← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 94

Sashe 47

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kashe muraba. unbar susa, dan danan kuwa suka amince musu. Aka sake zuba ayyukan fanfuna tu a-tu a tako ina. Su an gari na farin cikin ana masu aiki masu aiki na farin ciki da ibar ganimar dukiya. A hankali-ahankali zance ya kai ga kunnen manya irinsu chairman da an majalisar yankin, ai babu ata lokaci hankalinsu ya fara dawowa auyukan. Amma sai basu nuna a fili ba aka cigaba da yaudarar su da ayyuka. Dan kuwa babu wani jimawa akai musu makarantun primary, aka kuma musu asibiti arami, hanyar ma an gyara amma ba kwalta aka zuba ba. Ba'anan aikin ya tsaya ba sai ga wutar nefa an jawo musu. Bayan yin wa an nan ayyuka ne wasu a manyan garin suka fara farga, nan fa aramar rigima ta tashi har abu dai ya kai ga manya, sai ga ba in fuska sun fara shigowa auyukan harda asar waje. Wannan al'amari ya fara tada hankalin mutanen wannan yanki, sai kawai suka mi e da addu'a tamkar anyi ruwa an auke masu ha ar ma'adanai dama shugabannin yankin dai suka ja baya. A shekarar 2008 kwatsam wasu mutane daban suka shigo yankin suka cigaba da aikin ha a, sai dai suna a auye guda ne ba duka auyukan ba. A ananun magana suka fahimci akwai bakin wasu a manyan garin, sannan masu wannan ha a sun sha banban da na baya. Akwai kuma kasuwa babba a yankin da ake cinikin amfanin gona da dabbobi tamkar ba'a so itama al'amarinta ya fara canja salo. Wannan kasuwa dai itace ta amar wannan yanki gaba aya bama auyikan ba, kai arewa ma kasuwa ce ta alfahari ga kowa. Dan haka suka shirya aukar mataki dan basa son rasa kasuwarsu, batun ma'adanai ma bai canja ba, dan yaransu sun dawo sune masu ha a ana biyansu ma udan ku i, ta wani fannin kuma basu san darajar ma'adanan ba sam. arin hana ta arewar kasuwar nan da daina fitar yara neman ku i ne ya fara jawo rikici, rikici babba da ya kai har gwamnatin jiha ta shiga, daga arshe ma aka turo sojoji domin kwantar da tarzomar su kuma tarwatsa an ta'addar. Haka kuwa akayi dan wannan shine sanadin zuwan su Zak-Shadow cikin dajin yankin a karo na biyu. A lokacin yana matsayin Major Haysam Abdul-rasheed Shehu. Akwai runduna a ashinsa, rundunar tasa kuma itace ta kawo dai-daiton cigaban kasuwar da har ya zamto an aramasa mu ami na bayan abubuwa sun lafa gaba aya. Sun bar jejin har na tsawon shekara aya da wasu watanni da tunanin komai ya dai-daita, sai dai a shekarar 2010 wasa na biyu ya nema fin na farko, dan kuwa horarrun an ta'adda da ba'asan daga ina suke ba sunzo sun ragargaza jama'ar wani auye da ake kira Gunda gaba aya, an kashe wasu an jikkata wasu. Wannan rikici shine yay sanadin sake dawowar sojoji a yankin, ba kowa kuma aka maido ba sai Lieutenant Colonel Haysam Abdul-rasheed Shehu Zak-Shadow ganin shine ya dai-daita rikicin farko. Zak-Shadow ya kafa ya tsare a wannan yanki matu a, ta yanda an ta'addan nan sun kasa ko numfashi mai arfi, dan tarwatsawar da yay musu ta arshe sai da ya samu nasarar kashe sha anin shugaban an ta'addar. Maganar tonon ma'adainai kuwa tuni ya dakatar da shi sai a oye, a oyen ma yana musu wuya sosai. Wannan auye na Bankaura shine auyen su matar nan mai ciki da su Zak-Shadow suka ha u dasu a shekarar 2006 da suke shigowa jejin. Ita da mijinta duk asalin auyen ne. Mijinta Maude, shine yaya ga Tanimu da yayta gwagwarmayar jawo cigaba a wannan auye. Ita ko sunanta Hafsatu, amma ana kiranta da Hassatu a gaba aya auyen. Shekararsu tara da aure ALLAH bai basu haihuwa ba, sai daga baya kwatsam ta samu ciki, cikin daya saka duk wani masoyansu a farin ciki da su kansu. Kamar yanda Hassatu ta fa a tana jin labarin aikin sojoji ne a rediyon anin mijinta Tanimu idan ya kunna musu, yakan kuma bata labarai irin na birni da abubuwan cigaba da arin da jami'an tsaro musamman sojoji keyi a yankin nasu kan ta'addacin dake faruwa dan su auyensu lafiya lau yake zaune har lokacin. A hankali zuciyarta ta dinga kwa aituwa da son abinda zata haifa ya zama soja, kullum wannan shine fatanta, har mutane kan mata dariya a kan hakan da aukarta shashasha, burinta ya sake girma da fa i a lokacin data ha u da su Zak-Shadow, haka ta dawo gida cike da farin ciki a wannan ranar, ta bama mijinta Maude labarin komai daya faru. Shi mutum ne mai sanyin hali da rashin yawan magana, sai kawai yay dariya dan ya auki zancen nata kawai shiririta irin ta mata ne. Ita kuwa tun daga ranar ta addabeshi da labarin sojoji da fatan haihuwar namiji anta ya zama soja. Tun yana mata dariya har ya fara jin haushin hakan yana mata fa a, da taga haka sai ta daina masa maganar kawai. Cikin aminci UBANGIJI kwanaki goma sha shida da ha uwarsu da su Zak-Shadow a daren juma'a ta haihu, sai dai kash maimakon a namiji da take fatan haihuwa dan kawai ya zama soja sai aka samu mace........ _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 36_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Duk da namiji Hassatu taso batai ba in cikin samun macen ba, sai ma farin ciki mara misali ta shiga, tare da addu'ar ALLAH ya bata namijin a can gaba. Ranar suna shagali akayi sosai saboda wannan haihuwa ta farin ciki ce a garesu, hidimar da Maude yayi da danginsu har ba'a magana. Yarinya taci suna *_NAJA'ATU_* sunan mahaifiyar su Maude, dan haka sukai mata alkunya da Ummi, sai Tanimu yace tsohon yayi ne a dinga kiranta *_Nimrah_*. Tun mutane na kananun magana akan sunan aljanu Tanimu ya sakama Naja'atu ar Hassatu har suka ha ura, dan kuwa itama uwar ar Hassatu sunan ya mata da Bayan haihuwar Nimrah burin haihuwar a namiji da zai zama soja bai bar zuciyar Hassatu ba, sai dai wani ikon ALLAH har Nimrah takai shekara biyar ko atan wata Hassatu bata sake yi ba. Sai dai bata fidda rai daga rahamar UBANGIJI ba ta cigaba da addu'a da fatan samu. Nimrah yarinya ce yawa. Irin black beauty in nan da baka gajiya da kallo, akwai dogon hanci da manyan idanu masha ALLAH. Sai aramin bakinta na surutu da tsiwa. Dan kuwa idan kaji ance shugaban rashin ji da rikici to Nimrah na layin farko ne. Ga gata kawunta na mata Tanimu, hakama iyayenta kasancewar sun jima basu haihu ba kuma ita ka ai ce. Koda yaushe zaka sameta tsaf cikin kayan kwalliya irin na zamani, dan Tanimu baya gajiya da saya mata kaya duk da shima yana da yaran amma duk maza ne su biyu. Amma yanda yakema Nimrah gata sai ka auka shine ya haifeta, dan har abun na damun matarsa shiyasa ta tsani Nimrah da iyayenta, kullum cikin son raba mijinta take da su amma shi ya tsaya tsayin daka akan bata isa ba. A kwana a tashi yau ga Nimrah na shekara ta bakwai da wasu watanni a duniya.... >>>>>> <<<<<< Cikin takunsa na nutsuwa da arfin jiki ya shigo falon. Babba ne sosai, dan ya ninka falon sashen matarsa sau biyu girma. Amma duk da haka a gyare yake al ga wani amshi mai saka zuciya nutsuwa na tashi da sanyin ac. Shiru babu hayaniyar komai sai ta arar ac da tv dake kunne tashar mbc 3. Duk da babu kowa sai da yay sallama sannan ya shiga, sai lokacin idanunsa suka sauka akan yaron dake zaune hankalinsa gaba aya a kan tv. Yaron bazai wuce 9years ba, yana da iba gashi yawa masha ALLAH. Tvn ya an zubama ido shima, kafin ya maido su kan yaron yay aramar gyaran murya. Da sauri kuwa yaron ya juyo inda yake, suna ha a ido ya zabura tare da dirgowa a saman kujerar yayo kanshi da gudu cike da farin ciki. A karo na farko ya saki wani an murmushin gefen baki, sai kuma ya an kai dir ushe gwiwar sa aya a asa aya a zaune ya tokare ya warema yaron hannayensa ya shige. Gaba ayansa ya rungumeshi, hakama yaron yay masifar amesa cikin matsanancin farin ciki yana fa in, Oyoyo Dada na Murmushi ya sake yi yana rungume da shi, dai-dai ya agoshi daga jikin nashi wata ar budurwa da bazata wuce 17years ba ta fito daga
Chapter 47 · 0% Book details