← Book details Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 126

Sashe 86

Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sake ta yayi tare da lalubar boxer dinshi ya mayar, sannan ya kunna wutar falon, duk da idanunta a runtse suke har yanzu hakan bai hana ta gane ya kunnan wuta ba, tuna a halin da take ciki na tsiraici yasa tayi sauri ta juya baya ta fuskanci jikin bayan kujeran, juyowa yayi ya kalleta jin motsinta, gani yayi ta juya baya, murmushi yayi a fili yace a hankali yadda baza ta jiyo shi ba, "sarkin kunya kenan wanna ai shi ake kira bonono rufe daki da barawo" ya karashe maganar idanunshi na sauka akan lafiyayyen hips dinta, da kuma ash dinta dake nan mai kyau da daukar hankali, take Ak dinshi ya fara haniniya, kallon wurin yayi tare da bubbuga hannun shi akai yana cewa"easy mana kai" zuwa yayi ya sunkuceta ta baya bai dire ta ko ina ba kuwa sai bed room dinta, ajiye ta yayi kan bed ya lulluɓeta da duvet, sannan ya wuce toilet ɗin tsarkake jikin shi ya fara yi sharp sharp sannan ya haɗa mata ruwan dumi cikin jacuzzi, dauro tawel a kugu yayi ya fito, samun yayi ta a yadda ya barta saidai da alamu kamar barci yadan kwasheta, duk da dai dama idanunta a lumshe yake, amma daga yanayin yadda take sauke nunfashi ya fahinci hakan duk da haka sunkutar ta yayi zuwa toilet din.

Jinta a hannun shi yasa ta farka daga dan baccin daya sureta, jinta kuma a cikin ruwa yasa a firgice ta ware idanunta da tunda aka fara wasan suke lumshe, take suka faɗa cikin nashi da sauri tayi maza ta mayar ta rufe su.

Wani irin dadi taji lokacin da ruwan ya fara ratsa ta, take ta nemi raɗaɗin da takeji ta rasa, bata San sanda ta fara ware ƙafa ba, saida ruwan ya salance ya kara canja mata wani kusan so biyu, duk wannan abinda akeyi taƙi yarda ta bude idanunta, haɗa wani ruwan yayi ya shiga yi mata wankan tsarki, tana jinshi tana so tace ya bari tayi da kanta amma baza ta iya bude baki tayi magana ba, dan wani irin yanayin ciwo ta fara ji ajikinta haka ya gama mata wankan tare da daura mata alwala, sannan ya nannaɗota a tawul ya fito da ita.

Kamar kar su fito daga toilet ɗin, take wani zazzafan zazzaɓi ya rufeta cikin abinda baifi five minutes ba, kwantar da ita yayi akan gado ya kashe Ac dake kunne ya rage gudun fanka, sannan ya bude wardrobe ya dauko mata riga da wando masu kauri, rigar mai dogon hannu, mai kamar rigar sanyin don harda hulla gare shi da wandon shi shima dogo mai kauri ya sanya mata, kara taba jikinta yayi yana nan da zafin shi saima karuwa da zazzabi yakeyi, hankalin shi kuma take ya tashi, me zai bata tasha ya saukar mata da zazzabin,wani taimako zai bata na gaggawa, take zuciyar shi ta bashi shawara ya kira Dr James ya gaya mishi, tsabar rudewa yama manta sunada first aid box a gidan, dako paracetamol ya bata, garin kiran Dr James kasancewar a rude yake ya dannawa Dr bash kira, saboda sunan su kusa da juna yake kasancewar Dr dake gaban sunan kowannen su.

Suna cikin baccin su mai daɗi kanannaɗe da juna, wayar shi dake yashe gefen fuskar shi ya fara vibration, kasancewar sa mara nauyin bacci yasa take ya buɗe idanunshi da suke cike da barci, dan suma basu daɗe da yin barci ba an gama shan harka ko wanka ma basuyi ba, duk tunanin shi daga asibiti ne kiran, dan sau dayawa yakan samu kiran tsakar dare musamman idan aka kawo Mara lafiya babba Wanda ba kowa ni likita ne zai iya duba su ba, sai a kirashi saboda yadda Allah ya bashi kwarewa sosai akan aikinsa, hannun ya mika ya dauko wayar, sunan da yaga yana yawo a gaban screen ɗin wayar ne yasa take idanunshi suka watsake, har hannun shi na rawa wajen saurin amsa call ɗin karya tsinke.

Aslam bai Ankara da Wanda ya kira ba saida ya tsinci muryar Dr bash na rafka sallama ta cikin sifikan wayar shi, sauke wayar yayi a kunnen shi ya duba sunan aiko dai Dr bash ya gani a rubuce madadin Dr James da yake tunanin ya kira, Dr bash jin shiru yayi yawa yasa ya shiga cewa "hello Aslam ya akayi ne" Aslam dai baida wani mafita tunda ya riga ya kirashi, tunda dai dashi da James din duk Abu daya zasu iya mishi, dama shi tsoron shakiyancin bashir yasa ya ga gara ya kira bare, inba don haka ba ai Dr bash dama ya kamata yakira tun farko.

Aslam yace "Dr bash pls taimakon gaggawa nake nema wlh husnah ce yanzu yanzu jikinta yayi mugun zafi, daga yin wanka" Dr bash da dama tunda yaga kiran abinda ya kiyasta a ranshi kenan, ya kece da dariya kafin yace "attakbir Allahu Akbar, masha Allah, masha Allah, ango kasha kamshi, Allah yasa dai ba farke ta kayi ba, yasa har zazzabi ya rufeta haka" Aslam ganin zai cikashi da surutu yace"bashir zan ci ubanka fa, ka faɗi min abinda zanyi wa matata, tana jin jiki, kaƙi kuma kana Neman ka cika min kunne da surutun ka na wofi" Dr bash cikin dariya yace"kaga Mallam bani ne fa nakar zoman ba, ratayar ma ni ba'a bani ba, ka hauni da zagi sai kace ni na daura mata ciwon ,kokuma uban wani yace ka haike mata karka bita a sannu, ka nemi paracetamol da panadol ka bata mu gani zuwa safe idan abin yaƙi ku taho asibiti na dubata daga nan idan da dinki na dinke ta " Aslam yace "Allah ubangiji ya tsari gatari da saran shuka, dana bari ka dinketa bashir ai gara na dinketa da kaina" yana gama faɗin haka bai jira amsar dr bash ba ya katse kiran.

Dr bash a can bangaren dariya ya kwashe dashi, dama tsokanan shi yayi dayace ya ɗinketa yaba son yaji abinda zaice, a fili yace kuji dan banza, wai wani ya dinketa da kanshi.

Dakin da first aid box dinsu yake ya nufa ya bude,cikin sa'a kuwa ya samu paracetamol din da panadol, dauko wa yayi tare da ruwa mara sanyi yazo ya tallabota ya bata, har sannan jikin da zafi, saidai tana shan magungunan kafin kace kobo barci ya kwasheta, hayewa gadon yayi shima ya jawota jikinshi ya rungume , zafin jikinta na shiga nashi ya ja musu bargo, kasa barci yayi sai tunanin abinda ya faru yan awannan baya da suka wuce yakeyi shi kadai yaketa sakin murmushi kamar wani sabon kamu fatan shi bai wuce Allah yasa ya jefe kollo a raga a cikin wannan daren ba..........

Oum Ummeetarh
07041130088

Share
And
Comment
Fisabilillah🙏
.💖DAMA TA BIYU💖

BY

~AYSHA NALADO~

FREE BOOK

{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}

Page 114

Baisan sanda bacci barawo ya kwashe shi ba, sai kiran Assalatu daya ji a kunnen shi ya farkar dashi, kallon fuskarta yayi har lokacin bacci takeyi sosai, mika hannu yayi ya taɓa jikinta, alhmdllh zazzabin ya sauka babu zafin nan kau kamar na jiya sai lan dumi Wanda dama shi nomal ne.

Zare jikinshi yayi a hankali don karta farka ya lallaba ya shiga toilet alwala ya dauro sharp sharp yazo ya shirya cikin dogon jallabiya ya kabbara sallan nafilan raka'atanil fajr, yana idar wa ana shirin tada sallah a masallaci, don haka ya fito ya nufi masallaci donya samu jam'i, daya iso main falo saida ya tsaya yana kare mai kallo jin alwalan shi na shirin earewa yasa ya fice da sauri.

Tun farkawan shi itama ta farka saidai batajin zata iya motsin da har zai fahimci ta farka ɗin, matsanancin kunyar shi takeji, bata jin zata iya kuma haɗa ido dashi.

Yaye bargon daya rufe ta dashi tayi, sannan a hankali ta lallaɓa ta tashi zaune tare da ziro kafarta kasan bed din,jikinta gaba daya ba karfi, saidai taji sauki sosai akan yadda take ji jiya, radadin da kasanta ke mata ma, yanzu taji ya ragu kusan kaso talatin cikin Dari, a hankali ta taka kafarta kasa ta mike tsaye, ji tayi gurin yana mata zafi, kasancewar ta mace mai juriya yasa haka ta daure taci gaba da takawa, duk in ta taka sau daya saita dan dakata, ga tafiyar agwaggwale da kadan yafi na dan kaciya.

Da'ker ta karasa toilet din bayan tayi fitsari ruwa tasa mai dumi sosai tayi tsarki dashi, take taji gurin yadan sake mata bakamar yadda ta tashi barci dashi ba,neman guri tayi ta zauna sannan ta fara gabatar da alwalanta cikin tsanaki, koda tazo fitowa tafiyarta tadan gyaru ba kamar yadda ta shiga ba saboda ruwan zafin da tayi tsarki dashi yanzu.

A tsaye ta gabatar da sallanta don tana ganin a tsayen zaifi sauki ma akan tace ta zauna ta lankwashe kafa, Allah Allah takeyi ta gama ta koma ta kwanta abinta kamar bata tashi ba, bayan tayi salati ga ma'aiki, tayi tasbihi, azkar dinta tashiga gabatarwa bayan ta gama kuma ta fara gabatar da addu'o'inta nayau da kullum kamar yadda ta saba, da sauri takeyin komai yau don ta samu ta tashi kafin ya shigo, saidai cikin rashin sa'a tana shafa addu,an yana shigowa dakin, shi kuma yau kasa tsayawa yayi a masallacin yayi addu'o'in shi gaba daya hankalin shi na kanta karta farka baya nan shiyasa ya dawo da wuri, ganin ta kan pray mat kuwa abin ya matukar bashi mamaki, da sauri ya karaso cikin dakin.

Jin sallaman shi ba karamin faduwa gaban ta ya yanke yayi ba, runtse idanunta tayi a ranta tace,"shikenan sauri ya kare, ya tadda ni, wayyo na shiga uku da kunya niya zanyi" tunanin ta ya katse lokacin da taji alamar ya tsuguna a gabanta.
Chapter 86 · 0% Book details