Sashe 19
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gajiya da godiya da yin kuma cefane ya kai ma Inna. Ya kuma yi ari ya lalla ata ta yarda ya saka Bashir da Tasi'u a makarantar primary da an gidan su Nasiru ne kawai ke zuwa a layin. Inna ta ha a tsaraba mai yawa sai ar sana'ar da amarya kanyi irinta ulle- ullen kayan lwa ayi. Haka Nasiru yay masa rakkiya har tasha tare da su Bashir, basu dawo gida ba sai da motar su Abdul-rasheed in ta aga zuwa Bauchi.... _________________ BAUCHI A bisa al'adar wannan zamanin zaman mace babu unshi a afa da hannu kamar wani zunubi ne. Kahama kitso a'idane wani na tsufa kina sake wani akai-akai. Wannan wajibi ne ga mace mai aure a kowane yare na arewacin asar. Dan haka koda Abdul-rasheed baya nan a duk sanda ya dace A'isha tayi unshi da kitso Inna na sakata tsefe kai cikin matan yayun Abdul-rasheed wata tai mata kitso. Hakama tana yin unshi tare da su dan sukan shirya yinsa ne a tare. Dan haka da wahala ka samu A'isha babu irin wannan tsaftar. Kamar dai yau a jiya Inna ta sakata yin sabon kitso, inda Magajiya ta zuba mata anana masu yau harda na gaba sak dai irin na barebari. Yau kuma suka shirya yin lalle a afafunsu tun safe. Haka kuwa suka sakashi har yamma yana jikinsu. Sai la'asar suka kunce, A'isha batai niyyar zuwa gidanta ba yau sam dan haka ta ararraje suna hira da sauran facalolinta dan a gidan aya daga cikinsu akai unshin. A dai-dai kuma wannan lokaci Abdul-rasheed ya iso. A gidansu ya sauka kamar yanda ya saba, dan haka Inna ta tareshi tarba mai girma. Cike da hikima irin ta manya yana zaman gaisawa da Baba ta aika akai mata kiran babbar surukarta, a soro suka tsaya, bayan ta gaisheta ta shaida mata Abdul-rasheed ne ya dawo, maza su saka A'isha ta koma gida ta gyara jikinta. Sannan su taimaka mata sauri-sauri su tayata gyara gidan shima kafin ya iso. Ta amsa da ladabi ta fice. Tana zuwa ta gwargwa ama sauran an uwanta dan haka suka tasa A'isha a gaba. Tana son jin ba'asi babu wanda ya bayyana mata, sai dai sunce umarnin Inna ne hakan. Girman suruka koda matsayin kishiyar uwar miji take girma gareshi a wannan lokacin, dan haka A'isha bata sake tari ba ta bisu, dan yanda Innarta zatai mata magana ko bata umarni ta bi haka Inna itama zatayi tabi dole dan matsayin uwar miji take a garesu. Dan danan suka taimaka mata da dukkan abinda ya dace, ruwan wankanta kanshi yasha turare kala-kala a cikinsa. Hakama akin suna kammala gyara mata suka ba esa da turaren wuta. Basu ta a mata gadon miji ba suka barta ta gyara da kanta suka fice zuwa nasu gidajen lokacin anata kiraye-kirayen sallar magriba. Hakan yasa cike da mamaki A'isha ta fara kici-kicin gyaran baban gado dake matsayin na mijinta Abdul-rasheed, zuciyarta kuwa cike da wasi-wasi akan mike faruwa ne wai? Gashi kafin su tafi sai da sukai mata kashedi akan ta zauna a gida karta ce zata biyosu ta jira. Bata fahimci mi suke nufi ba sai da Abdul-rasheed yay sallama yara biye da shi da kaya ni i-ni i. Ita jitai ma kamar ta firgita, dan haka ta fito wuff da fitilar wai a hannu domin haskawa, hakan ya bama Abdul-rasheed damar ganinta fes a cikin sirritaccen hasken mai cike da ayatar da mai kallo. Tayi yau cikin atamfa mai tabarma sabon inki ne daga cikin kayan lefenta da sai yau ta saka. Turus ta tsaya tana kallonsa itama kamar yanda yake kallonta, sai dai shi nashi kallon na shau i ne da kewa matsananciya. Itako na mamaki ne da ru anin bazatar tasa. Sun zubama juna ido harna fin minti aya har yaran nan suka ajiye kayan suka fice abinsu suka barsu dan saurin komawa suci tsarabar daya bayar a basu a can wajen Inna. Sai da aka kabbara salla ne hankalin Abdul-rasheed ya dawo jikinsa. Numfashi ya furzar a hankali yana janye idanunsa daga cikin na A'isha da suka tara walla, cike da sanyin murya ya furta, Bani buta kada na rasa salla gaba Sukuku ta koma ciki kamar kazar da wai ya fashewa a ciki ta akko masa butarsa ta arfe, tazo gabansa ta dur usa ta mi a masa. Amsa yay yana kallonta shi dai, dan harga ALLAH sai ya ga ta ara masa cika a ido da girma, shi yana can tunaninta na hanashi sukuni da isasshen barci, itako da alama ko'a jikinta da inta take ci, aramin murmushi yayi kawai, kafin ya maida hankali yayi alwalar ya fice gudu-gudu sauri-sauri dan har anyi raka'ar farko ma. Sau in ma massalacin kusa ne da su gab. Koda aka idar da magriba bai dawo ba, A'isha ma data idar da tata sallar tana zaune shiru, tama rasa miya kamata tayi ita kam, a haka yaro yayi sallama, ta amsa tana mi ewa hannunta ri e da fitila. Tire ne da kwanika akan yaron, dan haka ta ajiye fitilar tana fa in, A'a Salihu kayan nan basu maka nauyi ba? A'a basuyi ba. Inna ce tace na kawo miki. Tace tana gaisheki sai da safe To na gode Salihu, amma kace mata ai yanzu ma zan taho gidan nima Shi dai Salihu ya amsa da to ya fice abinsa. Itama dai ta auki turen ta shige da shi ciki. Tuwo ne da miya sai fura damammiya a kwanon sha, ta tabbatar furan Baba ne aka ibo, dan Abdul-rasheed akwai son fura kamar Baban. Baki ta kuskure tai sallar isha'i dan an fara. Bayan ta idar ta mi e, tabarma dake matsayin ta miji dake can saman babban gadon a ma ale ta taka aramin gado zata zaro. Sai dai hannunta ya i ya kai, dan dole sai ta hau gadon zaifi mata da i amma bata son hawa ta sa a a ganinta laifi ne. A yanda take ta amsa masa sallamar da yayi, ta cigaba da ishenta na son akko tabarmar. Inda take ya araso, ya tsaya a bayanta gab sosai, cike da kulawa da tausasawa ya ce, Mizaki auka haka Matar Abdul-rasheed? Da yanayin shagwa a na wahalar da take sha ta ce, Tabarman can mana, amma kamar ance ta gudu min na kasa na jawo Hannayensa ya har e a irji yana kallonta, ya ce, To banda abin A'ishatu ai ta miki nisa ne, ga hanya mai sau i ki taka gado ki hau ki akko kawai, tanan inda kike ba ya tsoron ma ki fa A'a zan iya a haka, kuma fa na fa a maka tun ranar hawan gadon nan babu Okay na manta haka ne fa, amma ai nima nace ki hau na yafe miki tun a waccan ranar ko. Kinga nidai sakko na tayaki ni . Yay maganar yana kamata cak ya sauke asa. Kafin ta ankara ya sakata a jikinsa ya rungume........... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 15_ __________________ _A KANO KI KE ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da i? Kina iyar yin girki gashi zaki yi ba i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da i akwai a lalla a. Kina son ki siyi abincin da zaki auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan angare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO O mai za i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ara lafiya, akwai wanda bashi da za i domin masu ciwon sugar da masu gudun iba._ _me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun ku, ku danna wannan link din domin yin magana da ita kai tsaye. Ko ku neme ta a number wayar ta da take asan rubutun nan._ INSTAGRAM https://www.instagram.com/leemars_delicious?igsh=MWRzZWtnYXM4ZHB2dw%3D%3D&utm_source=qr CALL/WHATSAPP wa.me/2349030398006 TIKTOK https://www.tiktok.com/@leemars_delicious?_t=ZS-90ZQJ2mNJKc&_r=1 Kar ku sake a baku labari, siyan na gari mai da ku i gida. __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ........Zata fara mutsu-mutsu ya ce, No Matar Abdul-rasheed relax mana, haka matan warai suke tarbar miji idan ya dawo daga tafiya. Shin bakiyi kewata bane? Wata shida ba kwana shida ba A'ishatul-humairah. I miss you fiye da yanda kike zato Shi miye A mis Ta fa a cike da jin kunyar yanda ya dabaibaiyeta, gashi ya i bata damar fita a jikin nasa yanda take fata. Siririyar dariya yayi yana ago fuskarta ya lakace mata hanci. Sai kuma cikin ra a ya furta, Nayi kewarki buhu-buhu Itama murmushin tayi kanta a asa. Sai kuma tace, To wane yare ne kayi? Turanci Ya bata amsa muryarsa na ara shigewa cikin ma oshi, dan zuwa yanzu ta nutsu ta daina masa mutsu-mutsun son wacewar. Zata ara magana ya ce, Adana tambayoyi nan duk zan amsa ma Matar Abdul-rasheed anjima. Yanzu dai banu ruwa da abinci yunwa nake ji Zabura ta anyi alamar tunawa, sai kuma ta janye jikinta a nashi ta dur usa har asa ta ce, Kayi ha uri ina yini, ka dawo lafiya ya hanya? Ya ka baro mutanen Kano? Idanunsa a kanta yay murmushi,