Sashe 27
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 21_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......Tabbas an auro auren Umaru lafiya a garin Barno, dan kuwa shi a can ya akko tashi matar da suka ha u a wajen karatu a Zaria. Su Abdul-rasheed sunyi gangami sun halarci wannan aure a sabbin motocin daya saya musu shi da yayunsa biyu, akan suma sauran zuwa arshen shekara in sha ALLAHU zai saya musu nasu, sannan ya biya hajji zasuje shi da Babban yayansu. Amma rayuwa bata da tabbas, a yayin dawowarsu Bauchi motar Abdul-rasheed tayi ha ari, a ciki kuma shine da yayansa na uku a ciki, sai abokansa biyu da Haysam. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, ha ari ne mai gigitarwa da tada hankalin wanda ya gani, dan kuwa babbar mota ce ta hayesu tsaf. A take aya a abokan Abdul-rasheed da Yayansa suka rasu, dan kuwa sune a gaban motar, abokinsa driver, yayansa a gefensa. Sai Abdul-rasheed da ayan abokin da Haysam dake tsakkiyarsu a baya. Wani hikima ta UBANGIJI sai akai kamar anyi wurgi da Haysam ta tagar motar, dan can waje gefe aka tsuntoshi babu rai, yayinda nan su Abdul-rasheed mota ya danne su, shi rabin jikinsa a waje afafunsa zuwa ugu na ciki arfen mota ya rabasu ka an ya rage ugunsa ya rabu da gangar jikin. Yana kuka da kiran sunan ALLAH yana kuma ambatar sunan Haysam da ro on mutane su taimkesa su duba masa yaronsa karya mutu. (ALLAH sarki a da mahaifi kenan , yana cikin azabtuwa amma bata kansa yake ba. Ya ALLAH ka gafartama iyayenmu , ka yafe musu laifukansu ya rabbi Da yar aka iya zaro su Abdul-rasheed a wannan mota, akai asibiti da su. Kafin ma a isa ayan abokinsa shima ya cika. Shi ko sai da yay kusan awa guda ma likitoci nata kai-kawo a kansa kafin ALLAH ya amshi abinsa. Wannan rana dole ya zama ranar ru ani da ahalin Abdul-rasheed bazasu manta da ita ba a rayuwarsu. Ranar da ta raba su Haysam da mahaifinsu, ta zo cikin rashin shiri. (Wato mutuwa! Mutuwa! Mutuwa nada tashin hankali an uwana, mutuwa nada gigita warai da gaske, wlhy bazamu gane wacece mutuwa ba sai randa tazo kammu. Wane shiri kai mata, wane shiri kake mata? Ka kammala baka kammala ba ko bakama fara ba wlhy sai tazo, zuwan da babu aga afa balle jiranka koda na sakan aya danka kammala abinda ka fara Mata an biki nata kai-kawo anan Bauchi, sai dai jikin A'isha dana Yakura duk a sanyaye kamar marasa lafiya. Ga yawan fa uwar gaba da suke samu da nauyin zuciya. Ita Yakura sai kowa ke auka ciki ne. Itako A'isha ganin tasha jiyya bata ko jima da mi ewa ba sai kowa ke mata uzirin da sauran nauyin jiki. Sai dai ba haka bane ba, mutane kuma basu gane ba haka bane sai lokacin da labari ya iso cikin Bauchi, tun anayi asa- asa kada su A'isha su fahimta lokacin ma da ran Abdul-rasheed har dai ta fasu bayan rasuwarsa. Dan dole aka kwaso gawarwakinsu hu u reras idan ka cire Haysam an shekara goma sha aya dake gadon asibiti likitoci na arin ganin sun ceto tashi rayuwar. Hakama matar Ayuba Yayan Abdul-rasheed dake fama da tsohon ciki duk tayi sukuku. A lokacin da aka shigo da gawar Abdul-rasheed data Ayuba rawa jikin A'isha da in mutane ya fara shiga kunnenta ya fara. Cikin imuwa ta fito daga akinta batare data fahimci inama take ajiye afa da aukewa ba ta dur ushe a gaban gawar mijinta da aka shimfi ar a ofar akin nata, hawaye na zuba kamar ruwan sama da ba ya arewa. Hannunta na karkarwa ta kaishi kan babbar rigarsa da aka rufa masa dake ji e da jini ta yaye a hankali, fuskarsa dake da ananun raunuka ce ta bayyana, sai kawai ta tafi luuuu ta kife akan fuskar tashi ta sume musu. Dai-dai fa uwar Yakura itama data fito daga akinta a guje, ita kam jini ne ya alle mata abinka da mai ciki. Ga matar Ayuba can ma udar dole ta sameta. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un, ya rabbi ya rabbi mun tuba, mun tuba ya ALLAH Gida ya auki koke-koke da yar ake tsawatama mutane. Yayinda aka zubama A'isha ruwa a jiki ta farfa o, Yakura kam dole Inna Salame ce a kanta ana arin tsaida jinin daya alle mata. Haka aka shigar da Abdul-rasheed akin A'isha da Ayuba cikin jini babban Yayansu da mai bi masa sukai musu wanka aka shiryasu a tufafinsu na gaskiya. Tufafin da kai da ni suke jiran mu ma. Duk yawan kaya masu tsadar man da kika tara bango guda na drawer da wanda ka tara duk nan za'a barsu dama anan muka samesu. A na emu a wannan yankin farin yalle tal kamar yanda a yau akama Abdul-rasheed da Ayuba. Haka ma sauran abokansa biyu an kaisu nasu gidajen ana musu nasu shirin suma... ALLAH sarki rayuwa kenan, taron biki ya koma taron makoki, da yar aka samu A'isha ta iya sallama da gawar Abdul-rasheed. Yakura kam ma anata arin ceto rayuwar ta ne da abinda ke cikinta. Hakama matar Ayuba. Sauran an uwansu makusanta sunyi sallama da gawar Ayuba da Abdul-rasheed kafin a fita da su ofar gida inda aka ha e da sauran abokansa akai musu salla, sannan aka wuce da su makwancinsu na gaskiya. Makwancin da yake jiranmu ni dake, yanzu ko anjima ko gobe, koma yaushe ne dai sai tazo Babu wanda hankalinsa ya koma kan batun Haysam sai washe gari. A'isha ta an dawo hankalinta duk da a jiyan ma ba wani kukan shirme take ba. Yaran suna zagaye da su ita da Yakura da aka samu nasarar tsaida jinin daya alle mata tun a jiya da dare. Sai Yakura ta ce, Yaya ni naga kowa amma banga an albarka na ba tunda gari ya waye A karo na farko A'isha tabi yaran da kallo itama. Su duka biyar suna nan, wanda take goye yana bayan Alawiyya. Cikin girgiza kai ta ce, Mama (dan haka take kiranta kamar yanda yaran ke fa i) bana jin tun jiya ma ni naga an nan naki ai an rikice Yakura ta tashi a zaune jikinta na rawa, idonta cike da hawaye ta ce, Yaya tun jiya fa? Mun shiga uku ni Yakura, dan ALLAH ku nemo min cikin kawun nan ku, Haysam fa tare suke da Babansu Yaya. Kai Ma'aruff tashi maza kira min Kawu Nuhu Ba Yakura dake magana jikinta na rawa ba, itama A'isha rawar jikinta keyi, sai dai kamar wadda aka dokema afafu ta gagara koda tashi balle cewa komai daga inda take. Har ita Yakuran ma tai arin daddafawa ta sauka a gadon tasa Ummi ta taimaka mata. Dai-dai nan Khadijah ta shigo, itama ido luhu-luhu alamar ansha kukan rasa an uwa. Ganin halin da Yakura take ya sata saurin ajiye kwanon fura dake hannunta, dan ganin A'isha bataci komai ba tun jiya gashi yanzu har an kusa sallar azhar shine ta nema fura ta damo ta kawo mata nan akin Yakura da taga ta shigo tare da yara duba ta. Yi a hankali Maman Haysam (da yake haka suke ma Yakura alkunya, ita kuma A'isha suce Maman Ma'aruff) kin san da halin da kike ciki, inama zaki ke da akace ba'a son kina dogon motsi Muryar Fauziyya na rawa tace, Yaya Khadijah Haysam, kin san fa tare suka tafi da Babansu, amma babu wanda yay batunsa tun jiya Sosai gaban Khadijah ya fa i itama, dai-dai nan Ma'aruff ya shigo tare da kawunsu Nuhu, shima yana jin batun da suke tattaunawar hankalinsa ya tashi, sai lokacin ya tuna cewa lallai tare da Haysam aka wuce da Babansa asibiti, duk da shima babu wani alamu daya nuna yana a raye, amma yaji sanda ake sakashi a ambulance likitan na fa in zuciyarsa na harbawa ka an-ka an, shiyasa ma ba'a sakashi cikin gawar su Ayuba ba. Ai babu zama ya fita da gaggawa, kai tsaye asibiti suka wuce shi da su Nasiru. Cikin amincin ALLAH suka samu Haysam ya farfa o tun da safe, likitoci nata cigiyar an uwansa an duba kaf sun wuce tun juya kasancewar a rikice kowa yake. Tunda suka shiga akin da Haysam yake kalma ta farko daya fara jeho musu shine Kawu ina Babana? Babu wanda a cikinsu gabansa bai fa i ba, amma suka dake cike da mazantaka suka zagaye shi suna lallashi da tambayar jikinsa. Shi ko yaro ne mai wayo, duk da shekarun nashi duka 11 ne a duniya ALLAH ya bashi basira sosai, sai ya i amsa musu ya zuba musu ido kawai. Tausayinsa mai tsanani ya kama Nasiru, dama ga alhinin rasa aboki, kuma amini zagaye da ruhinsa. Sai hawaye sharr suka shiga rige-rigen zubo masa. Kafin ya kauda fuska Haysam ya ganshi. Kawai sai ji sukai ya ce, Baban Kano kuka kake yi? Da sauri Nasiru ya shiga girgiza masa kai yana share hawaye. Amma sai Haysam in ya ara fa in, Babanmu ya rasu ko? Irin rasuwar Baba da Inna da Gwaggon Maiduguri. Dama ranar nayi mafarki ai, dana gaya masa yace nai shiru kada na gayawa kowa mafarki ba gaskiya bane, gashi kuma ya zama gask.... Ya kasa arasawa sai ha iyar zuciya.