← Book details Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 126

Sashe 87

Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon fuskarta yakeyi cike da wani irin soyayya da tausayawa, hannun shi ya mika ya kamo nata, cikin tattausar murya yace "alhmdllh Allah mungode maka, lallai jiki yayi sauki,tunda gashi har kin iya tashi da kanki kiyi sallah, to fatan kin tashi lafiya ya karfin jiki ya kuma gajiyar daren jiya, gaskiya husnah keta musamman samun kamarki cikin mata dubu sai an tona, " Asmah ji tayi kamar ta nitse a kasa tsabar kunya, take ta kara rintse idanunta da karfi, a ranta tana cewa "wai shi wanna baisan kunyar shi nake ji bane" murmushi yayi ganin yadda duk ta kara rikicewa, hannunta dake cikin nashi ya shiga murzawa a hankali, kafin yace "wannan kunyar yana neman ya fara shigar min hanci da ƴudundune, ina ganin saina zage munba hammata iska dashi tukunna zai kiyaye ni, nasan kinajin yunwa ko?" ya wurga mata tambaya, kwarai tanajin yunwa amma kuma bazata iya fada mai ba don haka tayi shiru kawai da bakinta, murmushi yayi ganin tayi shuri yace "wato kunyar nan banda ido harda baki ya kulle miki ko, to zanyi maganin shi kuwa, ki jirani bari na samo miki abinda zaki ci" ya karkare maganar yana sakin hannunta tare da mikewa yabar dakin, saida ta tabbatar yafice daga dakin ta bude idanunta, tabi hanyar daya bi da kallo kamar shi take kallo.

Kitchen ya nufa ba bata lokaci ya soya mata kwai, tare da hado mata tea mai kauri ya dauki silin bredi mai yanka guda uku a fridge ya haɗo dashi, koda ya shiga dakin tana kudundune a bargo, ajiye tiren yayi a kasa yyace "taso kici abinci husnah sai ki kara shan magani,ba sai munje asibiti ba tunda naga zazzabi ya sauka" sarai tajishi amma bata ko motsaba, tashi tsaye yayi ya rike kugu da hannu daya yana kallonta, a ranshi yace"wannan kunyar fa ta husnah ta fara wuce gona da iri dole nayi wani Abu a kai," hauarawa yayi kan gadon tare da yaye bargon data rufa, tadata yayi zaune tare da tàllebe fuskarta da tafukan hannun shi, kallon fuskarta yakeyi yadda ta wani rintse idanunta da matukar karfi, hura mata iskar bakinshi yayi a fuska, kafin a hankali ya bude baki yace "bude idanunki ki kalleni husnah," shiru ba alamar zata buɗe ɗin, ya sake cewa "ki bude fa kafin na dau mataki' don na gaji da wannan punishment din da kike bani" still taki budewa yace "OK nagane so kike mu sake maimaita na daren jiya ko, to ba matsala" ya kareshi maganar yana hade bakinshi da nata, ba shiri ta ware idanunta jin alamar da gàske fa yakeyi,aiko sai cikin nashi idon dake bude yana kallon nata, kallon kallo suka danyi na mintoci bakin su tsill na hade, kafin kuma ta zabura ta shiga kokawar kwace bakin ta dake cikin nashi, ganin haka yasa ya sake ta, zata maida idanun ta rufe yace " kul! kina rufewa, second round babu fashi"dole ta dakata da rufewan tuna bakar azaban da tasha jiya.

Murmushi yayi ganin ta dakata, yace "sauko kici abinci" ba musu ta lallaba a hankali ta sauko dan tana tsoron tace "A'a yace zai je second"murmushin ƙeta yayi ganin ya samu lagonta cikin sauki, lallabawa tayi ta zauna a gaban tiren ganin yadda take wani lallaba wa, yasa yaji gabanshi ya fadi karfa maganar Dr bash ya tabbata na cewa kodai farke ta yayi, aiko ya zama dole ya duba ya gani.

Zama yayi a gaban tiren shima ya dauki kofin tea din yakai bakin ta, a hankali ta bude bakin ta amsa, kadan kadan ya dinga bata tana kurba, saida ta kusa shanyewa sannan ya ajiye sauran, fork ya dauka ya dinga gutsiran soyayyan egg ɗinnan yana kaiwa bakinta wani bin ya hada da biredi, idan taci taci kamar so uku ya bata tea ta kurba, tadan ci sosai kuwa duk da bakinta babu dadi, amsa kawai takeyi dan karyace zaije second round, ganin alamar ta koshi yasa ya barta haka, sannan ya cinye sauran ya dauki kwanukan ya mayar kitchen tare da dauko sauran maganin ta na jiya da ruwa ya dawo dakin.

Balla yayi ya mika mata ta amsa ya mika mata ruwan daya tsiyaya a cup ta sha, yace "to oya muje gado na dubaki wannan tafiyar taki ban yarda da shi ba," da sauri ta dago ta kalle shi wai ya dubata me zai duba? gira ya dage mata tare da cewa, "kinga idan da ciwo sai na dinke miki ko?"ƙin tashi tayi hakan yasa ya dauketa ya dire kan bed ɗin tare da kokarin zare wandonta.

Hankalin Asmah kololuwar tashi yayi, dan har zuwa lokacin bata gane mai zai duba ba, take ta fashe da kukan shagwaba tare da rirrike hannun shi da karfi, tana cewa "dan Allah ya Aslam dan Allah karkace zaka kara yi wlh gurin namin ciwo" yace "ki sake min hannu ki gani babu abinda zan miki dubawa kawai zanyi naga ko nayi aika aika " cikin shagwaba tace "inyin nidai ban yarda ba wayau kake so kamin" dariya yayi sannan yace"kefa yanzu kin zama big girl bazan iya miki wayau ba, duba wa kawai zanyi" tace "to naji saika yi min alkawarin baza ka wuce haka ba" ba tare da tunanin komai ba yace "nayi" sauke ajiyar zuciya tayi kafin ta sake mai hannun, karkare zare dogon wandon yayi hade da pant dinta sannan ya ware kafar ta duk da a hankali yayi saida ta saki dan siririn kara cikin kissa, kasancewar dakin a wadace yake da haske, yasa direct idanunshi ya sauka akan gurin, take yaji gaba daya duk wani jijiya na jikinshi ya amsa, dan dukar da kai kasa yayi yana kara lekawa dakyau, babu alamar ciwo a wajen saidai gurin yayi jazur ya ɗaɗe alamar yasha gurza.

Saidai kuma an samu akasi dan ji yayi gaba ɗaya hankalin shi ya tashi, gashi yayi alkawarin iya dubawa kawai zaiyi, haka ya tsirawa wajen ido yana hadiye baƙin yawu, jin shiru shiru bai dago yace komai ba yasa ta dago taga ya ake ciki, ganin ya tsirawa wajen ido yana binshi da wani mayen kallo, yana hadiyar miyau kamar wani tsohon maye yasa tayi saurin hade kafarta daya ware, firgigit ya dawo hayyacin shi, kallonta yayi adan birkice yace "alhmdllh babu ciwo"ya fada yana maida mata da wandonta, Jan bargo yayi ya rufe mata har kirji, sannan ya shafa kanta tare da cewa "ki kwanta bari na gyara falo kar muyi baki da sassafe su gane mana sirri" da sauri yasa kai ya fice daga dakin yana matse kafa, yana fita ya fada daya dakin dake kusa da nata , toilet ya fada tare da sakarwa kanshi ruwan sanyi yana sauke ajiyar zuciya,saida ruwan ya ratsa jikinshi sosai ya fito daure da tawul yana share ruwan fuskar shi, a fili ya furta ya zama dole na dage na gasata dakyau, dan bazan iya jira ba,dole na koma round two zuwa dare inba haka akwai matsala.

Shiryawa ya shiga yi yanayi yana surutai, akan ina bazai iya daga kafa ba gaskiya, in kuma hoton abinda ya gani yanzu ya fado mai a rai sai yaji Àk shi ya shiga Harbin iska, da haka ya gama shirin cikin kananan kaya, falo ya nufa, tsayawa yayi yana bin ko ina da kallo, kayansu daya warwatsar jiya suna nan a yadda suke, komai nanan yadda sukabarshi, wani irin nishadi na musamman yakeji da annashuwa, wayar shi ya ciro ya shiga yiwa falon short video wai zai ajiye tarihi.

Gyara falon yayi tsab ya share ya goge yayi mopping ya kunna burner ya bude show glass ya dibi turaren wuta ya zuba take ko'ina ya dauki kyalli tare da daddadan kamshi, zuwa lokacin karfe takwas na safe yayi, zuwa yayi gaban kujeran da sukayi harka jiya, ya tsaya ya kalle shi up and down sannan ya sumbaci hannun shi ya manna ma kujeran, sannan ya bar falon.

Ɗakin ta ya koma ya samu tayi barci, lallabawa yayi yahau gadon ya jawota jikinshi ya rungume tare da gyara musu rufa da kyau, take shima bacci ya kwashe mai cike da mafalkai kala kala.

Karfe takwas akayi raɗin sunan babyn ya Rabi'ah inda yaro yaci suna umar, sunan uban mijinta aka saka, duk Wanda yasan Aslam saida yayi mamakin rashin ganin shi a gurin taron sunan nan, har Barr dake nesa yazo, shida maryama da yara, Dr bash da buhu buhun shakiyancin shi yazo da zai saukewa Aslam sai dai cikin rashin sa'a babu shi babu mai kama dashi, Amir kam kasa hakuri yayi saida ya kirashi a waya har sau uku amma ba amsa haka suka watse kowa da nutanin da yake.

A gidan suna kuwa wuraren karfe 10 duk kowa ya hallara cikin su banda Asmah, duk wacce ta zo kuwa ita take fara tambaya, saidai ummi tace musu kila tana hanya, a haka har sha daya rana babu Asmah babu labarinta, zuwa lokacin kuwa hankalin ummi ya fara tashi fatan ta Allah yasa dai lafiya, batool da Amira da Khadijah kam ko wacce ta mata misesd call yakai biyar, kowacce tayi ne bada sanin sauran ba, zahra kam tana cen tare da maryama da su hanan da suka zo bata San wainar da ake toyawa ba, zuwa sha daya da rabi hakurin ummi ya kare, take itama ta fita cikin taron jama'a ta lalubi lambar Aslam ta kira har sai uku ba Amsa, dole ta juya akalar kiran kan Asmah.

Daidai lokacin kuwa Allah ya farkar da Asmah, a firgice ta tashi don makarki tayi su batool nata kwala mata kira, tashinta a firgice ne ya farkar da Aslam, zaune ta tashi hakan yasa shima ya tashi zaune tare da rikota yana cewa "subhanallahi lafiya husnah menene" tace "ya Aslam karfe nawa don Allah, kallon agogo yayi yace sha biyu saura" ji yayi kawai tace"innalillahi wainnailaihi rajiun, " tana kokarin sauka a gadon, rikota yayi da sauri ya manna ta da jikinshi yana cewa "lafiya husnah menene? meya faru" dan shi harga Allah ya tsorata, gashi shaf ya manta da batun wani suna.
Chapter 87 · 0% Book details