Sashe 50
Ku Yi Min Adalci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saura kwana biyar Rauda ta tare ta ce Ustaz ya zo su je ya ga gidan da za su zauna, ya tafi yana ta rawar kai, direban gidansu ne ya kai su, suka shiga, shiga ne madaidaici, mai yalwar tsakar gida, babban falo ne da ɗakuna guda uku a ciki, sai kitchen da ban ɗaki, sannan kowane ɗaki a kwai banɗaki a ciki, ga kuma dining room a falon, nuna masa gidan take shi kuwa ita yake kallo da marari, ba ta gidan yake ba, ba ta ankara ba ya ji ya rungume ta, ta runtse ido suna sauke ajiyar zuciya a tare, ya ce"Amaryata sai nuna min gida kike yi, alhalin kin san ke na fi buƙatar ki nuna min kanki ba gida ba".
Ta ce"To kwana nawa ya rage, idan ka yi haƙuri ai za ka gaji da ganina ma".
Ya ce"Wallahi ba zan gaji da ganinki ba, da kin san yadda na matsu mu tare da kin taimake ni yanzu, za ki iya?"
Ta ce"Ina na matsu, amma dai ka bari na tare É—in, sai ka fi samun nutsuwa".
Ya marairaice mata yana ta roƙonta, har ta amince aka yi romance a tsaye kamar dole, Ustaz duk ya firgice amma ta ƙi yarda a je ga babban lamarin, ta ce babu katifa, haka suka koma gida a birkice suna cike da ɗaukin juna.
Ana gobe za ta tare aka yi walima, malamai suka yi wa'azi, aka ci aka sha, aka tsantsara jere, washegari da daddare wajen ƙarfe takwas an gama komai, da motocin gidansu ma aka kaita ɗakinta, yayin da Ustaz ya haɗa nashi kayan shi ma, ya buga babur ɗinsa ya tafi gida amarya, tuni ya saka 'yan haya a gidansa, da kuɗin ma ta samu wanda zai yi 'yan hidimominsa, a hanya ya tsaya ya sayi kaji manya guda biyu, don ya san Rauda ba wacce zai kaiwa ƙaramar kaza ba ce, yana hanya ta kira shi, tana marairaicewa ta ce"Wai kana ina ne? Kowa fa ya watse sai ni kaɗai".
Ustaz ya ce"Ina hanya matata, me kike ci na ba ka na zuba?"
Sanda ya ƙaraso tana falo a zauna, ya ƙarasa da farinciki yana gyaran murya, ya zauna a kusa da ita ya shiga jero godiya ga Allah da nuna farincikin da yake ciki, Rauda tana jin daɗin yadda Ustaz yake ta rawar jiki a kanta, ita kam yau burinta zai gama cika, za ta haɗa shimfiɗa da wanda ta fi so a duk duniya, kuma a matsayin ma'aurata, ya ce"Kin yi shiru sai murmushi kawai kike yi, anya farincikinki azeemun ne kuwa? Ni fa ji nake kamar yau na fara yin aure".
Ta ce"Naka ne ya fito sarari, amma da zan iya buɗe maka zuciyata da za ka gane nawa ya fi naka sau dubu, ina sonka Malam, ina fatan ka riƙe ni da amana mu zauna lafiya har ƙarshen rayuwarmu".
Ya ce"In sha Allah za ki same ni mai adalci a zamanmu, amma ni dai wannan farinciki da kika ce ba zan yarda da shi ba a fatar baki, sai na gani a aikace, bi ma'ana nuna farincikinki a kan gado shi ne farinciki na zahiri".
Ta rufe fuska tana murmushi.
Ya ce"Amarya tashi za ki yi mu yi alwala mu yi sallah, saboda idan aka ƙara lokaci ina kallonki komai fa zai iya faruwa, kuma kin ga sunna ce mu fara gabatar da sallar godiya ga Allah".
Ta ce"To" bayan sun yi sallah suka ci kaza, ya shiga wanka ta fito ta yi shigar bacci, tana zauna a bakin gado shi ma ya shiga wankan, ya fito jikinsa har rawa yake yi ya matso kusa da ita, idanunsa kawai ta kalla gabanta ya fara faɗuwa, a matsayinta na buduruwa wacce ba ta taɓa samun kusanci irin haka da wani namiji ba, idanunsa duk sun canza launi yana yi mata marayan kallo mai kashe jiki ya ce"Ina yi miki barka da shiga sabuwar duniya amaryata, duniyar Ustaz ɗinki mai ƙaunarki, ina fatan ki cika alƙawarinki na zama mai share min hawaye a zamantakewar aure, shin kin shirya karɓata?"
Ta marairaice ta ce"Da dai ka bari sai gobe, wallahi a gajiye nake, jikina duk ciwo yake"
Ustaz ya riƙo hannunta duka biyun ya ce"Subhanallah! Ban so jin wannan kalami daga bakinki ba, gajiyarki a wannan daren daidai take da kassara lafiyata, Rauda da kin san ɗumbin ladan da za ki samu da ba ki furta min kalmar gajiya ba, ko da kuwa kin kai matakin da ba kya iya motsi saboda gajiyar, wannan daren farkon mu ne, shi ne dare mafi girma da tsada a duk tsayin shekarun da za mu yi, kasancewa a daren farkon nan na ranar da aka tare ya fi armashi da ɗumbin lada, daure ki taimake ni ki ba ni haɗin kai na kai ki sabuwar duniya mai cike da farinciki kin ji?"
Ta ce"Ni ma na so hakan, amma wallahi na gaji sosai, da gaske ba zan iya ba".
Ustaz ya ce"Ai kuwa da sake, a wallahi da sake, bari na faɗa miki gaskiya, ko ba daren farko ba ba zai yiwu a ce wani dare ya zo ya wuce ban raɓe ki ba, gajiyar biki ai ba ta hana angwancewa, ki taimake ni, na yi miki alƙawarin zan wartsakar da ke".
Daga nan bai sake ba ta damar cewa komai ba, manyan lamura suka fara gudana, faɗin halin da Ustaz ya shiga ba ya misaltuwa, ku auna da kanku, harijin namiji irin Ustaz ya gamu da cikakkiyar budurwa kuma wacce ta ji gyara ciki da waje, sannan mai son shi wacce ta karɓi abun har zuciyarta da kuma shauƙin abun, ɗan ƙaramin hauka ya yi, don gabaɗaya ya fita hayyacinsa, yayinda Rauda ta yi iya ƙoƙarinta na ganin ta daure ta faranta masa, duk irin azabar da take sha, amma sai dai ina, idan ka gamu da wanda bai iya cin ƙwan makauniya ba to fa duk yadda ka kai ga kau da kai sai ya ƙure ka, tun ba kai awa ɗaya ba ta fara kukan gasken gaske tana faɗin"Na gaji Sweetheart, ya isa haka".
Shi kuma kamar ma kurma, don gani yake sai yanzu ne ma aka fara wasan, sam ba ya jin irin kukan da take yi, kamar ya manta wacce ta kasance baƙuwa a lamarin yake tare, ta san ana shan wahala a daren farko, amma ba ta yi zaton abun ya kai haka ba, awa biyu an shiga ta uku amma mutum kamar ƙara masa ƙarfi ake yi, azabar da take ji tana ƙaruwa, sai da ta ga da gaske neman rayuwarta yake yi sannan ta fara ihu na gaske tana dukansa da kiran "Malam Ashiru ya ishe ka haka, kashe ni za ka yi?"
Allah ne Ya dube ta ya ba ta dabarar gasa masa cizo a kafaɗarsa, ta ƙi saki kamar za ta yage naman jikinsa, sai a lokacin azaba ta dawo da shi cikin hayyacinsa, ya ɗaga ta da sauri yana karanto Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, yadda take fitar da numfashi yana sama da ƙasa ya tsorata shi, ya ɗago ta yana cewa"Ki yi haƙuri Rauda, ke ɗin ce kika gigita ni wallahi, sannu".
A hankali ta ce"Ka dafa min ruwan zafi".
Ya ce"To, amma bari na yi wanka tukunna".
Ya tafi banÉ—aki ya yi wanka, yana jin sam bai gamsu ba, ya tafi dafa ruwan, a maimakon ya dora sai ya tsaya kallon kitchen É—in, daÉ—i ya rufe shi ganin uwar garar da aka yi mata, kayan abinci jibgi guda, a fili ya furta"Alhamdulillah, ni da fita kasuwa sai nan da sati biyu".
Ita kuwa Rauda hawaye ne yake ta sakko mata, ba ta taɓa zaton haka za ta tarar a daren farkonta ba, daren da aka ce yana cike da farinciki da samun nutsuwa ita kam na azaba ya zame mata, shi ya yi mata wankan, yana jin kamar zai koma mata, daurewa kawai ya yi, ya taimaka mata ta shirya ta kwanta, ya yi mata addu'a ya shafa mata, yana cewa"Rauda lamarin nan fa sai fa kin daure, shi yasa idan aka aurar da yarinya za ki ji ana cewa girma ya zo, to fa wannan shi ne girman, kuma ladan za ki dinga dubawa ba wahalar ba, na yi miki tausa?"
Ta ce"A'a ba na so".
Ya shimfiɗa sallaya ya fara sallah, ita kuma ta yi baccinta, can cikin baccin ta, shi ma bai daɗe yana sallar ba ya zo ya kwanta. Can cikin bacci wajen ƙarfe uku ta ji ana shafa jikinta, na farka ta yi juyi ta matsa daga kusa da shi, don abun ba hauka ba ne kuma, ya matsa a kunnenta yake cewa"Ai kin huta, taimake ni mu ƙarasa, wallahi kamar ban yi komai ba nake ji na, ba ki bari na samu nutsuwa ba ɗazu".
Gabanta ya ba da rass, ta ce"Ban gane ba ka samu nutsuwa ba, duk wannan wahalar da ka ba ni?"
Ya ce"Yi haƙuri ki daure dai".
Ya fara ƙoƙarin raba ta da rigar jikinta, ta tashi zaune tana cije baki ta ce"A'a wallahi ba zai yiwu ba, indai kuma ba kashe ni kake son yi ba".
Ustaz ya ce"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, kaico! Subhanallah, wato Rauda ban taɓa zaton jin wannan kalami daga bakinki mai albarka ba, ya ina yabonki sallah za ki kasa alwala? Shin kin manta na faɗa miki ni hariji ne? Kin manta alƙawarin da kika yi mini na za ki kula da ni ki share min hawaye? Wallahi wannan shi ne hawayena, matuƙar za ki dinga amsa kirana duk lokacin da na buƙata to kin share min hawaye, kuma kin zama sarauniyar zuciyata, kin mallake ni ma sai yadda kika yi da ni, don ki taimaki masoyinki mijinki Rauda".
Ta share hawaye ta ce"Na gaji ne, ba ka san yadda nake ji ba, ba zan iya ba a yau dai, amma idan muka saba zan yi iya ƙoƙarina na ga idan zan iya sabawa".
Ya ce"In sha Allah za ki saba, amma don Allah yanzu ki É—an rage min".
Ta ce"Wallahi ba zan iya ba".