← Book details Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 126

Sashe 45

Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bashir kam gaba daya ya fita daga control, shida yayi niyar kiss sai gashi yana neman wuce gona da iri, tuni ya fara kai hannunshi sassan jikin ta, rigar jikin ya shiga kokarin zarewa , jin haka yasa hankalinta dawowa jikinta kuka ta fashe dashi tana ci gaba da kokawar kwatan kanta, zuwa time din jikin shi gaba daya ba karfi, hakan yasa tayi nasaran kwatar kanta a dis time, toilet ta nufa ta rufo kofar da karfi ta jingina bayanta a jikin kofar tana maida nunfashi,.

Dr bash kam kifa wa yayi ya kwanta akan bed din ya runtse ido yana sauke ajiyar zuciya, hannunshi ya mika ya kama ya kama AK47 dinshi jin yadda take harbin iska,.

Saida ya kwashe kusan thirty minutes a haka, kafi ya yunkura ya mike ya fice daga dakin gaba daya,.

Madam batool kam saida ta gama maida numfashi, hankalinta ya gama dawowa jikinta , taji yadda lips dinta ke mata wani irin raɗaɗi, gaban mirror dake tsaye a toilet din ta karasa gani tayi lips dinta yayi jajur, gashi ya dan kumbura, kuka ta fashe dashi tana shafa lips dinta, ruwan dumi ta hada tayi wanka tanayi tana ma bash Allah ya isa, data gama ta fito ta canja wasu kayan bacci ta hau gadon ta ta kwanta tana mastar kwallah,.

Bash kam wani bedroom din ya shiga , tube shaddar jikin shi daya gama cukurkudewa yayi ya fada toilet, wankan janaba yayi sannan ya daura dana sabulu, yana fitowa shiryawa yayi cikin kayan bacci dogaye, ya lallaba ya koma ɗakin batool, dan shidai bazai yarda da kana wani ɗaki matar ka na wani ba,gara su saba kwana tare tun yanzu,.

Yana shiga ya sameta can karshen gadon kudun dune cikin bargo, duk da cikin duhu ne hakan bai hanata antaya mai harara ba, ganin ya kwanta a daya side din yasa tayi wuf ta dauki pillows ta jera a tsakanin su, asuba ta gari , amarya da ango.............

nikam nida yan rakiyana ummu muhammad naser da ameera, ganin sun kwanta yasa muka lallaba muka hito bakin titi dare ya tsala aiko daƙer muka samu napep, gulma yayi ɗaɗi😜

Toh mutanena gobe da wani gidan zamu fara ne, gidan Aslam ko gidan kamal ko Amir, kokuma bidda zamuje?

Oum ummeetarh
07041130088

Share
And
Comment
Fisabillilah🙏

💖DAMA TA BIYU💖

BY

~AYSHA NALADO~

FREE BOOK

{Nasadaukar da wannan book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}

Page 83 & 84

~AMIRA~

Sai gurin sha daya su Amir ya suka gidan zuwa lokacin tuni kawayenta sun kama gabansu kasancewar unguwan da aka kaita unguwace mai shegen nisa, suna ganin goma babu Wanda yazo yasa kowacce ta zargawa karenta igiya, dan dai yanzu ba'a yayin kwana gidan amare balle ma an mata jeranta gidanta komai tsab,.

Itama dai ganin goma da rabi , tun tana zaune tana hamma bata San sanda bacci ya kwashe ta ba, koda motocin abokan ango sukayi parking a harabar gidan bataji ba, baccinta yayi nisa,.

Zama sukayi a main parlour, Amir kuma ya haura sama dan dubota, tazo su gaisa da friend's ɗinsa, dan shidai ɗan bagu ne, yana so suga kalar zabin sa, tunda ba'ayi dinner balle su ganta a can iya kacin su da ita a hoto,to yafiso suga zahiri, su san shima ya kace raini.

Yana bada baya ɗaya daga cikin friend dinsa ya kalli na kusa dashi yace sagir "fatan dai ka bashi" , sagir yayi murmushin mugunta yace "bar dan iska ai biyu ma na bashi, kuma saida na tabbatar yasha" ɗayan ne yace yana zaro ido "kai sagir har biyu, be mai yawa ba kuwa, karfa kasa ya farke yar mutane " sagir yace "ai alkawari na daukar ma kaina idan Amir ya tashi aure sai namai ramuwar gayya ka manta iskancin da yamin kenan ni babyna ba yar mutane bace, shima yaji inda ɗad'i, " dayan da sai yanzu ya tsoma baki yace"ai sagir kamin daidai dan ma bani bane da uku zan antaya ma hege, nima ka manta haka yamin, yasa ni aikata aika aika, " sagir yace "OK harda kaima yama ko , to ku rabu da dan bura uba, shima yau zaiji a jikin shi".

(Allah sarki Amira na tausaya miki wollah😪)

Daidai nan Amir ya karaso wurin su yana zame hulla zama yayi yace"guys baby tayi bacci" Anas yace " hada dai bacci tun yanzu, aikuwa gara ta tashi yau ba ranar barci bane" Ahmad ne yace " ba wani baccin da tayi kawai wayau ne irin nasu na amare, ta kulle ido kamar tana bacci" sagir yace "aiko dai komin wayan amarya sai ango yasha manta ko ba haka ba friends"dariyar shakiyanci suka kwashe da shi dukkan su.

Haka suka zauna suka taba cafta irin tasu ta abokai kafin, daga karshe ya musu rakiya ya kulle gidan ya dawo ciki, gaba daya jin jikinshi yakeyi wani iri don pill's d'in da sagir ya bashi d'azu a cikin fura tuni ya fara aiki daurewa kawai yakeyi,.

Dakin da Amira ke kwance ya koma, babban rigar jikin shi ya cire ya linke ya ajiye,zama yayi daf da ita yana kallo ta, tunani yake ta ina zai fara tashin ta, dan yanayin da yakeji a jikin shi ya fara bashi tsoro, ga hajiya babba sai haniniya take mai, tana azalzalar shi, cikin haka wayar shi ta dauki ringing,.

Karar ringing din wayar ya ratsara har cikin dodon kunnenta, da sauri ta ware idanunta , sai cikin nashi , murmushi ya sakar mata, itako saurin lalubar mayafin ta tayi ta rufe fuskarta irin da amare keyi ɗinnan.

Dariya ya kwashe dashi yace"kin makaro yarinya Ai na riga na gama gani ba wani yangar da zaki min" shiru tayi bata tanka shi ba, karasawa gabanta yayi ya yaye mayafin, yace, tashi na tayaki yin alwala muyi nafila mu mika godiya mu ga Allah , daya mallaka mana junan mu a yau, cikin ɗan jinkunya ta kalle shi, tana sakar mishi murmushin ta mai kayatarwa, shagala yayi da kallonta, gani yayi ta kara wani bala'in kyau dan kwana biyu nan da bai ganta, dan tunda aka shiga satin biki, shida ita sai gani daga nesa,.

Ji yayi kamar ya saka ta a jikin shi ya rungume ta amma ya daure, har toilet ya rakata ya barta tayi alwala, shima wani bedroom yaje yayi alwala ya dawo yana dawowa tana fitowa pray mat ya shimfiɗa musu, suka gabatar da sallah nafila raka'a biyu, bayan sun idar ya kama goshinta ya shiga jero addu'o'i, bayan sun gama mikar da ita yayi ya ya zare mata hijab din jikinta, sai sissinne kai takeyi, taki yarda su hada ido shiko sai kallon fuskarta yake yi yana sakin murmushi,.

Cak taji ya raba kafafunta da kasa, ya mata irin daukar da ake ma jinjirai, zaro ido tayi tana tana kallon fuskar shi gabanta na faduwa bai dire ko ina ba sai a kan kujera 3 sitter dake karamin parlour, kitchen ya nufa ya dauko plate ya juye gasasshiyar kazar da ya da shigo dashi sai kamshi yake bazawa jan gashi, cup ya dauka ya juye fresh milk mai sanyi a ciki, komawa yayi kusa da Amira dake zaune kamar tsatus tana binshi da kallo ya zauna dago plate ɗin kazar yayi yace baby "haaaaa😮" girgiza kai tayi alamar A'a shima ya girgiza mata alamar Eh, murmushi ta saki kafin a hankali ta buɗe ɗan bakin ta ya saka mata.

nikam da nake laɓe wani busassan miyau na haɗiye mukut, wollah raina ya biya tana tauna ina mata haɗiya😋 naji kamar na miƙa hannu na dauki yanka ɗaya amma ba dama, dan idan na kuskure Amir ya ganni ina musu laɓe hmmmm😬

Haka ya dinga ciyar da ita yana bata fresh milk a baki , saida ya tabbatar ta ƙoshi ya ƙyale ta, ganin yana tattara plate da sauran kazar zai mayar kitchen yasa ta bude baki a hankali tace"yaya" juyowa yayi ya kalleta tare da ɗage mata gira tace tana nuna plate ɗin hannun shi"bakaci ba" yace "na ci nawa tun ɗazu kina bacci" yadai faɗa ne, kawai dan hankalinta ya kwanta, amma badan yacin ba dan baya jin zai iya cin komai a halin yanzu inba😛.

Dawowa yayi ya kara daukarta zuwa bedroom, tana ta mutsu mutsu ya sauketa ta taka yaki, tuni dankwalinta ya zame a falon dogon sumar kanta daya sha gyara ya bayyana,bai tsaya bi ta kan dankwalin ba yaci gaba da tafiya.

Bakin bed ya ajiyeta ya ya buɗe wardrobe ya Ciro wani kayan bacci red colour masu kyau da sulbi, hannu ya mika zai zuge mata zip, kaya yake son ya cire mata ya sanya mata na bacci, hannunshi ta rike tana girgiza kai, kallon ta yayi ganin ta rike mai hannu yace "baby ya haka, gara ki saba danni indai ina gida komai ni zan dinga miki da kaina" kin sakewa tayi ganin zata bata mai lokaci yasa ya saka dayan hannu ya shiga yi mata cakulkuli, ba shiri ta sake mai hannu tana kwasan dariya,.

Duk abinda amir keyi gaba daya dauriya kawai yakeyi yana yi yana matse kafa, so yake ya bita a hankali dan karta tsorata da shi,.

Ganin ta sake shi tana dariya yasa ya shammaceta ya zuge zip din rigar ya zare shi ta gaba, take fararen boos dinta suka bayyana suna sanye cikin beziya fari kar, ji yayi gaba daya kanshi ya kwance, binta yakeyi da wani irin kallon sha'awa, ita kam rintse idanunta tayi ganin yayi nasarar zare mata riga,.

Kasa jurewa yayi wani irin wawan ruguma ya kai mata ya hadeta da jikin shi ya matse da karfi kamar zai hade su wuri daya, su zama mutum guda, yar ƙara ta saki cikin shagwaba tace "wash yayana zafi"dan taji zafin matsar daya mata, rikicewa amir yayi lokacin da kamshin shu'umar humuran da hajiya addawiyya ta masu aiki dashi ya ziyarci hancinshi,take ya shiga kissing dinta ta ko ina yana sauke wani irin numfashi,.

Gaba daya jikinta ya saki jin irin yadda yake bin lungu da sakon jikinta da tsotso, (hajiya addawiyya👍) kwantar da ita yayi ya mike ya rage kayan jikin shi,ya rage da boxer, gaban boxern kuwa kamar ya tokar rake yankan yankan hamsin.
Chapter 45 · 0% Book details