin indai kika haifa min yara uku kuma kika ji har lokacin ba ki fara sona ba ni zan haƙura na sallame ki ki je ki auri wanda kike so".
Na ce"Wallahi ba na son kowa a halin yanzu".
Ya ce"To me yasa ba za ki ba ni damar shiga zuciyarki ba?"
Na ce"Ka nemo mukullin idan za ka iya ka buÉ—e ka shiga ka yi yadda kake so".
Ya ce"To na gode sosai Sayyada, amma fa sai kin ba ni gudunmawa hakan zai yiwu".
Na ce"Zan yi abin da zan iya, amma ban da jam'u tun da kai ba aljanu ba ne".
Ya ce"Amma a ce sarki..."
Na ce"A wajenta ne kake sarki, ni dai kai mijina ne, kuma idan ka yi haƙuri da sannu za ka ga nawa salon girmamawa da soyayya".
Ya ce"Da gaske za ki so ni É—in kenan?"
Na ce"Idan ka samo mukullin zuciyar ba".
Ya ce"Muddin kika ba ni dama ta hanyar ajiye wannan girman kan naki cikin lokaci ƙanƙani zan samo shi in sha Allah".
Na ce"To Allah Ya sa ka dace".
Ya ce"Hmm Allah Ya kawo ranar da za ki furta kina sona ba kuma don Hajiya Halima ta ji haushi ba, ni ai na gano lagonki, gobe ma tare za mu shigo da ita, na yi ta morewa saboda ki ba ta haushi"
Na yi 'yar dariya.
Washegari kuwa da gaske yake so yake ya samu irin kulawar jiya, don haka ya samu Hajiya da ya dawo ya ce ta zo su je sashen Sayyada, Hajiya ta ce kanta ciwo yake yi ba sai ta je ba, kuma tun daga ranar ba ta sake biyo shi ba, tun daga ranar kuma ta ɗan kama kanta da shiga sabgar Sayyada tun da ta fahimci suna son junansu, ita dai yanzu sallar dare ba ta wuce ta, kuka take tana roƙon Allah kar Sayyada ta haihu da mijinta.
Tun daga ranar muka fara zaman lafiya da Mai martaba, ya daina nuna min sai na yi masa jam'u, amma har yanzu shi da jam'u yake danganta kanshi idan zai yi min magana, sai na mayar da abun barkwanci, idan na so tsokanar shi sai na ce"Mai martaba sannunku da dawowa, a kawo muku ruwa?" Sai na kwashe da dariya.
Shi ma dariyar yake yi, sai ya ce"Sayyada kenan, da sannu za ki tsinci kanki a komata , ta yadda za ki fara zuba min kirarin sarakai ba tare da kin shirya ba".
Ni kuwa na ce"Allah Ya nuna mana, a ranar da na yi maka jam'u na ce maka mai martaba ba da tsokana ko nunawa matarka iyakarta ba, to ka saka a ranka na yi nutso cikin kogin sonka ne, ba sai ka jira na furta ina sonka ba ma".
Yanzu sosai muke zama mu yi ta fira da shi, ga shi kullum cikin kyautatawa ɗana yake yi, sai dai ya ce ba zai daina ce masa Dauda ba sai ranar da na saka masa suna, don duk zamanmu duk shaƙuwarmu har yanzu ba na faɗa masa wani suna, sai dai idan zan yi masa magana na yi kai tsaye, a raina kuma cewa nake miji na gari, idan 'yan shaƙiyanci ne sai na ce Sama'ila musamman idan ya kira ɗana da Dauda.
Watana biyu a gidan Allah Ya azurta ni da samun ciki, zo ka ga murna a wajen Mai martaba kamar zai haÉ—iye ni, na ga wata ya zo ya wuce ban yi period ba, sai na sayi tsinke na yi gwaji na ga positive, ban faÉ—a masa duk da haka, sai da na je asibiti da sunan zan je dubiya, aka yi min gwajin jini aka sake tabbatarwa, na dawo gida da babban albishir, da ya dawo ina dariya na ce"Mai martaba albishirinku".
Ya ce"Wata tsokanar kika ƙunso kenan ko?"
Na ce"Wallahi sai la amsa da goro".
Ya ce"To goro fari ƙal".