Sashe 94
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
da aka kama kwanan nan a rikicin daya auku na yammacin asar. Ai cikin tashin hankali Imran ya yanke kiran batare da cigaba da tambayar Bilal ba, dan kai tsaye ya samu amsar tambayarsa ne..... >><< >><< Duk da rufa-rufar da ake ta kama Zak-Shadow zuwa safiya dai zance ya gama fita cewar an kama shi in. Abin mamaki kuma wata oyayyar gidan jarida ta fara fidda bayanan kamashi a shafinta na X, tare da hoton lokacin da jami'an MP ke tare da shi, harda hoton dake da handcuffs a hannunsa. Kafin awa guda mutane miliyoyi sun zuba sharhi akan batun, manyan kafafen ya a labarai sun bazama binciken gaskiya. A gidan soji kuwa wasu hankalinsu a tashe matu a. Wasu ko na dariyar ALLAH ya ara da farin ciki mara misali. Nan fa wasu sabbin zantuka ma suka fara fita iri-iri masu ban mamaki. Kafin arfe biyun rana asa gaba aya ta gama auka. Babu wani labari dake trending sai batun kama Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu. A angaren al'ummar asa da yawa basu yarda zarge-zargen da akema Zak-Shadow in ba, sun fi gaskata al'amarin da batun siyasa ce kawai ko wani abu daban. Su ko ma iya na hura hanci da han oron bada tabbacin zai iya fiye da haka.... Ga su Mammah kuwa fassara halin da suke ciki ita da iyalanta ma ata lokaci ne. Dan tuni sun taru wansu da kwarkwata a gidan sunata kuka. Sai dai Mammah baiwar ALLAH tana cikin nutsuwarta a zahiri, babu abinda take sai ambaton ALLAH. Imran, mahaifinsa, Uncle Nasiru, Ja'afar, Ma'aruff tunda safe da zancen ya fito suka bazama inda akace an ajiye Zak-Shadow, amma an i basu damar ganinsa. Dan wani mugun tsaro aka bama wajen ma da duk mai hankali ya gani yasan lallai akwai magana, sannan al'amarin bamai sau i bane ba. ALLAH sarki COAS da kansa ya gana da su yana mai kwantar musu da hankali akan suyi addu'a in sha ALLAHU babu abinda zai faru, gaskiya zata fito dan yanzu haka shima ya baza jami'ai ana kan binciken number motar da akace wanda sukaje aukar Ojo sun tafi da ita. Sannan a yanzu haka ana kan bincike a auyen da aka samu ha arin wancan jirgin dan kai tsaye an samu tabbacin an harbo jirgin ne gangan ba ha arin kai da kai ya samu ba..... A can kuwa ungiyar duhu na cikin matsanancin farin ciki ne su da duk wasu munafukai dake in Zak-Shadow. Dan kuwa babu wani kace nace aikinsu ya fa a fiye da yanda suke so da fata batare da sun sami kowace irin tangar a ba. Sun sha bikin cin nasara a daren jiya, sun kumayi rabon dukiya ga duk wanda ya taimaka musu aikin ya tafi dai-dai. ungiya kuma ta auki sabbin members da za'a tada sabon jadawalin aiki da yafi na baya muni da zubar da jini. Dan sunyi alwashin duk wanda yace zai tare musu gaba kamar Zak-Shadow sai sun masa kisa irin na wula anci. Shi kansa Zak-Shadow in sunfi bu atarsa a raye ne dan ya dinga kallon nasarrasu a ga ar da bazai iya komai ba. Tunda yace shi mai kishin asa ne da ba in ciki zasu kashe shi. Dan sunyi al awarin dasa masa ciwon zuciya. A yanzu haka Ojo na hannunsu, dan sune suka saka aka akko musu shi. Haka ma su Dagger na hannunsu, sune suka saka aka harbo jirgin nan, saboda suna bu atar su Dagger a tafiyarsu, babu wanda zai musu kamar yanda Dagger ke musu su sami natsuwa, dan sun gwada yaransa amma basu sami biyan bu ata ba. Shiyyasa suka sake sabon shirin dawo da shi ta hanyar jifan tsuntsu biyu da dutse aya, kuma sun sami nasara, dan haka yanzu lokaci ne na sake SABON WASA........ Alhamdullahi Tabbas yanzu shine lokacin sake SABON WASA kam masu karatu. Dan anan book 1 inmu zai are. Ku muje zuwa book 2 inda ainahin baje kolin cakwakiyar take. Idan nace daku cakwakiya kawai ka an ma kenan, dan book 2 in nan ba'a magana. In sha ALLAHU zai zo muku da fiye da abinda kuke tunanin gani. Dan book 1 tamkar shinfi a muka baza, yanzu zamu tsunduma ainahin labarin KI A A RUWA MAI TADA HANKALIN DODO... Ya zata kasance da Zak-Shadow?. Abin zai tsaya kansa ko zai ha a da Imran?. Zasu sake shi da wuri ko kuwa zasu turashi kurkuku?. Ina batun Nabeeha da an uwansa da uwarta?. Mi uwarta ke shiryawa? Nimrah ar Amana, yaya girman wannan tsuntsuwa zai kasance a gidan su Zak-Shadow? Ina batun aurenta da Zakinmu? Wane wasa za'a buga ita da Nabeeha ne?. Ina mahaifin Nimrah ne? Ya rasu a cikin wanda suka rasu ko kuwa an aukesu tare da su Dagger?. an uwanta da gaske duk sun rasu babu ko aya daga dangin uwa dana uba?. Kai jama'a kada na cika ku da zance, Amma fa KI A A RUWAN ki a a ruwan ne fa, dan za'a buga wasa iya wasa, soyayya iya soyayya, cakwakiya iya cakwakiya. Rikita rikita iya rikita-rikita, gumurzu iya gumurzu. Dan ni kaina Bilynku na saka sulken ya Ku muje zuwa book 2 kawai mutanensa Bilyn Abdull ce. ((C--2025)) _________________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JuUwr2QU7XMEYXZ7L7 Mmn surayya me kayan kamshi Ina amaran da uwayan gidan tou kumatso kusa Mmn surayya ta gwangwaje ku da kayan kamshi munada Turaran wuta na danal banat Kajiji Turaran kaya watau abbasiyya Kabbasa spray Humra Kwallacca Uwa uba Ina kuyarda yadda xaki hadasu Zaku iya samuna ta wannan number wayar kamar haka 08103143517 Ina katsina Ina aika kaya ko ina __________________ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu 6 8 : ^ ` b 8 : ` b Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 8d4f1efee07f4dfe86dc0e08d88b49f6