Sashe 90
Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sunyi breakfast yace bazai je office ba zai tsaya yayi jinyar ta, gashi ranar monday kuma yana da abu mai matukar muhimmanci a office ɗin ranar, don tun da sassafe bayan sun gama harke yake ta amsa call akai akai kuma tana ji duk akan maganar ne, dan haka da yace bazai je ba tace ya tafi abishi ita taji sauki, ƙin tafiya yayi saida ta saka mishi kuka tukunna daƙer ya tafi, yanayi yana kaiwa gurin mota ya dawo yace yayi mantuwa karshe duk da yadda take jin jikin ta ba kwari saida ta rakashi gurin shiga motar da kanta taga tafiyar shi sannan ta sauke ajiyar zuciya tare da dawowa ciki ta kwanta abinta.
Da wuraren sha biyu zahra ta kira ta a waya gata nan zuwa, dan daɗi har da tsalle ta ringayi, zahra naji tace"lallai kin wartsake, to nidai da Allah ki daina wannan tsallen kar amana asarar babyn mu." Ko minti talatin kuwa bata ƙara ba ta iso, kamkameta Asmah tayi tana mata oyoyoo, tunda aka aurad dasu yaune rana ta farko da daya daga cikinsu ta ziyarci gidan daya, rasa inda zata saka ta tayi, karshe dai suka ƙule a bedroom, kafin kace kwabo ta cika mata gabanta da kayan ciye ciye, bayan sun gaisa ta mata ya jiki, suka dan taba tsokanar juna, nan hira ta barke a tsananin su, da'ker suka shiga kitchen sukayi girkin abinda zasu ci.
A gidan Asmah zahra ta kusa wuni dan sai da ta jira Aslam ya dawo daga office suka gaisa, gashi ranar bai dawo da wuri ba, sai bayan la'asar tabar gidan inda zata wuce family hausa ta kwana a nan gobe Barr zai zo ya ɗauke ta da yamma, Asmah kam harda kukan ta da zahra zata tafi, balle ma da taji family hau zata, ai ji tayi kamar dama itace zahra, tana matukar son taje gidan nan musamman dan taga mummy da Alhaji baba, amma ƙememe Aslam ya hana.
Ganin yadda hankalinta ya tashi da zahra zata tafi yasa yace ta shigo matar su kaita gidan tare amma da sharaɗin baza su shiga ciki ba, ba haka taso ba, amma hakan ma ai ta rage zafi ko ba komai yau zata bi hanyar gidan.
Daren ranar ma haka suka kasance da juna, suka faranta ran juna suka shayar da juna madarar farin ciki, ranar kam Asmah bata ji zafi ba ko kaɗan, hakan yasa ta zage sosai ta biye mishi duk yadda ya juyata bata ki sai ma kokarin ta gyara mai da kyau da take yi yadda zaiji dadi sosai, aiko dai ya yaba, domin saida yayi round uku ranar, kwarai ya sara mata yadda take da juriya sosai da kuma kwazo sarai ya fahimci ta gaji amma take ta kokarin ta samar mai farin ciki don ko a fuska bata nuna ta gaji ba, saida ya samu gamsarshiyar gamsuwa, sannan ya ɗauke ta zuwa toilet, ya mata wanka shi ma yayi suka fito suka kwanta
Ko minti goma basu yi da kwanciya ba barci ya sureta, dan da gaske ba karamin gajiya tayi ba, to abinda bawai mutum ya saba bane, wai danma ita din matar novel ce😂
Kallon kyakkyawar fuskar ta yayi, idanunta a runtse tana sauke numfashi a hankali, hucin numfashinta na sauka a kirjin shi, tasbihi ya shiga jerowa abangijin sammai da kassai da kuma kirari da yabo, daya dube shi ya mallaka mishi Asmah, ya sani tabbas Allah ya soshi da rahma daya sake ara mishi dama ta biyu a kan ta, take yaji idanun shi ya bushe kamas babu alamar barci, samun kanshi yayi da son yin sallar nafila domin kara mikawa Allah godiya, kiss ya kai mata a goshi kafin a hankali ya zare jikinshi a nata ya maye mata gurbin shi da pillow, sannan ya miƙe.
Ranar kusan kwana Aslam yayi yana Abu daya, gaba ɗaya duk Wanda keda hannu a cikin haɗa auren shi da Asmah saida ya musu addu'a, musamman kamal da Alhaji baba da muka Mallam.
A cikin satin nan Asmah da Aslam babu Abu da suke yi sai barzar amarci, sunyi wani fresh sunyi shar dasu kamar ƙwenƙwasan inji, duk wanda ya san Aslam sosai idan ya ganshi a yan kwana kin nan sai ya sake kallon shi ya kara.
Ita ma Asmah ba'a barta a baya ba, har wani dan ƙiba tayi na jin dadi da samun kwanciyar hankalin, lafiyayyun hips dinnan suka kara bajewa, boobs kuma suka kara cika suka tumbastsa, kullum burinta tayi abinda zai faranta ma Mr Aslam rai.
Ranar da suka cika sati biyu da fara shan amarci Aslam dai kasa jurewa yayi yana zaune a falo bayan isha'e ta fito cikin kwalliyarta da take zuba wa na kece raini a cikin yan kwanakin nan, sanye take cikin kananan kaya riga yar figil dako cibiyarta bata gama rufewa ba,ga saman a buɗe kusan rabin boobs dinta na waje, ga kuma wando jins Wanda bai gama kai mata kasa ba 3 quarter damamme, ta gyara dogon gashin kanta tayi fakin dinshi ta gefe, sai baza kamshi take yi tana warwali kamar wata diamond, tunda ta sawo kafarta a falon ya bar abinda yake yi, ya zuba mata idanu, tare da baza hanci yana shakar daddaɗan kamshin ta mai tayar mai da hankali a ko yaushe.
Cikin wani irin taku mai matukar Jan hankali take tahowa gare shi, tana sakar mai kayataccen murmushi, tun kan ta karaso ya ware mata hannayenshi, bata yi kasa a gwuiwa ba tana zuwa ta iso gareshi ta ɗane kan cinyar shi ta zauna ta gaba tana facing ɗin shi, tare da mika hannu ta sagale wuyar shi.
Wani irin kallon luv suke bin juna dashi kamar zasu hadiye juna, sai wani kashe mai ido take yi tana sakar mai wani irin kayataccen murmushi, hura mata iskan bakin shi yayi a idanunta, runtsewa tayi tayi fari dasu ta sake zuba mai su a fuska, a hankali yace "idon mayu." Kallon juna suka yi suka kwashe da dariya, tuna lokacin da yake kiran ta da haka, cikin dariya tace "gaskiya yaya Aslam ka zazzageni sosai fa,nice mai idon mayu nice mai idon muzuru nice mai idon kwadi du..." Bai bari ta kai karshen maganar ta ba yayi sauri ya daura yatsar shi akan lips dinta tare da cewa "shiiiii, abar tuna baya, duk sone ya janyo hakan, tsananin kauna ne ya janyo hakan, a lokacin da zuciya ta ke tsananin so da kaunarki ni kuma Nike kokarin tursasata da cusa mata tsanarki, pls daga yau bani son kina tada maganar baya kinji my husy" gyada mai kai tayi.
Hannu ya mika yana shafa hips dinta da yaga sun baje sosai saboda zaman da tayi a kan cinyar shi yace "husy ban gane ba kwana biyu naga sai kara cika suke yi, su da nan" ya karashe maganar yana daura dayan hannun shi a boobs dinta da dun dazu suke ta tsole mai idanu, kashe mai ido tayi tace "to ai kaima naga ka canja cikin kwana kin nan." Yace "ai ko Rabin canzawar ki banyi ba, anya kuwa banyi ajiya a nan ba kuwa." Ya faɗa yana maida hannun shi dake kan Boob's dinta kan lafaffen cikinta, tace "haba dai tun yanzu." Yace "to me zamu jira, oya tashi muje muyi test mu gani dan ban yarda da wannan kibar da kike mulkawa ba" cike da mamaki tace test "yace kwarai ko test zomuje kiga yadda akeyi" ya faɗa yana mikar da ita tsaye, shima ya mike, ya kama hannunta suka nufi dakin shi, mamaki bai idasa kashe Asmah ba saida taga Aslam ya bude wardrobe dinshi ya zaro p-test guda ɗaya, tsabar mamaki yasa kasa rufe baki tayi, lallai Aslam ba karamin so yake ma haihuwa ba, ba ƙaramin ƴaƴa yake yi ba, har ya siyo p-test daga fara Abu yau sati biyu, to yaushe ma ya siya ya shigo dashi cikin gidan bata da labari.
Muryar shine ya katse mata tunani, "oya muje toilet, ki bani fitsarin." Cike da zaƙuwa ta mika mishi hannu ya jata hannunta zuwa toilet ɗin, itama tana son cikin sosai fatan ta ace bai wuce hasashen Aslam ya zama gaskiya ba, murfin shampo dinta dake jere a toilet din ya cire ya miko mata, amsa tayi ta shiga cikin jacuzzi tayi fitsari ta tari kaɗan a cikin ta miko mai, amsa yayi ya ajiye, tare da bare ledar p-test ɗin ya tsoma cikin fitsarin, dagowa yayi yana kallo, Asmah ma matsowa tayi ta tsaya kusa da shi suka zuba ma abin idanu, zuciyoyin su na luguden bugawa.
Bayan kamar 2 minute ya nuna musu result ɗin, jiki a sanyaye suka kalli juna, kwabe fuska tayi zatayi kuka ya jayowa jikinshi ya rungumeta yana bubbuga bayanta kaɗan kaɗan, a kunne ya raɗa mata "karki damu my husnah, in-sha Allah zan kara himma muma zamu samu ciki kinji." ta gyada mai kai,daga nan kuma ɗaki suka dawo suka buɗe sabon shafin soyayya.
(Hmmmm na lura Aslam da Asmah Kansu kawai suka sani, sun manta da umman little baiwar Allah, nidai kam daga nan Malaysia zanyi na dauko mana rahoto)
~MALAYSIYA~