Sashe 6
Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A daidai wannan lokacin kuma ya aslam cika shekara 7cif cif a Malaysia kuma yake shiri dawowa qasarsa ta haihuwa wato 9ja ,
Ranar wata asabar gaba daya gidan ya hautsine da shirye shiryen tarban Muhammad aslam, kowa ka gani a gidan yana cikin farin ciki ba y'an qannenshi ba ba iyayensu ba, to ai dole shekara 7 fa ba kwana 7 bakwai ba ,...
Asmah kam tunda taji labarin dawowar aslam Har zuwa yau da jirginsu ya taso gabanta faduwa yake ko kad'an bata farin ciki da dawowar shi, dariyar ya'ke kawai takeyi a yan kwana kin nan Dan kar jama'an gidan su gane halin da take ciki, su zahra sunyi matuqar mamakin yadda take nuna itama tana farin ciki da dawowarshi bayan sunfi kowa sanin tsananin su...Itakam a zuciyarta takance hmmmm kudai kawai fuskata kuke gani, bakusan abinda ke zuciyataba amma na ciki na ciki.....
Kamal ne kawai ya fahimceta, ya kuma kwantar mata da hankali cewa ai yanzu ta girma bazai dinga mata abinda yamata shekarun baya ba ....da haka dai ya kwantar mata da hankali....
Mummy, daddy, abbah, da kamal sune sukaje daukoshi a airport jirgin su na sauka mutane suka fara saukowa daya bayan daya shine kusan na karshen sakkowa,, zaro ido waje mummy tayi tare da d'aga hannunta kamar zatayi addua ta kulle bakinta, ganin yadda aslam dinta ya koma kamar yani balarabe ya girma ya zama cikakken namiji kwata kwata ya sauya ya qara kyau kamar bashiba. ...shima saida yayi arba da iyayen nashi ya tabbatar yayi missing dinsu sosai da sosai, rungume shi mummy tayi tana hawaye tanabubbuga bayanshi tane hawaye sai fadi take "idonka kenan babana" shi kuma sai maimaita "mummyna mummyna I miss u yakeyi" haka suka rankaya suka dawo dawo gida...... Lokacin da yayi arba da yan qannenshi sai murna sukeyi sukazo suna mishi barka da dawowa , ya kallesu duk sun zama yanmata yace "lallai yaran nan kune kuka girma haka kuka zama yan mata Ashe mun kusa shan biki ya fada cikin zolayarsu " amira da zahra boye fuska sukayi waisu irin sunji kunya nan, batool da yake itace rasa kunya tace kai ya aslam mufa yarane bamu isa aure ba,.... Kallonta yayi yace ja'ira kina nan yadda kike da shegen surutun nan har yanzu ko tayi dariya ,,,,,,, hajiya mama dake zaune gefe tace, "eh lallai ba shakka aslam ka shahara harda wani cewa wadannan berorin sun girma ka kusha shan biki ko.....to ai sai ka bari ka fara auren tukkunna kafin kace zaka aurad da qannenka" ,,,, Sosa qeya yayi yace "nayi aure ke kuma nayi yaya dake matas, ai daga kanki na rude qofa "hajiya mama tace"ja'iri maji ma gani ai"
Duk wannan bidirin da akeyi asmah bata wajen, hasalima ko haduwa da aslam din batayiba tunda ya dawo tana jin qaran diran motocinda sukaje tarboshi ta shige toilet su kuma su batool basu jirata ba suka wuce abinsu, yanzuma da suke zaune basu lura bata wajenba , don hankalinsu gaba daya nakan yayan nasu, haka ya wuni tareda yan uwanshi, sai dare ya samu ya huta sosai .
Saida aslam ya kwana bakwai da dawowa amma bai hadu da asmah ba yana son ya tambaya ko anmaidata gidan kakantane bayan tafiyarshi, amma sai wani zuciyar yace mishi to kai ina ruwanka ma da wannan yarinyar mai kwala kwalan idanu kamar fitilan mota, kawai sai ya share zancen ya basar, sai a rana ta takwas da dawowarshi ya shiga part din mummy ya tarad da yan matan dukansu harda asmah da batason zai shigo yanzuba data gudu d'aki , gabanta ne yayi kwance kwance ya bada rassss, amma sai ta dake , gaishe shi suka shiga yi daya bayan daya ya, yana amsawa a dake kamar yadda ya saba amsa musu can baya, asmah ne qarshen gaishe shi,
Suna hada ido gabanshi ya shiga faduwa kamar yadda yakemai a can baya, harma yaso yafi na da , dakewa yaya ya amsa mata kamar yadda ya amsawa sauran wato a dake, tashi suka yi dukansu zasubar falon don ya hanasu zaman falon indai yana nan, sai kace falon shi,
daidai zasu hau step din da zai kaisu sama, da yake dakinsu na upstairs ne ya daka musu tsawa da cewa "ke zonan". Dukansu suka juyo amma sai yayi pointing din asmah yace "ke mai idon kamar na kwadi, dake nakeyi" dukkansu kallon asmah sukayi suna don sunsan ita yake kira mai idon kwadi, don sudai basu tabajin ya kira sunantaba saidai yace mai idon kwadi ko mai idon mazuru ko kuma yace mai idon mayu ,
Su kuma basuga iabin idanun asmah ba su haslima I don't a birge su yakeyi, ji sukeyi dama su keda irin idanunta,...
Sanin da tayi ita yake kira da mai idon kwadi ya sakata nufoshi zuciyarata kuwa sai bugawa takeyi da qarfin gaske, anashi bangaren ma hakane saidai daurewa yakeyi karta rainashi ,..
Tsayawa su zahra sukayi suka fasa tafiya wani mugun kallo ulya watsa musu, sum sum suka bace a falon,
Dan duqawa tayi a gabanshi tace "ya aslam gani " saida ya gama hararanta yace waike wacce irin mayya ce, Ashe dama har yanzu kina gidan nan baki koma gidan ubanki ba , hawayene suka fara tsere a fuskarta jin yadda ya ambaci marigarin babanta, dago dara daran idanunta da yake kira da idon mayu tayi ta sauke cikin nashi idon,, bugan da qirjinshi keyi ne ya ninku, fiskewa yayi yace "bazaki daina kallona da wadannan shegun idanuwan nakiba na mayu , saina tsokale miki su" saida ya gama zage tass ya qare da cewa "wlh na tsaneki ban yana tsanar wani Abu araina kamar yadda na ysaneki ba ". Tsaki yaja yaci gaba da cewa "shima wanna kinibabben tsohon mai shegen iyayin tsiya garin shegen kwashe kwashen shi na tsiya ya ya kwaso mana jaraba ".
Dan qurawa fuskarta ido yayi kafin ya tattaro miyan bakinshi ya tofa mata a fuska sannan yace "tashi ki bani guri kafin inyi qasa qasa dake a wajan nan,... mayya kawai nafi qarfinki wlh kurwata kurr "
Tashi tayi bata ko ganin gabanta ta wuce dakinsu, tana shiga ta fashe da wani irin kuka ta fada jikin batool data tarota su zahrama tasowa sukayi suka rirriqeta cikin kuka take fadin"na tsaneka bana bana sonka bana qaunarka, kuma bazan taba kaunarkaba har qarshen rayuwata,....na tsaneka!na tsneka!!na tsaneka aslammmm "
Ta qarashe maganar da qara fashewa da , rarrashinta suka shigayi donsu a ganin su dukanta yayi kamar yadda ya saba shiyasa take kukana nan
**********
Gaskiya fans in banga comment ba bazan sakeyin posting ba tunda naga kamar bakujin dadin labarin shikenan kawai gamma mu haqura,
Don in baku comment sai naga kamar Baku karantawa ne jikina duk yayi sanyi.
Tom gsky inbanga comment ba zan tsaya da typing ba gdy kadai nakeso ba wasuma ko godiyan basu iyayi,
To sai Ku zaba ko kuyi comment ko indaina typing 😡😡😡😡😡😡
Date: Oct 6, 2022
💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wannan book din ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}
Page 23 & 24
Biki nata gabatowa yau saura kwana goma , kota ina sai shirye shirye akeyi , amma banda amarya Asmah , ta zama wata iri da ita kullum cikin kuka, amma batayi gaban mutanen gidan, shiga toilet takeyi ta kulle kanta taci kukanta ta koshi,......
Aslam ne ya fito daga part din Alhaji baba ranshi a hade da kaganshi kasan ranshi a mugun bace yake idanun shi yayi jajur.....direct part dinsu na samarin gidan ya nufa , da baya da baya ya fada kan daya da cikin manya manyan sofa set d'inda ke falon hannayenshi ya hada cikin juna ya dunqulesu da karfi...rintse ido yayi yana sakin wani zazzafan nunfashi ,......ba komai ne ya jefa shi cikin wannan yanayin ba sai d'an kace nace daya faru tsakanin shi da alhaji baba..... Aslam ya kafe kaida fata na cewa bazai auri Asmah ba nan dai alhaji baba ya shiga rarrashin shi, rufe ido Aslam yayi ya shiga zazzagawa alhaji baba rashin kunya yana gaggaya mishi maganganun dayasan zai fusata shi har yasa yayi fushi yace a fasa auren, saidai kuma hakan bata faruba don alhaji baba miqewa yayi ya wawwanke Aslam da zafafan maruka har guda har sau biyu sannan ya nuna shi da yatsa yace "kai Muhammad wlh karya kakeyi baka isa ba, ni zaka kawowa rashin mutunci," nuna shi da yatsa yayi yace "to ko ubanka abdullahi bai isa ba, ballantana kai qaramin alhaki, kuma ka sani aure ne sai an daura babu fashi, kaje kayi duk abinda zakayi, dai dai nake da kai , duk rashin kunyar dake damunka ni nan zan sauke maka shi"hmmm ran maza ya baci,.... Miqewa Aslam yayi yace "yace haka kace ko to shikenan" yayi kwafa ya fice daga falon..... Dalinlin shigar shi halin da yake ciki kenan, saqa ya shiga yi da warwara har ya samar wa kanshi famitan da yake ganin zata fille mishi, mataki biyu zai dauka idan ya kwada na farkon bai yuwuba, to zai aiwatar dana biyu Wanda zai girgiza kowa,
Asmah bata qara tsanar Aslam ba sai ranar da yasa mummy ta turo mishi ita part dinsu , mummy da kanta ta shiga har d'akinsu , ta sakata ta wanke fuska ta shafa hoda da 'kolli, Wanda rabonta da su tun ranar da zataje gidan alhaji Mallam , hijab ta zumbula har qasa ta dauki hanky tana tafe tana share hawaye da majina ,
mummy kam ganin ta tafi ba musu yasakata a ranta ta dinga yin hamdala tana murna gani take duk yadda akayi sun fara sasanta Kansu ne tunda gashi har yana kiranta su tattauna, Dan shi cema mummy yayi zasu Dan tattauna ne yaji shirye shiryen ta akan bikin,