← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 94

Sashe 69

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani jinjina kai da lumshe idanu da bu ewa a lokaci guda ya ce, Yes Mr Specter muna saurarenka, wane tunani kayi? Wani arin girman kai Mr Specter yaji, dan haka ya gyara zamansa yana ajiye atuwar sigarin hannunsa a an bowl in da yake tara tokar. Sir ina ganin wannan sabon shirin zai dace da yin jifa da karan farautarmu a jikin fatsar da zata kamo mana wannan babban kifin. Ina nufin wannan yaron Ojo, dan aikinsa na yau sosai, sai dai gaggawa zata hana masa yin doguwar tafiya dan Zak-Shadow ba sakarai bane Murmurshi mai fa i Oga Jush ya sake saki, sai kuma ya shiga tafama Mr Specter, dole suma sauran suka zama an bin yarima akasha ki a kawai. Sai da sukai na fin sakan goma sha biyar sannan suka sarara. Oga Jush ya ce, Lallai ka gane mi nake nufi a sabon shirin mu na angaren haggu. Na angaren dama kuwa lokaci yayi da tafiyarmu zata gayyato manyan babba da jaka na asar nan, hakan ne kawai zai bamu damar farauto kifin cikin ruwa dake gadarar shi ISHA'U DUTSE NA RIMI ne BAKA FARGABA, to amma a arshe shima ai yace SAI NA RUWA ko A karo na farko saura ma suka fahimci darasin Ogan nasu, dan a tare suka kece da dariyar mugunta da na hango nasara. Sun sake tattauna abinda ya dace musamman akan fara horar da sabbin yara da maye gurbin Dagger a cikin yaransa da su Zak-Shadow basu kama ba da gaggawa, sai al'amarin Ojo da shima dole su gaggauta, daga haka taron ya watse zukatansu fes..... <><><><><><><> Tun shigowarsu harabar gidan Zak-Shadow ya zubama ba uwar motar dake fake a dai-dai ofar sashensu idanu. Koda Ja'afar ya kammala parking a inda ya dace har Ma'aruff ya fita ya bu e masa sashen da yake hankalinsa nakan motar dai, a karo na farko shima Ma'aruff in ya juya ya kalla motar, sai kuma ya juyo batare da jiran tambaya ba ya ce, Dada motar Momyn su Ismat ce, jiya tazo da yamma itama Kauda idanun nasa yay daga kan motar, batare da yace komai ba ya mi ama Ma'aruff in wayoyinsa biyu. Ja'afar ma daya riga ya fito can gefen ya bu e ya auki briefcase insa. A tare suka rufe motar, sai kuma suka kalli juna suna murmushi ganin ya nufi sashen Mammah. Da sauri sukabi bayansa sun an tafa kowa ya janye hannunsa yana yarfarwa da arin danne dariya duk a lokaci guda, sai kuma akai sa'a Dadan ya juyo zai kallesu ganin basu biyo shi ba. Da sauri suka gimtse fuskoki tare da zabura inda yake. Sha iyancin Ja'afar da Ma'aruff babu wanda bai sani ba, dan haka ma ya juya abinsa ya cigaba da tafiya suna take masa baya. Sallamar su ta saka Mu'azz dirowa a kujera da gudu yayo ofa, cike da farin ciki yake fa in, Oyoyo Dada na Guntun murmushi Zak-Shadow yayi, tare da tsayawa cak har Mu'azz in ya araso inda yake ya rungumeshi. Kan yaron ya shafa, dai-dai shima Ja'afar na kai masa rankwashi da fa in, an iya kenan, wato Dadanka ma kai ka ai, ai mu ri o aka kawomu gidan naga Ai rankwashin da yafi wannan ya kamata kai masa . Cewar Ma'aruff yana harar Mu'azz shima. Baki Mu'azz ya tura yana sake ma ale Zak-Shadow, dan in dai muguntar Uncle in nasa biyu ne ya saba da ita a gidan. (Mu'azz an Aunty Ummi ne, mahaifinsa ya rasu tun yana a ciki, dan watan Aunty Ummi in bakwai da aure mijin nata ya rasu, ba kowa bane face yayan Imran, rasuwar ta gigitata dama ahalinsa da su su Zak-Shadow in, har takai ta shiga wani yanayi na ciwo dole aka dawo da ita gida, a haka ta arasa rainon cikin ta haifeshi. Ko bayan haihuwar tasa ma ansha fama da ita kafin ALLAH yasa ta koma dai-dai ta cigaba da shayar da shi, sai dai rainonsa gaba aya Mammah da Mimi ne sukayi shi, har ya kai yaye. Ta jima a gida bata sake wani auren ba kusan shekara biyar dan tama koma karatu, sai da Zak-Shadow yay mata jan ido sannan. an gidan su Imran basu ta a nuna kwace Mu'azz ba a hannunsu, sun san yana samun dukkan gata anan gidan, sai dai kuma suma hakan baya hana suyi masa nasu gatan. Dan haka Mu'azz shine jika na farko a gidan tunda har yanzu matar Dada Nabeeha bata haihu ba duk da kuwa tare akai bikinsu da Ummi in a lokacin. Gashi a gidan sabon aurenta har ta sake yara biyu). Dada! Nima kaga Mammah ta kawo min sabuwar anwa. Sunanta Nimrah . Mu'azz yay maganar yana raba jikinsa dana Dada. Bai jira amsarsa ba ya bar wajen da an gudu. Inda Nimrah take ma ure a tsakanin kujera tunda sukai sallama ta tashi ta bu a a wajen dan har yanzu bayan Mammah da Mu'azz in ta i sakin jiki da kowa a gidan. Hannunta ya kamo cike da farin ciki ya ce, Nina taso ga Dadana da nake baki labari yazo Kafa a Nimrah ta ma e alamar bazataje ba. Da damuwa a fuskar Mu'azz ya juya inda su Dada suke tsaye har yanzu yana kallon su. Dada kaji wai bazata zo ba Maimakon Zak-Shadow ya basu amsa sai ya shiga takawa a nutse har inda suke.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 52 __________________ https://vm.tiktok.com/ZSHcfQFhUuBVU-MpLRV/https://www.instagram.com/dijas_delicacy_?igsh=MWp3MThqcXlsZXB2eg==Wa.me/+2348140002981 Instagram https://www.instagram.com/dijas_delicacy_?igsh=MWp3MThqcXlsZXB2eg== Assalamu alaykum mutanen Sokoto Da kewaye Shin Ko kunsan cewa DIJAS DELICACY ashirye take Domin faranta ranku a bukukuna Da kowani irin even? Kama Daga samosa, doghnut, spring rolls meat pie, birthday cakes Da sauransu Bata tsaya anan ba tana amsar orders koda yaushe. Inda samosa kike nema frozen Ko fried duka tana dasu akan 3k 10pcs and she bakes daily Bata tsaya anan ba GA masu son gyaran jikinsu wata skin care tana siyarda best skin care products Kama Daga face wash, face cream,body butter, shower gel dadae sauransu tana aeka Kaya a kowani gari cikin aminci Da yardar allah GA no. Dinta kiyi saving Domin samun naki was.me/+2348140002981 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Duk da yanda yake maganar kai tsaye ta sosa zuciyar gwamna haka ya danne, dan harga ALLAH wani irin kwarjini da cika waje Zak-Shadow in yay masa. Ya jima yana jin labarinsa da jarumtarsa a wajen yaransa musamman kwamishinan tsaro a tsakanin wannan rikicin, amma bai ta a tunanin mutumin fa ya wuce yanda ake labarin nasa ba. Cikin danne abinda ke ransa da nuna aminta da zancen Zak-Shadow in ya tabbatar masa zai yi arin yin abinda ya dace in sha ALLAHU daga yau zuwa gobe ma. Dan ya fahimci hukumar sojin ma wani girma na musamman take bashi. Sun ara tattaunawa akan batun ara sojoji a cikin jejin kafin meeting in ya tashi. A gidan Gwamnatin sukai sallar azhar, daga nan sukai zaman cin abinci da gwamna wanda Zak-Shadow ya i cin komai a wajen. Wannan ba sabon abu bane, dan duk wanda ya sanshi yasan ba'a ko'ina ake bashi abu yaci ba. Dan komai nashi da tsari. Kai da yawansu zasu iya ratsuwar basu ta a ganin ya zauna cin abinci a gaban kowa ba. Idan zai ci abinci yakan killace kansa ne yaci a nutse. Hakan da yayi ma ya ara saka jin shakkarsa a zukatan jami'an gwamnatin da akai zaman hadda gwamnan kansa. Dan bayan barowar su Zak-Shadow gidan gwamnatin sai da sukai ar gulma akan girman kan Zak-Shadow yayi yawa. Acewarsu yana Lieutenant Colonel kawai yana wannan isar da izza inaga ya zama General watarana, ai kowama ya shiga uku. Acewarsu wannan tsaf zai iya assasa juyin mulki a asa. Oho shi baima san sunayi ba, dan daga gidan gwamnatin airport ya wuce zai wuce Abuja. Jirginsu yana gab da tashi ma. Acan ya samu Ojo na jiranshi, shi ya saka ya saya masa tickets harda shi. Bai tsara matakin auka akan Ojon ba, amma ya udira sake jansa a jikinsa fiye da da saboda wani dalili nashi. Mintina baifi goma da zuwansa airport in ba jirginsu ya aga. Tafiyar da bata gaza awa aya ba suka sauka birnin tarayya. Anan airport suka rabu da Ojo, shi ya wuce barrak shi kuma ya samu su Ma'aruff sun zo aukarshi. Cike da farin ciki suka rungumeshi kuwa. Ojo dake binsu da kallon urilla ya mi ama Ja'afar ar briefcase in Zak-Shadow in dake hannunsa. Kafin ya ame tare da sara masa. Hannu kawai ya aga masa batare daya kallesa ba, amma yana lure da kallon urillar da yake ma su Ja'afar in. Ka an ya cije lips insa, a ransa yana raya (Yaro tsaya matsayinka kada zancen an duniya ya ru e ka. Dan in kace zaka tsalla gonar zuri'ata zan yanka maka kazar wahala ne kuma sai ka figeta da sili-silin gashi). A zahiri kam bayan mota da Ma'aruff ya bu e masa ya shiga ya zauna. Suma duk gaba suka shiga Ja'afar yaja motar suka kama hanyar gida. Gaba aya sun cika masa kunne da surutu kamar wasu ananun yara, shi dai yana jinsu da kunne kawai, wani lokacin kuma yakan yi murmurshi ko girgiza kai da fa in, ALLAH ya shiryeku a ta aice. A haka suka araso gidan.... Zantukan Ojo kaf sunje kunnen oga Jush shugaban ungiyar duhu. Dan haka ya tara meeting na gaggawa ga members ungiyar. Dama dukkan motsinsu a tsakanin
Chapter 69 · 0% Book details