Sashe 20
Da Izzata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin d'an hasala Aslam yace "Asmah nawa muke da ita a gidan nan, ' Amir yace "to naji kace matar ka ita kuma Asman gidan nan naga ba matar ka bace,' Aslam yace "ka rantse baka halarci daurin auren mu ba" Amir yace "da aka daura ba ka kwance ba" cikin daga murya yace "Dana kwance shine shi zaizo yace ya sonta, akan wani dalili zai so ta, ya bari wani can bare ya aure ta mana , amma saboda ya raina ni shine zaice yana son ex wife d'ina,
Amir da sai yanzu ya fahimci takamaiman meke faruwa, yace "hmmmm wato kamal da Asmah suna soyyaya, shine kai kuma kake kishi da kamal akan Asmah ko? am I right?, to na tambayeka mana Aslam dama kana sonta ka saketa,"
Aslam ya daqo ya kalli Amir yace"so, soyyaya, ni ke son wa? wai Asmah " ya fada yana nuna qirjin shi,
Amir yace "kwarai kuwa Mallam kar ka yaudari kanka ko kaso ko kaqi kana son Asmah soyayya mai tsanani kuwa daya haifar maka da matsanancin kishinta, har kake gani kamal ya ci amanar ka, gara taje ta auri bare, to bari na gaya maka , koda wa ka ganta ba kamal kadai ba sai kaji kishinta, kawai ka yarda Mallam sonta kake, kuma wlh tun wuri gara ka cire ta a ranka ,don ka riga kayi wasa da damanka tun farko"
Miqewa Aslam yayi ya kalli kamal yace"baka da hankali nike son, wannan Mara kunya yarinyar, to hasashenka bai zama gsky a kaina ba , "
Miqewa Amir yayi ya dafa kafadar Aslam da hannu daya ya saki murmushi yana kallon shi yace"dadina da kai abokina taurin kai amma ka rubuta ka ajiye nina gaya maka kana son Asmah makahon so ma kuwa, ko ka yarda ko kar ka yarda, "
Bige hannunshi Aslam yayi bai qara ce mai qala ba ya fice daga part d'in, motar shi ya shiga ya bar gidan yanata nanata kalaman Amir a zuciyarshi, can kuma ya kaima sitiyari duka yace" kai impossible hakan bazai taba yuwuwa ba,' da haka ya iso gidan, rabon zai qara tarad da wani kayan takaici yana saka kanshi a falon idanunshi ya sauka akan,
(Oh ni indo me kuma Aslam ya tarar a gida?)
Oum ummetarh
07041130088
Share
And
Comment
Fi sabilillah🙏
💖DAMA TA BIYU💖
BY
~AYSHA NALADO~
FREE BOOK
{Nasadaukar da wannan book d'in ga duk wacce ta rasa mahaifiya, Allah kajiqan iyayen mu}
Page 47 & 48
Aslam na shigowa falon ya hangi mutane cike da falon , butum biyu kawai ya waya a cikin su mom da dad d'in zee,sai sauran da bai
taba ganin su bama, hango zee yayi kanannade jikin wani qaton mutum fari Sol da gani kasan bature ne, sai wani kukan shagwaba take mishi, tana cewa zatayi missing dinshi sosai, shi kuma sai shafa bayanta yakeyi yana bata hakuri, sauran mutanen falon kuwa sai dariya suke including mom and dad,
Jiki a sanyaye Aslam ya qara so cikin falon zee na ganin ta miqe daga jikin best friend d'in nata, tazo da sauri ta rungume shi, ci gaba tayi da mai kukan shagwaban tana cemai wai mom da dad da friends d'inta da suka zo mata biki daga Malaysia zasu wuce su barta,
Badan yaso ba yayi hugging nata back, qarasawa yayi ya gaida mom da dad, a yatsine mom ya amsa da lfy, dan ita har yanzu haushin shi takeji gani take shi ya hure ma zee kunne har ta nace sai ta aure shi,
Dad d'in ma dai a dake ya amsa kamar an masa dole, iya su kadai ya gaisar a falon ,don duk sauran , yan matane qawayen zee sai wannan namamajon best friend d'in zee d'in, zame ta yayi daga jikin shi ya tashi zai haura sama , har zai fara taka step ya tsinci muryar dad na cewa " uhmm Ashmal kake kowa," zee tace "Aslam fa". Yace"koma wanene zo nan inada magana da kai" a gadarence Dad kemai magana, datajar sukurtaka Aslam ya duba ya dawo , zama yayi a kujeran dake facing Dad , a wulaqance Dad ya kalle shi yace"kayi nasara a kaina ka rusamin tsarina kasa na aikata abinda baya cikin tsarin rayuwata a yanzu, wato rabuwa da my one and only daughter ta , well done kayi qoqari , bazan ce ka riqeta da kyau ko amana ko whatever ba , amma ka sani duk abinda ya samu y'ata na cutuwa saina daureka , koda kuwa ciwon Kaine , ka kiyaye, duk abin da ake mata a gidansu shi zaka mata duk abinda tace tana so shi zaka mata dole kaji na gaya maka,"
Kallon matar shi yayi yace "ku tashi muje kunsan jirgin qarfe goma zamuje bi gashi har nine thirty yayi" cikin kuka zee taje ta rungume dad da mom tana kuka , mom saida ta share hawaye itama saboda kewar yarta, fita sukayi suka shiga motocin su suka bar gidan , zee daqar ta rabu da jikin iyayeta,
Aslam kam kasa musu rakiya yayi, yana zaune a falon jikin shi a sanyaye, zee ta shigo ta same shi,
Zama tayi kusa da shi tace "honey yunwa nake ji" kallonta yayi yace"ki dauki kazar dana shigo dashi jiya ki mana warming dinsa sai ki had'a tea ki karya dashi" yatsina fuska tayi tace"honey gsky ni bazan iya wani warming d'in kaza yanzu ba a san dai yacce za'ayi, kokuma mu fita kawai muyi breakfast a waje,"
kamar zai musa mata kawai yace taje ta shirya suje to, miqewa tayi ta haura sama danta shirya,
Yana zauneta sakko cikin riga da wando d'amammu, ta yana wani dan siririn gyale a kanta ta saka wani uban hill,
Binta yayi da kallo kafin yace"ina zakije a haka " kallon jikinta tayi , ita bata ga wani abun da saya yake mata wannan tambayar ba, tace "na shirya muje ko" yace "kije ki sanya hijabi kinsan yanzu fa ke matar aurece bazaki dinga shiga any how ba" ranta bai so ba haka ta juya , a zuciyarta tana mita Aslam ya fara kaita bango fa, komai tayi sai yace baiyi daidai ba ita fa batason takura , tana daga mai qafa nefa,
Zuwa tayi ta dauki after dress ta daura akan kayan don ita Allah ya gani baza ta iya fita da hijabi ba , sai kace wata tsohuwa,
Shima bai ce mata komai ba ganin ta rufe qananan kayan , suka fice,
Wani babban restaurant sukaje , suka yi order abinda sukeso, Aslam tsakara ya dinga yi, danshi baya son girkin waje , ko girkin qannen shi ba kullum yake ci ba, balle wannan da baisan wasu qazamai suka girka ba, musulmai ne ko arna, ita ko zee hankali kwance take cin abincinta,
Suna gamawa suka dawo gida, wanka suka qarayi tare, suka shirya cikin kayan shan iska, dawowa falo sukayi suka zauna, Aslam na zaune kan dogon kujera ita kuma tana kwance, kanta akan cinyarshi, charting takeyi da friend dinta , shi kuma lulawa yayi duniyar tunanin kalaman amir na dazu, ga yunwa dake sakadar cikin sa , dole miqewa yayi ya nufi kitchen da kanshi yayi warming gasasshiyar kazar jiya ya hada tea ya sha , yana ci zee ba kunya tazo ta saka hannu sukaci tare , suka gama ta wanke hannunta ta tashi ko plate d'in shiya dauke ,
Da rana haka suka qara fita cin abinci, haka da daddare, Aslam haka ya wuni da yunwa, don ba abincin kowa yake iya Ciba, a kwaishi da kenkyami, saidai ya sha drinks da cake,
Da daddare ba yanda baiyi ba da zee ta bashi had'in kai taqi, saida ta biye mai suka sha romance kala kala, ta zame jikinta , dole ya hakura ya kwanta, nan kuma tunanin Asmah da kamal ya mai sallama da'ker ya samu bacci ya daukeshi,
Washe gari da asuba bayan ya tada ta da'ker ya tafi masallaci kafin ya dawo har ta idar ta koma ta kwanta , tashinta yayi yace tazo zai fara koya mata karatun addini, qin tashi tayi , saida ya mata Jan ido ta taso tana gungumi,
Karatun suratul fatiha yace tamai, tiryan tiryan tayi , sai dan kuskure kad'an kad'an daya gyara mata, surori ma ta iya falaqi da nas da iklas, ganin ta iya na sallah , yasa yaci gaba da koya mata alwala da farillansa da sunnonin sa, da yake taga ranshi a had'e yasa ta maida hankalinta sosai har tadan fahimta, iya nan suka tsaya , yace gobe zasu tashi a sallah da farillanata, jibi kuma suyi wanka,
A haka suka kwashe sati daya da aure kullum sai sun fita safe rana dare yawan cin abinci, ga tunanin Asmah da kullum yake addabar zuciyarshi, ba abin da yake sonyi kullum sai ganinta, zuwan shi gidan uku baya ganinta taje school,
Yau dai Aslam ya gaji da yawan zuwa cin abinci a restaurant , ya qudiri aniyar yau zee zata fara girki,
Bayan sun idar da karatun su na asuba daya zamema zee matuqar takura, nan ya sanar mata batun girki yi tayi kamar bata jishi ba , dama duk haqurinta ya gama karewa akan shi kiris take jira,
Komawa tayi ta kwanta bayan sun gama karatun ba ita ta farka ba sai sha biyu, lokacin tuni Aslam ya fita ya siyo bread ya had'a tea ya qarya, don ba irin tashin da bai mata ba tana ji ta share,
Warwatsi tayi da kayan data cire a nan tsakar d'akin ta, ta shiga toilet tayi wanka , ta shirya cikin kayanta na gado , qananan kaya,
Falo ta sakko nan ta samu Aslam zaune yana danna system dinsa, baiyi fushi da ita ba, bud'e mata hannayenshi yayi fuskarshi dauke da murmushi zuwa tayi ta shige jikin shi, yace"gimbiyata kin tashi " murmushi tamai , ki tashi kije kiyi breakfast, OK tace
Miqewa tayi taje dining nan ta tarad da kayan tea da sinkin biredi sai kofina duddubawa tayi taga iya su kenan akan dining d'in, dawowa tayi gun Aslam wai bataga abincin akan dining ba , ko suna kitchen ne,