← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 94

Sashe 88

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zai zo aya. Sai Ru ayya ta rungume Nimrah, cikin ra a ta ce, Daga yau ke awata ce inji Dada Cike da farin ciki Nimrah tace. Eh. Ru ayya ta ara rungumeta, sai kuma ta kalla afarta ta ce, Kinji ciwo ne? ar daba ce a gidan nan ta yankani da wu a ni da Dada Furucin Nimrah ya shiga kunnen kowa a akin, hakan yasa Aunty Hafsat da Imran da Mammah da sai yanzu sukaji sunan da Nimrah ke kiran Nabeeha da shi duk suka kalleta. Su Bilal kam kwashewa sukai da dariya. Imran ya ce, Nimrah ar daba kuma? Eh Yaya tace da Imran kasancewar haka taji su Ja'afar na kiransa. Caraf Ru ayya ta ce, K ba yaya ba Dady Kallonta Nimrah tayi itama, ta ce, Ai su Uncle Ammar Yaya suke cewa Mammah tai murmurshi a karo na farko, cikin katse ta addamar tasu ta ce, Nimrah su Yayansu ne, ke kuma Daddy zakice keda awarki Ru ayya ko? Kanta ta jinjinama Mammah tana murmushi, sai kuma ta kalla Ru ayya ta ce, Shike nan nace Daddy ayya tai dariya itama. Sai shirmen nasu ya burge kowa, ciki harda Dada dake sauke ajiyar zuciya kawai. arshe ma ya fice a akin, Imran ya tashi ya bishi..... (()) (()) (()) (()) Bayan sallar Azhar Imran ya amsa kiran kwamiti dan dama arfe biyu suka bu aci ganinsa. Bai gayama Zak-Shadow ba ya baro gidan akan zai je wani waje ya dawo. Shima Zak-Shadow bai tambayesa ina zai je ba ya wuce cikin gida dan akwai aikin da yake so ya kammala. Zuwa gobe da safe yake so ya zauna da Ojo. Sojoji hu u ne a matsakaicin akin binciken da aka shiga da Major Imran Abbas, duk da kuwa yasan akin ba ba onsa bane. Cikin nutsuwarsa ya kai zaune bayan ya mi a gaisuwar girmamawa a garesu, sai dai a zuciyarsa ya fara wasi-wasi amma ya danne.. Brigadier General Abraham Yohana ne ya fara magana. Major Imran Abbas ka sani wannan zamane na sirri. We expect full honesty from you . Ya an ja numfashi yana jujjuya biro a yatsansa, kafin ya an matsa kusa da teburin da takardun ke kai. Before we proceed Major, ya sake fa a cikin murya mai sanyi sai dai cike da iko, this is an official military inquiry. Anything you say here will be part of the record. Are you willing to cooperate fully with this Board? Cikin girmamawa Imran ya ce, Yes, sir! I ll cooperate fully Takardar gabansa ya an duba, sai kuma ya ago yana sake kallon sauran jami an da ke gefe, kafin ya dawo da idanunsa kan Imran. Good. Let s start simple. A ranar 17 ga watan jiya May a ina Zak-Shadow ya kwana? Ba aramin dukan zuciyar Imran wannan tambaya ta bazata tai ba. Sai kawai ya samu kansa da zubama Brigadier General idanu na sakanni. A zuciyarsa hasashen miya kawo wannan tambayar yake? Brigadier General ya sake katse masa tunani da maimaita tambayar. Ajiyar zuciya Imran ya sauke. Kai tsaye ya ce, Sir yana sansani tare damu Washe gari 18 fa? Gaba aya Imran ji yake kamar zai rikice, amma ya ce Itama haka.... Ka tabbatar? Shiru yay ya kasa cewa komai. Brigadier General ya cigaba da fa in, To amma miyasa kuma anan bayanansa ya sa a da abinda ka fa a yanzu? . Yay maganar yana yin nuni da projector daya bada umarnin a kunna. Ana kunnawa kuwa videon ranar da Zak-Shadow ya koma jejin bayan an kai hari na biyu garin Marke da Gangare ya bayyana. Tun daga isowarsa sansani a mashin da shigarsa mota shi da karnukansa har isowarsu Gangare da bayanin da yayi cikin acin rai kan abinda ya faru, inda yace baya nan cikin kwana biyu kacal sun bari an musu irin wannan illar ya maimaita kansa yafi sau hu u dan a sake tabbatar da aryata abinda Imran in ya fa a ma. Har yanzu kana akan bakan ka na cewar yana nan in komai ya fara faruwa? . Lt. Col. Peter Okon ya fa a yana tsatstsare Imran da idanu. Shiru Imran yayi zuciyarsa na wani irin dokawa, zuwa yanzu ya fara hasaso al'amari mai girma, dan kuwa ba rami miya kawo rami. Babu dalili miya kawo aukar video sirri akan su a lokacin da suke kan aiki. Imran nada ha uri da sanyin hali, amma akan Zak-Shadow bashi da ha uri da kawaici. Dan haka cikin tsaurara harshe a karo na farko ya ce, Sir! Akwai makirci a wannan al'amarin kwarai da gaske. Eh naji kai tsaye zance Haysam baya cikin sansani tun daga ranar farko da aka kaima sojojinmu hari. Domin kuwa yazo ziyartar gida akan abinda ya shafesa, hakan kuma bawani abu bane a hukunce mun sani, musamman da idan mukai dubi da dalili mai arfi ne ke iya saka Haysam motsawa daga sansani, sai kuma ya tabbatar babu wata matsa sannan baya iya wuce kwana biyu duk tsanani Eh muma bamuce laifi yayi ba na zuwa gidan, sai dai miyasa ba'a kai harin ba sai bayan ya tafi? Kuma yanayin harin yay dai-dai da abinda ya faru shekaru uku da suka wuce. Aka sake kunna wani video da aka auka daga rikicin shekara uku da ta wuce, lokacin da Special Recon Unit ta jagoranci farmaki a yankin Gulmadu. Hoton ya nuna Zak-Shadow yana magana da sojoji, sai kuma a nan gaba aka ga wuta ta tashi, kamar umarnin harin daga gare shi ne. Wani kalar rinewa idanun Imran sukayi, sai dai kafin yay magana Colonel Galadima ya ce,........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 67_ __________________ https://chat.whatsapp.com/DMVSa4G3a9sDd8Jjgm0mzs?mode=ems_copy_t Kin Dade kina Neman group din dazaki tallata kayanki kyauta Baki samuba to ki hanzarta shiga free advert group na EASHAS BITES AND BEAUTY domin tallata Kayanki kuyi saving number dinta domin samun shiga group dinnan akwai members Sama da 500+ aciki wa.me/ +2348064705686 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........10:30pm Aunty Hafsat ta kira wayar Biebah tana tambayarta ko Imran ya dawo nan gidan. Biebah ta ce, A'a gaskiya Aunty, ni dai banga Yaya Imran ba, dan sanda na dawo islamiyya ma Dada kawai na tarar a compound zaune. Kuma Mammah tace baku jima da wucewa ba lokacin. Har yanzu Dada na gidan? Eh yana nan, gashi ma tare da Mammah na bashi? Kafin ma Aunty Hafsat tayi magana Dada yay ma Biebah alamar ta bashi wayar. Cikin girmamawa ta kawo masa. Sallamar da yayi ta saka Aunty Hafsat saurin gaisheshi. Ya amsa a ta aice da tambayarta Har yanzu bai dawo ba? Eh wlhy Yaya har yanzu, ni tsoro ma ya fara kamani. Dan sanda muke fitowa gida zamu taho nan gidan dama wasu mutane kamar jami'anku sunzo sun bashi wata takarda. Sai dai ban san ta micece ba amma naji yana ce musu zuwa 2 in zai je. Daga haka ya shigo mota kuma bai sake min zancen komai ba Cike da mamaki Zak-Shadow ya ce, Takarda? kuma jami'an mu? Eh, dan aya akwai wandon sojoji a jikinsa Okay ina zuwa to. Kada ki damu babu abinda zai faru . Yanke kiran yayi batare da ya jira amsarta ba. Mammah da ke kallonsa ta ce, Lafiya kuwa? Babu komai Mammah ina zuwa Yay maganar yana mi ewa ya fita. Duk da kallo suka bishi har su Bilal. Dan suna zaune ne dama ana hira. A waje Zak-Shadow yay an tsai cikin nazari. Zancen Col Faro ne ya shiga dawo masa na jiya. Dan haka ya zaro waya a aljihu yana jinjina kai da cije lips yay kiran wata number. Ana agawa daga can aka gaishe shi, a ta aice ya amsa. Kafin ya ora da g in, Kaga Imran ya shigo Headquarter yau? Eh tabbas Sir! Na fito salla ni da Faruk naga motarsa ta shigo, sai dai banga fitarsa ba dan na koma office ina wani aiki Bincika min arfe nawa ya fito, sannan office ya shiga ko mi? Okay sir! Wayar ya katse ya gyara tsaiwa, ko mintuna hu u ba'ai ba wancan ya sake kiransa. Koda ya aga sai ya fara masa bayanin daya sakashi yin cak. Sir! Na duba har yanzu motarsa na nan. Yanzu kuma nake jin in wai zama akai da shi na musamman, a yanzu haka ma yana a akin bincike Shiru Zak-Shadow bai ce komai ba tsahon sakanni, sai kuma ya katse kiran yana mai furzar da huci. Yanzu kam ya fahimci komai. Dan haka yay kiran Col Faro, dan ya tabbatar a wajensa ne kawai zai ji abinda yake so. Sai da ta kusan tsinkewa ya aga. Baima jira ko gaisuwa sunyi ba kai tsaye ya ce, Imran na tare da ku? Sai da Col Faro yay an jim sannan cikin tsantseni ya ce, Kada ka tada hankalinka. Na tabbatar zuwa safiya zasu barshi ya fita Bazai yiwu ba, gani nan zuwa Kayi ha uri dan ALLAH kar kazo, dan zuwanka ha ari ne babba ga Major Imran. Ka bari muga abinda safiya zatayi. Ni kaina yanzu ina arin son sanin mi suka tattauna da shi ne dama zan kiraka na gaya maka. Amma zuwanka yanzu zai iya sake ata komai Da wani irin zafin rai Zak-Shadow ya kaima motar da yake jingine a jiki naushi, batare da yace komai ba ya yanke kiran. Ya jima zuciyarsa na han oro a cikin irji, kafin daga arshe ya danne komai ya koma wajensu
Chapter 88 · 0% Book details