Sashe 56
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
rikice. Sai ya sake daka musu tsawa cikin murya mai zurfi, wacce ke cike da takaici da iko, You call this a village? Pathetic! Janye idanunsa yay daga kansu ya fara taku a hankali yana kallon gawarwakin bayin ALLAH da basu taka ma kowa ba balle zubarwa amma aka musu irin wannan kisan zalunci. A wannan lokaci Zak-Shadow ya fahimci cewa ba kawai ya i da makiya yake yi ba, akwai wani babban ya in da munafukan cikin gida da ha arinsu yafi na waje. Cike da zafin zuciya ya juyar da kallonsa zuwa sama, inda haya i ke hargitsewa cikin iska. Ya rufe idonsa na an lokaci, a saman lips ya furta, (Wannan ba ya i da bindiga bane ka ai. Babban ya i ne duhu). Idanun ya sake bu ewa a kansu ya sake binsu da kallo aya bayan aya, yanzu kam cikin an sau a zafinsa amma da aga murya da arfin soja ya cigaba da fa in, Kun bar harin bazata guda aya ya rikita ku haka? Kuna nunama shashashu masu dattin kai su masu arfi ne akan karfinku why?! Why? My Soldiers! Why? Suma ji sukai gaba aya jikinsu yayi sanyi, kalamansa na ratsasu da sake arfafasu da zaburar dasu. A tare suka sara masa tare da fa in, I'm sorry Sir! Iska ya an furzar, cikin tsawa da sake zaburarwa ya ce, Ku tattara mutane a bama an uwansu su musu wanka ayi jana'iza, zamu mayar da martani kafin gari ya waye! A tare suka amsa cikin murya mai rawar tsoro da warin gwiwa: