← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 94

Sashe 23

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fara inkinsa da samuwar aikin koyarwa ta rage masa zaman gida, sai dai kuma a an tsakanin ya gama shiryama tsuntsuwarsa. Dan kuwa a wani dare na juma'a ya maida Shatunsa cikakkiyar mace. Ya dai sha rigima mai saka ciwon kai da rakinta. Haka yayta lallashi da riritawa, dan sai da ya koma komai shike mata a wannan yinin. Ya kuma sanarma Inna cewar A'isha ta kawo mutuncinta, bawai da baki ko gatsal ba, a'a ya sayi abubuwa ne ya kai ma Innar, kansa a asa ya furta, o ne da za'a kai can gidansu A'isha, ai musu godiya da karamci Wannan batu nashi kai tsaye ya fahimtar da Inna ina ya dosa, dan wannan al'adace mai girma da a wannan lokacin baka da dalilin oyewa kodan mutunta matarka da kimanta iyayenta a idon naka iyayen. Sosai Inna ta nuna farin ciki tare da sanyawa A'isha albarka matu a itama. Shi dai Abdul-rasheed kansa a asa yana amsawa a la anwar mahaifinsu da suke kira Gwaggo Gaji aka aika aka kira, itace taje can wajen A'isha domin bata kulawa. Anan kuma Inna ta shiga ha a garar arzi i itama bayan ta sanar da Baba wannan dadda an labari. Ba A'isha kawai aka shiryama garar arzi i ba, harda mutanen Kanon dabo. Dan abubuwa sosai aka ha a aka tada an aike tun daga Bauchi har Kano gidansu A'isha shaidar ta kawo mutuncinta gidan aurenta, hakan kuma shine zai arama iyayenta nutsuwa da farin ciki. Dan kuwa abin zai baka mamaki, sanda an sa o yaje da wannan albishir gu e-gu e aka dinga yi a gidan Inna. Daga arshe aka raba kayan arzi in da aka aiko aka dinga kaisu gidajen ma wafta da abokan arzi i. Suko sai gasu suna shigowa taya Inna murna da barka da arzi i. Dan kuwa ashe anata ananun magana tun bayan auren A'isha cewar ba'aji komai daga dangin miji A'isha takai budurci ba, ashe-ashe angon mai kunya ne da kamun kai. Sai ko aka shiga yabonsa dan ya nuna dattako mai girma. Ita kanta Inna ranta fes, dan harda hawayenta tayi sosai a wannan ga ar. A'isha ta gama biyanta, ita ka walli aya mace dama gareta. ________ Anan Bauchi ma dai A'isha taga gata tako ina daga gidan su Abdul-rasheed dama dangin mahaifiyarsa. Dan labari har Maiduguri, haka suma kuwa suka ha o garar arzi i aka kawo mata har Bauchi. Bawai ana zancen bane haya-haya, a'a cikin hikima ne irin ta manya kawai. Kamar dai yanda Abdul-rasheed ya nuna alama ga Inna ta hanyar sayen abubuwa masu daraja yakai yace a aika su Kano gidan su Ai'sha ai musu godiya irin ta mutuntawa. Bayan an kwanaki ta mi e, sai dai ar kunya tsakaninta da Abdul-rasheed, shi dai nashi lallashi da lalla a. Gashi yanzu an bata girki, zata fara girki da kanta a gidanta an daina kawo mata daga gidan surukanta kuma. Wannan shine tushe kuma mafari, na fara gina sabuwar yawar rayuwa tsakanin A'isha da Abdul-rasheed data ninka ta farkon aure matu a. Ku i suka fara shigo masa ta angaren albashinsa na aiki da harkar inkinsa. Lokacin da suke cika shekara aya da rabi da aure ya gyara gidan Baba sannan ya ara gyara nashi, ba wani gini ne sabo kona zamani ba, a'a buhunan siminti ya saya aka shafe ko'ina ginin laka ya oye. Bai tsaya anan ba suma an uwansa ya fara bin nasu gidajen yana gyarawa. Ya kuma dinga ara musu jari a harkar sana'o'in su. Bai tsaya anan ba ta kai har haihuwa idan anyi musu shine mai awainiyar komai, yaransu kuwa ya iba yakai makaranta. Baba kuwa ya hanashi yin komai hatta zuwa gidan Sarki yin hidima. A haka rayuwa ta shura suka cika shekara biyu cif da aure, sai kuma lokacin ne ALLAH ya bama A'isha ciki. Abdul-rasheed yayi farin ciki warai da gaske da wannan ciki, hakama A'isha da sauran dangi, sai dai kunya tanasa su oye a gaban kowa sai sun ke ance. A shekarar 1972 data kasance shekarar cikar samun ancin asa goma cif, auren A'isha da Abdul-rasheed cikin na uku cikin jikin A'isha ya fara haramar fitowa duniya, domin kuwa ya tsufa sosai, dan ma abinka da cikin fari ga uruciya harkokinta take kai tsaye kamar bata jin nauyinsa, sai dai Abdul-rasheed shi yayta tausayinta da hanata wasu abubuwan musamman idan yana gidan, dan wani lokacin koya hana daya fita take tashi tayi, idan ya dawo yana fa an ba yace ta bari ba, sai ta marairaice tace ba ita tayi ba su Alawiyya ne, dole zai ha ura yay shiru.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 18_ __________________ LADY'S BEAUTY PALACE SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE? KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU? KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI? KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA? Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa, Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane, MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah, LADY'S BEAUTY PALACE ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA Zumar kiba Zumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa Lace Hijabs Supplements Kayan yara Saloon Kunshi na salatap Dana zane Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko Sari Zamuyi promo din kayan mu na hijabs da Kuma zuma Address bayan gidan drugs katsina State Kayan mu masu inganci ne sosae Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA Whatsapp or call 08169307477 Tiktok Hajara Rabiu (lady's beauty palace) Instagram Hajara Rabiu __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ..........Ranar 10 ga Oktoba, shekara ta 1972, garin Kobi na cikin Bauchi ya tashi da sanyi mai auke da amshin asa na ruwan da aka sha da asubahi. Saukar ruwan data kasance kusan dai-dai da farkawar A'isha dake gidan su Abdul-rasheed akin Inna tashi a gigice da ciwon mara. Inna ma dai dama ta farka, dan haka tai kanta tana salati, tunfa lokacin aka fara gumirzun na uda, makwafciyarsu Inna Salame dake unguwar zoma tuni ta shigo suna kanta ita da Innar, baba nata addu'a a cikin ruwa Inna na amsowa ana bata da sauran sa e-sa in ruwan magani da Inna Salame tazo da su. Dama kuma tunda cikin ya shiga watanni bakwai take shansu kala-kala, duk da Abdul-rasheed baya so dole ya ha ura, amma yana aukarta a oye ya kaita asibiti gudun kar su Inna suyi fa a dan basa so. Shi kuma yana son lafiyar matarsa da kulawa mai tsafta. Har gari ya waye tangaran, matan yayun Abdul-rasheed ma da ma wafta suka shigo A'isha bata haihu ba, sai zuwa can hanci ya aga ka an, rana ta le o ka an da yanayin uminta mai da i da armashi dake ma mutane da i. A cikin akin Inna kukan jariri ba on duniya ya ratsa kunnen duk wanda ke cikin gidan Baba a wannan hantsi. A take farin ciki ya mamaye fuskokin kowa, dan kuwa dai A'isha ta sauka kenan, UBANGIJI ya kawo iyaka. Alhamdulillah! in ji tsohuwa Inna Salame mai kar ar haihuwa, ta share gumi tana murmushi bayan kammala yanke cibiya. Cikin an hasken ranar daya hudo tagar akin ta Inna ta agashi da yau tana fa in, Barka-Barka yar nan kinji, yaro ne, kuma lafiyyayen gaske masha ALLAHU. A'isha, sabuwar uwa, ta saki hawayen farin ciki tana kallon yaron ta gefen ido daketa motsi a cikin hannun Inna Salame tana gogeshi zata na eshi a farin mayafi na auduga na aukar jariri da Inna ta kawo. Addu'a ta shiga jera masa a zuciyarta, kamar yanda take yi masa tun tana a ga ana zafin na uda, hakan a gareta koyarwar Abdul-rasheed ce, dan tunda ta samu cikin nan ya ara aimi wajen koya mata rainon ciki da fara masa tarbiyya irin ta musulinci tun a ciki, addu'oi yanayi itama tanayi. Inna Salame ce ta shiga gyarata bayan ta mikama Inna ba on duniya daketa callara kukansa tamkar yana shelantawa an Kobi da garin Bauchi baki aya zuwansa duniya. Sosai wannan haihuwa ta saka mutane da yawa a farin ciki, yaro yasha addu'a kala-kala ga iyaye da kakanni. Yayinda bakin Abdul-rasheed ya kasa rufuwa dan ana haihuwa yara suka je suka sanar masa a ofar gida shi da su baba. Dan bayan idar da sallar asuba ya rako Baba gida kamar yanda ya saba, ga an yaf-yaf na ruwa da ake yi har lokacin, shine sukaci karo da Inna a ru e zata fita kiran Inna Salame take sanar musu A'isha ce ke na uda, tun daga lokacin bai iya barin gidan ba yana nan tare da Baba yana mata addu'a a zuciya. Bayan an lafawar hayaniyar gidan da saukar garwar ruwan wankan maijego aka kwashe mata zuwa bayi, aka iba na jariri shi kuma zuwa akin Inna. Saura kuma nata arin aura kunu da za'a dama
Chapter 23 · 0% Book details